Surbajo part 6 labararin soyayya mai ratsa zuciya, dace bayan rashin dace

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 янв 2025

Комментарии •

  • @lenevolenevo8831
    @lenevolenevo8831 6 лет назад +1

    A gaskiya mujidadi littahi surbajo sosai wlh umar allah ya kara basira ya kareka

  • @FaridaKwr
    @FaridaKwr 11 месяцев назад

    gaskya dan owa mongude sosai Allah yakara basira💙💙💙

  • @adamaabdulkarimkiyawa7362
    @adamaabdulkarimkiyawa7362 6 лет назад

    Masha allah babu matsala mungane kuma muna godiya ta musamman Allah yasa kada alheri ubangiji yayi jagora su aisha ankwana da niyar ramuwa se akawayi gari babu surbajo babu al'aman suyi tafiya wurin aiki a ribas Allah yasa mudace labari yayi dadi wllh

  • @hammabature1893
    @hammabature1893 6 лет назад +3

    Allah sarki Surbajo tasamu wada zaishare mata hawaye AMMA INADA TABBAYA A INA SURBAJO TA IYATURANCI SABODA BATAYI KARATUBA ALLAH YAQARA DAUKAKA

  • @abdulkadirdahiru5525
    @abdulkadirdahiru5525 6 лет назад +2

    Masha Allah ae dama haka ne wata ran aji dadin wata ran kuma akasi haka, mu dae addu'ar mu anan ita ce Allah ya kara basira. Ya kuma kara lfy da nisan kwana mae amfani amin. Wlh surbajo yana dadin sosae

  • @samirayahaya7935
    @samirayahaya7935 6 лет назад +1

    Ba layhi Umar muna godiya wallay

  • @abubakaradm5942
    @abubakaradm5942 6 лет назад +2

    Masha Allah muna godiya sosai sosai Allah yabiya dan uwa dan Allah muna son dukkanin labarin

  • @soumaiyaamidou9884
    @soumaiyaamidou9884 6 лет назад +2

    mun godé sosai surbajo ta burgeni👍👍

  • @moussadansale3436
    @moussadansale3436 5 лет назад

    wow gaskiya wannan labarin yasani nishadi sosai dayakema namakaro allah kara basira mr umar inayika sosai 👍

  • @oumark.c.l8231
    @oumark.c.l8231 6 лет назад +2

    Masha allah muna lalai da zuwan surbajo

  • @badiadaudafffcvjysx9599
    @badiadaudafffcvjysx9599 6 лет назад +3

    kai Masha allah littafin yayi kyau allah kara taimakawa

  • @kabiruismail1214
    @kabiruismail1214 6 лет назад +2

    godiya umar badamuwa Bade kadawo lfyb to masha allah fatan alkairi

  • @khadijasumar3277
    @khadijasumar3277 6 лет назад

    Al'ameen gaskiya muna Jin dadin shirinku Yana matukar daukemun kewar Nigeria, Allah yakara basira nice khadija s Umar from Jordan.🙏 shukran.

  • @ibrahimfunfuaibrahimkastin7487
    @ibrahimfunfuaibrahimkastin7487 6 лет назад +3

    Allah sarki rayuwa gaskiya surjbajo kinyi dai dai

  • @saleemubaismail1828
    @saleemubaismail1828 6 лет назад +3

    Don allah muna jiran cigaba muna godiya Allah yabaka wife like surbajo😂thanks 🙏🏼

  • @bintsaeibou9524zakariyya
    @bintsaeibou9524zakariyya 5 лет назад

    Gaskiya. Labarin. Nada dadi

  • @رملهعثمان
    @رملهعثمان 5 лет назад

    Muna go diya
    Allah ya kara basira
    Daga ramlat usman
    Riyad

  • @jamilamassaoudouazimooune6067
    @jamilamassaoudouazimooune6067 6 лет назад +2

    Innocence est parfois très beau dans un couplé surbajo va mettre en place Aissa la femme de al amine elle va se réveiller tros tard et c'est bien fais pour elle. Merci beaucoup oumar

  • @abdoulayerainatou4757
    @abdoulayerainatou4757 4 года назад

    Maacha Allah sulbadjo

  • @azzaah1097
    @azzaah1097 6 лет назад

    masha Allah gaskiya yayi kyau allah ya qara taimaka wa

  • @fatimazahraahmad3305
    @fatimazahraahmad3305 6 лет назад +2

    gaskiya naji dadi sosai ubangij yakara basira umar

  • @aishaDawoodhud4604
    @aishaDawoodhud4604 4 года назад

    Fatan alkairi uamar muna godiya

  • @rabiyaibrahim6682
    @rabiyaibrahim6682 6 лет назад +2

    BarakAllhahu feek muna godiya sosai 😂👌😘

  • @jgckbv1484
    @jgckbv1484 2 года назад

    MashAllah😅😅😅😁😁😁

  • @ghaichaabeti5245
    @ghaichaabeti5245 6 лет назад +2

    Muna godiya susei yayamu Allah kara basira.

