TOFAH: MAL KABIRU KIFI YA KUNYATA IZALA, SAURARI YANDA DR SHATTIMA ALMISKIN YAYI RAGA-RAGA DASHI.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 янв 2025

Комментарии • 77

  • @SHEHUINYAS
    @SHEHUINYAS Год назад +5

    Allah yakara lfy Shehu bijahi rasulullahi s a w ameen ya rabb ❤

  • @abdulrahmanadamu4943
    @abdulrahmanadamu4943 2 года назад +2

    To MashaAllah Allah ya Sa ka Da Alkairi Sheikh ✊

  • @yusufnaannabi7171
    @yusufnaannabi7171 2 года назад +9

    Masha'allah yamaulana allah saka malan da alkhairi

  • @abdullahibarrister2370
    @abdullahibarrister2370 Год назад +3

    Shehu Allah yakara lfy

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 года назад +5

    Sheikh shetima Allah Ya ƙara ilimi mai yawa mai albarka da amfanarwa Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @babayeibrahim6273
    @babayeibrahim6273 2 года назад +3

    Macha Allah
    Mounagodiya

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 2 года назад +4

    Sheick shettima Allah yaqara lpy

  • @aminalsharif7279
    @aminalsharif7279 2 года назад +5

    اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين يارب العالمين

  • @umarmahammadbultuma7517
    @umarmahammadbultuma7517 2 года назад +3

    Allha yaqara lifiya sarki Zaki allha yasakawa maulan shek shtima el masakin

  • @alhassaneyaro3535
    @alhassaneyaro3535 2 года назад +3

    Muna godi ya masha Allah

  • @AbdurrahamanSalisu-z5j
    @AbdurrahamanSalisu-z5j 3 месяца назад

    Gaskiya ne maulana

  • @sanaysanay4479
    @sanaysanay4479 Год назад +1

    ❤❤❤

  • @saminusala8318
    @saminusala8318 2 года назад +2

    Masha allahu godiya

  • @muhammadusaini1161
    @muhammadusaini1161 2 года назад +3

    Babban malamimmu Dr shettima elmiskin hfz llh

  • @umarisah9730
    @umarisah9730 2 года назад +1

    Allah yasaka da Alkhairi mallam Kabiru hayaki fidda na kogo Sunnah hujja 💪💪💪

  • @abdulumar6573
    @abdulumar6573 Год назад +1

    shek shek shattima muna alfahari dakayi maulaya

  • @barhamamuhammad-f7t
    @barhamamuhammad-f7t 6 месяцев назад

    HHH Kai maulana Dr shettima

  • @jamiluabdullahi1476
    @jamiluabdullahi1476 2 года назад +2

    Kai wannan malamaine wallahi Abunmamaki Allah yakara lafiya

  • @alhajiabdussalam
    @alhajiabdussalam Год назад +2

    Allah ya karawa shehu lafiya

  • @SaiduMuhammed-d7b
    @SaiduMuhammed-d7b 6 дней назад

    Allah yaqara kusanci shehu

  • @madinatulahababyobe6932
    @madinatulahababyobe6932 2 года назад +1

    الله اكبر

  • @AlhajikontoGonitayu
    @AlhajikontoGonitayu 28 дней назад

    حجت الإسلام بارك الله فيك

  • @muhammadusaini1161
    @muhammadusaini1161 2 года назад +1

    Allah yakarawa shehi lfy d Nisan kwana

  • @muhammedabubakarnashe8875
    @muhammedabubakarnashe8875 2 года назад +3

    Dr sheik almisking da sarki zarki Allah yakara Mafia da I Mani

  • @GWOZA_ONLINE_MEDIA_TV
    @GWOZA_ONLINE_MEDIA_TV 2 года назад +1

    Subhannallah

  • @mousamuhammad571
    @mousamuhammad571 2 года назад +2

    MashaAllahu

  • @realboy4111
    @realboy4111 2 года назад +2

    Masha Allah

  • @usmanbibi2237
    @usmanbibi2237 5 месяцев назад

    Kabir Bashir Allah yasakada alkairi

  • @aminaalkali1080
    @aminaalkali1080 2 года назад +1

    Gaskiya yakamata maluma suringa mutunta Kansu tsukanin Yan,izala da dirika josaboda mumaviya

