Cikakken Bidi’on Manema Labarai - Dauda Kahutu Rarara - Tsohuwar Gwamnati Da Sabuwar Gwamnati

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 окт 2024
  • Wannan Shine Cikakken Bidi'on Manema Labaran Da Dauda Kahutu Rarara Yayi Akan Mulkin Tinubu Dana Buhari

Комментарии • 327

  • @sanifaisal2007
    @sanifaisal2007 11 месяцев назад +15

    Asamu wani yayiwa Rarara bayani cewa shi ba dan siyasa bane, wakan siyasa yakeyi a biya shi, Idan ya fahimci haka zai zauna lafiya saboda shi ba kowa bane a cikin yan siyasa.

  • @isiyakuumar48
    @isiyakuumar48 11 месяцев назад +2

    Tsakani da Allaah butulchi baiyi ba wallahi.
    Ya kamata koda kowa a najeriya zai soki mulkin Baba Buhari inda halacci bai kamata kaika daga baki kayi magana makamanciyar wannan ba.
    Koda yake munyi maka Uzuri saboda ba yau ka fara ba.

  • @eedrismz2410
    @eedrismz2410 11 месяцев назад +3

    Aduniya akwai wanda baza suyi karshe mai kyauba..

  • @naohbawadanjuma442
    @naohbawadanjuma442 11 месяцев назад

    Wato Hakkin Talakawa Ne Yafara Bibiyarka Dauda Allah yakyauta Kuma Kasani Dai Allah Bayasan Butulci

  • @nuumanyusufusman3795
    @nuumanyusufusman3795 11 месяцев назад +4

    Dah yake Nigeria gadan gidan uban kane dah zaka yanke ministocin dah za'a sah

  • @aliyuhnzzzamfarastate
    @aliyuhnzzzamfarastate 11 месяцев назад

    Allah ya sauwaka

  • @yasinunasirufarutv
    @yasinunasirufarutv 11 месяцев назад +10

    Kai kasan Babu maganar ilimi anan
    Kai da ko diploma baka da kake tinanin a nemi shawarar ka😂

  • @abduljalalnuruddeenadamu3534
    @abduljalalnuruddeenadamu3534 11 месяцев назад +1

    Dauda kahauka ce, yauce ma kasan menene akan shugabanshi
    Kana Saida black market naka kaga ko nupen ma zasuma ganin Mai hankali

  • @wizkhalifashow8132
    @wizkhalifashow8132 11 месяцев назад +13

    😂😂😂😂 kai jama'a wlh maroki bai da mana wawa dan akuya 😢😢😢😢😢

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu 11 месяцев назад +7

    Yakamata abawa rarara minister of dawanau wlh Ashe wayonka kadan ne

  • @BossShaibu
    @BossShaibu 11 месяцев назад +2

    Saboda biyan bukatun kanka bai samuba hakan yasa kake wan nan magana.kuma ai indai maganar butulcine ba wan nan bane farau domin yaranka dasuke jikinkama kayi musu butulci.haka wadanda sune hanyar tsira da rayuwarka Suma haka kaimusu kabutulce musu.dan haka idanma kayiwa Wani butulci ba abin mamaki bane.
    DAGA SULAIMAN SANGO

    • @BossShaibu
      @BossShaibu 11 месяцев назад +1

      Domin da Bazar Buhari kazama cikakken Rara.

  • @soufian6316
    @soufian6316 11 месяцев назад

    To gaskiya rarara yakamata tinibu yaba kujeransa soboda kai kafi kowa a apc dama duniya gabadaya ko

