Innalillahi Wata Sabuwar Fitina Mijinta Yayi Zina da Mahaifiyarta a Dakinta Tana Neman...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 56

  • @FatimaAbdullahi-do4dp
    @FatimaAbdullahi-do4dp 2 месяца назад +5

    Sub hanallah wa iya zu billah abun yayi muni shiyasaka muke ganin abu buwa Kala Kala🥹😭

  • @Hamid.mHamid.m-un6ju
    @Hamid.mHamid.m-un6ju 2 месяца назад +3

    Ina lilahi wa ina ileihi raji'un la haula walakuwata illah billahi Ali yil Azim kai diuniya wanan masifa dami tayi kama 😥😥😥😥

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou 2 месяца назад +1

    اللهم امين يا حي يا قيوم يارب العالمين 🤲

  • @AhmedWanka
    @AhmedWanka Месяц назад

    Subhanallah Allah yashiryesu

  • @salaissa4398
    @salaissa4398 2 месяца назад +1

    انا لله و إنا إليه راجعون اللهم اجرنا في مصيبتنا

  • @AffectionateMacawBird-kf1kj
    @AffectionateMacawBird-kf1kj Месяц назад +1

    Allah yasa mufikarfin zuciyarmu

  • @aminamustaphaaliyu1788
    @aminamustaphaaliyu1788 2 месяца назад +2

    Inna lillahi wa Inna illaihi raju'un😢allah tausasa miki zuciyanki allah saka miki, allah ganar da mahaifiyer ki da mijnki 😢

  • @maimunanajibdambazau3126
    @maimunanajibdambazau3126 2 месяца назад +1

    Innalillahi wa inna ilaihir Raji un 😭😭😭😭😭

  • @firdausihashim6016
    @firdausihashim6016 Месяц назад

    Wallahi kamar novel nakeji toh allah ya rufa asiri idan allahu a,,'alam kuma ta yiwu da gaske ne allah ya rufa asiri

  • @murjanatudahiru5097
    @murjanatudahiru5097 2 месяца назад

    Inna Lillahi wa'inna ilaihirraji'un 😭 ALLAH ka Yaye Maki wannan Musiba 😢

  • @IsmaailMuhammadSaeedMuhammad
    @IsmaailMuhammadSaeedMuhammad 2 месяца назад +1

    Allah ya KYAUTA.

  • @ZaharaddeenNGarba
    @ZaharaddeenNGarba 2 месяца назад

    I can’t believe this to be true 😞 😢
    Allah ya kara tsare mana imanin mu

  • @maryamyaseer1341
    @maryamyaseer1341 2 месяца назад +1

    Hasbunallah

  • @SeikoDm-lu3xg
    @SeikoDm-lu3xg 2 месяца назад

    May Allah help us

  • @user-lm7ot3sz3h
    @user-lm7ot3sz3h 2 месяца назад

    Allah shirye su

  • @IpcaKadunasouth-j3e
    @IpcaKadunasouth-j3e 2 месяца назад

    Ya Allah yabaki hakuri da juriya su kuma Allah shirye su

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou 2 месяца назад +1

    لاحول ولا قوة الا بالله

  • @latifafaruk
    @latifafaruk 2 месяца назад +1

    Innalillahi wa inna ilaihirra ju un

  • @AbdulhadiMaman
    @AbdulhadiMaman 2 месяца назад +1

    Slm allah ya yakarawa malam lfy

  • @nagudutv
    @nagudutv 2 месяца назад

    Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un!!!

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 2 месяца назад

    Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un

  • @nafisatsalihu2608
    @nafisatsalihu2608 2 месяца назад

    Subhanallah 😢😢

  • @FatimaShuibu-ir3fn
    @FatimaShuibu-ir3fn 2 месяца назад +1

    Waayazibillah

  • @IsmailAli-kb9io
    @IsmailAli-kb9io 2 месяца назад

    Subahanallah kema bakikyautaba dakika tonamata asiri dakin barsu da allah

  • @sadeeqahmad7411
    @sadeeqahmad7411 Месяц назад

    Akaramakallah Abinda nake Neman Karin bayani akai shine yanzu ita wan nan ya aureta kuma yayi dukuli da yar San nan yayi zina da mahaifiyar daga Baya kuma yake son auren mahaifiyar tambayar anan yamatsayin auren mahaifiyar da zaiyi a Haalin yanzu Haram KO Halal