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c 3 месяца назад

    Kabiru Dan izala
    Sedai katuro ibni taimiyya
    Shek Shatima Yafi qarfin izalar duniya

  • @mousamuhammad571
    @mousamuhammad571 2 года назад +2

    Gaisheka shehumMou

  • @IlyasuMBako
    @IlyasuMBako 2 года назад +3

    Godiya ta tabbata ga Sheikh Kabiru Bashir Sarkin yakin Sunnah kuma hujjatul Sunnah, Dodon 'Yan bidi,a da 'Yan kogo. Allah Ya kara masa lafiya da Imaani da Ikhlaasi da Ilmi mai amfani. Ameen.

    • @yahayamahamadou9403
      @yahayamahamadou9403 2 года назад

      Hargodiya kake ga jakkacin da yayyi?wawaancin zallah

    • @yusufnaannabi7171
      @yusufnaannabi7171 2 года назад

      Amma kai jahiline à ina ka tabba ji ance godiya ta tabbata gawani allah to ina kabaro allah kuskure wannan saboda kungiyanci kuna shirme kafahimci gaskiya duk inda take

    • @tsalhatudanmanu1danmanutsa283
      @tsalhatudanmanu1danmanutsa283 2 года назад

      Allah yakara lfy ya shehi

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад +2

    yaufa kabiru ya Hadu da gabansa

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c 3 месяца назад

    Shegiya izala

  • @UmarfarukAbubakar-xu1uo
    @UmarfarukAbubakar-xu1uo 8 месяцев назад

    Allah Kara Lafia Da Nisan Kwana

  • @SulaimanAbdulKareem-n9y
    @SulaimanAbdulKareem-n9y 7 дней назад

    Maulana shkh shettima fly d basira

  • @abdullahialiyu5410
    @abdullahialiyu5410 2 года назад +3

    Kabiru kabi ahankali. Sheikh Shetima Elmiskin yafi karfi kayi masa hawan kawara. Tuni ya wuce tunanenka.

  • @dalladijassai3974
    @dalladijassai3974 2 года назад +1

    Gaskiya kabiru bashida tarbiya shifa kiyawa yayi yasaurara amma kuma shiyanaso asaurareshi

  • @haladouaminou9156
    @haladouaminou9156 2 года назад +2

    Slm sarki Zaki inawa malan fatan alkairi Allah yakara lafiya danisan kwana

  • @alhassaneyaro3535
    @alhassaneyaro3535 Год назад +2

    Muna godi ya

  • @IlyasuMBako
    @IlyasuMBako 2 года назад +2

    Kuma gaskiya ne kamar yadda Sheikh Kabir Bashir ya ambata. Wato, matsalar mafarki da fassararsa daban kuma matsalar Istikhara daban. Dukkan bayanan kowannensu ya tabbata a Sunnah ta Manzon Allah (S.A.W). Amma Mal. Elmiskin duk ya cakuda bayanan. Shi ya sa Sheikh Kabir ya dunga jawo hankalinsa cewa, ya ji tsoron Allah Ya rika kiyaye amanar Ilmi. Allah Ya sa Ya kar6i wannan naseeha.

  • @rabiutahiru6863
    @rabiutahiru6863 2 года назад +1

    Allah yaqaramuku,lafiya

  • @muhammedabubakaralhaji3291
    @muhammedabubakaralhaji3291 2 года назад +1

    Sarki Zaki wallahi katsorata

  • @ibrahimamayaki
    @ibrahimamayaki Год назад

    السلام عليكم ورحمة الله
    شكرا لكم جميع
    Sarki zaki ina muku fatan alhayri ina da buqata lanban ku

