Asslamu alaikum inada tambaya akan da akachi lkcn da annabi Mohammad rasulullahi s a w lkcn dayaje kar6u sallah anchi sama yaje koma anchi lkcn dayaje sama ya tarar da Allah a chin saman me zaka chi da wannan bayanin na malamai suna nufin Allah Yana sama ne ko ya suki nufe Ina sun Karen bayane akan hkn
hum wai meyasa malaman bid,a basa kunyar yin ƙaryane wllh karya kayiwa ibnu taimiya babu inda ibnu taimiya ya siffanta yadda Allah yake sauka wannan maganar karya kayi wllh
Ml junaidu, mu daliban ilimi ne, idan kana maganar in taimiyya yace kaza, ka dinga karantowa a littafinsa muji, San nan malamai da kace sunyi masa raddi suma ka dinga da karanto litattafan nasu suma muji abinda suka fada, ta haka duk mai son gaskiya zai ganta karara, Allah ya shirya mu
Malam atafi anemo Ilimi. Kasani Akan Sama ta bakwai akwai Ruwa, sannan Al'arshin Allah tana Akan wannan ruwan Wanda yake abinsan Sama ta bakwai. Sannan Ayarda take nuna cewa Allah yana Sama kaje cikin suratul Mulki, Allah yana cewa(أأمنتم من في السماء أن يخسف بكم الأرض فإذا هي تمور) والآية التي بعدها Sannan katafi Ka binciki Hadisin Jariyar wacce Annabi yayi umurnin a 'yantata saboda tace Alla yana Sama.
Karyane Kake Malam Jounaydi Arne zindiki Dan Bidi à Munafiki Ahalu Sunnah Mika Sani Wallahi Jahili né Wabillahilazi Dan Wahala kaway KO Fir auna Yafika
Gaskiyane wannan
Allah yasaka da alkairi Malan
Allah ya sakamu da alkhairi ya Kara limi mai anfani
Karatu Mallam. Allah ya qara maka basira Sheikh Junaid
Allah yasa mugane Allah yabaka lfy
Allah ya Kara lfy da Nisan kwana Mai albarka Dan darajar annabi Muhammadu S ❤️ A ❤️ W ❤️
Naam Intelligent Malam may Allah bless you ❤
Allahu akabar allah yasaka da alkairi malam
Masha Allah
❤🎉 good luck malan
Allah ya Kara basira don annabi Muhammad s a w ♥️♥️♥️ happy maulud nabiyi s a w ♥️♥️♥️
جزاك الله خيرا يالشيخ
Masha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰
LOVE
باركه الله فيك يا شيخ جنيد
Allah kara sara sani malam
Masha Allah YA kara basira
S. A. W
Masha Allahu
Mâcha allah sheikh ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Assalam alaikum Kaif yakun Al iltihaq bikum
Masah Allah
Allah gafarta mlm aje anemi Asbabu nuzil na ayoyi !
