Aisha Humaira ta yi martani ga masu murna da sace mahaifiyar mawaki Rarara da aka yi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 28 июн 2024
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
  • КиноКино

Комментарии • 95

  • @nadiaalmoustapha8397
    @nadiaalmoustapha8397 Месяц назад +6

    Waley uwa uwa ce Allah dan son daka ke ma manzon Allah S.A.W Allah ka bayana ta ya kuptar da duk wa'in da akayi garkuwa da su kuma ya tona asirin duk wani dan garkuwa da mutane amine ya hayyu ya qayyum

  • @ahmadsidimahadi816
    @ahmadsidimahadi816 Месяц назад +1

    Yin murna da kama Wannan baiwar Allah kuskurene babba, domin yar uwammu ce kamar kowa, Allah ya kubutar da yan uwammu baki daya da’akayi garkuwa dasu, maganar rashin girmama iyayen wasu, rarara yana cikin wayanda basa girmama iyayenmu domin iyaye da dama anyi garkuwa da yayansu, matansu ko mazajensu, iyayenmu suna fama da yanayi na tsadar rayuwa, amma Wannan bawan Allan kullum yabawa mulkin tinibu yake, kareshi yake, bayan yasan Karya yake, kuma iyalan dasuke cikin garkuwa ko tsadar rayuwa suna jinsa, Wannan shine rashin girmama al umma da rarara yake yi, kuma wallahi duk abinda mutum yayi nasan zuciya wallahi Allah baze barshiba musamman abinda yataba rayuwar al umma👌🏼Allah katsaremu da son zuciya

  • @moukhtarharuna8833
    @moukhtarharuna8833 Месяц назад +3

    Allah sarki, tohm meye abin murna a cikin wannan abin da yafaru da wannan baiwar Allah.
    Allah ya bayya nata cikin aminci

  • @user-jt5di7ve9k
    @user-jt5di7ve9k 28 дней назад

    Gaskiyane hakani Aisha Umar💯💯 Alhamdulillahi 💫🙏 Masha Allah 🤲 Allah sarki 😭😭 gaskiyana Allah ya saikasací mama ♥️♥️ (S)(A)(W)🫶🔥🔥

  • @hafsatbarma1219
    @hafsatbarma1219 Месяц назад +3

    Allah ya kareta daga dikan masu sheri mutun da Aljan, Allah ya kubutar da ita ya maidota gida lafiya cikin aminci.
    Amine ya Hayyu ya Qayyum 🤲

  • @ummasanusi4454
    @ummasanusi4454 Месяц назад

    Wannan maganar taku gaskiyane Allah ubangiji ya kubutar da ita dakuma Al ummar musulmai bakidaya amin

  • @SharfaddeenIbrahim-f3d
    @SharfaddeenIbrahim-f3d Месяц назад +2

    Arewa na godiya

  • @abubakarsaad7456
    @abubakarsaad7456 Месяц назад +2

    Gsky, Allah y bayyanata tabbas uwa uwace

  • @UseeHafsee-vw1ku
    @UseeHafsee-vw1ku Месяц назад +3

    Ok ke bakisan cewa shi abunda yayi Babu kyau ba
    Yana cewa wai arewa na godiya
    Muna cikin wannan halinpa yake cewa arewa na godiya

  • @aminualiyu2484
    @aminualiyu2484 Месяц назад

    Toh ai fatan dayayiwa iyayen wasu lokacin daa ake kamesu ake kashesu amma yafito yace ba matsalar scurity Allah yatsaremu ya tsare iyayenmu yakuma tsare imaninmu itakuma Allah yabayyanata cikin aminci

  • @dalhawada9146
    @dalhawada9146 Месяц назад

    Aisha Allah ya bayyanar da mama lafiya ya kare mana ita sabida mu uwace gunmu dukda bamu santaba Allah ya kareta ya kubutar da ita cikin koshin lafiya