  • @halimatukhabeeb1785
    @halimatukhabeeb1785 11 месяцев назад +3

    Ladan waqa kudine kawai, ba maganar muqami

  • @lukmanmansur4402
    @lukmanmansur4402 11 месяцев назад +2

    Allah karabamu da jahilci

  • @Ahmad-aliyukd
    @Ahmad-aliyukd 11 месяцев назад +4

    Ko kare 🐕 yafi maroki Amana

  • @WebDjc
    @WebDjc 11 месяцев назад +4

    Kaide butulune bekamata kayima buhari hakaba

  • @muhammadlaminu5807
    @muhammadlaminu5807 11 месяцев назад +6

    Wlh mun dawo daga rakiyarka dauda
    Sai buhari ko gobe

  • @AbubakarsaiduExcellence
    @AbubakarsaiduExcellence 11 месяцев назад

    Kai dabba🎉🎉🎉🎉
    🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @EeEe-jk2je
    @EeEe-jk2je 11 месяцев назад +3

    Dan sunsan baka da amana ne

  • @sanishuaibu7181
    @sanishuaibu7181 11 месяцев назад

    Chaiman ni tambayata shine tunubu zai zarce kuwa

  • @Kufti2Kufti2-wz2vy
    @Kufti2Kufti2-wz2vy 11 месяцев назад +2

    To kai waye da zakashiga bila dama jahili yana shiga bila daman wawa sakarai daba Allah watsa aniyarka kaima ai kabada gudunmawa wajan jefa kasarnan cikin wani hali

  • @mahamatdjidda9206
    @mahamatdjidda9206 11 месяцев назад +2

    Say day abaka ministan mahaukata KO kuwa n'a Yan. Nanaye butulu kaway

  • @rukayyaibrahim5079
    @rukayyaibrahim5079 11 месяцев назад +3

    Rarara baka da hankali, Kai mahaukaci Neh

  • @wizkhalifashow8132
    @wizkhalifashow8132 11 месяцев назад +3

    Allah yarabamu da jahilci

  • @muktardogaraegwa7291
    @muktardogaraegwa7291 11 месяцев назад +2

    Wawan banza gogon banza kawai Dan Buhari muka Sanka shege dan shege da fiska kaman biri

  • @abubakaraliyu9918
    @abubakaraliyu9918 11 месяцев назад +2

    Gaskiya wannan tsantsar jahilcine

  • @abduljere
    @abduljere 11 месяцев назад +1

    😂🤸🤸🤸🤣🤣🤣🤣 munafikin banza sha sha Kaji mu sakar Karu ne irinka wlh 2027 baza muyi Kuba matukar muncigaba Daga fuskantar matsin lamba, da rashin tsaro

  • @AbdullahiMusa-h6c
    @AbdullahiMusa-h6c 11 месяцев назад +2

    Nonsense man rara butulune Allah ya isa

  • @IyanyaParry-zp8rf
    @IyanyaParry-zp8rf 11 месяцев назад

    Aslm alkm

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 11 месяцев назад +3

    Dankwaye mugun ice

  • @umarusmanmadu3716
    @umarusmanmadu3716 11 месяцев назад +2

    Shame on you, time has gone

  • @aliyuumar2822
    @aliyuumar2822 11 месяцев назад +4

    Butulu mushen jaki, Allah ya wadaran naka ya lalace

  • @bellozubairu2705
    @bellozubairu2705 11 месяцев назад +5

    Wallahi karya kake. Karya!! Kake wallahi. Kawai dai wani son zuciya ne na daban. Kar fa ka manta, a dalilin farin jinin Buhari ne Talakawan Nigeria suka ringa tura ma Naira dubu-dubu, N1000. A yayin da ake ta kara wa man Fetur kudi, har yanzu Talaka bai san anfanin wannan karin ba. Wallahi!! Na Kahutu a yanzu baka tare da mu , tuni ka canja layi

  • @kabiryakubu8395
    @kabiryakubu8395 11 месяцев назад +1

    Rarara karya ta qure. Ka zalunci yan Nigeria ka cucemu kayi qarya iri-iri a rayuwarka Allah ya isarmana akanka nidai har abada bazan taba yafewa ba...Sunana Kabiru yakubu kwasarawa sandamu local government katsina state idan zaka nemeni kayimin hukuncin zagin danayi maka

