Taufa! Soja Boy ya ɗauko ɗala ba gammbo, wacce ya runguma cikin waƙarsa na ta sakin bidiyoyi kansa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 фев 2025

Комментарии • 13

  • @SurayyaHausa
    @SurayyaHausa Час назад +2

    Uhm Allah ya shirya kema bakisan mutuncin kankiba 😢😢😢😂😂😂

  • @UmarMuhammadainoma
    @UmarMuhammadainoma 3 часа назад +3

    Abanza allah ya ganar daku 😢

  • @HussainaMusaadam-zu7hq
    @HussainaMusaadam-zu7hq Час назад +1

    Allah yashirya mu gabaki daya

  • @Hind-k2m
    @Hind-k2m 3 часа назад

    Allah ya kyauta Allah ya sherya

  • @rabiurabs2294
    @rabiurabs2294 Час назад

    kin chi amanar iyayanki da musulumchi amma wannan me saukine idan kika tuba iyayanki da addininki da al'adarki zata yafemiki amma matsalar guda dayache yaran da zaki haifa seki shirya amsar da zaki basu idan suka girma idan Kuma kika rigasu mutuwa kafin su girma seki shirya daukan Allah ya issan da zasuyi miki sakamakon qalubalen da zasu fuskanta adalilin abunda kikayi. Allah ya karemu da aikin da nasani

  • @SadiyamuhammedIdris
    @SadiyamuhammedIdris Час назад

    Wlh na dauka matarsa ce

  • @malashatima
    @malashatima 4 часа назад +1

    Bawani sheɗan Kece sheɗaniyar

  • @autv7789
    @autv7789 3 часа назад +1

    KIDAI KISAN AMSAR DA ZAKIFADA WA YAYANKI

  • @basiruhuzaifa1979
    @basiruhuzaifa1979 3 часа назад

    Kedai jakace

  • @mufidaabdullahi6230
    @mufidaabdullahi6230 Час назад +1

    kin barma yaranki abun fadi ki sani ke mace ce kibi a hankali

  • @صفيةعبدالله-ظ6م
    @صفيةعبدالله-ظ6م 3 часа назад

    Kedai yagamadake

  • @ahmadmuhammad6290
    @ahmadmuhammad6290 Час назад

    Gutsun uwarki shegiya tsinanniya

  • @yazilumuhammad3536
    @yazilumuhammad3536 4 часа назад

    Waya kaiki kadan kika fara gani