  • @lawanibrahim1435
    @lawanibrahim1435 6 лет назад

    Kai gaskiya muna jin dadin wannan lbr kuwa Allah kara basira Ameeeen

  • @mariamaabdousodje4248
    @mariamaabdousodje4248 6 лет назад +3

    muna godiya sosai

  • @issaabubakar7822
    @issaabubakar7822 6 лет назад +3

    Gaskia yakamata wanna labarin ayi flim kinshi Saboda labarin yanada dadin ji sosai

  • @كذيهالعدواني
    @كذيهالعدواني 5 лет назад

    Nima godiyanake sosai Allah yakarabasira

  • @bilkisuibrahimwagani4265
    @bilkisuibrahimwagani4265 6 лет назад +4

    Wai wai gaskiya naji dadi sosai umar godiya muke allah yakara basira da daukaka

  • @moussahayi9439
    @moussahayi9439 6 лет назад +2

    Macha allah
    allah yakara
    basira
    tachar Tsakar Gida
    mona alphahari dako
    mungode 👏👊

  • @muhammadauwaladambawale6560
    @muhammadauwaladambawale6560 4 года назад

    Yayi kyau sosai

  • @maryamhassanwannangaskiyan5107
    @maryamhassanwannangaskiyan5107 6 лет назад +2

    masha Allah muna godiya sosai Allah yaqara basira

  • @raulatsakina9603
    @raulatsakina9603 6 лет назад +2

    ok hakka ne kumma wallahi mun gode sosai

  • @issaabubakar7822
    @issaabubakar7822 6 лет назад +3

    Gaskia wanna labari dadi

  • @sadiyalawanlawan7964
    @sadiyalawanlawan7964 6 лет назад +3

    Dan allah ina zan samu book dn

  • @khadejhharon8896
    @khadejhharon8896 6 лет назад

    Mash Allah Allah ya kara lafiya da daukaka meyasa jiya baka kawoba labari

  • @hassanabrahimdjibril6975
    @hassanabrahimdjibril6975 6 лет назад +3

    Gaskiya yayi

  • @rukayyamuhammad2061
    @rukayyamuhammad2061 6 лет назад +3

    Godiya allah ya qara basira

  • @shoshoabkare4459
    @shoshoabkare4459 6 лет назад +2

    لاااااااتعليق😍

  • @faridahusman7878
    @faridahusman7878 6 лет назад +2

    Wow 😮 muna Godiya Sosai Allah ya saka da Alkhairi

  • @hafsatuali
    @hafsatuali 6 лет назад +2

    Mungode I love this story thank you presenter Allah ya Kara ma dabino zaki

  • @hauwauabdurasheed1491
    @hauwauabdurasheed1491 6 лет назад +1

    Allah yakara basira bros, godeya mai yawa bros umar

  • @nanakhadija3273
    @nanakhadija3273 6 лет назад +3

    To umar mun godewa allah daya dawo dakai gda lpy kuma mun gode sosai muma allah yaqara albarkaci rayuwar ku ameen

  • @abbamustapha7524
    @abbamustapha7524 6 лет назад

    Da Allah shin bayan kowani kwana biyu akesawa ko ukune saboda Ina shiga RUclips saboda wannan labarin ne

  • @nafysayahya3053
    @nafysayahya3053 6 лет назад +4

    Allah ya kara dau kaka

  • @abdoulayebouhari3126
    @abdoulayebouhari3126 6 лет назад +3

    Mungode da wanan labari mee rasa zusiya da sike da sayayya allah ya barmu tare

  • @shamsiyyashalelanmamariyad7639
    @shamsiyyashalelanmamariyad7639 6 лет назад +3

