Ina takaicin ƙaryar da G-Fresh ya ke yiwa jama'a - Al'amin Ibrahim

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Mawaƙin nan Al'amin Ibrahim ya nuna takaicinsa kan yadda ɗan uwansa shaƙiƙi Abubakar Ibrahim da aka fi sani da G-Fresh ke zabga wa mutane ƙarya a cewarsa.
    Al'amin ya nuna damuwa kan maganganun da G-Fresh ɗin ke yi a kafafen yaɗa labarai da kafafen sada zumunta wadanda ba na gaskiya ba ne.
    Ya ce har ta kai yanzu da shi ake ba da misali a kafafen sada zumunta wajen ƙarya.
    Ya ce ƙara da cewa, yayi iya ƙoƙarinsa wajen ganar da ɗan uwan nasa, amma saboda maganganun sun yi tasiri ya sanya dole ya fito ya warwarewa jama'a.
    Ga tattaunawarsa da filin Fitattun Mawaƙa na tashar Dala FM Kano.

Комментарии • 93

  • @taherm.y7543
    @taherm.y7543 Год назад +5

    Gaskiya wannan gayen da zai dauki shawara na da yaa bar harkar waka ya koma wa addini. Duk abubuwan da suke faruwa dashi izna ne a gare shi. Allah ba yaso ya tabbata akan sabo shi yasa abubuwa marasa dadi suke shiga tsakaninshi da da bayyanan shi akan sabon Allah. Gaskiya dai da ya hakura ya bari ya koma wa Allah to sai Allah ya dagashi akan hanya mai kyau a karshe kuma sai yayi nasara duniya da lahira. Ya Allah ya tabbatar da mu akan daidai 🤲

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 Год назад

      Magana mai kyau gaskiya kam ya fi kama da mutanen kirki.. kin ga ai shi na banzan tuni yayi fice

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa Год назад +3

    Allah sarki. Allah ya shirya shi da mu baki daya.

  • @zainabalbashir1298
    @zainabalbashir1298 Год назад +4

    Allah sarki. Wasu dai haka Allah ya yi su. Sai dai hkr zama dasu. Amma ace dan uwanka na jini. Instead ku hada kai ku rufawa kai asiri😢

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 Год назад +3

    Allah Sarki...naji zafin da kaji ace brother dinka baya kyauta maka...Allah baka hakuri, Allah kuma ya sasanta ku, shi kuma ya shirye sa, domin baya da kamar ka duk duniya #brotherhood😥

  • @naibijameel8044
    @naibijameel8044 Год назад +2

    Allah yabaka lada, kuma Allah yayimaka abida kakeso

  • @officialmddtv276
    @officialmddtv276 Год назад +1

    Dan Allah karka kara cewa dan uwankane kaji super star dan uwa kona musuluncine yafi tawaya wallahi gfirish baya daga cikin mutanenda za ayi alfahari dashi Amma duk da haka baitonawa kanku asiriba jishi da Allah

  • @user-gq8mv9yj3e
    @user-gq8mv9yj3e Год назад +2

    ‏ما شاء الله تبارك الرحمن محمد آمين ولامين محمد الله يحفظك الله يحفظك ويسعدك ويرزقك من حيث لا تعلم ويرزقك من حيث لا تسب🤲🙏🏻

  • @aishasuleiman6864
    @aishasuleiman6864 Год назад +1

    Wannan mutum gaskiya bakasan ciwon kanka ba,yaa Allah ka ramu da yan uwa irinka Ameen

  • @aisharabiu2003
    @aisharabiu2003 Год назад +1

    iKon ALLAH antambayeka alaqarka dashi katsaya kana bayanin halayyarsa

  • @slmagcc5055
    @slmagcc5055 Год назад +2

    Allah sarki karkadamu kaita adu a allah ya daga darajarka kaima

    • @Nasr_9
      @Nasr_9 Год назад

      Ameen ya Allah

  • @abdulrahmandalhatu4648
    @abdulrahmandalhatu4648 Год назад +5

    Maganar gsky Bai kyauta ba,Amma naso ace da baka tona masa asiri ba ko banza Dan uwankane,Allah ya kyauta Kuma naji dadin jawabanka akwai tauhidi sosai a ciki