  • @mahamaneidiassoumana8004
    @mahamaneidiassoumana8004 Месяц назад

    y'a Allah ka kareta

  • @kalyboi5750
    @kalyboi5750 Месяц назад

    Muna alhini da dauke masa mahaifiya Allah ya bayya nata cikin koshin lfy amin. Amma ishara Allah ya nuna masa bai taba fitowa yayi jaje ko nuna rashin jindadinsa ga abunda yake faruwa kullum a arewa bh aah sai dai ma ya fito ya rera waka wai arewa na godiya haba jama'a

  • @hauwamagansy4931
    @hauwamagansy4931 Месяц назад

    Allah ya bayyanata ya Kuma tsare Mata mutuncin ta duk inda take, masu zagi da murna ku sani itafa uwace Kuma Bawanda ke so haka ta faru ga mahaifiyar sa Dan haka Muji tsoron Allah mufadi alkhairi ko Kuma muyi shiru Allah ya ganar damu ya Kuma kawo mana zaman lfy a jahohinmu da qasarmu Amin ya hayyu ya qayyum

  • @alhajiidrisausman1687
    @alhajiidrisausman1687 Месяц назад

    Ameen, Allah karemu baki daya

  • @Idreez2
    @Idreez2 Месяц назад +2

    Dan kuka shiyake jawo uwarsa, mutane dai baidace suyi murna ba gaskia, Amma wannan kareshin da kike ya ishemu wai baa Gane waqarsa ji yar rainin wayo, munafa Jin hausar Nan, ku fada masa gaskia shine kawai Amma kina ta kareshi irin haka shiyajawo wasu suke murna, tsohuwa tana zaman manta ba ruwanta danta ya jawo mata.

  • @muhammadauwal1960
    @muhammadauwal1960 Месяц назад +1

    Allah yakiyaye nagaba kuma yabayyana ta ameen

  • @AdawiyyaMuhamud-my2uk
    @AdawiyyaMuhamud-my2uk Месяц назад

    Allah yakareta daga sharrin su ya baiyanata cikin amincin Alfarman Annabin rahama S.A.W. ita kam ai batada laifi

  • @user-wh6er9il9o
    @user-wh6er9il9o Месяц назад

    allah ya baeyanata dan allfarmar annabi s a w

  • @user-in7lq5ek4n
    @user-in7lq5ek4n Месяц назад

    Allah ya bayyanata yastareta ya kareta yadawo da ita gida cikin aminci rara kayi hakuri da makiya mahassadanka fadawanka

  • @user-po1qp6xu7l
    @user-po1qp6xu7l Месяц назад

    Wlh Rara ne yajawa uwar sa mummanar addu a

  • @aminualiyu2484
    @aminualiyu2484 Месяц назад

    Mukam bamuce komaiba amma dole muce arewa na godiya

  • @DdDd-hj6be
    @DdDd-hj6be Месяц назад

    Allah ya bayyanata Amman dan kuka me jama uwarshi Jifa kafi a dauketa uwayen wasu mutanen kirki nawa aka sace har malamai dauka ake dan haka yaji yadda uwayenmu sukaji

  • @HajiyaMaryam-qe4rm
    @HajiyaMaryam-qe4rm Месяц назад +2

    Allah yasa mudace duniya da lahira

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 Месяц назад

    Aslm alkm aisha Allah y kara miki daukaka my sis konyi magana mai amfani d maana , lalle kam duk wanda bai san darajan mahaifiyarsa bane yake wulakanta mahaifiyar wani, y Allah y karamana yon uziria junanmu y kara mana kyakyawa niya ga yanuwan mu musulmai Ameen

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 Месяц назад +1

    ALLAH YA BAYYANATA YA ALLAH

  • @user-dv2lg4gq8g
    @user-dv2lg4gq8g Месяц назад

    Iokacin da akeyima iyayenmu a zamfara Aishi baidameshiba yanzune zai d'and'ana 30%cikin 100%na kukan da munkayi Allah yasa tafito lpy ya kareta daga sharrinsu

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 Месяц назад

    allah ya bayyanata 🤲

  • @BashirYusufu
    @BashirYusufu Месяц назад

    Ba arewa agaban rara walh kudin da yake samu kawai ne agabanshi asararru kawai dayardan Allah se munsami sauki a Nigeria ko kunaso ko bakuso walh

