Yadda mace ya kamata ta yi wankan tsarki || 017 Al-wajeez || Dr Abdullahi M Getso
HTML-код
- Опубликовано: 8 фев 2025
- KITABU-ƊAHARA
cikin karatun littafin
Alwajeez Fee-fikhissunati wal-kitabul Azeez
Mai gabatarwa
Dr Abdullahi Muhammad Getso
Ku ci gaba da kasancewa da shafin Amih domin samun karatuttukan da ilmi na addinin Islama
Za ku iya shiga dukkanin zaurukanmmu ta kan wannan lamba +2349137671784
Ku yi sallama tare da bayyana buƙatar da kuke da ita na shiga group
AMIH TV TASHAR SUNNAH
❤❤❤❤❤ Allah y saka da alkairi
To ma sha allahu kuma Allah ya Saka muku da alkairi da wañnan kokari da ake,Allah ya bada lada
Masha Allah