    Wow masha Allah lbr yayi dadi

  • @raulatsakina9603
    @raulatsakina9603 6 лет назад +3

    aslm alaikumm malam to aman ansamu lokaci daya wa da auran aicha kafin sur bajo neko domin kace surbajo tastorata daganin fari datiwa aicha bugu dakari aichah tace da el amin ya auro yarcikinchi kana kace chi sauryi neko to miye sirrin

    • @TsakarGida
      @TsakarGida  6 лет назад +2

      In ka koma farkon labarin a lokacin ko sanda Al'ameen ya hadu da A'isha da ana kwatancen wanene al'ameen ance saurayi ne da ya kusan shekaru ar'ba'in amma in ka ganshi ba zaka ce ya kai haka ba kuma batun girman A'isha ai an dade da auren su tsawon kusan shekara hudu har ya samu karin girma da chanje chanjen gurin aiki duk kafin ya hadu da surbajo kuma da ya auri surbajo shekarunta sha hudu kaga ai dole A'isha tace ya auri yar cikin sa kuma dole a samu bambancin girman jiki tsakanin su

  • @rubysweet4133
    @rubysweet4133 5 лет назад +1

    😂 😂 😂 سرباجو موتتني ضحك برافو مسيو عمر👏👏

  • @moussazeinab5973
    @moussazeinab5973 6 лет назад +2

    Mun gode sosai brother😘😘😘

  • @salmasaldif9169
    @salmasaldif9169 6 лет назад +2

    Godiya ba adadi yaya umar dama munkosa a turo mana. 👍

  • @omarmusa9999
    @omarmusa9999 6 лет назад +2

    gaskya dan owa mongude sosai alla yakara basira❤️❤️

  • @basoogf5455
    @basoogf5455 6 лет назад +5

    Mun gode sosai allah ya kara basira😁😂😍😍

  • @ibrahimhanifah7444
    @ibrahimhanifah7444 6 лет назад +1

    Hmmmm🙏🙏🙏🙏magana sai gobe .muna godiya

  • @salmaissa6792
    @salmaissa6792 6 лет назад +1

    Muna godiya Allah ya sakamaka da alheriya

  • @iliasmuktar3922
    @iliasmuktar3922 6 лет назад +5

    godiya muke tsakar gida ba laifi antare iyawuya Allah dai yakara basira danisan kwana mai albarka amin

  • @zainabandmohammad7717
    @zainabandmohammad7717 6 лет назад +4

    Allah sarki Aisha😭😭

  • @mamiaisha829
    @mamiaisha829 6 лет назад +5

    Yauwa saunnu dama tun safi naki jira wlh kash gaskiya naji dadi nagode sosai saboda kana samu nishadi umar mun gode sosai allah ya kara basira 👍💗surbajo kenan hahaha😁😂

  • @attyahaya1935
    @attyahaya1935 6 лет назад +1

    muna godiya sosai Yahaya Mati

  • @suwaibaumar5039
    @suwaibaumar5039 6 лет назад

    kai amma muna godiya sosai wannan labarin akwai nishadan tarwa😂👍👍👍

  • @hajiyrukayyasaudiyamadina9278
    @hajiyrukayyasaudiyamadina9278 6 лет назад +1

    Mugode sosai allaha ya karbasira 😅😅👍👍

  • @y9primey9prime97
    @y9primey9prime97 2 года назад

    ماشاءالله 😂 😂

  • @adelalhousseini3126
    @adelalhousseini3126 5 лет назад

    Hhhhhhhh wayo Allah cikina wlhy nasha dariya sosai Kai mungode sosai fah Allah yakara bassira

  • @soumaiyaibrahim8449
    @soumaiyaibrahim8449 6 лет назад

    Macha'Allah!Jazakumullahu hairan. Amine

  • @aishausmanaishaaisha5972
    @aishausmanaishaaisha5972 6 лет назад +2

    Allah yasaka da alhairi

  • @سبحاناللهوبحمده-ض8ظ6ص

    حمدالله نزلت حلقه كنت انتظرها من امس😍

  • @fiddausiismailfiddausi488
    @fiddausiismailfiddausi488 6 лет назад

    Thank you Allah ya kara basira muna tare sauda kafa

  • @aboumaha3845
    @aboumaha3845 6 лет назад +3

    Muna bada dubun gaisuwa da jinjina maiyawa agareka

  • @hawamawague3216
    @hawamawague3216 6 лет назад +2

    godiya muke😀😀😀😀😀😁😁😁😁

  • @hassanabrahimdjibril6975
    @hassanabrahimdjibril6975 6 лет назад +3

    Gaskia kayimin

  • @oummioummi4835
    @oummioummi4835 6 лет назад +2

    ni Camarou naké amma inajin dadin littatafanku duk daba jin yarenkou sossay naké ba amma inajin dadin littatafan Allah yakara bassira 🙏