  • @yahayashehumaiwaazu2159
    @yahayashehumaiwaazu2159 11 месяцев назад +4

    Wlh gayenga mugun dan munahuka ne

  • @Umarsalisu-vu1uh
    @Umarsalisu-vu1uh 11 месяцев назад +1

    Wawa jahili dakiki dan asara Uban waye yama riga da wando inba Buhari ba mutumen daya daga hannuka kasamu alheri amma shine zaka wulakanta jahili dan zina

  • @shamsuddinabdullahi8205
    @shamsuddinabdullahi8205 11 месяцев назад +2

    Kai Dauda Dan kwangila kake, wakokin da kayi an biyaka to miye na haushi yanzu? Daman aikin ka lokaci garai, ka jira har bayan 4yrs.

  • @abuzaidulawal9616
    @abuzaidulawal9616 11 месяцев назад +2

    Ina batun ayyukan buhari guda 100 daka bayyanawa al'umma kokuwa daka karyane kakeyimana

  • @lukmanjanmaye896
    @lukmanjanmaye896 11 месяцев назад +2

    Wlh duk maganan rarara babu ma Ana kwata kwata.

  • @mustaphaabdullahimuhammadd5193
    @mustaphaabdullahimuhammadd5193 11 месяцев назад +1

    Hhhhhhhh rara Anji hayaki 😂shegiya siyasa Nigeria sun Gama da kai ai Yanzu baka da Wani amfani kaje ka nemi sana'a kawai.

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu 11 месяцев назад +4

    Hhhhhhh kanku akeji daman ramin karya kurarrene kanku akeji

  • @mahamudmuk3487
    @mahamudmuk3487 11 месяцев назад

    Uhmmmmm Rara kaji tsoran Allah katuna da akwai Allah kumagaskia dayace a daga kinta sai bata dan anbada tsaro hanyar Abuja katuna cewa a jaharka ta katsina haryanzu batsaro kuma aka akashe mutane amma kana yabon Wanda bekamata kayaba ba

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 11 месяцев назад +4

    Allah yaqara toshema hanyar kowacce nasara arayuwarka Allah yawulaknataka yadda nadauki iya yanmu abun zagi awajanka Allah yasa kaima kasamu masuyima cin mutunci arayuwarka

  • @SaratuYahaya-yt7id
    @SaratuYahaya-yt7id 11 месяцев назад +1

    Nazir sarkin Waka yayi gaskiya wlh... Jahili Dai jahili ne komin jumawan Shi a cikin al'uma...

  • @abubakarumar7208
    @abubakarumar7208 11 месяцев назад +1

    Wannan gaskiyane buhari ya cucemu, saidai Allah ya isar mana kawai

  • @aliyumsani24muhammad14
    @aliyumsani24muhammad14 11 месяцев назад +6

    Allah Sarki Rayuwa kenan. Ni nayi gardama da damutane da dama akan cewa bazaka taba iya zagin Buhari ba. wasu suna cewa maganar ka akwai gaskiya, muma munga gaskiyar Amma ko'inda inda kafada gaskiyar ka hadata da sukar Baba Buharin. A iya inda kafada gaskiyar ma Babu wata Alama ta girmama Buharin ko mutuntashi. Kuma kasani duk masu Hankali sun fayinta maganganun ka. Akwai Siyasa akwai Rashin girmamawa Akwai butulci. Wallahi wata ukun Tunubu baifi shekara 7 din buhari ba. Kamar yarda kace . Ko maganar tsaron dakakeyi ni bana mantawa har a mulkin buharin ansamu tsaron da harwasu sukai butulcin tsaron, suke cewa dama dama shi tsaro kawai ya'iya baida economy da sauran su. Kai mafi girman karyarka wai A Wannan mulkin anfi saninka. Ka kawo mana hujja

  • @ahmadabubakar5199
    @ahmadabubakar5199 11 месяцев назад +2

    Kai jama'a rarara bakasan siyasaba siyasa hummm

  • @SaniManye
    @SaniManye 11 месяцев назад

    Haukan banzaaa

  • @IbrahimMRibah
    @IbrahimMRibah 11 месяцев назад +1

    Wai wane irin matsayi rarara yake so ya ba kansa cikin siyasar Nigeria? Wai ko ya kamata duk wanda aka ba minister ya ganshi tukuna 😂😂😂. Ina ruwan godfather Sufuyanu Ali na kwana cisi'in😂😂

