Respect to Rarara and Mai shadda Global Kt one T One love Allah ya kawo mana dauki Allah ya tsare mana Nigeria baki dayanta East and west north and south❤
A gaida Rarara da wannnan waqa mai Ma'ana da tasiri. Allah ubangiji ya kawo muna saukin wannan matsala ta tsaro da ta addabi yankunan mu na Arewa dama kasa baki daya.
Am a Yoruba but I love anything comes from hausa❤
🇹🇩تشادي مرة من هنا .انا لا افهم اللغة لكن عاجبني والله
Gaskiya inamatukar son wakannan Kai!! a halin yanxu wannan wakan itace bakandamiyata!
Gaskiyane
Gaskiya mai shadda kubawa rarara shawara yafarayiwa gwamna zulum campain na shugavan kasa indai cigaba Kukesoma nigeria
Respect to Rarara and Mai shadda Global Kt one T One love Allah ya kawo mana dauki Allah ya tsare mana Nigeria baki dayanta East and west north and south❤
Allah yasa ka mana Dan shegiya
Jahar banza
Wallahi kae dae karaena mana Wayne
Sakarae
Masha Allah. Gara kununa mai kunsan darajar kanku
Yes soo Sai jahata ba katsinawa Allah yakara kawumana Zaman lfy Mai anfani muna godiya sosai fa 🤝🏻 allah yakara basira Mai anfani baki dayanmu
Ameen S Ameen
Duk yawan yan jihar Nan taka Taron tsintsiya ba sharane Dan har yanzu ana ta kashe yan jihar taka wannan wakar abin kunya ne ace anyita😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Ina ga baka saurara har ƙarsheba shi yasa kayi wannan maganar,, da ka saurara har ƙarshe da ka ji saƙon da yake son isar wa
Allah dai ya bamu zaman lfy kawai a nigeria. amma gaskiya kowa yaye nisa
Masha Allah/ mai shadda global rara Allah ya kara basira ya taimaka maku
Such is talented fluence and amazing song,keep it up.
Allah ya Kara basira da daukaka da Nisan kwana
Munayinka dan hajarmu masuyi buhari muna tare dakai Allah tsare makai
Kastina tamuce 🇳🇬😍😍😍💃
masha Allah yayi kyau sosi Allah yagari basira rarara jahata jahata ce 😘😘😍😍
Ameen
Allah Kara baiwa , muna bibiyan wakokin ka ,Amma har yanxu bani ji wakar zullum ba
Allah ya kawo mana saukin rayuwa,
Allah yakawo muna dauki da zama Lafiya a kasar mu ta Nigeria baki daya.
Masha Allah saura Kaduna da kano da sauran jahuhi""""""""
Alhamdudillah waka tayi dadi Allah yakawo mana dauki
God bless you rarara Kayi kyain kai wlh 🤝💗👈
From Bauchi,this is inspiring.... Gaskiya jahata jahata CE.
Dakai rrrr DA Dan akuyar gwamnan da kuma su yan kannywood abokn aikin ka duk kunci bura ubaku wawaye yan maula kawai.
Aminu bature Allah ya shiryeka
@@aishabelloingila9939 ameen
Gaida Rara mahassaddanka fadawanka gaskiyane Babu Ruwan Buhari
Allah yakarawa shugaban kasa, da mutanan nigeria lpy da zama lpy.
