Fashin Baki (20-10-24) a kan Hadarin Tanka a Jigawa da Zaben Kaduna

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024

Комментарии • 19

  • @MBKMUBI
    @MBKMUBI День назад

    MashaAllah 🎉

  • @AlamaiAAGirgiri
    @AlamaiAAGirgiri 17 часов назад

    Gaskiya kuna kokari, Allah ya biya. WATO LAMARIN TANKER AKWAI ABINDA AKECE MASA FACE TWO, yana zuwa daga murfin tank har zuwa wajen sauke man, wato shi baya budewa kodaga saman gada ta fadi kasa, sede tankin ya fashe, Amma some people Abin yana musu tsada. Kuma Ansaka doka, Kowa yayi face two, saboda kiyaye irin wannan lamarin, Allah yasa mudace

  • @magajihassan1209
    @magajihassan1209 День назад

    May Allah bless you
    Dr. Bulama.

  • @nurasurajo8536
    @nurasurajo8536 День назад

    Allah yakara jagoranci Allah yakara baku kwarin gyuwa Allah yakara kareku daga dukkan masu bibiyarku dawi sharri ameen.
    Daga nura Suraj Saad mjb
    Daga Riyadh Saudi Arabia.

  • @algebracentreofinformation3308
    @algebracentreofinformation3308 День назад +1

    Barka da zuwa babban Yaya bro Nazir

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp День назад

    الله يوفقكم ويبارك فيكم جميعا

  • @saiyadimohammad7925
    @saiyadimohammad7925 День назад

    Masha Allah yayikyau

  • @Abc4186-c9f
    @Abc4186-c9f 15 часов назад

    Allah ya taimaka.

  • @nanarukayyaadam837
    @nanarukayyaadam837 2 дня назад +4

    Barkanmu da zagayowar sati wlh naji dadin shirin wancen satin yanzu haka inata kokarin yin amfani da shawarar da kuka bamu duk dai ni macece kuma

  • @nuragarba9749
    @nuragarba9749 День назад +1

    Uhnmmm Nigeria 🇳🇬

  • @algebracentreofinformation3308
    @algebracentreofinformation3308 День назад

    Bulama ai sunan sa Pro tuntuni (Babban ya ya Amin hakuri)

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 День назад

    Allah yamuku albarka ameen

  • @abdulbasitrabiu2262
    @abdulbasitrabiu2262 День назад +1

    It happen to me here in ghana I lose my phone I found it letter

  • @embiiei6941
    @embiiei6941 День назад

    Mungode. ❤

  • @auwalmaigado8447
    @auwalmaigado8447 7 часов назад

    Fashinbakifa yakara bunkasa sura munde Rabiu gwadabe

  • @lamidoabubakarsambo8793
    @lamidoabubakarsambo8793 День назад +1

    ❤🎉

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 День назад

    Naziru mutumin kirki ne, mun zauna tare a New York.