Raddin Prof Ibrahim Maqari Kan Zuwan Sheik Kabiru Gombe wajan Faty

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 31 янв 2025

Комментарии • 77

  • @muhammadadamu6445
    @muhammadadamu6445 2 месяца назад +9

    Gaskiyane wannan Mlm Jazakallahu khairan ya shehi ina sonka don ALLAH ya Maulana prof maqari.

  • @musaadamu7558
    @musaadamu7558 2 месяца назад +11

    Muji tsoron Allah, Prof bai kira Sheikh Kabir Gombe ba, amma kun Dauko hoton shi kuna dorawa, bayan haka, akwai kungiya sai dai kungiyanci ne ba'a so.

  • @hamisumusa5572
    @hamisumusa5572 2 месяца назад

    Masha Allah bikhair allahumma amfaana bihi Ameeen ya Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉

  • @NuhuKirimDanjuma
    @NuhuKirimDanjuma 2 месяца назад

    Muji tsoron Allah,
    Proff, kamar yanda ya saba, in kana bibiyarsa da gaskiya bai kira sunan kowa ba
    A Daina tozartar juna.
    Allah ya kare mana proff, ya Kuma bamu iKon bibiyarsa akan yaki da son zuciya❤❤❤

  • @muhammedhussain4356
    @muhammedhussain4356 2 месяца назад

    Masha Allah bless you sir shukran

  • @basiruabubakar-n5r
    @basiruabubakar-n5r 2 месяца назад +1

    Masha Allah. Jazakallahu bikhairin.

  • @MahamanHarun
    @MahamanHarun 2 месяца назад +1

    ماشاء الله تبارك الله جزاك الله خيرا

  • @aliyuibrahim7448
    @aliyuibrahim7448 2 месяца назад

    Prof muna godiya sosai thank you so much Allah ya saka da mafifichin alkairi bijahi maulana rasulillah S A W 💗💗💗👍👍👍

  • @BabangidaBabngida-z4c
    @BabangidaBabngida-z4c 4 дня назад

    Allah

  • @Dayyabulawansheka
    @Dayyabulawansheka 2 месяца назад

    Masha Allah ❤❤

  • @Aminuhayatudeen
    @Aminuhayatudeen Месяц назад

    Hmmmm. Adalci kenan. Daɗi na lamarin ka kenan Prof. Ya kamata jama'a su daage da gyaran zuciya ba yawan ibada da ilmi kawai ba.

  • @umarmubaraksambo1345
    @umarmubaraksambo1345 2 месяца назад +1

    ماشا الله جزاك الله بخير ياشيخ الزمن.

  • @AliyuBarau-z5g
    @AliyuBarau-z5g Месяц назад

    Ameen

  • @SuleimanBabale-k7c
    @SuleimanBabale-k7c Месяц назад

    Sallallahu Alaihi was Salam.

  • @DANGWALALOTV
    @DANGWALALOTV 2 месяца назад +1

    Gaskiyane ❤❤ Allah yasakada alkairi ❤

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 2 месяца назад

    Professor Allah ja kwana Allah ya kara ilimi da imani

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 2 месяца назад

    حفظكم الله يا شيخنا الفاضل

  • @BahassanIbrahim
    @BahassanIbrahim 2 месяца назад

    ❤ macaallah mubarak Allah ya biya malam ❤❤

  • @JibrinAhmed-t1u
    @JibrinAhmed-t1u 2 месяца назад

    MA Sha Allah

  • @BashirIbrahim-u7t
    @BashirIbrahim-u7t 2 месяца назад

    Sallallahu alyihi wasallam gaskiyane Mallam alhamdulillah Masha Allah fatan nasara Mallam alfarman annabi Muhammadu sallallahu alyihi wasallam alhamdulillah Masha Allah fatan alheri Mallam 🙏🙏🙏🙏

  • @LaminouTsahirou-v9h
    @LaminouTsahirou-v9h 2 месяца назад

    Macha Allah 🎉🎉🎉🎉

  • @Murimaamadu
    @Murimaamadu 2 месяца назад +1

    Masha Allah

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 2 месяца назад +8

    Yan'uwa wanna tashar taja ma malamai zagi kuma zakuyi bayani gaban Allah sbd Prof karatun kawai yayi ba da mlm Kabiru Gombe yake ba amma kunsa photo shi akai. Muji tsoro Allah shiyasa zanyi unsubscribed dinta mtseww azzalumai