  • @aishatisa7648
    @aishatisa7648 2 месяца назад

    Innalillahi wa inna ilaihirraji'un 😭😭😭😭😭

  • @user-et7yz8ui8j
    @user-et7yz8ui8j 2 месяца назад

    Ikon Allah

  • @FatimaZakariyamaimalari
    @FatimaZakariyamaimalari Месяц назад

    😭😭😭

  • @HalimaUmarNgiki1
    @HalimaUmarNgiki1 26 дней назад

    Astagufurrillah akansu 😢😢😢

  • @IssaBoujamaa
    @IssaBoujamaa 2 месяца назад

    لا حول ولا قوة إلا بالله اللهم اجرنا

  • @GoniAbisso
    @GoniAbisso 2 месяца назад +1

    Allah yakaremu Amma tunfarko ba shiryubane

  • @Abdu-m9
    @Abdu-m9 2 месяца назад

    Allah ya kyauta 😢

  • @saiduYUSUF-en2en
    @saiduYUSUF-en2en 2 месяца назад

    Allah Yabaki Mafita

  • @FatimaAbdoulaye-gv5mr
    @FatimaAbdoulaye-gv5mr 2 месяца назад +1

    Allah gafarta malam idan uba ne da dassa missali Dah yayi zina ya yarinya sai ubanssa ya aure ta yaya hukincin yake

    • @ALIsharaTV
      @ALIsharaTV  2 месяца назад +2

      Auren Yayi Saboda Zina Bata Hana Aure

  • @abdullahimusa9304
    @abdullahimusa9304 2 месяца назад

    Allah ya kyauta

  • @mamanesuleyaman6112
    @mamanesuleyaman6112 2 месяца назад

    Subhanalla dunia tazo karche dan allah malam kuraba wannan aure sudukkasu fasikaine basa aikida chara a wanna ai iskanci ne kuma da bata sunan musuluci

  • @mamoudouhantchilo4104
    @mamoudouhantchilo4104 2 месяца назад

    إنا لله وإنا إليه راجعون ولا حول ولا قوة الا بالله العلي العظيم ،

  • @UsmanMuhammedKishimi
    @UsmanMuhammedKishimi 2 месяца назад

    Where is these happen

  • @AminaOumarou-xo7cm
    @AminaOumarou-xo7cm 2 месяца назад

    Voyage via😢😢

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 2 месяца назад

    Malam ba agatamata abinda zatayiba tarage jinzafiba

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 2 месяца назад

    Kai malam amma gaskiya kayi bincike duk da ababen suna faruwa.

  • @idrisaminushehu6280
    @idrisaminushehu6280 2 месяца назад

    Assalamualaikum warahmatullah
    Mal. Kace Auren uwa yakan haramta auren yarinya matuqar ansamu kwanciyan aure a tsakani,
    1. Shin ya hallata auren uwan idan an rabu da yarinyan..??

    • @maryammukhtar3607
      @maryammukhtar3607 2 месяца назад

      Bai Hallata ba indai mijin yayi kwanciyar aure da yar'

    • @idrisaminushehu6280
      @idrisaminushehu6280 2 месяца назад

      @@maryammukhtar3607 okay, so auran uwar matansa bai halatta ba kenan (babu inganci)

  • @abdoulraouf3452
    @abdoulraouf3452 2 месяца назад

    A gaskiya irin wannan labarin akwai butakar a tabbatar dachi kafin ayi magana akan chi idan kuma ya inganta to Allah ya tsare muna imanin mu ya kyautata karchen mu

    • @AbdulhadiMaman
      @AbdulhadiMaman 2 месяца назад

      Wannan gaskiya ne azan tabbatar da labarin kafin ayi magana kai shi

  • @salihuabdul-nasir1571
    @salihuabdul-nasir1571 2 месяца назад

    Toh yanzu Malam menene amfanin yada wannan?

  • @AbubakarBaba-th5sv
    @AbubakarBaba-th5sv 2 месяца назад

    😅

  • @sulaimansaniusman528
    @sulaimansaniusman528 2 месяца назад

    Wwnnan fah kamar labarin littafi

  • @YakubaSalisu-to9xr
    @YakubaSalisu-to9xr 2 месяца назад +1

    Tazo mujita Tayaya ma za.ache wannan abu yafaru kuma da musulmi

    • @fatimahalliru3530
      @fatimahalliru3530 2 месяца назад

      Wallahi Yana faruwa

    • @YakubaSalisu-to9xr
      @YakubaSalisu-to9xr 2 месяца назад +1

      @@fatimahalliru3530 subhanallah to Allah ubangiji yastaremana imaninmu

    • @FatimaShuibu-ir3fn
      @FatimaShuibu-ir3fn 2 месяца назад

      Yana faruwa tunda ya zatami ubanta dan biyar mukatarta kanwa tanime mijin yayarta

  • @pluvrich_pluv5466
    @pluvrich_pluv5466 2 месяца назад

    𝐴𝑚𝑚𝑎 𝑤𝑎𝑛𝑛𝑎𝑛 𝑔𝑎𝑠𝑘𝑖𝑦𝑎 𝑛𝑒 𝑘𝑢𝑤𝑎???😢😢😢😮😮😮

  • @yusuf__Ahmad
    @yusuf__Ahmad 2 месяца назад

    😭😭😭