GIDAN BADAMASI SEASON 4 EPISODE 3 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Naburaska/UmmaShehu/FalaluDorayi
HTML-код
- Опубликовано: 4 окт 2024
- #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #bosho
#HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi is a situational comedy-drama that is centered around a controversial family, the “Badamasi Family.” Alhaji Bamasi, a wealthy man 70 years old, has married many women in his life and has many children, some of them are nowhere to be found. The drama revolves around Bamasi’s family which gang up against him when he fails to fulfill his promises. It is a war between a stingy father and his ambitious greedy children. Gidan Badamasi is the first of its kind in the Hausa language in which an ensemble of comic characters entertain and educate through a flow of storylines that keeps the audience waiting and guessing about what will happen next.
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Dorayi Films Ltd
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Ahmad A. Dorayi
#GidanBadamasiSeason4
#episode3
Cast
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Nura Muhammad Dandolo
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Falalu A. Dorayi
Aminu Mirror Zaria
Sani Dangwari
Usaini Sule Koki
Adam A. Zango
Ibrahim Yala
Ado Gwanja
Idris Rasha
Ameerah Shu'aib
#dorayifilms
/ dorayifilmsanddistribu... - Развлечения
😂😂😂😂😅😅Masha Allah ❤️✅
يا سلام والله اجمل ما زرعت في هذه الفيلم😊😊 الضحكه والكوميديا الكثيره😊😊 بارك الله فيكم جميعا منورين والله😊
❤❤❤my best series Allah yakarba basira falalu
Hhhhhhhhhhh 😅😅😅😅😅 gaskiya ne taska Allah ya jazamani 🙏🙏🙏😃😃😃🙅🙅🤔
My Best serie
Me too 😻💜
Kaifa malam falalu Dan renin wayo ne finafanen shekara biyu kace nuna Mana da daya daya kasace su gaba daya mana mu kalla😅😅😅😅
مشكورين على خدمتكم في يوتيوب
😂😂😂😂😂Masha Allah
🤣🤣🤣🤗🤗🙏🙏allah ya garabasira🤗
Nifa big fan din gidan badamasi ce 😂
Ina son drama din su yaya dankwambo 😂😂
Naci da kuwa A comment section 🤣🤣🤣
DA Allah a taimakini DA habaici
An yaudareni zansa a status
Faka faka
Allah Ya kara basira
We are very grateful wllh
Gaskiya junaidiya kina birgeni
Greetings from Ghana 🇬🇭
Risj❤
Macha allah❤❤❤
Greetings from Algeria 🇩🇿
ياسلام عليك يا بيت المشاكل 😂😂😂😂😂😂
Assalamualaikum
Best. Serie
Ya allah yataimaka❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Masha Allah fatan alkairi
Alhaji Badamasi duniya ne
Hhhh welcome back
Assalamualaikum warahmatullah wabarkatuhu
Wow❤❤❤❤
Nice.Hhhh😂❤😂🎉🎉
Allah kara basira man falalu
Taska kana bani dariya idan kun haɗu da Magaji dauri😂
Nima hk 😂
Abdoulkarim 😂😂😅
Kai taska wai kosai maihanta ❤❤
Merci ❤❤❤
Fatan alhiri agariku muna gudiya susai allah yakara kwarin gwiwa taska kana kukari bawan allah ❤❤❤❤😂😂😂
Masha Allah. Muna godiya sosai
Mashi Allah 🙏🙏🙏
Nice
Dalla kuma rainna manawayo,tsoho. Episode kuke dorawa
Da ma ba mu ce sabo da za mu saka ba, rashin karanta abin da aka rubuta shine ku ke cutar kan ku dashi. Ku zo ku na da surutu.
Masha Allah
Greetings from India 🇮🇳
ماشاء الله
hahahahaha daushe kenan
😂😂😂😂kai Allah yasamudaci😂😂😂😂😂
Dorayi kana kashemu da nichadi
agadkiya Shirin ku na kayatarwa
ALHAM DULILLAHI RABBIL ALAMI IN ❤
Taska Bala’i
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Kamata yayi ace wannan matar mai kawoma sakon nan ace wani abu ya shiga tsakanin ku ma'ana ace soyayya ta gaske wannan shine batuna 😊😊 ina magana akan uwar yaron nan maharazu yes 👌🏼👌🏼😎😎
😅😅😅😅😅😅😅❤❤❤
Good
48:16
❤❤يهلا
❤❤❤❤❤🙏🙏🙏
❤❤❤❤
Laaa yanzu taska gulmar taka ta wuce ta gani da ido harda waya ma dauka kake 😂😂😂😂
❤😂
De la lumière vers la lumière ❤ 9:26 togo
Merci
Dan Allah falalu adaina ja mana rai asakar mana shirin nan gaba ɗaya
Omo i love dis dream 😂😂
❤❤❤❤
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Adam zango
Asakomana 4 episode 4 ,
😂😂🎉
Taska taskar labari 😂 duk duniya b wanda ya kaika gulma 😂😂
🎉🎉🎉
😂😂😂
Aslm😊😢🎉❤
Hhhhhh 😂😂😂
Falalu Falalu kana wuta
😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮
❤❤🎉🎉
AS yaushe ka fara kidnapping ne?😂😂
😊😊😊
🌹🌹🌹
😅😅😅😅
❤
Don Allah Mal falalu yaushe zakudawo da nuna season 5
inamuku fatan alheri yaya dan kwambo damalam zaidu
🌹🌹🌹🌹🌹😱😱
Taska kanayi
Taska 😂😂😂😂
🎉
🙏🙏🙋🙋
😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
🎉🎉🎉🎉🎉🎉😛😛😛😛😛😛😛
I like this movie
Hi
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Am fine how are doing ❤❤
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Maimai cin na bayane?
🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
❤❤❤❤❤
Falalu Falalu kana wuta
❤
🎉
😂😂😂
Am fine how are doing ❤❤
❤❤❤❤❤