KUZO KUTUBA KO MUCI GABA DA TONA ASIRIN KU. DR SHATIMA ALMISKIN A SABON ZAZZAFAN RADDI WA IZALA...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 янв 2025

Комментарии • 37

  • @sadouniger1997
    @sadouniger1997 2 года назад +1

    Gaskiya Check shetima bakaramin malami bane Allah ya kara basira almiskin Macha allah munagodiya

  • @abdullahialiyu5410
    @abdullahialiyu5410 2 года назад

    Masha Allah ya Sheikh Shetima Elmiskin. Allah ya saka da Alkhairi.

  • @muhammadsheriff3208
    @muhammadsheriff3208 9 месяцев назад

    Gaskiyane wannan hakayake malan shek shatima❤❤❤❤😂

  • @AbdullahiRecord
    @AbdullahiRecord 10 месяцев назад

    Allah yakara lfy danisan kwana sheikh

  • @bilyaminusani5721
    @bilyaminusani5721 2 года назад

    ماشاءلله جزاكم لله خير

  • @Deboyelou
    @Deboyelou 2 года назад

    Ma shaa Allah barakallah

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад

    Subhanallah Allah Ya shiryeku

  • @NuurMuhammadAdam
    @NuurMuhammadAdam 10 месяцев назад

    Allah yakara lfy mlm

  • @ShafiudameAbduraman
    @ShafiudameAbduraman 10 месяцев назад

  • @adammohammed45
    @adammohammed45 2 года назад

    allah yekarawa mallan lfia munagodia allah annabi daraja

  • @danfairadudutv2865
    @danfairadudutv2865 2 года назад

    Dr shattima mungode da ilimin tarwa

  • @zaneidouzaneidou-s5s
    @zaneidouzaneidou-s5s Год назад

    Allah yajada kwanan chehu

  • @babayegahfar1382
    @babayegahfar1382 2 года назад

    Assalamu alaikum sarki zaki inamuku fatan alheri dan Allah sarki zaki agayamini suna wanna begen inasonsa

  • @hausahausa237
    @hausahausa237 2 года назад

    MashaAllah💖💖💖

  • @sheikhmustaphashettimer1895
    @sheikhmustaphashettimer1895 2 года назад

    Masha Allah

  • @maazouibrahim8887
    @maazouibrahim8887 2 года назад

    Slm.zarki.zaki.inayika

  • @khadijayahayamuhammad6163
    @khadijayahayamuhammad6163 Год назад

    Bakada abinda zakabawa izala shatima

  • @rabiouhallarou4943
    @rabiouhallarou4943 2 года назад

    Macha Allah

  • @خلوةالسيدفاطمة
    @خلوةالسيدفاطمة Год назад

    Slm alaikum sarki zaki wanne lokachine kuke furokiram sannan inason lambanka na whatssap

  • @MuktariIbrahimmusa
    @MuktariIbrahimmusa 2 года назад

    Wannan mastalarkuce ninabi sun nah baruwanadawatadarika kusami jahilankusubiku Duk Wanda Allah yashiryarbamaifataddashi

  • @kyellumimuhammadharuna5193
    @kyellumimuhammadharuna5193 Месяц назад

    😅😅😅😅😅😅😅

  • @khadijayahayamuhammad6163
    @khadijayahayamuhammad6163 Год назад

    Domin ku duka mushirkaine kutuba

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 2 года назад

    Sarki zaki ka tambaya shin ibn Taimiya musulmine agurin shiek?

  • @harouna-f4e
    @harouna-f4e Год назад

    Dan Allah wane gari be sheik shattima yake

  • @mohammadousadimohammadou9401
    @mohammadousadimohammadou9401 2 года назад

    Abin Daria.

  • @abdullahialiyu5410
    @abdullahialiyu5410 2 года назад

    Hassada mugun ciwo. Kabiru duk hassadar ka baka Kai Sheikh Shetima Ilmi ba, ka gudu wurin Kare rudanin Albani. Sheikh Naseer Sheikh Ado Musa yana neman ka.

  • @khadijayahayamuhammad6163
    @khadijayahayamuhammad6163 Год назад

    Kaje kafara rushe shirka

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад

    Amman dai wannan shatima ba lafiya kuke ba. Yanzu wanda yake kan kalallahiu kalalrasulu shine zai tuba? To Kenan kune akan dai dai masu kala kato

    • @audumuhammad5818
      @audumuhammad5818 2 года назад

      Ai sune suka koya maku qala LLAHU QALA RASULU amma ku kafirta su, batijjani sune asali Ahlu sunna. Zikiri tijani ai nafila ne ba dole, ba kuma fitar daga sunna ba balle aje wani adini dabban, Allah ya kara mana sani

    • @audumuhammad5818
      @audumuhammad5818 Год назад

      kala llahu kala rasulu a baki ba a aikace ba, aqidar kuma rusa sunna take yi, a wajen Al-qur'ani kuma gurguwar fahimta, PhD ko Maters dinka ba shi bane ilimin, in ba ka da ilimin karatun zaure, dauran ka a fagen ilimin na hakika. Allah ya taimake musulunci da muslimai.

  • @muhammadsheriff3208
    @muhammadsheriff3208 9 месяцев назад +2

    Masha Allah

  • @hausahausa237
    @hausahausa237 2 года назад

    MashaAllah💕💕💕🙏🙏🙏