كل ما اشوف اغنية برتاح خالص وبذاكر نحن حكمين عشره دولة أفريقيا بكون مبسوط شديد خلاص تعيش نيجيريا وتعيش هوسا وأنا زاتو أعيش يسلمو مشددين كاكل ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤قدام ورع م فيه
I love this song. Kuma insha Allah za a maimaita tsakanin ganduje da Abba gd gd. Insha Allah zamuyi nasara akan su kano sai Abba kwankwasiyya insha Allah ya zama govnar kano insha Allah. Muna kotu
Wallahi wannan video yana debe min kewa matuka,Allah ya kara ma basira Dauda Kahutu Rara,Yusuf Sha'aibu kaima Allah ya saka maka da alkhairi.Ni dai wallahi ba dani ta bare ba
Ta bare da marasa da'a wadanda basusan meye taimako ba, jiki magayi kun zabo ruwan dafa kanku, mudai Alhamdulillah Allah yasakawa jami'iyar ANPP da Alkhairi, SARDAUNA 4lyf. Ni wallahi mai wakar ne yabani mamaki, baki kamar.........
kwankwasiiyyah ko cin amana da zalunci da wahalr da jamaah da kawo talauci da korar maikata ba tareda ana diban wasu.......!!! ai ALLAH ya wadaran wannan kwankwasiyyah indai har bazasu daina abinda suke ba. ALLAH ga bayinka kanawa ka tallafa musu don suna cikin wani hali na azzalumin shugaba wanda bai kamata ace shine yake shugabantar alummar musulmai ba don kuwa bai yi suffar ko dauko halin wadanda suka cancanci shugabanci ba.......!!!
Duniya kitabur ra'asi ruwa gilashin kwado.
Allah kasa mucika da imana.
ALA rufa mana asiri duniya da lahira don Annabi Muhammadu rrasulullahi s a w 💕❤❤❤❤❤❤
Jami,ar waka 🎉🎉
Lokacin rarara kana jam,iyar gaskiyya kenan
This is 2024 if you like give up😂
2024 this song still bang.
اهلي هوساالله يحفظنافي كل انحاءالارض أللهم آمين
Lallai Rarara gaskiya kaima kaga chanji 😂💃🏃♂️🇳🇬🤞👍
hahahahaha
Gaskiya kam sosai
I dey tell you ooo😅😅
كل ما اشوف اغنية برتاح خالص وبذاكر نحن حكمين عشره دولة أفريقيا بكون مبسوط شديد خلاص تعيش نيجيريا وتعيش هوسا وأنا زاتو أعيش يسلمو مشددين كاكل ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤قدام ورع م فيه
ابشر والله 💪تعيش 🥰
Coming back in 2023 full of wonders...such is life!
Wannan hk yake
Kudi yayi alaji😂
i love this politians song....... wishes all over world will understand.
stay bless my peoples hausa we are blessed.
dr mahama ghana this for you too
laaley baba *kkk*k*kk*
😅😂 kai jama a rayiwa fa kenen
Allah kayi mana arziki talauci masifa ne wlh kalli rarara dan Allah kamar dan tsuntsu
I love this song. Kuma insha Allah za a maimaita tsakanin ganduje da Abba gd gd. Insha Allah zamuyi nasara akan su kano sai Abba kwankwasiyya insha Allah ya zama govnar kano insha Allah. Muna kotu
Hmm wannan zancan banxa kike kuma Kotunma mu zamuyi nasara insha Allah
Burinki ya cika.
Allah maji roqon bawansa ne
Gashi an maimaita Alhamdulillah...kwankwasiyya Allah Ya ba,bazamu kipe ba😂ban taba sanin rarara yayi wakan nan ba
Allah yasa muyi kyakkyawan karahe
Lallai duniya ba gaskiya. Allah ya kyauta
Rarara yana almajirin sa kafin ya falle. Uwarsa bata mutuwa a siyasa. Dan tsellah tsellah a haka zaka kare. Yau wai kai kake zagin madugun mu.
