Aljanu Biliyan Uku sun shiga Dariqa Raddi Zuwaga IZALA H.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 дек 2024

Комментарии • 185

  • @kassimoumamanesani2622
    @kassimoumamanesani2622 2 года назад +1

    Masha allah
    Allah ya kara ilimi
    Allah ya saka da gidan aljanna

  • @Rabi.u_lnyass_D.A.L
    @Rabi.u_lnyass_D.A.L 2 года назад

    MA Sha Allahu Allah ya qarala fiya da Nisan kwana dun girman 👍💗 Annabi Muhammad Rasulullahi S ♥️ A ♥️ W 🌹🌹🙏

  • @abubakaradamu7452
    @abubakaradamu7452 2 года назад

    Alhamdulila Allah sarki shehinina kenan Allah ya qara muku lfy da kusanci da Manson manzon Allah sallalahu alaihi wasallam Amin ya Allah nagode so sai beautiful

  • @issoumoussa4260
    @issoumoussa4260 3 года назад +2

    Allah Shi saka muku da alkhairy, Shaikhunai

  • @ibrahimmatoabdullahi7125
    @ibrahimmatoabdullahi7125 2 года назад

    Masha Allah, shunaina sheick junaidu, sheick abulfathy sheick Syd Nasir Allah yasaka muku da alkhairi

  • @muhammadgabubakar9957
    @muhammadgabubakar9957 2 года назад +1

    Na'am Allah ya Qara basira, wannan gaskiya ne

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 3 года назад +2

    Yabrm mu da annabi s a w 👈 ameen 🕊️

  • @abdulwasiuabdurrasheed3284
    @abdulwasiuabdurrasheed3284 3 года назад +4

    جزاكم الله خيرا يا شيوخ...

  • @iddizango8815
    @iddizango8815 3 года назад +3

    Barka da sallah shieckh malam Abulfathi Sani💖💖🙏🙏🙏🙏

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 3 года назад +3

    Masha Allah Allah ya karabasira

  • @محمدموسي-و3ز
    @محمدموسي-و3ز Год назад

    Allah ya kare ku albarka shine Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama 🤲🤲🤲

  • @IbrahimUsman-f7f
    @IbrahimUsman-f7f 14 дней назад

    Masha allah allah ya saka maku da alkeri

  • @AdamuAuwal
    @AdamuAuwal 3 года назад +1

    Allah ya taimakeku, yayi muku ja Gora , cikin hidimar da difa’in da kuke yiwa dariyqar mu ta Tijjaniyya da Faidhar Maulana Sahibul Faidhati-RTA.
    Jazaakumullahu kullil Khairan.

    • @sarkimusa8507
      @sarkimusa8507 3 года назад

      Allah ya karamaku kusanci da masoyi abin kaunarmu , wato manxon Allah s a w. Allah ya karfafeku , kune cikakkun ahli sunnah wlh , ba wadancan "yan damfaran imanin ba

  • @mamarameenatu3763
    @mamarameenatu3763 2 года назад

    Masha allah muna ziyara allah qara lfy

  • @Mohammad-cg4yo
    @Mohammad-cg4yo 3 года назад +2

    Shehinnamu barka da sallah da fatan anyi sallah lafiya

  • @youssoufoulaoualibaraou1847
    @youssoufoulaoualibaraou1847 3 года назад +1

    Hum! Allah ya yafe muna.

  • @lawaladammaigiss3617
    @lawaladammaigiss3617 3 года назад

    Wallahi karyane kuji tsoron Allah kuda malamanku

  • @abdullahiibrahim7780
    @abdullahiibrahim7780 3 года назад +3

    Alhamdulillahi

  • @nassirouamadou6680
    @nassirouamadou6680 2 года назад +1

    Masha Allah munafarin ciki da fatan alkhairi

  • @mustafalawal7728
    @mustafalawal7728 3 года назад +3

    Allah sa ku gani m bidia kuje kune
    mu malan manku su ga ya mu shaik kabiru gobe Allah saka ma shaik kabiru gobe da Alkairi
    ba huja mude m ahali Sunnah
    muna jira mu gani za a gayace
    ku rakiya Dan Allah kuji mu jira
    da wowa daga sambisa