Allah ya kara basira Jami.a
Nima yar jahar kace😍😍😍
Macha Allah yayi sosei rarara
Allah yasa wannan sako ya'isa
Ameen
masha Allah waka ta dd Allah ya ƙara basira allah ya bamu zaman lfy
Aslm ma chaallah allah yasa sako ya isa ga maganata Amen 🇳🇪✌️✌️allah kabamu zaman lafia a dunia gabakidai
Gaskiyane na kahutu kayi gargadi minyadda.Allah yabawakowa ikon hankalta
Gaskiya rarara is truly talented
Allah taimaki rara madugu ubantafiya
Allah ya zaunar daqasar mu Lpy yataya shuwaga banninmu jagoranci
Ameen ya Allah
gaskiya duk mawaka nafisan ka rarara nawa inasanka wllh
Masha Allah yayi 👍👍👍🙏
Buhari ya dauka mutane arewa susai amma ba sa amfana mai arewa komai ba Allah ya kiyaye
masha Allahu
slm gaisuwa maitarin yawa masoyina rarara agaskiya kayikokari awakarka tajahata
allah yasaka rarara
Slm❤❤❤ rara Allah quara basira
Ya yi kyau allah yakara basira
Masha allah kyau wakatayidaki
Masha Allah Allah yazaunarda kasarmu lafiya
Allah y bamu zaman lafiya duniya .gabaki daya
Proudly bakatsiniya ❤❤🙌
Masha Allah! Muna Godia... Dan Allah Ya za'ayi ne Wannan Tuwon Shikkafan Da' akai nake so dan gaskia Miyau na ya tsinke...
ماشاء الله صوت جميل جدا ❤🎉
7:56 Naagode 💃🏿💃🏿
Nima Jahata jahata ce
Masha Allah
Masha allah mokatsanaw yayikyau
Gaskyya Allah ya Kara bassira
Allah yakara Basira Rarara 🤲
Ma Cha allah
Respect rarara 🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Gsky waka tayi dd sosai Allah yakara basira 🙋🙋🙋
Ameen Ya Allah
Masha Allah🙏🙏
A gaida Rarara da wannnan waqa mai Ma'ana da tasiri. Allah ubangiji ya kawo muna saukin wannan matsala ta tsaro da ta addabi yankunan mu na Arewa dama kasa baki daya.
Jahata Jahata ce Allah yakara basira rarara
Macha allah yayi kyau sosai
Masha allah jahadkuce
Masha Allah Allah Waka
Gaskiya Masha Allah yayi kawu sai goodiya
🙏🙏🙏🙏
ALLAH yasa kwalliya ta biya kudin sabulu.
Thats beautiful
Yeeeehhhhh harda daddy
Wanene daddy?
Salama alekoma yane gasiy yankanio babuahlesh sabo danidi kashaki salmci
Macha Allah
Masha allah nima ina alfahari da jahata
Kai kadai?
Rara mungode Allah ya biya
Mashaallah rarara 💯💯💯💯👍👍👍👍👍👍
rara bakayi dedaiba dakawa apc waqa bana 2022
Naaaaaaagoooode
Masha allah allah ya kara basira rarara
Allah yakara sutura
Kai Dan katsina ne kakezuwa wata jahar kana zagar musu manyan jahar su, saboda rainin hankali
Kai kuma wawa
@@aliyuisah7849 uwarka ta qauye ce wawa. Dan gindin uwarka wakaji nazaga anan kake zagina
Kuma rara Naga Mata ta aure Mai siririn hancinnan wlh inason ta tanan zaniya baiyana kudirina jama a atayani insamu
Allah ya biya
to ai duk ba kastina kazuba a sakar
Bakatsine ga mai idanka Dan zuru
Allah ya Kara kusanci
Waka yayi dadi sosai
Good
Jihata nima jihatace
Ameen ya Allah
Masha Allah ina yanka
masha allah
Na baba buhari daura LAWAL salisu
Masha allh
Yoyo jahata jahata masha Allah
Masha Allah allah sarki daura miss you
Funny
May almighty Allah protect our president Muhammad buhari and Nigeria
Da kyau rarara muma jaharmuce
Wow love is sound
Aiki yayi kyau ali da rarara da mai shadda
Yayi nagode
Allah taimaka
Waka tayi ba aci mutuncin kowa ba. Allah yasa duk wakokinka su koma irin haka
Waka tayi directing da producing sunyi,Allah ya sanya albarka
Waka tayi