  • @kabirurimingado5634
    @kabirurimingado5634 11 месяцев назад +1

    Daman nasan Rarara maci amanane kuma butulune amman Buhari ya fishi cin amana da butulci tun akan kwankwaso muka san hakan domin shine yayi masa riga da wando

  • @HarounaPulse
    @HarounaPulse 11 месяцев назад +4

    Wato a rayuwa idan kana neman butulu na bugawa a jarida, to ka nemi Dauda Rarara.

  • @UMARADAMU-pi2bq
    @UMARADAMU-pi2bq 11 месяцев назад +1

    Gaskiya Wani Dan Adam butulune

  • @isahlawalmaniisahlawalmani8785
    @isahlawalmaniisahlawalmani8785 11 месяцев назад +1

    gaskiya wannan lokacin ba Abunda za'aima talakka Wanda ya wuce tallafin mai

  • @hussainibalausman9905
    @hussainibalausman9905 11 месяцев назад +1

    Jahilchi tsan tsa, Kai wanene a Najeriya, kaji wanna mutumin, Rarara lafiya ka kuwa, indai mutum bai mutu ba zakaga abun kallo,Kai harkanada shawara dazaka bada, mulki ba rubuta waka bane.

  • @BelloBaso
    @BelloBaso 11 месяцев назад +1

    Ubanka xakaci wlh tunda kai munafiki ne insha Allahu karshen ka ne xae xo a wakar siyasa tunda Kai munafiki ne baka mutunta kowa Jahili Wawa bakauye bagidaje Allah yayima abunda kayi ma shuwagabanninmu sakarai akoma makaranta dan Allah

  • @abdulkareemismail316
    @abdulkareemismail316 11 месяцев назад +1

    Haryanzu baka da ilimin komai a siyasa,bakasan wannan kujerar bane shirmamme kawai

  • @mubarakm.ksuleman2521
    @mubarakm.ksuleman2521 11 месяцев назад +1

    Malam maganar Nigeria ake fa ba Katsina ba

  • @MusaKabiru-v7o
    @MusaKabiru-v7o 11 месяцев назад +2

    Allah yatona maka asiri kano tagagara Abuja tagagara

  • @eedrismz2410
    @eedrismz2410 11 месяцев назад +1

    Dama haka munafiki yake asanda kake dashe yana tare dakai idan karasa sai yakoma gefe yata zaginka Allah yasa mudace.....

  • @SalisuAbdullahi-sw9lg
    @SalisuAbdullahi-sw9lg 11 месяцев назад +1

    Gaskiya babu maganar ilimi anan Kuma baka iyamagana ba Kuma kamanta da maganar da Kayi tareda hadiza Aliya Gabon

  • @SadeequShaaibu
    @SadeequShaaibu 11 месяцев назад +1

    Bama mamaki sabo mun San Kai mahaukacine ai

  • @yususharuna
    @yususharuna 11 месяцев назад +1

    Very bad habit, this video is promoting violence.

  • @ismailchikaire5727
    @ismailchikaire5727 11 месяцев назад +1

    Gaskiya yau ne na tabbatar da Rarara rikekken Jahili ne

  • @IbrahimAbdullahi-f9w
    @IbrahimAbdullahi-f9w 11 месяцев назад +1

    Wai dan Allah ni kadaine na kasa fahimtar inda rarara ya nufa ko yaya 😂

  • @abdulazizkabir-xw8qd
    @abdulazizkabir-xw8qd 11 месяцев назад +3

    Amma wannan mutumin dan kwaya ne ina gani 😂😂😂

    • @Memory_Alkali
      @Memory_Alkali 11 месяцев назад

      Na qarshe, Taya zaa bashi muqamai saboda kawaii yayi tallar Dan takara har yaci😅

    • @hajjoyousouf4868
      @hajjoyousouf4868 11 месяцев назад

      qwaqwalwar dai akwai matsala cikinta

  • @SunusiSani-tf8qv
    @SunusiSani-tf8qv 11 месяцев назад +1

    Gaskiya baka da kunya, Wai me kadau ne ne, ka dauka Kowa irinka ne Mara ilimi.

