- Видео 480
- Просмотров 148 052
AMIH TV KANO
Нигерия
Добавлен 27 май 2017
Islamic broadcasting Media
Public Lecture || 'Our Youth Our Future' || by Shyk Nazir Abdullahi UK || Amih Tv Kano.
Lacca cikin harshen turanci da malamin dan kasar Amurika Shaykh Nazir Abdullahi UK ya gabatar mai taken MATASANMMU MAGABATANMU
An gabatar da ita a cibiyar Addinin Musulunci ta Almajlisul islami Hotoro eastern bypass Ring Road a Kano
Domin kallo sai ku latsa nan
An gabatar da ita a cibiyar Addinin Musulunci ta Almajlisul islami Hotoro eastern bypass Ring Road a Kano
Domin kallo sai ku latsa nan
Просмотров: 114
Видео
Taron Daurar mako1 ta Sahih Ibn Kuzaimah || Amih Tv Kano || Shaykh Kabiru Umaru Maru
Просмотров 330Месяц назад
Wannan ita ce daura karo na uku da wannan majalisi ya shirya kuma aka gudanar a masallacin Kulafaurrashiden dake Sharada a birnin Kano daurar da Shaykh Kabiru Umaru Maru ya gabatar cikin littafin Sahih Ibn Kuzaima
Tax Bill 2024_ yana barazanar ruguza Najeriya || Dr Abdullahi M Getso
Просмотров 198Месяц назад
Da yake yin nasiha dangane da batun ma'anar kalmar Adalci Dr Abdullahi Getso ya bayyana cewa duk da muhimmanci da sabuwar dokar haraji ke da ita sai dai fifta wata jiha don kasancewarta kasar da ta fi tara harajin zalunci ne. Haka kuma ya bayyana cewa ita jihar Legas din da ake kokarin fifita ta akan sauran jihohi an gina ta ne daga abinda ake nomawa daga arewacin kasar wanda ya shafi Dalar Gya...
Hukuncin jinkirta Sallar Isha'i || Alwajeez 23 || Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 302 месяца назад
Sallar Isha'i itace sallah ta biyar a jerin sallolin farilla guda biyar, itace kuma da ake yinta bayan an kammala aikace-aikace a lokacin jiki yayi nauyi Shin mene ne hukuncin jinkirta ita wannan sallah zuwa 10:00 ko sama da haka? Amsa na kunshe cikin darasin da ka gabatar a wannan makon Ku latsa nan domin kallo 👇
Matsayin Sallah a Musulunci || Dr Abdullahi M Getso|| Alwajeez Fee-fikhissunati wal-kitabul Azeez 21
Просмотров 1153 месяца назад
Darasin da yake bayani game da matsayin Sallah da girmanta a cikin addinin Musulunci
Yadda ake yin taimama || Dr Abdullahi M Getso || (018) Al-wajeez
Просмотров 1554 месяца назад
A ci gaba da darasin littafin Alwajeez a wannan makon darasin ya mayar da hankali ne akan abinda ya shafi hukunce hukuncen *TAIMAMMA* bayan kammalawa da Babin wanka a musulunci *Taimama* shine yin wankan tsarki ko alwala amma ba tare da yin amfani da ruwa ba saboda dalilai Ko biyo mu ta cikin wannan bidiyo don jin kaifiyyar yadda ake taimama hukunce hukuncen ta da kuma sauran darussa da suke da...
Yadda mace ya kamata ta yi wankan tsarki || 017 Al-wajeez || Dr Abdullahi M Getso
Просмотров 1824 месяца назад
KITABU-ƊAHARA cikin karatun littafin Alwajeez Fee-fikhissunati wal-kitabul Azeez Mai gabatarwa Dr Abdullahi Muhammad Getso Ku ci gaba da kasancewa da shafin Amih domin samun karatuttukan da ilmi na addinin Islama Za ku iya shiga dukkanin zaurukanmmu ta kan wannan lamba 2349137671784 Ku yi sallama tare da bayyana buƙatar da kuke da ita na shiga group AMIH TV TASHAR SUNNAH
016 || Alwajeez || Dr Abdullahi M Getso || yadda ake wankan janaba.
