Abinda yasa ba zan iya jifan shedan ba a hajji, shedan baya jifan shedan.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 июн 2024

Комментарии • 81

  • @maryamabubakar4375
    @maryamabubakar4375 21 день назад +4

    To ka kamo su turji mana

  • @GgHh-pb9jm
    @GgHh-pb9jm 21 день назад +1

    😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲

  • @abbaqjkxkrimandi3160
    @abbaqjkxkrimandi3160 28 дней назад +3

    😢😢😢😢😂😂😂😂😂

  • @moustafhaamadou
    @moustafhaamadou 28 дней назад +1

    😢😢😢😢😢😢😂😂😂😂

  • @MamonhAlal
    @MamonhAlal 28 дней назад +20

    Wa aleikasalm Kar amanta da hima annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam salati astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahi wabihamdihi subhanallahi azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla innalillahiwa Inna ileihirajioun

  • @Aminullah-id9gv
    @Aminullah-id9gv 28 дней назад +5

    Gaskiya hauka sai wasu daga masu kudin Nigeria

  • @HauwaUmar-eo5lr
    @HauwaUmar-eo5lr 28 дней назад +5

    Allah ka tsaremana imani ya Allah.i dama aljanun ne zasu hanashi komai daya fada Allah ka karamana karfin imani...

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 28 дней назад +2

    SubhanAllaah!

  • @aishatuyabubakar2416
    @aishatuyabubakar2416 14 дней назад +1

    Allah sarki, ga mutane suna kwana da yunwa, ga marasa lafiya a gidaje da asibitoci daban da daban aka bata kudi akan wannan mutumin, haba jama'a masu hali ku dinga neman shawarar makusantanku.

  • @Abdu-m9
    @Abdu-m9 28 дней назад +4

    Wannan wanda ya biya masa kujerar Makka Allah ya saka mai da alkairi ache har yanzu Zamfara akwai mazaje Allah kasa mu dace 🤲

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk День назад +1

    innalillahi wa inna illaihirajioun allah ya chiryemu Allah ya sa mutchika da imani

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 28 дней назад +3

    baya kuma a biya masa hajji kai hauka sai NIGERIA 😢😢😢 a rasa wanda za'a biyawa Hajji sai wannan arnen

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 28 дней назад +2

    Duk wannan laifin malaman galgajiyane sabida basa da awa daga ramadan sai ramadan kuma Agurunsu laya koh kanbu koh guru koh qiri dukka balaifibane .... Allah shiryemu Amin

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv День назад +1

    Subhanallah Allah ya tsare mana imaninmu

  • @SaaduAbubakar-zy1ox
    @SaaduAbubakar-zy1ox 14 дней назад +1

    Shima Allah Ya Stinemar Asararar.Dukiya

  • @456mohamme
    @456mohamme 28 дней назад +3

    Ameen ya hayyu ya qayyum

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk День назад +2

    Ameen ya hayyu ya Qayyum ❤❤❤

  • @zakariaabdullahi
    @zakariaabdullahi 28 дней назад +2

    Hasbinallahu wani mal wakim Allah katsre mana imanin mu ameen 🤲🏻

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 21 день назад +1

    اللهم اهدنا فيمن هديت

  • @user-mp8ov2xc5j
    @user-mp8ov2xc5j День назад +1

    Allah ya shiya