Allah ya taimaka mana
ALLAH ya Kara kusanchi
Dolo
❤❤🤲🤲🤲👍👍
Allahou Akbar
Slm
Kunfara gane gaskiya
Asslamu alaikum inada tambaya akan da akachi lkcn da annabi Mohammad rasulullahi s a w lkcn dayaje kar6u sallah anchi sama yaje koma anchi lkcn dayaje sama ya tarar da Allah a chin saman me zaka chi da wannan bayanin na malamai suna nufin Allah Yana sama ne ko ya suki nufe Ina sun Karen bayane akan hkn
بارك الله فيك يا الشيخ جنيد
Masha Allah Sheik munafukai ne kawai basusan gaskiya
7:02 malan ya zaka da wani hadih.وَعَنْ مُعَاوِيَةَ بنِ الحَكَمِ السُّلَمِي رضي الله عنه أَنَّه كَانَت لَهُ جَارِيَةٌ فَقَالَ لَهَا رسول الله ﷺ: «أَيْنَ اللهُ؟» قَالَتْ: فِي السَّمَاءِ. قَالَ: «مَنْ أَنَا؟» قَالَتْ: أَنْتَ رَسُولُ اللهِ. قَالَ: «أَعْتِقْهَا؛ فَإِنَّهَا مُؤْمِنَةٌ»أَخْرَجَهُ مُسْلِمٌ
Malan ba aya bah hadithiiii say labaran sanranka
hum wai meyasa malaman bid,a basa kunyar yin ƙaryane wllh karya kayiwa ibnu taimiya babu inda ibnu taimiya ya siffanta yadda Allah yake sauka wannan maganar karya kayi wllh
Ml junaidu, mu daliban ilimi ne, idan kana maganar in taimiyya yace kaza, ka dinga karantowa a littafinsa muji, San nan malamai da kace sunyi masa raddi suma ka dinga da karanto litattafan nasu suma muji abinda suka fada, ta haka duk mai son gaskiya zai ganta karara, Allah ya shirya mu
Amma Kai gaskiya bakada hankali kenan duk ayoyin cikin qur.ani ka qaryata su wawa kawai
Bai san Mai ya ke yi ba. Maganganun baa su da Kai.
Kuna ja hiltan addini wllh
Vasan sada bihilatue zan yarda dachiba4 savoda bilatu4 vai da amana yazanbi bihilatue va lai na yarda dachi komi mastayanchi
Allah yasaka da alhairi
Shukuran sayyidi junaid
Malam atafi anemo Ilimi.
Kasani Akan Sama ta bakwai akwai Ruwa, sannan Al'arshin Allah tana Akan wannan ruwan Wanda yake abinsan Sama ta bakwai.
Sannan Ayarda take nuna cewa Allah yana Sama kaje cikin suratul Mulki, Allah yana cewa(أأمنتم من في السماء أن يخسف بكم الأرض فإذا هي تمور) والآية التي بعدها
Sannan katafi Ka binciki Hadisin Jariyar wacce Annabi yayi umurnin a 'yantata saboda tace Alla yana Sama.
Addu'a tana da kabila, amma ana karbar addu'a ta hanyar daga hannu zuwa sama, sai sama ta karbe ta
Mahaukaci walahi kai awa vanza
Yaro che bihilatue ya waye valai
Kapada moutane ni walahi va zan tapa bin bihilatu azalou mi
Allah karawa malama lafiya
To ai Kun kure Allah kenan domin kunce baya sama baya kasa baya yamma baya gabas TO YANA INA❓
Hahhahaha kaji faah😂
Munsan ayoyi. Da Allah yache yanasama ka kawomuna inda yache yana kasa
Kajeka katambayi malaminka
Digital IMAM Junaid Abubakar Sadiq Bauchi
Wawa zindiki ......
Dalibin raasur jaruma😂😂😂
Wawa zindiki ......
Dalibin raasur jaruma
Kanada ilimi Amma Kai jahiline ta Wani gefe
Kaji gaskiya
To imam malik yatafi akan Allah nasama
Karyane Kake Malam Jounaydi Arne zindiki Dan Bidi à Munafiki Ahalu Sunnah Mika Sani Wallahi Jahili né Wabillahilazi Dan Wahala kaway KO Fir auna Yafika
Aiba sai kafadaba,wa zaiki danginsa .
Samnah
Haka né
Allah ye sakama Mal da alkhari
mal. Mai abin fa6a baya fa6a kaje kadiba tafsiran malamai , suratul sajadah ayata 4,da suratul taha 5 inkadiba zankaroma wasu kuna tafsir bakuda magabaci kuna hauka wawaye
Kaine babban wawa gashi anbaka amsa bakasan Mai kake ba kuna siffanta unbanjigi da halitta wawaye kawai kudaina son zuchiya
Adamu kayi masa dai dai
kai ne Wawa
ALLAH ya Kara kusanchi
Slm