Просмотров 564 месяца назад
Yadda ake wankan tsarki a musulunci wanda ya shafi wankan janaba, wankan biƙi da wankan shiga musulunci da sauransu A cikin karatun littafin:- Alwajeez Fee-fikhissunati wal-kitabul Azeez Mai gabatarwa:- Dr Abdullahi Muhammad Getso Guri:- Masjid Zam-Zam Hotoro Tsamiyar Boka Kano, Najeriya Domin Shiga zaurukan malaman Sunnah ku tura da saƙon sallama da buƙatar da kake da ita a kan wannan lamba 23...
Yadda ake shafa akan Huffi || (015) Alwajeez || Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 765 месяцев назад
Karatun littafin Alwajeez Fee-fikhissunati wal-kitabul Azeez *KITABU DAHARA* Babin da yake magana akan hukunce-hukuncen shafa akan huffi Dr Abdullahi Muhammad Getso Masjid Zam-Zam Hotoro Tsamiyar Boka, Kano. Domin shiga zaurukan malaman Sunna ku tura da saƙon sallama da buƙatar da kake da ita ga wannan lamba:- 09137671784 *Amih Tv Tashar Sunnah*
Zanga-zangar tsadar rayuwa || "ƙilu ta ja Bau" || Al'amarin na shirin "barin baya da ƙura"
Просмотров 2275 месяцев назад
Zanga-Zangar Tsadar rayuwa: "ƙilu ta ja Bau" yayin da Al'amarin ke shirin barin baya da ƙura Tun kafin ɗaya ga watan Agusta 1/8/2024 duniyar soshiyal midiya ta ɗauki ɗumi yayin da matasa suka riƙa jifan malamai da kausasan lafuzza na cin mutuncin, zagi, tsinuwa, cin zarafi, ƙage, da aibatawa. ba don komai sai abubuwan da su malaman suka faɗa na hangen nesa da zurfin tunani akan shirin ɗaukacin ...
Tarihin Zanga-Zanga a Kano shekara 31 baya da yadda aka yi ta || Farfesa Salisu Shehu
Просмотров 5796 месяцев назад
Manyan Zanga-Zanga da suka faru a jihar kano a shekarar 1991 da irin yadda al-amurra suka dagule
An kai mutane maƙura || shugabanni su saurara, || lallai a sassauta, || a sauƙaƙawa mutane.
Просмотров 3106 месяцев назад
An kai mutane maƙura,shugabanni su saurara, lallai a sassauta, a sauƙaƙawa mutane rayuwa wannan shine zai tabbatar da nutsuwa a cikin al'umma shine zai tabbatar da kwanciyar hankali, kuma wannan shine zai tabbatar da zaman lafiya da aminci da kyautatuwar makomar al'umma. Wannan kira ya fito ne daga bakin limamin masallacin juma'a na Jami'ur Rahma (Kundila) Kano kuma shugaban Jami'ar Al-Istiqama...
MUHADARA: AURE TSAKANIN JIYA DA YAU NAZARI AKAN TASIRIN TSADAR RAYUWA AKAN AURE"
Просмотров 2276 месяцев назад
Lacca Kenan Da Aka Gabatar Jiya Juma'a 19/07/2024, Dan Murnar Bikin Ya'yan Shaykh Muhammad Bn Uthman Babban Limamin Masallacin Juma'a Na Sahaba Kundila Maiduguri Road Kano Maudhu'i: "AURE TSAKANIN JIYA DA YAU NAZARI AKAN TASIRIN TSADAR RAYUWA AKAN AURE" Malamai: - Shaykh Muhammad Bn Uthman - Dr. Umar Ibrahim Indabawa - Sheikh Dr. Aliyu Yunus - Dr. Abdulkadir Isma'il - Sheikh Mu'azzam Sulaiman K...
