Ina nan kan baka na na Dambe da Garkuwan Cindo

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 янв 2025

Комментарии • 13

  • @abubakaribrahim8166
    @abubakaribrahim8166 3 дня назад

    Gaskiyane Kadara ALLAH yadoraka Akansa ALLAH yakaimu lokacin

  • @AbdulhadiUmar-c8c
    @AbdulhadiUmar-c8c 40 минут назад

    Kay Kay yaro garkuwa basa'an kabane yaro kakiyayi kanka inba Haka bahago tsaima hanya .Kuma kaga akwai aljanin yahaya🫵🤫🤫

  • @iPHONE-16guys
    @iPHONE-16guys 3 дня назад

    Ga bahagon ali kansila nan😂

  • @KhabeerAbdullahi
    @KhabeerAbdullahi 3 дня назад

    Allah ya kara xafin hannu

  • @IbrahimAlhassan-kx9ld
    @IbrahimAlhassan-kx9ld 3 дня назад

    Yaro baisan wutaba sai yadafa

  • @MujittaphaTukur1580-de2cj
    @MujittaphaTukur1580-de2cj 3 дня назад

    Kaikaikai lallai kaddara wlh. Ina mebaka shawara kadena hayewa manyanka nakansi me danbe garkuwan cindo dan gurumada dukkansu bawarin yaro bane! Hirrrrrt dindinka

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh 3 дня назад

    Wiwi bala'i ce

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 3 дня назад

      Wlh kuwa

    • @MukhtarUsman-zl3wh
      @MukhtarUsman-zl3wh 3 дня назад

      @iPHONE-16guys to saboda Allah idan ba wiwi ba Ina yaron nan Ina Garkuwan chindo
      Wai nikam me yasa basu cewa zasu kama Dogo maitakwasara?

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 3 дня назад

      @@MukhtarUsman-zl3wh ina wane mutum dogo fa ai ko bahagon alikawoji basa cewa zasu kama
      Da bahagon alikawoji da dogo mugun nufi ne da su
      Bahagon alikawoji yataba cewa soyake yakaryewa wani yaro haba kuma a haka baka ga kalan kisan da yayi wa yaron ba

    • @MukhtarUsman-zl3wh
      @MukhtarUsman-zl3wh 3 дня назад

      @@iPHONE-16guys wan nan gaskia ne

  • @MubarakRabiuAgala
    @MubarakRabiuAgala 3 дня назад

    Kai yaro yaushe ma kafara

    • @NaxirusunusiAhamad
      @NaxirusunusiAhamad 3 дня назад

      Kai kaddara autan danbunza yakwana 2 yana dambe dan yafi shekara 10 yana dambe