  • @muhammedabdulnasir1729
    @muhammedabdulnasir1729 2 года назад

    Allah yasaka muku d Alkhairi

  • @Zeinatu
    @Zeinatu 4 месяца назад

    Masha Allah tabarakallh alhamdulliah

  • @abbakarannur7659
    @abbakarannur7659 Год назад +1

    Allah yakara ìlmi

  • @zaynabadamu6794
    @zaynabadamu6794 Год назад

    Masha Allah, Alhamdullilah

  • @Megamind214
    @Megamind214 2 года назад

    Dan ALLAH ataimakamin da lambar Daya daga cikin wa'dannan bayin ALLAH

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 3 года назад +2

    Hakane 👏 Allah ❤️

  • @nurayusuf1042
    @nurayusuf1042 3 года назад +2

    Allah yakara fahimta

  • @DahiruRabiu-to8id
    @DahiruRabiu-to8id 8 часов назад

    Allah yakara muku lfy

  • @alisani1423
    @alisani1423 3 года назад +2

    Macha allah y saka d alkhairi

  • @chamsuchamo5334
    @chamsuchamo5334 2 года назад

    Allah yasaka Allah yajadara malan,,

  • @zhraahmd7091
    @zhraahmd7091 3 года назад +1

    Msha allah allah yarailimi

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 3 года назад +2

    Alhamdulillah 👏

  • @umarfatima6035
    @umarfatima6035 3 года назад +2

    Masha Allah Allah ya saka

  • @umarhamid9188
    @umarhamid9188 3 года назад +2

    حفظكم الله بما حفظ به الذكر الحكيم

  • @aladjidamou4262
    @aladjidamou4262 3 года назад +2

    Macha Allah yasakada alheri

  • @ismailibrahim206
    @ismailibrahim206 3 года назад

    SLM wannan ba shine fagen dagarba,kuma sheikh kabiru gombe ba yayi inkarin aljanu bane ko yana inkarin ganawa dasu ba ne, Idan har zaayi domin Allah yayi magana kan Neman agajinsu kan abinda Allah ne kawai ya is a aikata ba aljani ba.Allah yasa a rikayi domin Allah ba domin kare gidagemmuba.

  • @hafizaminu7717
    @hafizaminu7717 3 года назад +2

    Gaskiya na gamsu 💯

  • @mamadoubachirou1073
    @mamadoubachirou1073 2 года назад +1

    assalamu aleykum warahmatullahi,wabarkahtuhu! muhamadu bachiru daga camaru,inajin dadin karatunku allah ya chiryamana yan uwab(mana dan izala)

  • @umaradamu7326
    @umaradamu7326 3 года назад

    Gaskiya alumma su na bukatsn a fahimtr da su muamalan aljani da mutum saboda wani idan yaji anke mutum yana muamala da aljani to sai ya dauka bokane kokuma wani mutumen banzane mun gode allah ya saka da alkairi

  • @dr.ayubam
    @dr.ayubam 3 года назад +1

    Allah ya saka da alkhairi

  • @globalsufismtv
    @globalsufismtv 3 года назад

    Shehu kenan

  • @babayesulaiman4895
    @babayesulaiman4895 3 года назад

    Jazakallahu kairan en uwa barka da sallah Allah yasakamaku da alkairi

  • @deleogbondeminu5108
    @deleogbondeminu5108 2 года назад

    Kai Kuji tsoro Allah wane sahabi ne ya ma aljani wa azi

  • @salissoudjadi6162
    @salissoudjadi6162 2 года назад

    Ku Sai kun kawo fada tshakani dariqa da izala a nageria Allah ya shiryeku

  • @umarhamid9188
    @umarhamid9188 3 года назад +2

    تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال بجاه سيد المرسلين صلى الله عليه وسلم

  • @grantgrant1884
    @grantgrant1884 2 года назад

    رضي الله تعلى عنكم 🤲🤍🤲

  • @sekoubibasekkoouu4468
    @sekoubibasekkoouu4468 2 года назад

    الحمدلله الرب العلمين

  • @sanusiabdullahi3576
    @sanusiabdullahi3576 3 года назад +1

    Masha Allah , Allah yakara Hasken ilmi.