Zanga-Zanga da illolinta ga 'Yan Arewa || Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 11 тыс.6 месяцев назад
A yayin gabatar da darasin littafin Alwajeez a wannnan rana Malam ya binciki ra'ayoyin dalibai dangane da batun Zanga-Zanga da yake ta yamutsa hazo a Najeriya, bayan samun rinjayen marasa goyon bayan zanga zangar sai babban malamin ya yi nasiha da wa'azi bisa irin tarin matsalolin da wannan Zanga-Zanga za ta haifar ga al'ummar Arewa ya buga misali da kasar Sudan,Mali, Da sauransu wanda yace far...
Raɗin suna da hukunce-hukuncen sa a Musulunci || Shaykh Jafar Mahmud Adam
Просмотров 5146 месяцев назад
Raɗin suna da hukunce-hukuncen sa a Musulunci || Shaykh Jafar Mahmud Adam
Sheikh Jafar Mahmud Adam || Muhadara || wace ce Mijinta ya fi? epis. (2)
Просмотров 3359 месяцев назад
Sheikh Jafar Mahmud Adam || Muhadara || wace ce Mijinta ya fi? epis. (2)
Sheikh Jafar Mahmud Adam || Muhadara || wace ce Mijinta ya fi? epis. (1)
Просмотров 2629 месяцев назад
Sheikh Jafar Mahmud Adam || Muhadara || wace ce Mijinta ya fi? epis. (1)
Ni ba Masallaci ne yake ɗaga ni ba, jawabin shekh Muhammad bin Uthman yayin rufe tafsiri
Просмотров 2,2 тыс.9 месяцев назад
Ni ba Masallaci ne yake ɗaga ni ba, jawabin shekh Muhammad bin Uthman yayin rufe tafsiri
26 | 1445/2024 | Ramadan Tafseer | Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 1569 месяцев назад
26 | 1445/2024 | Ramadan Tafseer | Dr Abdullahi Muhammad Getso
Khuduba: Ayyukan da ke cike giɓin Mai Azumi
Просмотров 2599 месяцев назад
Khuduba: Ayyukan da ke cike giɓin Mai Azumi
25 | 1445/2024 | Ramadan Tafseer | Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 1039 месяцев назад
25 | 1445/2024 | Ramadan Tafseer | Dr Abdullahi Muhammad Getso
24/ 1445/2024/ Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 859 месяцев назад
24/ 1445/2024/ Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
23/ 1445/2024/ Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 8510 месяцев назад
23/ 1445/2024/ Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
22 / 1445/2024/ Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 5710 месяцев назад
22 / 1445/2024/ Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
21/ 1445/2024 / Ramadan Tafseer/Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 7010 месяцев назад
21/ 1445/2024 / Ramadan Tafseer/Dr Abdullahi Muhammad Getso
20 / 1445/2024 / Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 7610 месяцев назад
20 / 1445/2024 / Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
19 / 1445/2024 / Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 11810 месяцев назад
19 / 1445/2024 / Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
Hadisai Masu Alaƙa da Ramadan/ Sheik Muhammad Bin Uthman/hafizahullah
Просмотров 20110 месяцев назад
Hadisai Masu Alaƙa da Ramadan/ Sheik Muhammad Bin Uthman/hafizahullah
18 / 1445/2024 / Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 13210 месяцев назад