  • @ibrahimbabangida6016
    @ibrahimbabangida6016 2 года назад

    SARKI MAHA,INCI

  • @limanadam5096
    @limanadam5096 2 года назад +2

    I need.more notification on my phone live soon as possible

  • @usmanabdulwahab9851
    @usmanabdulwahab9851 2 года назад +1

    mashir matan banza
    sheik TIJJANI yayi bayani Acikin littafi Mai suna Albayan wattabyin littijjaniyati wa tijjaniyyin cewa (duk abinda kukaji ance nace daga gareni toh ku aunashi da mizanish-shar'i abinda yy dae dae mu rike abinda ya Saba muyi fatali dashi

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c 3 месяца назад

    Shege kabiru Dan izala
    Jahiline kai

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад +1

    Kai izala sinzuciyanka yayi yawa Kai kace abarka kagama magana anbarka kagama magana Amma yanzu shatima yafara NASA Ka Tibire saboda rashin son gaskiya na izala

  • @mohammadousadimohammadou9401
    @mohammadousadimohammadou9401 2 года назад

    Title kouma kawail nah goudawa bah adini kouké karewahbah. Dakou da izal douka . Allah yeka mousoulmai da massipah kouh

  • @hassoumiabdoulaziz1708
    @hassoumiabdoulaziz1708 2 года назад +4

    Ta bayyana sarki zaki bâ dan jarida bane bakuma yadda za'ayi ya iya yin adalci tsakanin malaman da bâ nasuba, tunda juwyachi akeyi kunji dabakinchi yace in yabari akayi tattawnawar zay samu matsala saboda daga karche duk layhin chi za'a dorama , kuma gaskiya sarki yakara zubarda kimarsa awajan duk mayson gaskiya, kuma wly duk may hankali yasan bakuson akumyatarmuku da malaminku ne chiyasa kuke kakkarewa kar ayi tattawnawar dan wallahi tallahi bazay iya karawa da malaman sunna ba wallahi bazay iayawa ba kuma chi yasan haka allah yachiryardamu yanunamuna gaskiya yabamu ikon ayki da ita

    • @saniyakubu9680
      @saniyakubu9680 2 года назад

      Amma Kai kayiwa Sarki Zaki Adalce kenan mintuna biyar akebawa masukira amma malaminka mintuna nawa yayi yana magana kuma yahana Dr. Shartima yayi magana har yagama Kuma da Dr. Yafara magana yahana Dr ya amsa masa tambayansa ya shigo da hayaniya.
      To yaya kakeson Sarki Zaki yaye muku IZALA Allah yawadar da halinku

    • @saniyakubu9680
      @saniyakubu9680 2 года назад

      IZALA Big problem of ummah

    • @hassoumiabdoulaziz1708
      @hassoumiabdoulaziz1708 2 года назад

      A a ay abinda yakamata ka lura dachi chi docteur yace akiyale Malan yayi magana dammi sarki zay kiyawa inba tsoroba allah day yakiyawta kuma na yarda dakay nima banso Malan kabiru yayi magana ba lokacinda docteur yake magana, to amma abin lura Chine tare da haka chi docteur yayarda atattawna amma sarki yadinga tattarewa saboda zalunci dakin gaskiya da richin adalci irin nachi wallahi inda malamin sarkine yachigoma malamin sunna sarki bazayyi haka ba kowa yasan da wannan allah day yasa mudace

    • @yahayamahamadou9403
      @yahayamahamadou9403 2 года назад

      Wly kukan jakki yafi ma'ana bisa maganganusa domin yakasace baya iya sauraro

    • @hon.adamhassanadamhassan7270
      @hon.adamhassanadamhassan7270 2 года назад

      Gaskiyanka maigida nima haka nafahimta

  • @IdrisAbdulHamid-l2u
    @IdrisAbdulHamid-l2u Год назад

    Duk yabata lokaci wajen gardama

  • @alhassanuthman8232
    @alhassanuthman8232 2 года назад +1

    Kai, dariqa, wallahi baku Jin kunya. Wannan tattaunawan har kun iya dora shi a page dinku. Wani irin Jahilci ne ke damunku ne. Tambayar littafin da yayi bayaani akai maa, bai iya baada amsa ba.