  • @MNarasuluTV
    @MNarasuluTV 11 месяцев назад +2

    Rarara keyi jakine

  • @jibirillaumar8692
    @jibirillaumar8692 11 месяцев назад +15

    Maganar ka Gaskiya ne Chairman
    Amman abun da nake so ka Gane anan Shi ne Koda wani zai Fito ya soki Gwamnatin Buhari Kai bai kamata ka fito ka soki Buhari ba 😢 a gaskiya Banji Daɗin lamarin nan ba Saboda Duk wasu abubuwan da ake faɗa a kanka Sun tabbata 😢Ni Bazan caccakeka b Amman in Sha Allah Sai ka Gani a kasa Sbd mu har Gobe muna son baba Manjo 😫 Kuma Allah ya isa Tsakanin mu dakai Rarara 😢😢

  • @ShafiuGarba-g8n
    @ShafiuGarba-g8n 11 месяцев назад +1

    Lailai katabbata jahili

  • @FarouqDprince
    @FarouqDprince 11 месяцев назад +1

    Hmmm munaji muna gani muna kuma saurare

  • @usamaAlhaji
    @usamaAlhaji 11 месяцев назад +1

    Ashekaimunafikine

  • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
    @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA 11 месяцев назад +4

    Wai ko dai ya haukace😂

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 11 месяцев назад +1

    Gaskiya wanda suka tsaya abayankane suke bani haushi Kuma suka bani mamaki ace wanna jakin bakauye Wanda bashida ilimi na Arabi da na Boko waishi kuke gadi wlh tijjani kabani kunya kabani mamaki

  • @zaharaddeenaibrahim
    @zaharaddeenaibrahim 11 месяцев назад +1

    Ikon Allah sai kallo 🤔 idan da amana be kamata ba ace kaine xaka fadi haka bah !
    In banda tsabagen munafunci da kinbibi mai yasa lokacin da ya kamata ace kunfito kun fadi hakan baku fadi ba mai ya hanaku fadin ??

  • @IBRAHIMMALAMMUSA
    @IBRAHIMMALAMMUSA 11 месяцев назад +2

    Wai dama kasan cewa Buhari ya bata ƙasa amman ka kasa fada sai Yanzu gaskiya ka kyauta kaɗan wlh 😂😂😂😂😂

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 11 месяцев назад

      Wallahi shine Munafuncin Yana amfana da buharin Ina zai fada yanzu Kuma buhari bashi amfani sai tinumbu😂