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 Год назад

      Koda naka naka ne this is the only thing he can do dan ya rage zafin da yake ji at least saboda ai shima ɗan adam ne zuciya ce a kirjin sa

  • @alijibrinali3172
    @alijibrinali3172 Год назад +2

    Allah yagand dashi

  • @yunusawais1039
    @yunusawais1039 Год назад +3

    Kano state material amshi nan kano state material nace amshi nan naga kana shan tsamiya amman baka bawa dan uwanka to ka koma wajan dan uwa baka da kamarshi kano stick material Allah ya dedeta zakanin ku Amen ya Allah

  • @gccgggmistakes3501
    @gccgggmistakes3501 Год назад +1

    Wallahi labarin al ami yatabamin zuciya sosai 💔😭😭😭

  • @hafizusani4375
    @hafizusani4375 Год назад +1

    Gaskiya kaji kunya dan uwankane amma Kake kwancemai zani ai munsan wasu abubuwan karya yakeyi amma Bai kamata muji daga bakinkaba

  • @HabouAbubakar-lp8qj
    @HabouAbubakar-lp8qj Год назад +2

    allha sarki

  • @zulaihatallahyamatarahmaib2049
    @zulaihatallahyamatarahmaib2049 Год назад +1

    Ikon Allah

  • @yahayamahammadlawan3428
    @yahayamahammadlawan3428 Год назад +4

    Ammadai G_fresh akwai dan iska

  • @nafisaumar4647
    @nafisaumar4647 Год назад +2

    Hasada ga mai rabo taki ne Allah na so ka chanza ka komai mutunen kwarai ne ka daina waka

  • @Yusifrizee
    @Yusifrizee 10 месяцев назад +2

    Gashi yanzu Kazauna sai xubo karya kake domin kayi suna tur da samun dan uwa irinka Dan wahala

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 Год назад +1

    Ikon Allah uwa daya uba daya kenan hassada babban cuta Allah yasa kagane al amin Ibrahim tabdijam Allah yakyauta

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 Год назад

      Idan da kece wata ƴar uwar ki ta miki irin abun da aka wa Al-Amin daa yanzu ba wannan labarin ake yi ba amma kum iya bude baki kuna wai hassada ku dinga wa kan ku adalci

  • @fatimaabubakar5429
    @fatimaabubakar5429 Год назад +3

    ALLAH ya baka mafita ameen

  • @officialmabbaty4754
    @officialmabbaty4754 Год назад +1

    Allah ubangiji ya gyara mana

  • @jamila7373
    @jamila7373 Год назад +3

    Kayi kokari ka koya masa sallah

  • @arewapikin1961
    @arewapikin1961 Год назад +3

    gaskiya har naji g fresh ya fita min a Kai

    • @abbasattahir
      @abbasattahir Год назад +1

      Kar y fta mki a rai mstalar family ne da kuma hassada

  • @rakiaibrahim8076
    @rakiaibrahim8076 Год назад +5

    Kana kama damay fadin gaskia 'da ka dayna Waka 'a kama alkur'Ani may gurma

  • @rabucisse9120
    @rabucisse9120 Год назад +2

    ❤❤😢😢

  • @jamila7373
    @jamila7373 Год назад +4

    Dafatan dai bazaka shiga cikin wakar g fresh ba kaima ka ware naka bangaren

  • @moussasaadatou
    @moussasaadatou Год назад +2

    🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰👍👍👍

  • @CittuMon-np4qe
    @CittuMon-np4qe Год назад +1

    😭😭😭

  • @fiddausiahmed3949
    @fiddausiahmed3949 Год назад +4

    Neyafaru bekyauta ba

  • @abdul-basidsaadanbantaje5392
    @abdul-basidsaadanbantaje5392 Год назад +3

    Ustaz Al-Ameen Triple
    Wannan daga jinshi Ka san yana da ilimi sosai.

  • @mamanesanisahabi6957
    @mamanesanisahabi6957 Год назад +3

    Fuskar ka ta nuna cewa kai mai imani

  • @nasirkabir7789
    @nasirkabir7789 Год назад +2

    Ni mutane na bani mamaki. Wai sai ace anawa mutum hassada. Kuma mutumin da ya kasa karanta Kul'huwallahu, mutumin da bai iya sallah ba, dan Allah dan annabi to me za aiwa hassada. Dan Allah fa a dubamin lamarinnan. Me kamar shekarunsa da ya kawo yanzu bai iya sallah ba ai abin tausayi ne.