  • @mahmudshuaibu3264
    @mahmudshuaibu3264 6 месяцев назад

    Ai nihi na kula da duk wani Dan izala da hayaniya da nuna sukadai suka sani suke hawa live gashi basu da ladabi

  • @bilyaminuaumar8740
    @bilyaminuaumar8740 2 года назад

    Hhhhhhhhhh

  • @IlyasuMBako
    @IlyasuMBako 2 года назад +2

    Ni fahimci abin da Sarki Zaki yake nufi. Yana jin tsoro ne kar ya samu matsala da Iyayen gidansa da ya ke yi wa aiki na ba wadannan mutanen dama su zo su dunga rudar da mutane. Shi ya sa ba zai bar Sheikh Kabir su yi musayar zance da Sheikh Shatima ba. Yanzu ga shi yana ta jefa tambayoyi ga Sheikh Kabir amma kash! Ka sauke shi balle ya ba shi amsa. Sai shi kadai ya ke kidansa ya ke rawarsa. A gaskiya ga alama Mal. Sarki Zaki ka fara rashin adalci kaima. Ni shi ya sa na ke gani akwai wata manufa ko lauje cikin nadi a irin wadannan (programmes) naku. Kamata ya yi Malamanmu na Sunnah su kaurace wa irin wadannan programmes din naku.

    • @bilalsambo5771
      @bilalsambo5771 2 года назад

      Dan uwar mai cin babarka wa ya gayyace ka anan? Ko su shakiyyan Izala irinsu mushen kura su ke kiran Sarki zaki domin ya basu daman yin program a shafinsa, wawa kawai kazo kana ta magana mara ma'ana

    • @IlyasuMBako
      @IlyasuMBako 2 года назад

      @@bilalsambo5771 SUBHAANALLAH! Rashin tarbiyya bai yi ba. Imma dai kai shege ne dan shegiya ko kuma rashin tarbiyarka da kwayancinka ya kai matuka yadda ubanka da uban da ya haifi uwarka ma za ka iya zaginsu haka. Saboda haka zagin tabbas yana komawa kansu in kana da su. Allah Ya shirya. Sai dai kuma ka sani cewa, social media ba gidan ubanka ko uwarka ba ne, don haka kowa yana iya shiga ciki ya kuma tofa albarkacin bakinsa akan dukkan abin da ya ji ko ya gani. Don haka maganin kada a yi kada a fara.

    • @SHEHUINYAS
      @SHEHUINYAS Год назад

      Kayi kukari da kagane ai mashirmacin banza kawai

  • @mohamadoukabirou4381
    @mohamadoukabirou4381 2 года назад +1

    Miskini Ka sha wuya, mlm kabiru Dodon Yan bidi'ah Yan haqiqah ?
    Miskini bay amsa tambayar mlm kabiru ba gabadaya, yayi ta shirme, da wauta, da karya ?
    Allah ya kay Mu Ka amsa Kiran muqabala da Sheik doctor prof kabiru hayaki fidda na kogo ?

  • @hassoumiabdoulaziz1708
    @hassoumiabdoulaziz1708 2 года назад

    Sarki ne yabata zaman kuma gaskiya docteur har yanzu baka bada amsa saboda inday kana tare da su sarki baza a taba fahimtarka bâ in kanaso afahimceka say kahito fili anbuga tsakanin kay da Wanda kazava amma muddun zaka zawna tare da su sarki wallahi tallahi al-oummma bazata fahimceka bâ docteur kuma kowa yasan hinkarhi ne sarki yanunamaka bâ haka kasso ba allah yakiyawta

  • @yusufsuleman6198
    @yusufsuleman6198 2 года назад

    slm dafatan Alheri Allah yasa haka Amin tambata shine wasu mutane suna kay zakka masallaci shin ya halalta bayan Amakwamtan shi Akwai mabu kata daga yusuf suleman makarfi nagode

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    Afito mana ayi muqabala.....No need guiding callers on how to make their questions Sarki zaki.....A fito ayi muqabala kawai....

  • @alhassaneyaro3535
    @alhassaneyaro3535 2 года назад +2

    Masha Allah

  • @AlhajikontoGonitayu
    @AlhajikontoGonitayu 28 дней назад

    حجت الإسلام بارك الله فيك