18 / 1445/2024 / Ramadan Tafseer/ Dr Abdullahi Muhammad Getso
17 / 1445/2024/ Ramadan Tafseer Dr Abdullahi Muhammad Getso
Просмотров 5910 месяцев назад
17 / 1445/2024/ Ramadan Tafseer Dr Abdullahi Muhammad Getso
Yanzu muka fahimci maganan Bin Uthman
Sai yanzu na gane maganan bin Usman
Muna tare dake mlm
Ga masallaci iya masallaci sai dai cin amana fal ga mamallakan sa da wasu manyan mlmai makiyan sheikh bin Usman
Gaskiya ba'a kyeutawa bin uthman ba
Ayyaa mallam Allah ya maka rahama😢
Jazakallahu khairan
Ku ci gaba da kasancewa da mu ako da yaushe
Muna godiya
Jazakallah
Muna son shiga next time
Allah ya bada lada
Ameen
Ameeen
Jazakallah kyairan
Ameeen
Ameen
Allah ya yi albarka😂
Jazakallahu khair 🤲
Ma sha Allah ❤
Allah yajikank
Allah jikan malam❤❤❤🎉
Muna godiya
🎉
Allah yakai saka mako a cikin qabarin ka da gidan aljannah firdausi
Allah ya jiganmalam 🤲🏻🤲🏻🤲🏻 daraham
Allah ya qara jaddada ramah agare kah
Muna godiya da tunasarwa
🎉
😅Allah ya ƙara Lafiya
masha allah
❤❤❤❤❤ Allah y saka da alkairi
To ma sha allahu kuma Allah ya Saka muku da alkairi da wañnan kokari da ake,Allah ya bada lada
Masha Allah
Jazakumullah Khairan Allah yaqara jaddada rahama a gareka dasauran Yan'uwa Musulmai Aameen
Masha Allah
Mun gode da wannan ilimi akaramakalla
Jazakalla
Muna godiya
thank you
Masha Allah 😢🎉
Masha Allah Muna godiya😊
Saudiyya ne su ka kaudashi 11:00
Da Uthman ɗan Fodio haka ya fahimci wannan hadisin da bai yi Jihadi a Ƙasar Hausa ba. MUNAFUKAN MALAMAI...... 28:10
Da Uthman ɗan Fodio haka ya fahimci wannan hadisin da bai yi Jihadi a Ƙasar Hausa ba. MUNAFUKAN MALAMAI...... 28:10
Da Uthman ɗan Fodio haka ya fahimci wannan hadisin da bai yi Jihadi a Ƙasar Hausa ba. MUNAFUKAN MALAMAI...... 28:10
Hmmm Kaima tinubun ya baka kudi ke nan , shi Isa ka fito ka ke wannan maganar kana ambata mana sunan Allah a bakinka,Amma a xuciyanka Kuma
Kana da shaida wacce za ka tabbatar a gaban Ubangiji cewa kudi aka ba shi?
Dr Muhammad sani Allah shine gatanka
Ameen
Dr idris dutsen tanshine yake kara zuga matasa don sutayashi fada da malamai
Uwarka
Wlh duk al'ummar data bijirewa malamanta halaka zata shiga
Kwarai kuwa
Wlh wlh zanga zanga musifache
Allah ya kiyaye
Wlh wlh zanga zanga barnache bazata zamo alkhairi a Nigeria ba
Allah ya tsare mu baki ɗaya
Malamai masoyan Allah ❤❤❤
Allah ya kiyaye gaba
Yunwa da illolinta yuwar tanasa mutuwar tsaye tana hana nomar tanar hana zuminci yanwar tanar hana lafiya yunwar tansar mutuwar tsaye yunwar tana hanar bautar allah yanwar tanahana nomar
Dakachi haram wlh gara kamutu da yuunwa,mutuwa da yunwa shahadache
Duk abinda kalissafa to yanasa shahada a musulunchi, Amma zanga zanga haramunche
A koma ga Allah mu yi ƙoƙarin gyra tsakaninmu da ubangiji
Uwarka wawa kawai @@ibrahimmuhammad2307
@@AMIHTVKANODa Uthman ɗan Fodio haka ya fahimci wannan hadisin da bai yi Jihadi a Ƙasar Hausa ba. MUNAFUKAN MALAMAI...... 28:10