Ma Sha Allah zanso Dan Allah ataimaka min da karattun maganar shaidan yaso yatuba awani litafi hakan yazo kuma Wani amsa Annabi musa yabashi nagode dalibine ni mai neman sani akodayaushe
Ayyah wannan kuskurene bal ma zunubi ne babba ka zagi malami. Tabbas kasan Prof. Maqari malami ne tabbatacce. Kuma daraja da Qimar malami a al'umma yafi na kowa. Dan Allah abokina mu Guji aibata malumma ko da ba bangaren mu daya dasu ta fannin Aqeedah ba. Ni ma Salafiyyanci nake bi Amman zagin malamai na wasu Bangaren baya cikin Aqeedah mu. Yin raddi na ilimi Mai cike da Ayoyi da hadisai shine akeyi Amma ba zage-zage ba. Hausawa suka ce Mai abun fada baya fada. Allah ya kara Qima da daraja ga mana malaman mu na musulunci Baki daya. Amin
Allah sarki...Amma sai dai Prof Allah yy masa baiwar da kai da mahaifin ka wataqila har ku koma da Allah baza ku kaiba. A daure a boye hassada kawai , nagaba yy gaba
Allah yasaka da alkairi sheikh Muhammad bin uthman
Ma Sha Allah zanso Dan Allah ataimaka min da karattun maganar shaidan yaso yatuba awani litafi hakan yazo kuma Wani amsa Annabi musa yabashi nagode dalibine ni mai neman sani akodayaushe
Masha Allah
Saudiya
Allah ya saka da alhairi
Alhamdullilah 🙏 KUNfaya KUN
Amin
ma Sha allah ♥️
Profmaqar
حفظك الله يا شيخ واطال في عمرك ❤
Maha allha
Social media kafan yada sharri da husuma tsakanin malamai, kaf a maganan malam ba inda yayi tsokaci gameda maganr Prof.Maqary,
Nagode da comment dinka no need to watch
Makari makaryacine dan iskane
Ubanka ne makairaya ba maulana ba
dayake kai ba akoyama tarbiyaba shiyasa
Ayyah wannan kuskurene bal ma zunubi ne babba ka zagi malami. Tabbas kasan Prof. Maqari malami ne tabbatacce. Kuma daraja da Qimar malami a al'umma yafi na kowa. Dan Allah abokina mu Guji aibata malumma ko da ba bangaren mu daya dasu ta fannin Aqeedah ba. Ni ma Salafiyyanci nake bi Amman zagin malamai na wasu Bangaren baya cikin Aqeedah mu. Yin raddi na ilimi Mai cike da Ayoyi da hadisai shine akeyi Amma ba zage-zage ba. Hausawa suka ce Mai abun fada baya fada.
Allah ya kara Qima da daraja ga mana malaman mu na musulunci Baki daya. Amin
Allah sarki...Amma sai dai Prof Allah yy masa baiwar da kai da mahaifin ka wataqila har ku koma da Allah baza ku kaiba. A daure a boye hassada kawai , nagaba yy gaba