  • @محمدمحمد-ف4و6ب
    @محمدمحمد-ف4و6ب 11 месяцев назад +1

    kowa dai yayi mai kyau dan kasan Allah nanan hmmm

  • @Fadimatech
    @Fadimatech 11 месяцев назад +1

    Mlm xaka abuja kawai ka hau jirgi

  • @Usman-Muhammad-
    @Usman-Muhammad- 11 месяцев назад +1

    Ba kauye

  • @playcrazy419
    @playcrazy419 11 месяцев назад +2

    Rara kai butulune

  • @SulaimanAbubakar-b5i
    @SulaimanAbubakar-b5i 11 месяцев назад +1

    Karyane

  • @BALARABEYUSUF-dr8re
    @BALARABEYUSUF-dr8re 11 месяцев назад +2

    Tbbs wnn cikakken butulu ne

  • @IbrahimMazo
    @IbrahimMazo 11 месяцев назад +1

    allah kara toshe makka basira tsinannee wuulakantacce dan agwagwa

  • @MoutMahammad-cu3jt
    @MoutMahammad-cu3jt 11 месяцев назад

    Yanzouma hakane rarara Kiran dai

  • @AliyuAliAbubakar
    @AliyuAliAbubakar 11 месяцев назад +1

    Allah ya kyauta. Allah ya ganar dashi

  • @ZubairuGarba-vy9mf
    @ZubairuGarba-vy9mf 11 месяцев назад +3

    Karyane wawa kawai

  • @bello-001
    @bello-001 11 месяцев назад +2

    Kai jahilci ciwo ne 😂😢

  • @lantanaali5545
    @lantanaali5545 11 месяцев назад

    Kayi daidai rara kabiya en siyasanmu 'ai dole kayi haka Allah ya cheوالشعراء يتبعهم الغاوون ألم تر انهم في كل واد يهيمون وانهم يقولون مالايفعلون

  • @Binfallata
    @Binfallata 11 месяцев назад

    Please inada tambaya wai acikin gwamnati aki miye ne inason amsa .
    Bakasan cewa qaramin matsayi arayuwa shine mai anguwa to ko dan mai anguwa yafika matsayi da daraja inbaka saniba .❌❌❌❌❌❌❌❌❌⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️⛔️🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫

  • @nasirutijjani1188
    @nasirutijjani1188 11 месяцев назад

    Dan yarinya

  • @AhamedNassirou-wc3bw
    @AhamedNassirou-wc3bw 10 месяцев назад

    Hum

  • @Binfallata
    @Binfallata 11 месяцев назад

    Kuma
    Wanna surutu da kake
    Kace wata 3 tinubu sunfi shekara 8 na buhari
    To bazan fadamaka asirin tunubu ba amm kasan cewa shi bayarane ne
    Kuma
    Sai kayi yawo tsirara zaka gane tinubu ba buhari bane
    Amma kayi screenshot ka aje wannan comment saboda arena tsaki da tsakuwa.🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫🚫

  • @KelvinAondofa
    @KelvinAondofa 11 месяцев назад

    😂😂to me kake so abaka.you not a politician.who are you.your are just an ordinary singer

  • @HarunaSaidu-x3l
    @HarunaSaidu-x3l 11 месяцев назад +1

    Ai kanka akeji bazaka taba wayewa ba wlh tunda kazama shashasha to aikai bakada wani abunda zaka iyyayi in gayama ka tuni bahari yawuce ka insake gayamaka wlh Gaskiya baka kyautaba saboda tuni bahari yayimaka komai yanzun munsa abunda kake nufi ai munganoka saboda bakason gaskiya dauda kahutu rarara aikaidai iyaka sai Allah 😂

  • @Kufti2Kufti2-wz2vy
    @Kufti2Kufti2-wz2vy 11 месяцев назад +1

    Insha Allah saikayi kunya a kasarnan

  • @Binfallata
    @Binfallata 3 месяца назад

    yenzu kam Saga Kane akkoi banbbanci tsakanin tunubu da #BUHARI tunda ansace uwarka.

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks 11 месяцев назад +1

    Mudai fatanmu kodayaushe Allah yabamu shuwagabanni wanda zasu zam silar gyaran kasar tamu nan gaba

  • @KTBOY1TV
    @KTBOY1TV 10 месяцев назад +1

    muna godiya chairman Ina yinka wallahi Allah ya dafa mana🙏🙏🙋‍♂️🙋‍♂️🙏🙏

  • @yahanasubayero312
    @yahanasubayero312 11 месяцев назад +1

    Allah ya kyauta Allah yabawa kasarmu zaman lafiya🤲🏾

  • @IbrahimMRibah
    @IbrahimMRibah 11 месяцев назад

    Duk ministocin da yace Tinubu ya kai arewa, duk tsawon mulkin Buhari yan arewa ne suke rike da ministocin. Toh minene sabo a ciki?

  • @JamiluAbdullahi-n8p
    @JamiluAbdullahi-n8p 11 месяцев назад

    Barkada ci ka goge baki kaza mara halin Karen Mai halin butulci Kaci smanat Bahari Daura Na Nola Ahmed Tinubu