Zanga-Zanga da illolinta ga 'Yan Arewa || Dr Abdullahi Muhammad Getso

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 фев 2025
  • A yayin gabatar da darasin littafin Alwajeez a wannnan rana Malam ya binciki ra'ayoyin dalibai dangane da batun Zanga-Zanga da yake ta yamutsa hazo a Najeriya, bayan samun rinjayen marasa goyon bayan zanga zangar sai babban malamin ya yi nasiha da wa'azi bisa irin tarin matsalolin da wannan Zanga-Zanga za ta haifar ga al'ummar Arewa ya buga misali da kasar Sudan,Mali, Da sauransu wanda yace farawar shigar su bala'in yaƙi daga ZANGA ZANGA ne

Комментарии • 34

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 6 месяцев назад +1

    Malamai masoyan Allah ❤❤❤

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 6 месяцев назад +1

    Dr Muhammad sani Allah shine gatanka

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 6 месяцев назад +2

    Yunwa da illolinta yuwar tanasa mutuwar tsaye tana hana nomar tanar hana zuminci yanwar tanar hana lafiya yunwar tansar mutuwar tsaye yunwar tana hanar bautar allah yanwar tanahana nomar

    • @ibrahimmuhammad2307
      @ibrahimmuhammad2307 6 месяцев назад

      Dakachi haram wlh gara kamutu da yuunwa,mutuwa da yunwa shahadache

    • @ibrahimmuhammad2307
      @ibrahimmuhammad2307 6 месяцев назад

      Duk abinda kalissafa to yanasa shahada a musulunchi, Amma zanga zanga haramunche

    • @AMIHTVKANO
      @AMIHTVKANO  6 месяцев назад

      A koma ga Allah mu yi ƙoƙarin gyra tsakaninmu da ubangiji

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 6 месяцев назад +1

      Uwarka wawa kawai
      ​@@ibrahimmuhammad2307

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 6 месяцев назад

      ​@@AMIHTVKANODa Uthman ɗan Fodio haka ya fahimci wannan hadisin da bai yi Jihadi a Ƙasar Hausa ba.
      MUNAFUKAN MALAMAI......
      28:10

  • @BeblloAbdllahi
    @BeblloAbdllahi 6 месяцев назад +1

    Masha Allah muna godiya sosai

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 6 месяцев назад +1

    akwai matsala datafi kashe manoma dubu nawa aka kashe babu malami da mukaji sunyi bayani
    manoma dubu nawa aka kashe

  • @MuhammadAminu-st7yx
    @MuhammadAminu-st7yx 6 месяцев назад

    Allah yakaralafiya

  • @yahayaumar3940
    @yahayaumar3940 6 месяцев назад +1

    Hmmm
    Kaima tinubun ya baka kudi ke nan , shi Isa ka fito ka ke wannan maganar kana ambata mana sunan Allah a bakinka,Amma a xuciyanka Kuma

    • @AMIHTVKANO
      @AMIHTVKANO  6 месяцев назад

      Kana da shaida wacce za ka tabbatar a gaban Ubangiji cewa kudi aka ba shi?

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 6 месяцев назад +1

    Dr idris dutsen tanshine yake kara zuga matasa don sutayashi fada da malamai

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 6 месяцев назад

    Wlh wlh zanga zanga musifache

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 6 месяцев назад

    Da Uthman ɗan Fodio haka ya fahimci wannan hadisin da bai yi Jihadi a Ƙasar Hausa ba.
    MUNAFUKAN MALAMAI......
    28:10

  • @khadijailyasu8031
    @khadijailyasu8031 6 месяцев назад +1

    Jzk Allah yabamu ikon fahimtar gsk dakuma ikon aiki da ita Allah yadaukaka darajar malamanmu

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 6 месяцев назад

    Wlh duk al'ummar data bijirewa malamanta halaka zata shiga

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 6 месяцев назад

    Wlh wlh zanga zanga barnache bazata zamo alkhairi a Nigeria ba

    • @AMIHTVKANO
      @AMIHTVKANO  6 месяцев назад

      Allah ya tsare mu baki ɗaya

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 6 месяцев назад

    Saudiyya ne su ka kaudashi
    11:00

  • @BukarUsuman-ry7ev
    @BukarUsuman-ry7ev 6 месяцев назад

    Kamaambakakudinne

  • @BaseruAbubakare
    @BaseruAbubakare 6 месяцев назад

    MALN kakakasany

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 6 месяцев назад

    Da Uthman ɗan Fodio haka ya fahimci wannan hadisin da bai yi Jihadi a Ƙasar Hausa ba.
    MUNAFUKAN MALAMAI......
    28:10

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 6 месяцев назад

    Da Uthman ɗan Fodio haka ya fahimci wannan hadisin da bai yi Jihadi a Ƙasar Hausa ba.
    MUNAFUKAN MALAMAI......
    28:10