  • @NazifiAbdu-albarka
    @NazifiAbdu-albarka Месяц назад

    Tosu sauran bayin ubankine banza

  • @aminamustaphaaliyu1788
    @aminamustaphaaliyu1788 Месяц назад

    Allah tsare musilmai baki daya, allah tsare ta allah dawo da ita cikin koshin lafiya allah ganardamu yen Nigerian

  • @iiii8286
    @iiii8286 Месяц назад

    Allah ya kiyaye

  • @AimalSani
    @AimalSani Месяц назад

    Allah ya bayanata

  • @furairataannabi654
    @furairataannabi654 Месяц назад +1

    Allah yakyauta

  • @Hauwau58
    @Hauwau58 Месяц назад +1

    Allah ya tsare mu da tsarewar sa.

  • @harounaazove9904
    @harounaazove9904 Месяц назад

    😢😢😢allh ya taimka allh ya baya na ta

  • @user-zn9ju8ee6m
    @user-zn9ju8ee6m 14 дней назад

    Hmmmm

  • @BashirYusufu
    @BashirYusufu Месяц назад

    Kike cewa ayi kudi kudi ahada ma rara ya roki shugaban kasa to kar Allah yasa yaroki shugaban kasa makaryaciya uban tausayi gareshi ba tausayi ni banyi murnan kama uwarshi ba amma nayi murnan bakincikin da yashiga domin yanxu nasan hankalinshi ya tashi

  • @user-di9hb8si1e
    @user-di9hb8si1e Месяц назад

    Ubangiji Allah ya bayyana ya🤲

  • @HggVgg-ti6td
    @HggVgg-ti6td Месяц назад

    In sha ALLAH zata da uwo

  • @user-vm4zq1tj3t
    @user-vm4zq1tj3t Месяц назад

    Allah 'ya kubauta😢😢😢😢

  • @Madameilliass
    @Madameilliass 29 дней назад

    😭😭🙏🙏

  • @KebiKabirou-y1o
    @KebiKabirou-y1o Месяц назад

    Alla yakareta

  • @aliyusuleiman5855
    @aliyusuleiman5855 Месяц назад +1

    kaji jahilà kinsan iyayen mutane nawa aka kama kagarbi kudin kuma aka kashesu wasu akamusu fyade .
    dole zayi murna sau nawa ake kama iyayen mutane amma wanan jahilin zài fitu yace shifa ba abunda yake faruwa a arewacin Nigeria yanzuma akai sàmun tsaro .
    dama shi Dan kuka shike jamà uwarsa zagi .

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 Месяц назад

    S.A.W. 🙏🙏🙏🙏

  • @bxh9372
    @bxh9372 Месяц назад

    😢😢😢😢😢

  • @habibullahtv9098
    @habibullahtv9098 Месяц назад

    Allah sarki Allah ya kubutar da ita
    Amma fa da Rara aka dauke sainace Allah ya Qara sabida yace tinibu ya kawo karshen rashin Tsaro a arewa yau ga Tsaro ya faru agidansu Allah ya fito da ita cikin AMINCI tare dadukkan musulmai

  • @asmaubello7925
    @asmaubello7925 Месяц назад

    Allah ya kubutar da ita

  • @chamsiagarba2654
    @chamsiagarba2654 Месяц назад

    Allah ubangiji ya dawo da ita cikin aminci 😢🥺🙏

  • @rabiatou1643
    @rabiatou1643 Месяц назад +1

    Allah ya bayyanata ameen

  • @biihsannascookery2654
    @biihsannascookery2654 Месяц назад +1

    To nidai wlh ko Cristian ne ai yaci darajen tsufa Kuma ma dikkamu d ga annabi adamne so babu wani abun farin ciki akan Dan Dan uwan ka y shiga matsala baran ma tso huwa kaman wan na daya kamata ace tana gida tana hutawa ace tana daji wlh se Allah y saka mata nidai banyafeba😢

