Raddi Zuwa Ga Yan Bidi'a Gameda Canza Fatawar Halasta carbi Da Nasiha Zuwa ga Ahlusunnah Gameda...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 окт 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 76

  • @AdamYusif-i9r
    @AdamYusif-i9r 2 дня назад +6

    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 2 дня назад +7

    Malam Allah yasaka maka da aljanntil firdaus, maganarka akwai adalci acikinta.

  • @hamdigardening
    @hamdigardening 2 дня назад +2

    Maa shaa Allah, jazakumullahu khairan 🙏

  • @kabirousali5333
    @kabirousali5333 2 дня назад +3

    Gaskiya ne malam

  • @JafarFima
    @JafarFima 2 дня назад +1

    Wallahi gaskiya hassadace kawai. Shi yasa arewa mukeda matsala.

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 2 дня назад +1

    جزاك الله خيرا ❤❤❤

  • @dan.india1
    @dan.india1 2 дня назад +3

    Wlh gaskiya ne Allah ya samudace

  • @LaouiISSAKA
    @LaouiISSAKA 2 дня назад +2

    Gaskiya ne malan

  • @AbdullahiAbubakarKende
    @AbdullahiAbubakarKende 2 дня назад +2

    Jaxakallahu bi jannah

  • @FaisuSaidu
    @FaisuSaidu 2 дня назад +1

    Allah yabadalada Allah yasamaka gaskiyane

  • @harounaadambana
    @harounaadambana 2 дня назад +2

    Gaskiyane malam nima raa'yimu daya da kai kawai hasada ce kuma saidai su mutu

  • @SackinbakoAchiruAchiru
    @SackinbakoAchiruAchiru 2 дня назад +1

    Macha allah

  • @jibrilmsmuhammad5822
    @jibrilmsmuhammad5822 2 дня назад +2

    Malam kayi adalci fantami yayi magana na farko babu wanda ya tamka shi na biyu yazo ya jefa kalubale ga malamai yajefa kalubale kuma an amsa meye laifin masu amsawa

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 дня назад

      AI wannan mutumin dan son zuciya ne kawai.

  • @AbdaAbdiua-c3g
    @AbdaAbdiua-c3g День назад

    Sakallahu kairan

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 2 дня назад +3

    Tabbas Hassadace, Allah ya dada kare mana prof. Anyi walqiya duk mun gansu.

  • @tubeme7110
    @tubeme7110 2 дня назад +1

    السلام عليكم عليكم و رحمة الله !
    هدانا الله جميعا ، لماذا ضياع الوقت في الدفاع ام عدمه، يكفينا ابراز الحجج و ترك الناس يحكمون.

  • @saiduYUSUF-en2en
    @saiduYUSUF-en2en 2 дня назад +1

    Allah Yasa Mugane Gaskiya

  • @mounkailayayelaouali8535
    @mounkailayayelaouali8535 2 дня назад

    Malan Allah ya saka da alheri

  • @arifamai5322
    @arifamai5322 15 часов назад

    Malan Allah ya saka

  • @saleymahamadou6148
    @saleymahamadou6148 2 дня назад +3

    A'a malam, pantmi shiné yajefawa malamai kalubalé

  • @jibrilmsmuhammad5822
    @jibrilmsmuhammad5822 2 дня назад +2

    Babu wanda ya ke masa hassada maganan gaskiya fantami Allah ne ya jarabce shi

  • @muhammadauwal2412
    @muhammadauwal2412 2 дня назад

    Wlh mlm kayi magana ta fahimta abunda bsaganewa shifa fahimtar Mlmai magabata yafada baaraayinsabane

  • @LawanUmar-u7l
    @LawanUmar-u7l 2 дня назад

    Allah yasa albarka

  • @naimahamisu2806
    @naimahamisu2806 9 часов назад

    To ai kuskuran da malam yayi shine maye na jefa kalubale?yasani dukkan malamai sun fitar da ilimine sun ijjeshi amana,sun ijjema Yan baya su banbance da kansu da karfin hujja! To amna cewar yana kalubalantar dukkanin malamai ba daidai bane.Allah yaganar damu gaskiya.Amma tabbas salon Dr Idris shine daidai Akan Addini,fadin gaskiya ko bazatama meji dadi ba.duk daran dadewa wataran mutum zegane.Allah yadauramu Akan daidai.

  • @hamdigardening
    @hamdigardening 2 дня назад +1

    Ka ga maganan gaskiya

  • @zakarahamza2256
    @zakarahamza2256 День назад

    Wannan shine gaskiyar

  • @auwalumusa4307
    @auwalumusa4307 13 часов назад

    kaima kafara gane gaskiya. wallahi malaman darika sunfiku ilimi

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 2 дня назад +2

    Mallam Allah yasaka maka da alkhairi, tabbas kafadi gaskiya.