  • @abdousallambukar60
    @abdousallambukar60 3 года назад

    Alla alla alla Muna godiya mai yawah Masha,alla she hanei na allaya kara maku lfy💛💚💙📿

  • @umarhamid9188
    @umarhamid9188 3 года назад +2

    أطال الله عمركم بجاه سيد الأنام صلى الله عليه وسلم

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 3 года назад +2

    Toh jama'a gafa inda ake gina addini da sunnar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam (Qur'an & Sunnatu Rasulullah)

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад

    Sarakan karya sun hadu

  • @kabeerismail6732
    @kabeerismail6732 3 года назад

    Abun dariya wai aljanu a darika

  • @issakahamissou228
    @issakahamissou228 3 года назад +3

    Allah ya saka da mafificin alkhairi sabida anabin rahma

  • @usamasanialhassan7870
    @usamasanialhassan7870 2 года назад

    Wlh yan faira wlh kun halaka jefaffun Allah shehu yachuche mu wlh

  • @manssouryoussouf2984
    @manssouryoussouf2984 3 года назад

    Kaidaniskane kaijahiline abdulfata

  • @Mohammad-cg4yo
    @Mohammad-cg4yo 3 года назад

    Masha

  • @jamiludollars4076
    @jamiludollars4076 3 года назад

    Tijjaniyya batace qarya zalla.

  • @tahiroumahamadou5597
    @tahiroumahamadou5597 2 года назад

    Kai gaskiya izala basuda adu'lci kuma jahilici yayi musu yawa Allah ya shirya

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 3 года назад

    🥰🥰

  • @yanusamasahallahamadumasah1032
    @yanusamasahallahamadumasah1032 3 года назад +1

    Allah hamdulilahi

  • @IbrahimMuhammad-ik7fb
    @IbrahimMuhammad-ik7fb Год назад

    Sha Sha shu maqaryata jahilai yanzu anganeku dakuda tsohonnaku Allah yaqara tonamuku asiri

    • @KhadijaTanimu-lq1mn
      @KhadijaTanimu-lq1mn Месяц назад

      Kai mara tarbiyya ne anyi asarar haihuwa anyi wanka banza

  • @musamusa8322
    @musamusa8322 2 года назад

    🤝👍👍👍👍👈

  • @zhraahmd7091
    @zhraahmd7091 3 года назад

    Dn allah inasnlbr wayrku

  • @kabiruabdullahi3162
    @kabiruabdullahi3162 3 года назад +2

    Dan Allah mallam Abdulfath ina da bukatar numbar ka sabuda soyayya nagode

  • @mahamanesiradjialasssane9127
    @mahamanesiradjialasssane9127 3 года назад +3

    Gasikiya ne darika tinjjaniya 💘☝️💘

  • @abdoumusarazak2652
    @abdoumusarazak2652 2 года назад

    Abull fatahizan cankagaskiyaNemu nago diya

  • @umarsaley1699
    @umarsaley1699 3 года назад +1

    Tsoho yayi karya mai alkibba ba guga

    • @ahmoudouagali7105
      @ahmoudouagali7105 3 года назад

      wawa jahili saurara malan makou bokaye

    • @umarfatima6035
      @umarfatima6035 3 года назад

      Auzubillahi Shehu Daahiru kasan yafi karfinka, kajidashi saura ya ragenaka

  • @umarabubakar3064
    @umarabubakar3064 3 года назад +1

    Allah sarki shin malamai ni tambayana shine MENENE HUJJAN CEWA SHI SHEHU WALIYYINE? PLS

    • @abdouabdoulmadjid5696
      @abdouabdoulmadjid5696 3 года назад

      Kaji wawan jahili

    • @umarabubakar3064
      @umarabubakar3064 3 года назад +1

      Haka ne ni an tarbiyacceni akan niman gsky na addini ba karya da rashin hujjah ba toh ngd mai ilimi allah ya karama ilimi but BAKABAN AMSAR TAMBAYATA BA PLS BANI ANSWER????????

    • @balamuhammadkabir1246
      @balamuhammadkabir1246 3 года назад

      @@umarabubakar3064 Allah maka albarka dan uwa. Ai amsar ne babu shiyasa suke zage-zage, abinda aka tarbiyyantar dasu kenan.

    • @moussamaman4296
      @moussamaman4296 3 года назад +1

      Umar Abubakar@ ALLAH ne ya bada suffar waliyi acikin al'qur'an. Dan haka idan suffarnan ta bayana ga mutun koma wanene toh zamu fahimci cewa shi waliyine. Mu munga wanan suffar ga SHEIHI DAHIRU BAUCI RTA.

