Kano Ba Jami'ar Dambe Ba ce! Ga Saƙo Zuwa Ga Ƙungiyoyin Dambe Daga ƙungiyar Supporters

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 фев 2025

Комментарии •

  • @mustaphaabubakar3779
    @mustaphaabubakar3779 Час назад

    Gaskiya ñe danliti shike da jamia a Kano babu tantama from the people of mobbar l g a

  • @MusajiboMusa
    @MusajiboMusa 19 часов назад +3

    Agaskiya baikamata kurubuta doka batare damasu gidan dambe ba domin wallahi masu gidan dambe sune dambe

    • @nuhumusa-pz2og
      @nuhumusa-pz2og 6 часов назад +1

      Idan babu supports kungiyar dambe ta isa tayi damben sufa kungiyar dambe neman kudi suke da dambe sukuma supports kashe kudinsu sukeyi

    • @AdamuMuhammad-v4f
      @AdamuMuhammad-v4f 3 часа назад

      Wlhi kuwa​@@nuhumusa-pz2og

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 3 часа назад

      ​@@nuhumusa-pz2oga kebe dambe suke babu wata gunqiya

    • @nuhumusa-pz2og
      @nuhumusa-pz2og 3 часа назад

      @@iPHONE-16guys toh idan za aduba lamarin ai sporters suna saman kungiyar dambe dasu ya'n damben karan kansu zasu biya sushiga kallo kuma subama yan dambe alkhairi

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 3 часа назад

      @nuhumusa-pz2og yaushe ne suke bawa wani dan dambe alheri.wann mutumin ban taba gani ya bawa wani dan dambe kudi ba wlh
      Sai dai alhji yahaya bin yusif

  • @AbdulhadiUmar-c8c
    @AbdulhadiUmar-c8c 14 часов назад

    Dan liti huyy 😭😭😭😭

  • @ShariffShariff-j3l
    @ShariffShariff-j3l 19 часов назад +1

    Dan Allah kurage hassada akan danliti tunda Allah ya riga ya dagashi

  • @bashirgandi0
    @bashirgandi0 22 часа назад +2

    Kuma daman can wllh sabida dan liti akeyi wannan dokokin Nan
    Sabida kowa yayi korafi Amma babu Wanda kuka yimasa raddi sai bashar Dan liti

  • @SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc
    @SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc 21 час назад +1

    Gaskiya Dan liti duniya ne Kuma shine damben najeria a musali kamar Aminu kaura goje shima shugaba ne a harka dambe najeria Amman Kuma sai da haddin kan Dan liti kullum gyara harka dambe yake 😍😍
    Muma comment section Muna da ra ayi ni bakude ne Amman tsarin dambe Ali kanin bello shine sarki damben najeria duniya tasan hk a rage hassada dgree kamar wanki kaya ce

  • @SalisuMuhammadrano124
    @SalisuMuhammadrano124 20 часов назад +1

    Da Aminu Mai,unguwa da lauyan duk mahaukatane

  • @FarukuUmarfaruq-cq8zl
    @FarukuUmarfaruq-cq8zl 5 часов назад

    Malam masu gidan dambe sunfiki gaskiya yaka mata ache damasu gidan dambe kunsami shawa rarsu yaka mata agyara

  • @AminuUbaMuhammad-x5x
    @AminuUbaMuhammad-x5x 8 часов назад

    Aa funtua dan Allah ya kamata a yi doka ba tare da masu gidan dambe ba kuma ya kamata ko wanne gidan dambe suna da wakilan su kums malam ya kamata a gyara kuma Danliti Emeretus ne a harkar dambe kuma kano jamia ce ko anki ko anso

  • @abbaabdullahi3360
    @abbaabdullahi3360 21 час назад +1

    Wllh dan liti karshene aharkar dambe mlm aminu kai ai dan bakincikin damben kano me batun yauba munsani

  • @nafiuabdulsamad-l6p
    @nafiuabdulsamad-l6p 20 часов назад

    wllh dan liti yafi karfinku

  • @bashirgandi0
    @bashirgandi0 22 часа назад +1

    Duk wannan ya nuna son shugaban ci tsakanin ku kungiya masu kallo da kungiya masu gidajen dambe
    Amma wllh muddin baku hadu kun hada kai ba baza,aku samu nasara ba
    Amman kullun idan Kuna magana kamar daman can Kuna jin haushin juna tsakanin ku

  • @SadisuAbubakar-f6u
    @SadisuAbubakar-f6u 18 часов назад

    Shifa yafikowa zakewa

  • @muhammadadam4995
    @muhammadadam4995 21 час назад

    Speaker na kungiya Ana samun mutum mai ilmi mai kaifin basira amma wanan Mutumin bai San meye aikin chief press ba

  • @adamuzayyana5717
    @adamuzayyana5717 21 час назад +1

    To wai ku suwayee da dole sai kunyi masu katsalanda, kace bakuda gidan danbe to ina ruwanku, kukyale masu gidajen danbe suyi kungiya da kansu, tunda baku kadai kuke bawa yan danbe kudi ba.

