Yadda ake shafa akan Huffi || (015) Alwajeez || Dr Abdullahi Muhammad Getso
HTML-код
- Опубликовано: 8 фев 2025
- Karatun littafin Alwajeez Fee-fikhissunati wal-kitabul Azeez
KITABU DAHARA
Babin da yake magana akan hukunce-hukuncen shafa akan huffi
Dr Abdullahi Muhammad Getso
Masjid Zam-Zam Hotoro Tsamiyar Boka, Kano.
Domin shiga zaurukan malaman Sunna ku tura da saƙon sallama da buƙatar da kake da ita ga wannan lamba:- 09137671784 Amih Tv Tashar Sunnah
Masha Allah Muna godiya😊
Masha Allah 😢🎉
Masha Allah
Jazakalla