  • @AishaIbrahim-dq5zq
    @AishaIbrahim-dq5zq Год назад +1

    Gaskiya ni dai banji dadin wann interview din yanda y tafi ba dan dai Shaidan ya shiga tsakaninku ,ni duk ku biyun kuna burgeni amma ban ma taba sanin yan uwa ne ba ma ,kuma yanda na fiskanta Hassada t shiga tsakaninku ko da baka sani ba ,kuma a shawarnce baa fiya son mutum ya yabi knshi ba a ind a kace kanayiwa kanka kallon wani dan aljanna,yana da kyau mutum ya kyautata ma kanshi zato dama amma tayo wann ganin da yakema kanshi ya janyo masa Girman kai da ganin shine me gaskiya ko da yaushe,gaskiya I feel your pain Bbu dadi ko kadan amma bai kamata ka fadi wasu magangnun ba uwa daya uba daya yafi karfin wasa amma komi sai da hakuri yanda kyi yayi daidai ta wani fanin ,Kawai dai Allah ya gyara tsakaninku ya fahimtar da ku gaba daya da mu duka kasan kowa 9 yake bai cika Goma ba Allah ya shiryamu ya gyara mana zukatanmubaki daya

  • @user-jg9ul2zl3d
    @user-jg9ul2zl3d Год назад +1

    Abinda kayi baka kyauta ba sam, hakan za a zata hassada kake masa, tirr baka kyauta ba, danuwan ka uwa daya uba daya kake yiwa hakan, koda me yayi maka, kaima ba na Allah bane

  • @aminayaqub1104
    @aminayaqub1104 Год назад +1

    Wai zunguy zunguy😂

  • @officialmddtv276
    @officialmddtv276 Год назад +1

    Wannan bawan Allah ina roka maka Allah yabaka faliya gaskiyar Allah bakada wayo sha3 kawai

  • @asheerdadynhjy4248
    @asheerdadynhjy4248 Год назад +3

    Yasin dama wancen mugun makaryaci ne bai iya komai ba

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 Год назад +14

    Ni shawarar da zan baka kabar harakar Waka kacigaba da karatun ka na Al quarni mai girma

    • @Ammoonhashim
      @Ammoonhashim Год назад +1

      Allah yasa da yafi masa shirmen banza na wake wake da baza su amfana masa komai ba sai yada fasadi a ban kasa, waka da mata cikin shigar fitsara ,gashi kuma ga tauhidi ma sha Allah

  • @hajiaaunty4238
    @hajiaaunty4238 Год назад +2

    Dan rashin kirki wlh gaskia ne g-fresh baya maka adalci, yanata kokarin tauye maka haskenka Amma ka saka ma ranka cewa bazai iya hana ka abinda Allah ya baka ba. Baya kyautawa Ko kadan Amma maganganun ka a nan gaskia basu dace akan dan’uwa da kuke uwa daya uba daya ba. Ka fita harkarshi kaima kayi sabgar gabanka

  • @sunusiumar3597
    @sunusiumar3597 Год назад +3

    Zai aika indai g frash ne

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 Год назад +2

    GASKIYA KA BURGENI

  • @aliyusalisu3064
    @aliyusalisu3064 Год назад +4

    He don rip you be that.

  • @mamycisse1389
    @mamycisse1389 Год назад +1

    Sheguiya hasada kashé mai yinki,kawai dan yafika daukaka?to da Allah kaké wa gardama?wannan ya nuna g.fresh yafika zuciyar kwarai ,kuma baya fishi

