Up Izala up Sunnah Allah yakara wa Kabiru Gombe Lafiya Mallam akwai Hasada domin duk abinda kabiru Gombe ya fada gaskiyane kuma bazaku iya ganin bayansaba sai hakuri
To ai kai Mlm me magana wajen yin Waazi bashi da iyaka koda gidan Giya ne ana zuwa ai Waazi Ahmad Sulaiman tun yana yaro yake a Kano koma acan aka haifeshi, ba lefi bane dan mutum ya fadi sunan unguwa ba dai-daiba tunda ba garin su Mlm Kabiru Gombe ne Kano ba kowa ze iya wannan kuskuren Mutum yana janyo Ayar Al- Quran da Hadith amma kazo kace yana yiwa Allah da Manzo SAW qarya to ka fado mana qaryar da yayi muji, komai sai kun yi qorafi akai. Allah ya kyauta
Sunnar annabi Muhammadu (saw) daban Sunnar Yan kungiyar izala wahabiya kamfaniy group daban Ita karya da shashanci ba Sunnar annabi (saw) bane Sunnar shaidane
Allah ya karma annabi Muhammad Rasulillah S.A.W daraja ❤❤❤
🎉🎉🎉
S,A,W, Jazakallahu bikair
Sunnar manzon allah,kainuwa dashen allah.kuma zakaran da allah yanufa dashara ko ana muzuru ana shaho seiyayi.mahassada (yan bid'a)seidei kumutu dabakin ciki.yaa hayyu yaa qayyuum kakaremana malumammu nasunnah.
Sai mai Rabon gane Sunnah
Yake fahimtar Malaman Sunnah
Malam kabiru allah yakara nisan kona da bassira
Basira tana ga mai bin Allah da sunnar manzon Allah ( saw).
Kai malam kai malam 😂😂😂
Wannahakane wanna malam dan shrholiyane kabiru kan hwkane
Allah yashiyeka makaryaci ni bana qungiyar izala Amma nafahimci Kai qatoton maqaryacine
Allah ya karamar lafiya, malam kabiru gombe, Allah ya kareman kai
Allah ya Kara Mana soyaiysn MANZON ALLAH S A W
Up Izala up Sunnah Allah yakara wa Kabiru Gombe Lafiya Mallam akwai Hasada domin duk abinda kabiru Gombe ya fada gaskiyane kuma bazaku iya ganin bayansaba sai hakuri
Kuji tsoran Allah Luna fahimtar Abu daide
Allah ya shirye ka, wannan tv naka babu inda zata je, idan shubuha zaka dinga yadawa
Dan wahala hasadache
Malam kasan me ya ke nufi ba kwason jin malaman summa shi ya sa
Allah ya sa dai ba da kudin marayu su ka gina ba
Malam kabiru gwonbe Allah ya karama lafiya Allah ya Kara kareka da sharin makiya amin
gaskiya kaburu yajikunya
Abinda yafada Yana iya faruwa
Kabiru Gombe lie lie boy jahili number one
Kabira sarkin karya kabira Da. Beckham
Yana bada mi masali ne saboda wazi fa hausa a kayi wazi
Kuma shi ma sunusi littafin da ya ke karamtawa ai na Sunnah ne
Kay dan bidea na malam
Malam Ahmad sulaiman ko a construction ya za ma Dan ka no, don haka kai ne makaryaci ba shi ba ne
Malami yayi jawabi na hankali Amma jahilai suyi inkari😢
Dodon yan bidia
Yayne makaryaci
Tattaccen maqaryaci, Allah ya tsine ma maqaryaci.
To ai kai Mlm me magana wajen yin Waazi bashi da iyaka koda gidan Giya ne ana zuwa ai Waazi
Ahmad Sulaiman tun yana yaro yake a Kano koma acan aka haifeshi, ba lefi bane dan mutum ya fadi sunan unguwa ba dai-daiba tunda ba garin su Mlm Kabiru Gombe ne Kano ba kowa ze iya wannan kuskuren
Mutum yana janyo Ayar Al- Quran da Hadith amma kazo kace yana yiwa Allah da Manzo SAW qarya to ka fado mana qaryar da yayi muji, komai sai kun yi qorafi akai. Allah ya kyauta
cocen angane ka
Mai hankali kadai yake gane karatun m. Kabiru Gombe
Karya kake mahaukaci kullum fada da sunna haka zaku kare
Ta shehu Tijjani ce, bama ta manzon Allah ba?Bigidaje a ta tashan yan bidia!!!
Sunnar annabi Muhammadu (saw) daban Sunnar Yan kungiyar izala wahabiya kamfaniy group daban
Ita karya da shashanci ba Sunnar annabi (saw) bane Sunnar shaidane
Lallai malam kai ya tabbata kai jahili ne ka kawo mana inda yayi wa annabi karya
Kkaji wanii wawan. bayani
Kaji Dan Bidi'a. Bakauye. To idan Kai ba danbidia ba, me ruwan Ka?
Kayday maqaryacine kabiru
Meye hujjarka akan qaryatashi????
To kaimiye hujjarka Akan gaskiyarsa
Malam ka jahilci magasa gura saourari Zentchen da keou malam
Kabiru gombe fa iskan gari wlh
Kay à bidian ma kitimemen jahili ne
DJ kabiru Gombe you are a lier
Allahwodatsnshi k.b
Kai dalla kauce kin gaskiya inbaka da abin cewa jahili
Kuji tsoran Allah Luna fahimtar Abu daide