  • @yakubuamadu4599
    @yakubuamadu4599 2 дня назад

    Malam to yin tasbihida duwatsu ko dan yatsa ko da carbi shin?

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 2 дня назад

    A gaskiya kuna cutawa musulunci da musulmai, amma mun bar ku da Allah

  • @anBello.galadanci
    @anBello.galadanci 2 дня назад

    Abinda Yakamata kuringa tattaunawa cikin lumana

  • @FRLAs628
    @FRLAs628 День назад +1

    amma, malam, sani, biakira, mukabalaba, malam, yayi, kuskure, kokunaso, kobakoso, sai, munfada, wa, yakira, mukabala,

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 21 час назад

    Tokai ynx ahaka me ilimine ?

  • @khadimulansartv
    @khadimulansartv 2 дня назад

    Malam Kar ka6atawa kanka lokaci wllhi, sun fahimci duk abunda prof yake faða, hassada din ne kawai.. Amma wannan fatawa sananne, wasu Kuma jahilai ko en abi yarima a sha kiða..

  • @BOUCARIZAKARIMOUSSA
    @BOUCARIZAKARIMOUSSA 21 час назад

    Duba Malam, katshaya a guri daya carbi ba bidi'a bane ko carbi bidi'a ne kurum. Ka kalli carbin yen tariqa a rarrabe yake saboda kilge kenan babu wata magana na cewa a koi wanda suka dauki carbi addini. Saidai ka je india inda ake anfani da carbi akan shirka. Kuma ku gane ana shinfida kafet a coci yenda muke shinfidadhi a masallaci.

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e 2 дня назад

    Allah yasaka da mafificin Alkhairi Ameen

  • @MASAUDUSALIU
    @MASAUDUSALIU 2 дня назад

    Allah yasaka da Algeria mal yayi Adalci

  • @muktaraliyu4251
    @muktaraliyu4251 2 дня назад

    Well, mu dai mun san majority na masu yawo da charbi suna yi ne da sunan addini, wannan kuwa shi ake kira bid'a, zan so dai ace yadda shi Isa Ali pantami ya bada kalubale ga malamai cewa ya shirya mukabala kan wannan batu, to ya fito ya kare matsayinsa tunda dai an samu malamai sun amsa masa game da wannan kalubale.
    Allah ya tabbatar damu akan hanya madaidaiciya ameen.

    • @mohammedyusuf6214
      @mohammedyusuf6214 4 часа назад

      Baya buqaatan kare kansa. Yace carbi ba bidia bane idan ba a ɗauke Chi a matsayin addini bane.
      Please what is his problem here?

  • @elmanzowebtv5376
    @elmanzowebtv5376 14 часов назад

    Wannan maganar kaskia ce

  • @iymaikaita
    @iymaikaita 2 дня назад

    Laptop yana aiki Alaji😂
    A rufe ido a fada ma prof. gaskiya mallam

  • @jaafarjaafar-zv9on
    @jaafarjaafar-zv9on 2 дня назад

    chine kadai yatche ayi moukabala

  • @jaafarjaafar-zv9on
    @jaafarjaafar-zv9on 2 дня назад

    kaifa mounssan Zaka ƙare touoka kake

  • @shuaibuisamuhammad867
    @shuaibuisamuhammad867 2 дня назад

    Bid'a.Bid'ane.Har Abadan.batada.kshi 2.dalalane.

  • @BashirBuhari-zo6cd
    @BashirBuhari-zo6cd 2 дня назад

    Mallam aji tsoron AlLaah su bn Baz etc basu jefa kalubale ba Amma prof ya jafe, Kuma wadanda suka mayarda martani yawwanchi sun ce da Bai jefa kalubale ba da ba lalle ama Yi magana akai. Kuma bakayi magana akan zafin Kai dayace ba Shima daidai ne.. Ade duba malam

  • @HelpTheNeedy-y4m
    @HelpTheNeedy-y4m 2 дня назад

    Ku daliban dr idris kujin tsoron Allah dukkan ku da malamin naku.
    kubi dalilai ne ba Mutum ba ko Malami.
    dominilimi Amanace sai an tambayi kowa duk abin da yake fadi.
    Allah kasa muji tsoron ka.
    mu kuma rika Adalci koda akan mu ne
    mu kuma rika bin dalilai ba malamai ba

  • @umarubale4532
    @umarubale4532 2 дня назад +1

    Kaidai akwai kwana kwana Allah yakiyeye

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 дня назад

      Alamun munafurci ne kawai tabbata a Kan Shi.