  • @abdulazizchikaire2044
    @abdulazizchikaire2044 5 месяцев назад

    Me ya haru, g fresh cikekken dan iska ne 😂😂😂

  • @sardaunanmatasa4059
    @sardaunanmatasa4059 Год назад +1

    Ai wannan gaye matsiyacine yafara biyan moofy kuddinta na waka wawane

  • @kayinaganitv7054
    @kayinaganitv7054 Год назад +2

    Kai dai biri ne

  • @uchennanwoke2131
    @uchennanwoke2131 10 месяцев назад

    Bahaka akeyiba malan

  • @kalyboi5750
    @kalyboi5750 Год назад +2

    Uwarku daya ubanku daya bai kamata ache kuna hk bh

  • @aminamuhammadyaro7293
    @aminamuhammadyaro7293 Год назад +1

    Ko don yana ganin kai kaninshi ne

  • @ladiesorganic7274
    @ladiesorganic7274 Год назад +1

    Ae kuma Wannan hassada ce dama ae duk wanda yasan asalin harkokinku yasan ba aekin allah bane dan haka to kayi hakuri kaima allah ya daga ka ato adaina hassada dan uwan g fresh

    • @mariyayau5720
      @mariyayau5720 Год назад

      Meye Abin hassada anan , danuwan shi ne fa , kuma shi yake blackmailing , so meye kuma Dan yafadi gsky

  • @abbasattahir
    @abbasattahir Год назад +2

    To kuje kuyi sulhu a gida. Sannan ya jima yana mka mysa bakaje ka masa mgna in person ba se a media

    • @AishaIbrahim-dq5zq
      @AishaIbrahim-dq5zq Год назад

      Gaskiya nima abun da nagani kenan kuma har yake featuring dinsa a kuma idan k duba hakkin inda g fresh yake cewa g fresh alameen har wani hawa bayan muryar yake shi alameen din kmr yana assuring ,kuma ni ban gane tayaya sunashi shima alameen g fresh ,na dauka g fresh din sunan dayan ne

  • @danhausa1998
    @danhausa1998 Год назад +3

    Haba ni dama jikina yabani akwi ca kwa kiya

    • @omanibra2926
      @omanibra2926 Год назад

      Aslm malam al ameen ka birgeni sabuda natsuwarka allah ya yiwa rayuwarka albarka shawarar da zan baka itace amatsayina namaso yiyarka dan allah kabar harkar waka dafina finan hausa kacigaba dakaratu allah zai baka mafita insha allah

  • @mamycisse1389
    @mamycisse1389 Год назад +1

    To ay ko karya ya ke baikamata kafito kana fada ba,dan uwanka na jini? Kuma sukari baya fada zaki gareshi sai an dandana shi ake ji,gashi kanajin haushinsa?andai ji kunya,meyafaru? Mudai muna kaunar sa ahaka.Allah baka hakuri

  • @hassanmaikwalisam.142
    @hassanmaikwalisam.142 Год назад +2

    Kai wawa wannan ai hassada ne kaje ka nemi naka kaima G frs
    Kace dan uwarka ne amma karka yarda hassada ya kashe ka malsm hassada ba dadi yaro

    • @Nasr_9
      @Nasr_9 Год назад +1

      Al-Ameen bashida hassada, saboda gfresh shi yake masa hassada

  • @kalyboi5750
    @kalyboi5750 Год назад +1

    Bai kamata kazo kana kwaye masa baya bah

  • @Danmalamfx
    @Danmalamfx Год назад +1

    What are you doing to your brother

  • @Nigeroi655
    @Nigeroi655 Год назад +2

    Kai amma kakai sakare wly to mi zaka samu yanzu daka tonamai asiri

  • @awapouyegueye1882
    @awapouyegueye1882 Год назад +2

    saboda Abunda duniya kazo kana qaryata yayanka bedaceba

    • @Nasr_9
      @Nasr_9 Год назад +1

      😂 gaskiya yake fada saboda karya itace haram... kai bakason shi ba amma mu mun sansu

    • @nasirkabir7789
      @nasirkabir7789 Год назад +1

      ​@@Nasr_9 mugun makaryaci ne. Ina zuwa state road Yahuza siyan nama da kunun aya. Da yaga kai parking zaizo ya fara ma tallan wakokinsa irin ka bashi kudi. Kullin shunning dinsa nake away. Dan karya ne ai. Amma kanajin wannan kanin nasa kasan me ilimi ne.