    • @bailaweerufairufai3010
      @bailaweerufairufai3010 3 года назад

      @@balamuhammadkabir1246 To ga amsarnan mousa ya baka in har gaskiya Kake nema

  • @djsolltmbaz2481
    @djsolltmbaz2481 3 года назад +2

    Brk dasallh dama inata jiranku wly abon yadameni sosai sunata wasa da Imanin jama a amma hakan ma ya isah

  • @harunaisyaku1109
    @harunaisyaku1109 3 года назад +1

    Masha allah, Allah yabiyaku

  • @salisuabba6793
    @salisuabba6793 3 года назад

    Masha Allah godiya muke sosai

  • @chaaibouchaaibou3521
    @chaaibouchaaibou3521 3 года назад

    Shehu nayna barkako dasallah

  • @oumarnaminuwa7411
    @oumarnaminuwa7411 3 года назад +1

    masha allah

  • @yanusamasahallahamadumasah1032
    @yanusamasahallahamadumasah1032 3 года назад

    Allahu Akbar

  • @filsduniger8296
    @filsduniger8296 3 года назад +1

    Allah ya biyaku

  • @yusufasarki9061
    @yusufasarki9061 3 года назад +1

    Wawayen darika

    • @abdouabdoulmadjid5696
      @abdouabdoulmadjid5696 3 года назад

      Yan iska dama jayaya kadai kunka iya ba neman illimi ba.
      Toh meye abun inkari anan?
      Aljanu ne babu ko ba a iya ma amala da aljanu ?
      Sanan ruqiya da yan izala sukeyi hada rungume matan mutane harma suna hawan su suna anabice?
      Dan Allah malamanku su riqa yin karatu kuma suji tshoron Allah akan abinda sukeyi.
      Yan iskan banza yan boko haram

    • @shamsuddeensaleh482
      @shamsuddeensaleh482 2 года назад

      Toh sannu jahili

  • @hafizaminu7717
    @hafizaminu7717 3 года назад +1

    Masha Allah

  • @ahmadinyasstv3593
    @ahmadinyasstv3593 3 года назад +1

    INYASS mungode

  • @abdallahganatcha776
    @abdallahganatcha776 3 года назад

    allah ya kara kusanci gareku ku garkuwa ne a garemu da tafiyarmu

  • @mountarisalifou9404
    @mountarisalifou9404 3 года назад +1

    👍👍🧡

  • @amadousamo8509
    @amadousamo8509 3 года назад +1

    Masha Allah gaske

  • @umarsaley1699
    @umarsaley1699 3 года назад +1

    Jahilai kawai karyar banza jawai wai aljannai billiyan uku akoma makaranta abul fatah

  • @ayatoulaye
    @ayatoulaye 3 года назад

    Allah saka muku da annabi

  • @djsolltmbaz2481
    @djsolltmbaz2481 3 года назад

    Mai farin keken nan shene baimatarbiya dasanin yakamataba ko obanka ibni shanmiya yayi kuskure ba acewa yayi karya kaitsaye saidai anneme huja daga alpur ani ko hadisi amatsa yimu nadalibai mubar kai hari dajahilci bansani bama Rabin ilimice in abun kori tagama waina zanzo mukarya gobe DA safe🙏

  • @babangidatv5264
    @babangidatv5264 3 года назад

    Fursanul faidha💪💪💪

  • @razakasmaila9053
    @razakasmaila9053 3 года назад

    The three musketeers of tijania

  • @abdulvilaadam2735
    @abdulvilaadam2735 3 года назад

    Wannan fa ba karatu bane.
    Kawai guys kunzauna kuna hira
    Ta harbati marar ma ana
    Aljanu 👈 bl 3. Mukaddamai ma
    Sunkai yawan mutanen langeria.
    Haba jama a bl 3 😁😁😁😁😁😁

    • @tofagkblacknightofshiathus1365
      @tofagkblacknightofshiathus1365 3 года назад +1