  • @TukuraMuhammadusman
    @TukuraMuhammadusman Месяц назад

    🎉

  • @AbdulrahmanIliyasu-f2o
    @AbdulrahmanIliyasu-f2o Месяц назад

    Allah ya qarama malam lafiya da tsawon kwana

  • @Qasim-w3i
    @Qasim-w3i 2 месяца назад

    ❤❤🎉🎉🎉

  • @hamisumusa5572
    @hamisumusa5572 2 месяца назад

    ❤❤❤GASKIYANE WANNAN MALAN 🎉❤❤

  • @Pirate-k9s
    @Pirate-k9s 2 месяца назад

    Allah yasa mudace

  • @FatimaYahuta
    @FatimaYahuta 2 месяца назад +1

    Zinace zinace kuma ALLAH ya kyau toh mai yasa aka sa hoto sheikh kabiru gombe

  • @iliyababakini1097
    @iliyababakini1097 2 месяца назад +4

    Bana zagin uban wani, addinin wani, Malamin wani dan kar azagi nawa kuma in mun fahimci Prof yana kirane da a daina duba daga wata hanya mutun yake a duba musilinci kadai marsalar daga posting dinne, kuma sam ba da kabiru gombe yakeyiba amma gashi wasu na zaginsa
    Masu zagin sa me za kuce in an tasheku a gaban ALLAH da lefin zagin wani ba tare da ya muku komai ba

    • @djamilasalifou1055
      @djamilasalifou1055 2 месяца назад +1

      Kawai hada hussuma

    • @habibuahmaddmalam2464
      @habibuahmaddmalam2464 2 месяца назад +2

      wlh mutanennan azzalumaine. masu wannan shafin. wlh azzalumaine. kawai sai prof yayi magana sai su dakko hoton wanda baima san dashida sai suce dashi yake. wlh sai na kai kararsu gurin prof. ya kamata a dau matakan akan wannan shafin wai kuma harda cewa haramain wlh jagororin wannan shafin wawayene

    • @abdullahiabubakar9196
      @abdullahiabubakar9196 2 месяца назад +1

      Gaskiya ne laifin tashar ce gaskiya na tsani tittle wamda baya magana akan topic da akeyi. Wlh wanna tashar da sauran ire irenku sai Allah yakamaku

    • @mustaphagarbabello7450
      @mustaphagarbabello7450 2 месяца назад +1

      @@habibuahmaddmalam2464 Dan Allah, Dan Annabi In kana da damar da zaka kai kara don su gyara ka kai su karan, Wallahi Wannan abun da su ke yi, zalunci ne sannan kuma hada husuma ne, Allah ya sa mu dace

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 месяца назад

    Respect 💯

  • @ILLIASS.M
    @ILLIASS.M 2 месяца назад +3

    DA KAYI IMANI DA WAYENNAN MAGANGANUN DA GASKE, DA BAKA ZAMA DAN DARIQA BA PROF. KAI MUNAFIKINE KAWAI, ALLAH ZAI KAMA KA IN SHA ALLAH.

    • @MalanHassan-cm9yz
      @MalanHassan-cm9yz 2 месяца назад

      Kai Wawa JAHILI Marar TARBIYA
      Mi Cécé DARIQA.......?

    • @MuhammadMusa-d9x
      @MuhammadMusa-d9x 2 месяца назад

      Kai ai munafikine shiyasa

    • @MalanHassan-cm9yz
      @MalanHassan-cm9yz 2 месяца назад

      @@MuhammadMusa-d9x 🤣🤣🤣 Bani Amsar Tambayar'da Na Maka Cewa Mi Cécé DARIQA....?

    • @yahayanafiu4832
      @yahayanafiu4832 2 месяца назад

      To ai yagama magana tunda yace zaaje gaban allah shikadai zashi basai kazageshiba akwai bakin tunani azuciyaka

    • @MalanHassan-cm9yz
      @MalanHassan-cm9yz 2 месяца назад

      @@yahayanafiu4832 Wlh ba Wani Bqin Tunani Azuciya'ta Kaima Nasan Ka Fahimceni...
      Al'amri Na Yan Izala Saï Su Kawai

  • @IbrahimHadeja
    @IbrahimHadeja 2 месяца назад

    Gaskiya ne Prof, domin naji naga lokacin da kabawa Abul Fatahi Bauchi kariya lokacin daya fifita Salatil Fatihi akan Salatil Ibrahimiyya saboda yana Dan Tariqar Tijjaniyya.