    • @Nasr_9
      @Nasr_9 Год назад

      @@nasirkabir7789 sosai kaninsa akwai ilimi na addini da na zamani ... And by saying the truth , ya taimaki jamma 😅

    • @nasirkabir7789
      @nasirkabir7789 Год назад

      @@Nasr_9 Another annoying thing, could you believe ashe Al'amin Ibrahim dinma complete sunan kanin ne. Degree in Mass. Communication dinma kanin ne. So gaba daya impersonator ne guy din. Wlhy na sanshi, ni har mamaki yake ban yacce yake wasting rayuwarsa haka. Before I left Nigeria most of the times idan kaje Yahuza yananan a zaune wlhy.

  • @danhausa1998
    @danhausa1998 Год назад +1

    😂😂😂😂😂😂

  • @hassaneabdoullahi1374
    @hassaneabdoullahi1374 Год назад +1

    Har kaima maƙaryaci ne domin cewa har yanzu kana kan karatun Alkur'ani, Kur'ani baya haɗuwa da Waƙa 😊😊😊

  • @user-qg7ho2xb5g
    @user-qg7ho2xb5g Год назад +1

    Dan uwarka karya kakeyiwa gfressh alameen angon sayyada sadiya shima ai yana yin wakar Dan jaka kawai turancima bai fika iyawaba

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 Год назад

      Eh G-fresh ya fi shi iya turanci amma kai fa 😂😂😂😂😂 madooooo

  • @dansheka78
    @dansheka78 Год назад +1

    Kauye state matarial jiki duk kunun tsamiya 😂

  • @mubarakipaki6797
    @mubarakipaki6797 Год назад +1

    Wana kai😂dan wahala ne

  • @Lawali-qv2gr
    @Lawali-qv2gr Год назад +1

    agskiya baka kyauta ba tinda kato nama dan uwanka asiriba

  • @mubarakipaki6797
    @mubarakipaki6797 Год назад +1

    Kana nunawa kai na Allah kowa yasa kida haram sai ka dena waka

  • @hajiaaunty4238
    @hajiaaunty4238 Год назад +9

    Yanzu dai kai kawai zuwa akayi aka zaunar da kai ka tona ma dan’uwanka asiri. Bakada wani abin fada takamaimai a kanka Ko talent dinka, Kawai dai qaryata g-fresh. Sannu to sarkin gaskia sarkin natsuwa da sanin yakamata. Sanin yakamata ne yasaka zuwa kana tona ma dan’uwanka asiri, shi dai babu inda ya zage ka duk a cikin interviews dinsa, kawai dan bai yi acknowledging dinka ba. Amma kai Gashi ka zage aibata shi a idon duniya. Kana kama kanka da wani Wai baka kwana da haushin kowa! Lallai wannan kwana da farinciki ne yasa kake wannan maganganun Ko? Magana daya ce gaskia shine da kai da G-fresh din duk baku kyauta ma juna ba.

    • @mubarakipaki6797
      @mubarakipaki6797 Год назад

      Dan wahala shine hausawa ke cewa naka shike bada kai

    • @beleljovlog
      @beleljovlog Год назад +1

      Kurku aibatashi, dalili ba kowa zai iya hira da danjarida!

    • @juwairiyyaaliyusulaiman3280
      @juwairiyyaaliyusulaiman3280 Год назад +1

      Ah ah ai dayayi masa haka yaji kinya yadaina qarya da yaudar ni yaburgeni tinda idan ma wanine yayi masa haka ai zai fada

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 Год назад

      Mutane baku da adalci wallahi! A kullum wanda aka tauye idan yayi magana sai ya zama shine bai kyauta ba??
      Kowa ya san cewa harkar nan da suke yi tana da nasaba da a san ka tukuna shi kuma ya nuna sam kamar ma baya raye sannan yana amfani da sunan shi da matakin karatun shi amma ace wani yana tonawa ɗan -uwan shi asiri shi ɗan uwan bai rufawa kan shi asiri ba
      Wannan rashin adalci ne zalla a zalunce ka sannan ka fito kayi magana ma ya zama laifi haba jama'a!!😢

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 Год назад +1

      Ai wallahi ko a ido ka kalli Al-Amin komai hassadar ka ka san ya fi G-fresh nutsuwa da kamala

  • @nafisaumar4647
    @nafisaumar4647 Год назад +1

    Hasada ga mai rabo taki ne Allah na so ka chanza ka komai mutunen kwarai ne ka daina waka