Shi madugun naku tunda yafara siyasa bai taba yin tsallen ba jam'iya nawa yayi
You are welcome very nice hausa music
MashaAllah! 2024 nw🎉
Good one
سبحان الله العظيم
Rarara karshe ne a harkar waka, Amma sai Rashin Akida a siyasa
wuju wuju kenan
allah sarki, jiya ba yauba
Yanxukam tabare da kowa wllh
Wallahi wannan video yana debe min kewa matuka,Allah ya kara ma basira Dauda Kahutu Rara,Yusuf Sha'aibu kaima Allah ya saka maka da alkhairi.Ni dai wallahi ba dani ta bare ba
كل ما اسمع اذكر ولد عمي الله يرحمه ويغفر له يا رب😭
Emeen
Nice song rarara
ibarahim
Nothing is permanent, that's Life,
I luv d song much
Bjr
sai dan musa, kwankwasiya
KwanKwasiyya Amana
Rayuwa kenan 🙉🙉🙉
i love it
Wow nyc show kwnkwnsy in lfy
Salam
hmmmm kwankwasiyya kadai ko
hello
Nima badani ta bare ba
Wakar nan tayi kwaray da gaské
dan Allah munaso amana uploading wakar rarara ta baba buharu mai suna bincike muke
Duniya kenan
ni ma ba da ni ta bare ba!
Ba dani tabare ba!!!
sai godiya
Macha allaha
😂😂😂😂😂Allah sarki rayuwa jiya ba yau ba rarara, wnn wakar ta kusa shekaru 20,ko????
allah nikaqan cemana nikowa maneka wattatere baya nirewatta kenemana allah que ce cakasetta famusa~~~~~
Amam nanan .
Shogavan mawaka rarara
Ta bare da marasa da'a wadanda basusan meye taimako ba, jiki magayi kun zabo ruwan dafa kanku, mudai Alhamdulillah Allah yasakawa jami'iyar ANPP da Alkhairi, SARDAUNA 4lyf.
Ni wallahi mai wakar ne yabani mamaki, baki kamar.........
Hahaha 🤣😂😆 RARARA 👈
Kwankwasiya Amana...ne
Kwankwasiyya Amana
hardak
u tabare ai
nice song
Yayi
Nima ba dani ta bare ba
Hummm rara kenan
yayi
Anayi munajin Dari
issama ABDOU
gaskiya ko nima ba da ni ta bare ba..
Jiya ba yauba
Siyasa ba addini bane.
Har yau bata bareda muba.
Aikuwa ta bare muku yanzu.
Pdp kwounkwousiya
ISIHAKA
eme
Kai talauci masifa ne
❤💯💯💯
Politic is dirty game
Gsky rara butulune na qwarai kwankwasiyya tayi featuring dinshi amma yanzun ita yakeyiwa ruwan zagi
arewa
Hhhhhhhh
Shegen kauye tunyana tsumma😆😆😆
Hmm Rayuwa kenan
😂😂😂😂
Bani tabare ba
Wata ta yi. Inday akoy ibro komi dedey ne
lovely
TSula🤣
😅😅😅😅😂😂😂
من جدوالله
عنود هوساويه ماذا تريد ؟
عنود هوساويه
ni ma ba da nitabare ba
i love this nice music your bro from somaliland
true bro nice music
Very nice
siyasar kano kenan
lalle dawa dawa tabare? hmm fatan alkhairi
siyasar kano sai Wanda yaiya
Hhhh
😂😂😂
Butulu
😘😘
Ryuoyfds
kwankwasiiyyah ko cin amana da zalunci da wahalr da jamaah da kawo talauci da korar maikata ba tareda ana diban wasu.......!!! ai ALLAH ya wadaran wannan kwankwasiyyah indai har bazasu daina abinda suke ba.
ALLAH ga bayinka kanawa ka tallafa musu don suna cikin wani hali na azzalumin shugaba wanda bai kamata ace shine yake shugabantar alummar musulmai ba don kuwa bai yi suffar ko dauko halin wadanda suka cancanci shugabanci ba.......!!!
+muktar jakara Sai yaanzu gaskiya ta bayyana
Io9
Rara kayibutolci ga kukuseya
Ajoufetunco has
Fuuh
Munafiki yanzu kuma yakoma ganduje baki kamar na jaki
😁😁😁
PDP
RDUHM
Gaskiya rarara badakaita6areba wlh
@nagudutv
😂😂😂😂