  • @harissasabiuahmedfaski8842
    @harissasabiuahmedfaski8842 6 лет назад +3

    Mun gode sosai allah yasa mudace

  • @mrashid3276
    @mrashid3276 6 лет назад +2

    wow story is very good thank u so much

  • @badamassisahabi620
    @badamassisahabi620 6 лет назад +2

    Aslm godiya dayawa 👏👏

  • @حواءنواف
    @حواءنواف 6 лет назад +2

    واو😄

  • @bentaahmad1848
    @bentaahmad1848 6 лет назад +1

    wllh mun gode sosai

  • @zaynabmohammed8882
    @zaynabmohammed8882 6 лет назад +2

    Wow 😘😘😘

  • @aishaaliyum.baurah203
    @aishaaliyum.baurah203 6 лет назад

    muna godiya sosai 😍

  • @rafianj7402
    @rafianj7402 6 лет назад

    Allah yakara basira

  • @mahaaled1147
    @mahaaled1147 6 лет назад +1

    Gaskiya kawu umar kana kokari muna godiya sosai allah ya kara vasira

  • @ramlatmohammed9234
    @ramlatmohammed9234 6 лет назад

    Wow Allah yaqara basira yaya umar daukaka 💜💜💜

  • @امينةآدم-ج2ف
    @امينةآدم-ج2ف 6 лет назад +1

    ماشاء لله تبارك الله

  • @najaatubiki7726
    @najaatubiki7726 6 лет назад +4

    💃💃tnx you so much allah yakara basira 💯💯🔥🔥

    • @TsakarGida
      @TsakarGida  6 лет назад +2

      U r wllcm sis you are first to comment thanks

  • @faizaabdullahi2246
    @faizaabdullahi2246 6 лет назад

    Kai surbajo ta burgeni nuna godiya umar Allah ya Kara daukaka

  • @maufigxudig8888
    @maufigxudig8888 3 года назад

    Masha allah ❤️

  • @ibrahimfunfuaibrahimkastin7487
    @ibrahimfunfuaibrahimkastin7487 6 лет назад

    Allah yakareka yakara daukaka

  • @MdHamid-ze2ns
    @MdHamid-ze2ns 6 лет назад

    استمر هنا معاك 😗😗😘😘 الله أكبر

  • @hajiyamamamn2848
    @hajiyamamamn2848 3 года назад

    Masha Allah 😂😂😂💃💃💃💃

  • @faizamuhammad1475
    @faizamuhammad1475 6 лет назад +2

    سکرا جزاكي الله الخير و جننت فردسي

  • @hajiyalamrat492
    @hajiyalamrat492 6 лет назад +1

    Masha Allah wooo tnx

  • @aishaabdulfatah1299
    @aishaabdulfatah1299 6 лет назад +1

    Masha Allah muna godiya😍

  • @faizamuhammad1475
    @faizamuhammad1475 6 лет назад +1

    Thanks you so much The golden

  • @ناصراحمد-د9ض2و
    @ناصراحمد-د9ض2و 6 лет назад

    ناااايس😍😍😍

  • @saleemubaismail1828
    @saleemubaismail1828 6 лет назад +7

    Muna godiya mara adadi 😂🙏🏼

  • @مريمعبدالقادر-و1ي
    @مريمعبدالقادر-و1ي 6 лет назад +2

    Allah bar zumunci

  • @fadimatoumahaman9646
    @fadimatoumahaman9646 6 лет назад

    Salam gaskia munji dadin wanan shiri jinjina ta musaman a gareku.mungode Allah ya barmu tare

  • @محمودالعتيبي-ذ7ي
    @محمودالعتيبي-ذ7ي 6 лет назад +2

    muna godiya

  • @habibaidrees667
    @habibaidrees667 6 лет назад +2

    muna godia

  • @Oukhtysaoudat
    @Oukhtysaoudat 6 лет назад +4

    😂😂😂😂Mun gode sosai Macha-Allah Allah Ya kara basira