  • @hauwaisahsalihu4587
    @hauwaisahsalihu4587 Месяц назад

    Ke Aisha karki fada mana maganar banza iyayen mu nawa ake dauka a tozarta su aci mutuncin su duk bakya gani a kwanaki video ya dunga yawo akan wasu tsofaffi duk keda rarara makafine kenan ai dama bazaka san pains din mutane ba sai abun ya zo kanka

  • @Mustafababa-bs7od
    @Mustafababa-bs7od Месяц назад

    Saw

  • @saadatuibrahim8468
    @saadatuibrahim8468 Месяц назад

    Ubangiji ya bayyanata kasowa
    Dan uwa ka abinda kakesowa kanka fata nagari lamiri inji yan hausa mukula da bakinmu

  • @maryammurtalakubau9767
    @maryammurtalakubau9767 Месяц назад

    Muna mata fatan alkhairi da Kariya dük inda ta tsince kanta’ but @Aisha Humaira inhar dagaske kinabama Rrara shawara yakamata kikara janmasa kunne akan wakan dayayi cewa yan Arewa suna godiya kuma Akwai security’ kinga wannan abun shima yazama izna❤gareshi’bazai yiwu ace kai idan bakada damuwa ba bazakasan damuwar sauran Al’ummar musulmi ba’ da Yawun ubanwa akafadi mishi cewan yan Arewa na godiya’ Ai dakike cewa wai mahaifiya shi bata da laifi kinmanta laifin wani yana iya shafan wani’Mudai duk wanda ya cida hakkinmune bamuyafe mashi ba’aha” pls akara janma Mai Gida kunne🤞🏽itakuma tsohuwa muna mata fatan Alkhairi tunda ance tana kwaba mishi’ Al’umma Annabinawa ke kwana basuciba basu shaba’ amma yafito yana wani cewa Muna godiya’for where’ sabda shidai ancika mishi Tunbinshi to bamuyafe ba dai walh.koma Waye yakecin hakkinmu

  • @user-eq9nm9mm9g
    @user-eq9nm9mm9g Месяц назад

    😭😭😭😱😱😱

  • @pluvrich_pluv5466
    @pluvrich_pluv5466 Месяц назад

    Ke jachan Dan Allah maganganunki bazasuyi tasiri ba nidai agurina komin dai Yaya nadashi ko? Toh Kinga tsadan rayuwa aishi Bata shafeshi ba komin tsadar kaya😢

  • @DongnapPonfa
    @DongnapPonfa Месяц назад +1

    May God be with her and give her long life.And those that are doing this, they should repent.

  • @BoubacaraliAli
    @BoubacaraliAli Месяц назад

    Maqaryaciya toh wadanda aka kama sukuma chirka sukeyi
    Kuma yaké fadin akoi tsaro nageria
    Toh refé ya juyé da mujiya mahaukaciya

  • @laoureassan-up9wi
    @laoureassan-up9wi Месяц назад

    Haba ya ku yan uwana musulmai bakki ya dunga fadin alheri ko yayi churu dan Allah wlh ni jiya wuni nayi ina tunanin wanan bai war Allah kamar mahaifiyata danhaka dan Allah kubarchi da abinda ya damechi fls

  • @zainababubakar5642
    @zainababubakar5642 Месяц назад +1

    Ke dalla can rufe ma mutane bnzan bakin ki owk yanzu ne aka dauke mutuniyar kirki ko kin manta shi jahilin dan nata murna da godiya kawai yake yana mgn akan😂cewa akwai tsaro wadanda ake daukewa yayi murna wasu sun fita yawan kyauta da ibada amma ake sace su

  • @UsmanMuhd-iy8sh
    @UsmanMuhd-iy8sh Месяц назад

    Allah yakara Allah yakara Allah yakara insha Allah yadda akaci iyayen wasu shima se anci uwarsa adajin uwa tafi uwa ne shegiya karuwa wa kika isa ki fadawa gaskiya yar wahala 😏😏😏