      Babban Matsalanku shine son zuciya kuma shi ke kaiku ga rashin fahimtar gaskiya duk malaman da sukayiwa Dahiru bauchi raddi akan aljanu idan har kun saurara da kyau babu daya daga cikinsu wanda ya karyata cewa babu aljanu ko duniyar aljanun sun amince tabbas da haka din har sunkawo ayoyi daga Alkuraani da hadisai da kuma yiwa mutane bayani dalla dalla abis nafsin alkuraani mai girma,amma a bayanisu basu yarda da shubuhan da malam ya shigo dashi ba saboda yana daya daga cikin akidar ku ta yan bidi'a domin tarihi ya nuna mana cewa idan kana niman yan cuwa cuwa da karyan son annabi(saw)zakaga ko yan tijjaniya ne ko yan kadiriya kuma sune suka shigar da kasarna cikin bala'i idan baku manta ba an kama masu garkuwa da mutane wanda jami'an tsaro suke bincikensu akan danyan aikin da suke aikata cewa suke malamansune suke basu magani cewa idan sunyi kisa su rinka shan jinin wadanda suka kashe ashe kaga abin da yan kunyar izala take tafaman yin waazi akai kena saboda tun kafin a kafa kungiyar izala Su malam Abubakar gumi suke yaki da irin wadannan mayagun malaman na tijjaniya da kadiriya ada can kafin kafa kungiyan izala kadiri da tijjaniya basa ga maciji ga junansu asalima kashe kashe sukeyiwa junansu sanna idan kaga an raba saurayi da budurwan da zai aura ta hanyan malanta ko dan kasuwa da dan kasuwa ko miji da matansa ko dan siyasan da yake niman cin zabe ko barawo dan fashi da makami ko dan sane wato picking porket ko matan aure ta raba mijinta da danginsa soda arzikin da Allah yaimasa ko a kashe shugaba ko haukatar dashi dan a karbi kujeransa da sauran ire iren wadanna mayagun aiyukan xaka yawanci daga yan darikan tijjaniyane ko kadiriya saboda Allah ina son Annabi anan?Abdulfatahi kuji tsoran Allah kuyi kira na gaskiya da kuma tsayiwa akan sunna ba wai ka irin fitowa kana nuna kune masoya Annabi ba bacin kasan ko a taron maulidin Annabi(saw)kuna da xaratan maza da mata kungiya daban daban aciki akwai yan kwayan manxon Allah,yan sholishon Manzon Allah yan micheal jackson manxon Allah dadai sauransu bayan kasan cewa wanna tsiyarfa duk daga garekune yan tijjaniya.

    • @balamuhammadkabir1246
      @balamuhammadkabir1246 3 года назад

      @@tofagkblacknightofshiathus1365 Allah maka albarka dan uwa.

    • @jaxakallahkairantomunabara4743
      @jaxakallahkairantomunabara4743 3 года назад

      Kabata.lokacinka.abanxa.dama.itataraineka.mungamsu.daxancensu.fahinta.kowa.yariqinasa..Allah.kabarmu.atijjaniya.harmuddinranmu.kakiyayemu.dadukkan.hadarin.ixala.Alfarmarshugaba.sallallahu.alaihi wasallam Amen

  • @moussaalikimba2527
    @moussaalikimba2527 3 года назад +1

    Mungode matasa barkada salla

  • @barakamutari689
    @barakamutari689 Год назад

    🇳🇪👈

  • @AliYaqub-pm8kw
    @AliYaqub-pm8kw 4 месяца назад

    allah ya kara lafiya

  • @abdoulkarimhakilou8614
    @abdoulkarimhakilou8614 3 года назад

    Malan Barka da warhaka gakeya yayi

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 3 года назад

    Bakassan komai ba akan larabci va ka iya fasaara va alarbaci kuma ai maganganusu akwai banvanci da n'aku chehi. Chiyace bllian fah susuka gayamai. Hadda zuwa gun in kinapinh 😅😅😅😅😅😅

  • @auwalsuleman8152
    @auwalsuleman8152 3 года назад

    Up Darika Masha Allah

  • @murimaamadou6256
    @murimaamadou6256 3 года назад +1

    Fada. Musu🤝

  • @balamuhammadkabir1246
    @balamuhammadkabir1246 3 года назад +3

    Allah kyauta! Gashi kunyi video mai tsawon 1hr+ amma bai warware asalin maganan Dahiru Bauchi ba.
    Karda ku manta cewa fa; shi Dariqa bayarwa ake, ita kuma Sunnah fahimtar ta ake.
    "Man yuridillaha bihi khairan yufaqqihu fid-deen"
    Idan Allah ya nufe ku da alkhairi sai ya fahimtar daku addini.
    Idan Allah ya fahimtar daku, wlh zaku koma kuna fada da abinda kuke kai yanzu. Ga malamam-mu nan na Izala wanda da dāma sunyi Dariqa a-da, amma yanzu Allah yā fahimtar dasu addini kuma sun koma suna yaqar abinda suke kai a-da.
    Don haka bāna fidda tsammanin Rabo a gareku.
    Allah mana muwafaqa

  • @ibrahimsahabiguie
    @ibrahimsahabiguie 3 года назад +1

    Gaskiya bakouda houja mai karfi ta karey cheick tahirou

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 3 года назад

    💯 👍

  • @izeirouzabeirou650
    @izeirouzabeirou650 3 года назад

    Kou djahillaiyne

  • @salissoudjadi6162
    @salissoudjadi6162 2 года назад

    Tunda kunada son jucuya ba Wanda zai gamsuwa da ku,tir da halinku bokaye ma su tshibo