  • @Zabeiruabubalar
    @Zabeiruabubalar 2 дня назад

    Kan ku ake ji dai😂

  • @Zabeiruabubalar
    @Zabeiruabubalar 2 дня назад

    Kudai keyi Izala

  • @SHIHULAWAL
    @SHIHULAWAL 2 дня назад

    Jahilan mlmai duk iliminku ya tsaya akan carbi sai rigima akaiyi akan carbi

  • @Zabeiruabubalar
    @Zabeiruabubalar 2 дня назад

    Mudai sauraranku muke

  • @BashirIsa-s7i
    @BashirIsa-s7i 2 дня назад

    Masha Allah. Akwai bukatar tunatar da mutane waye pro domin mutane Suna yadda da maganganun Dr Idris akansa

  • @MamaneSambo
    @MamaneSambo 2 дня назад +1

    Fantami bay da gaskiya. Kassoum ka bar kamé kamé da son zoutchia

    • @MahamaneAttaherAdamouElhOumaro
      @MahamaneAttaherAdamouElhOumaro 2 дня назад +1

      tafi ka zauna da shi sai ka nuna mana haka

    • @MamaneSambo
      @MamaneSambo 2 дня назад

      @@MahamaneAttaherAdamouElhOumaro kai ma kassan fantami bay da gaskiya. Chi ya jefa qalubalé fa. Haba mu bi gaskiya mana

  • @h.n1977
    @h.n1977 2 дня назад +1

    Idris tanshi yafaye tsanantawa akan abinda ya shafi Pantami

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 дня назад

      Ku dai ba Ku son Jin gaskiya ne kawai.

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 дня назад

      Ku dai ba Ku son Jin gaskiya ne kawai.

  • @junaidumusa-d4f
    @junaidumusa-d4f 2 дня назад

    Gaskiyan magana kenan

  • @muhammadsaminuayagi4880
    @muhammadsaminuayagi4880 2 дня назад

    Shin ka shiga zuciyasa ne ka tabbatas dan riya ya ke rataya carbi?

  • @saiduYUSUF-en2en
    @saiduYUSUF-en2en 2 дня назад

    Hakan Shine Adalci Kuma Shine Sunnar Ahlussunnah Ammafa Sai Meson Gaskiyane Kadai Yake Fahinta

  • @nasiridris-v9t
    @nasiridris-v9t 2 дня назад

    Wallahi karya kakeyi, nasanka, dan abi yarima a shakidade, su usaimin dasu bin baz, sunyi shelanta yin muqabala da yanuwansu ahlussunnah akan matsalar carbi? Sannan kai da kace hassada akeyiwa pantami kashiga zuciyar mutanene kagane haka?
    Insha Allah bazan kara sauraren karatunkaba har abada, saboda ire ire-iren ku" kansa"ne ga ahlussunna.
    Taisa abduddinaar, taisa abduddirham, ......

  • @selysuserlysu9382
    @selysuserlysu9382 2 дня назад

    Malam Ku Fadawa Isah Ali Yazo Ya Kare Fatawarsa, In Kuma Yardan Yan Darika Da Yan Bid'ah yakeso Shi kenan

  • @MustaphaMusa-ef2ge
    @MustaphaMusa-ef2ge 2 дня назад

    Mallan kaji tsoron Allah kayi magana akan carbi amma ka manta da maganan kalu bale da ya jefa wa mallumai kuma ka kawo sunayen mallumai kaman su dr bin bas suma sun kalubalance mallumai kamman prof isah ali yayi dun Allah kabamu amsa a matsayin ka na masoyin Annabi ????

  • @balamuhammad8860
    @balamuhammad8860 2 дня назад

    Wannan gaskiya ne mai laptop

  • @shuaibumuhammad4114
    @shuaibumuhammad4114 2 дня назад

    Dan koran tsohon minister kaima ka karbi rabonka dole ka kare son zuciyan wadda ya baka

  • @umarubale4532
    @umarubale4532 2 дня назад

    Gaskiya hassadace wallahi dayabasu laptop bazasuyimasa hakaba

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 дня назад

      Shi ma AI wannan Asadu din AI laptop aka ba Shi Shi ne dole sai ya Kara Pantami.

  • @tubeme7110
    @tubeme7110 2 дня назад

    السلام عليكم عليكم و رحمة الله !
    هدانا الله جميعا ، لماذا ضياع الوقت في الدفاع ام عدمه، يكفينا ابراز الحجج و ترك الناس يحكمون.

  • @tubeme7110
    @tubeme7110 2 дня назад

    السلام عليكم عليكم و رحمة الله !
    هدانا الله جميعا ، لماذا ضياع الوقت في الدفاع ام عدمه، يكفينا ابراز الحجج و ترك الناس يحكمون.