  • @NassirouAbdousidi
    @NassirouAbdousidi 2 месяца назад +2

    Kakada kodai hujja akan abinda ka fada akan chiech kabirou Gombe Allah ya chiryeka

  • @Gaskiyatv-h3e
    @Gaskiyatv-h3e 2 месяца назад +1

    Up Sunnah

  • @HISHAMUSMAN-e5b
    @HISHAMUSMAN-e5b 2 месяца назад

    Prof baice da malam Kabir ya keba

  • @IshaqaAlmustapha
    @IshaqaAlmustapha 2 месяца назад +1

    Wlh hakane mallam

  • @HamissouAhmed
    @HamissouAhmed 25 дней назад

    Salam babana

  • @salisujafar2737
    @salisujafar2737 2 месяца назад +1

    Wallahi Kafin fatin su Kabiru yayi wannan kara tun
    Wlh maulana bashi da lokcin
    Raddin ma izalah ko wahabiyawa

    • @muhammadauwalilyas8422
      @muhammadauwalilyas8422 2 месяца назад

      Me yasa a matsayin su na Mabiya Maqari suka yi masa rashin adalci na sanya photon Malam Kabiru Gombe, da baqin ciki zaku mutu yan bidi'a!.

  • @daboibrahim3769
    @daboibrahim3769 2 месяца назад

    Ka dauki tsawon lokaci kana bayani baka fadi laifin da wadanda sukayi laifin ba don mu wa'azantu. Amma kana ta zagayen da bashi da wani amfani.

  • @Aminuhayatudeen
    @Aminuhayatudeen Месяц назад

    Wanda ya sa hoton Kabir Gombe bai yi adalci ba. Maganar da Prof yake magana a kai kenan.
    Dan mutum ba ya kungiya ɗaya da Kabir Gombe ba, shi ya sa ya saka hoton

  • @MamanMmn-g7t
    @MamanMmn-g7t 2 месяца назад

    Ai wallh wallh douk dan izala imaninsa baiwuche makochinsaba wllh

  • @mudassirmahmud6638
    @mudassirmahmud6638 2 месяца назад

    Wato abunda na lurada masu saka video a RUclips wasunsu basuda gaskiya

  • @Alex-w2h7m
    @Alex-w2h7m Месяц назад

    Irin wannan munafurcin aikin kane prof

  • @LawanSaidu-sw9tp
    @LawanSaidu-sw9tp 2 месяца назад

    Gaskiyane

  • @abdulkadiribrahim5434
    @abdulkadiribrahim5434 2 месяца назад

    Wa kake zargi da zinace zinace . Wal, iyazubillah

  • @Saniousmanemaina
    @Saniousmanemaina 2 месяца назад

    Allah karama malan lafiya

  • @SuppeeeNaAllah
    @SuppeeeNaAllah 2 месяца назад

    Allah yakara lafiya danisan kwana malam

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 2 месяца назад

    Izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam

  • @suleemanjaafar1166
    @suleemanjaafar1166 2 месяца назад

    Ka Fara magana akan Badala da iskancin da akeyi a wajen maulidi da sunan addini,Babu irin iskancin da baayi a wajen

  • @AuwalwasanFawasoba
    @AuwalwasanFawasoba 2 месяца назад

    😂😂😂

  • @babanameeradashukraparisa
    @babanameeradashukraparisa 2 месяца назад +1

    ZINDIKANCI NA NAN CIKIN IZALA , TUN DA AKIDA TA FI MASU MUSULUNCI , DUK MUSULUNCIN KA IN BA KA IZALA TO KAI KAFIRI NE A WURIN SU ..... TIR DA WANNAN HAUKA TA WAHABIYYA

  • @fadhimaisah2211
    @fadhimaisah2211 2 месяца назад

    Haka ne malam

  • @MuhammadMusa-d9x
    @MuhammadMusa-d9x 2 месяца назад

    Wannan gaskiyane

  • @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad
    @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad 2 месяца назад

    Prop wlh zindikine kai Allah ganardamu

    • @SuppeeeNaAllah
      @SuppeeeNaAllah 2 месяца назад

      Yana gida kabaro

    • @MalanHassan-cm9yz
      @MalanHassan-cm9yz 2 месяца назад

      Harda Cewa Wlh
      To Kai Mi Cécé Hujjar'ka A'Matsayin'ka Na 1 Daga Cikin JAHILAN Matasan Nageriya Mara'sa TARBIYA..Mara'sa Sanin Girman SHUWAGABANNI'SU
      Nissan Dan 🇳🇪 Niger'Ne Duk Abinda Kake'su ka Fada Akaina bandamu'ba Ka fada...

  • @abdulkadiribrahim5434
    @abdulkadiribrahim5434 2 месяца назад +1

    Mal dariqarkama qungiyace

  • @AbdullahiSuleiman-p3e
    @AbdullahiSuleiman-p3e 2 месяца назад

    Masha Allah

  • @magajisalisu5679
    @magajisalisu5679 2 месяца назад

    Masha allah