  • @bashirgandi0
    @bashirgandi0 22 часа назад

    Banji dadin wannan firar ba dumin duk abinda akayi don cin mutun ci wllh babu nasara

  • @DannainnaMuhammad
    @DannainnaMuhammad 17 часов назад

    kaima inka isa kaje kabude gidaan damben mana har yan damben dakuke karyar wayemasu dakai aiba haka zakununamasu wayardakaiba zuwa zakuyi kutube kuyi damben kuma anan zaku nunamasu yanda ake wayar dakan dan damben

  • @SaniDivayo
    @SaniDivayo 21 час назад +2

    Dole kanwar naki kullum kuna masa hassada Amma yana ci gaba kuma Wlh ci gaban sa mamman bashir dan liti yakawo a harkar dambe baku kawo ba

  • @buharijanar-l1r
    @buharijanar-l1r 22 часа назад +1

    A gaskiya aa funtua alh aminu kawaii yafito yace duk masu gidan demben nijeria babu maitsala kamar chairman Dan liti kuma ya
    Wuce tinaninsu

  • @tijjani-zg2ed
    @tijjani-zg2ed 18 часов назад

    Saide ku mutu danliti yahuce saninku kuma yafiku gaskiya wllh

  • @SadisuAbubakar-f6u
    @SadisuAbubakar-f6u 18 часов назад

    Toh aiku ba abindazaku iyayiwa dan liti

  • @HaleefaUmar
    @HaleefaUmar 9 часов назад

    Kono jami ar dambe ko gobe

  • @ubasanisule-cx3tf
    @ubasanisule-cx3tf 14 часов назад

    Aikuwa da kunhada Kai dasu da yafi

  • @AbdullahiMusbahu-b9r
    @AbdullahiMusbahu-b9r 22 часа назад +1

    Wannn haukane kawai kuje kuxauna kuce wai kunsaka doka kusuwa Yan kallo ko kungiyar dambe? Kukadai kekallon dabe aduniya? Dahar xaku xauna kukadai kuyanke hukunci? Wannn hauka kenan.

    • @ShariffShariff-j3l
      @ShariffShariff-j3l 20 часов назад

      Hakayake wallahi

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 3 часа назад

      ​@@ShariffShariff-j3lwlh wannn hauka ne kawai sai ku yanke hukunci 😂

  • @UmargarbaYau
    @UmargarbaYau 2 часа назад

    To waimuda mukebawa yan dambe kudi mubamutane bane kukadaikuke bada kudi mtsww

  • @SadisuAbubakar-f6u
    @SadisuAbubakar-f6u 18 часов назад

    Shifa wnn hassada yakeyiwa dan liti kuma saidai takare kanka wlh

    • @ibrahimmuntari8587
      @ibrahimmuntari8587 8 часов назад

      Oga mutsaya mudubi Gaskia suma masu buga damben Ya'yane Kuma Yanada kyau Atsaya Akula dasu Don gobema wasu Ra'ayin shiga damben Yanada kyau Agyara Dambe don goben masu bugata tayi kyau

  • @ibrahimmuntari8587
    @ibrahimmuntari8587 8 часов назад

    Wannan Dokar tasu tayi Saboda Supporter Sune dambe ko masu gidan dambe da supporter suke taqama Kuma yanada kyau susanya Ido don Rayuwar yanda me tagyaru YAZAMA suna sunachin moriyar Dambensu Tunda suma Qungiya kansu sukeso to duka da kungiya damasu buga dambe Basu Abinda yafi supporters Kuma dole supporters Sune dambe tunda Sai sunbada kudi Sannan kungiya zata iya zama inba supporters bbu dambe

  • @jamilumuhammadhussaini
    @jamilumuhammadhussaini 10 часов назад

    Mal sarkin tarihi bakude, ba haka ake dokoki ba ba tare da masu ruwa da tsaki ba
    Kunyi dai shirmen ku kawai
    Kuma a guji hassada domin Allah ya hana kuma baya tare da shi

  • @abubakaribrahim8166
    @abubakaribrahim8166 21 час назад +2

    Kai ware dallah banza jahilin banza dan liti wlh yayi karfin ku gaba da baya banza dan wahala wawa

  • @williamsjaysin81
    @williamsjaysin81 22 часа назад +1

    You are the best among all

  • @MurtalaAbubakar-f6f
    @MurtalaAbubakar-f6f 21 час назад

    Hhhhhhhhhhhhh

  • @MahadiAdo-f6s
    @MahadiAdo-f6s 22 часа назад +1

    Aiki yanakau

  • @AbbaUmar-v1s
    @AbbaUmar-v1s 22 часа назад

    Yabon Kai jahilci