Wallahi Babban kuskuren Yan jihar katsina Zaben APC Ni Yanzu har kunyar ganin Mutanen da mukasasu suka Zabi APC a 2015 da 2019 Munyi Babban kuskure Amma Yanzu mungane kuskurenmu Tsakani da Allah Rarara Yanzu katsina bamason APC bama kaunar APC bamason Jin labarin APC domin jinin jikinmu takesha kawai
Allah Ya Tsinewa gwamnatin Mayaudara Azzalumai macuta ai katsina state wallahi munyi nadamar Zaben APC Billahilazi 2023 APC a katsina tagama Yawo Dolane zamu dawo da PDP Domin ta Kori Yunwar da gwannatin APC ta kawo
Masha Allah👏
Allah yakarah basirah yamia
👏👏👏
Wallahi Babban kuskuren Yan jihar katsina Zaben APC Ni Yanzu har kunyar ganin Mutanen da mukasasu suka Zabi APC a 2015 da 2019 Munyi Babban kuskure Amma Yanzu mungane kuskurenmu Tsakani da Allah Rarara Yanzu katsina bamason APC bama kaunar APC bamason Jin labarin APC domin jinin jikinmu takesha kawai
Salam dauda
Slm alaikum warahmatullahi
Very nice ❤🎉
Rara que Dieu te benisse allah ya saka da alkairi dagana africos 🇮🇪
Hello
I’ve been waiting for this 🙌🏼 🔥
Masha allh
Masha..Allah
Allah Ya Tsinewa gwamnatin Mayaudara Azzalumai macuta ai katsina state wallahi munyi nadamar Zaben APC Billahilazi 2023 APC a katsina tagama Yawo Dolane zamu dawo da PDP Domin ta Kori Yunwar da gwannatin APC ta kawo
Kai wareh haka Akache kafadee alkairie ko kaishiru
Sai kaje kayi kaffara toh
Rarara always on point talent 🙌🙌🙌🙌🙌🙌
Masha Alla