  • @فيصلعيسي-ب5ح
    @فيصلعيسي-ب5ح Месяц назад +1

    Kenan fatan da rara yakewa mutane shine ya sameshi

  • @Nafisa771
    @Nafisa771 Месяц назад

    Wannan gaskiya ne wallahi Iyayenmu basa son barin wurin da suka saba dashi.💔🥲 wallahi tallahi nayi gida a birni nacewa mamata ta dawo amma wallahi cewa tayi ita kadai a cikin gida kamar maya🙄 gaskiya a'a na qyaleta dai zuwa wani lokacin.🙇

  • @hauwausani1174
    @hauwausani1174 Месяц назад

    mutun nawa adda kyawawan Hali anka masu km kashesu

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv Месяц назад

    Duniya kitabur ra asi

  • @rabiatou1643
    @rabiatou1643 Месяц назад +1

    Uwace sohuwace bekamata ayi murna da batan dan adam ba

  • @rabiatou1643
    @rabiatou1643 Месяц назад

    Kinburgeni da bayanin ki😥

  • @aliyusuleiman5855
    @aliyusuleiman5855 Месяц назад

    wlh ko arnene akayi kidnaping nashi zakaga Anna jaje , amma hakan ya,isheshi izina. ga arewà na godiya ai yagani

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q Месяц назад

    Ai bahaushe ya lalace hassada da mugunta tashiga zukatan mu mu hausawa

  • @suleimanyahaya3280
    @suleimanyahaya3280 Месяц назад +2

    bar shegiya

    • @bosamarketbosamarket1110
      @bosamarketbosamarket1110 Месяц назад

      Dattijuwace kayimata fatar kubuta tare da sauran musulmi.mukuma ALLAH yatsaremu alfarmar ma,aiki

  • @user-xj2hv8pj4p
    @user-xj2hv8pj4p Месяц назад +1

    Wllh najidadi shiyafara dawowa cikin hayyacinsa sabida Shima sila ne najefa kasarmu amasifa yaji yadda wayanda akasace musu iyaye yaji yadda sukeji

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 Месяц назад +1

      Baiwar Allah maman ki tana raye kuwa?domin kuwa malam bahauce yace idan uwar ka ta mutu to uwar kowa ma ta mutu

    • @laoureassan-up9wi
      @laoureassan-up9wi Месяц назад

      Gayama dai arayuwa layfin wani bai cha far wani baki dai yasan mi zai fadi ya fadi alheri ko yayi churu

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 Месяц назад

      @@laoureassan-up9wi harshe shiyake kai mutum wuta ba fataba amma fata nagari lamiri

    • @laoureassan-up9wi
      @laoureassan-up9wi Месяц назад

      @@rabiatou1643 wlh wanan gaskiya

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 Месяц назад

    gaskiya mutanema akwai jahilci wlh miye abin murna akan kidinapin

  • @abubakarusman7570
    @abubakarusman7570 Месяц назад

    𝐊𝐞 𝐰𝐚𝐫𝐞 𝐦𝐚𝐫𝐚𝐫 𝐤𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐝𝐨 𝐤𝐚𝐰𝐚𝐢😁😁😁

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 Месяц назад

    Koda kudi ko free

  • @BoubacaraliAli
    @BoubacaraliAli Месяц назад

    Jaka daki kiya

  • @umarsanda111
    @umarsanda111 Месяц назад

    Kaji wanda batada tarbiya waikum tana magana akan dabiya

  • @AbakarMahamadou-di5lr
    @AbakarMahamadou-di5lr Месяц назад

    Miyasa lokaci dayi maganar bakice masa bayi dai

  • @USMAN..DONO-t1h
    @USMAN..DONO-t1h Месяц назад

    Arewa na godiya

  • @SurayyaIsa-yw8lx
    @SurayyaIsa-yw8lx Месяц назад

    Allah yabayyanata

  • @trtrtr4667
    @trtrtr4667 Месяц назад

    Allah yakyauta

  • @KhaliphaAbubakar-mj3qz
    @KhaliphaAbubakar-mj3qz Месяц назад

    Arewa na godiya