Zanga zanga sakon gagggawa mai muhimmanci ku isarwa tinubu da malamai.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 31

  • @sabiumahamanesani9270
    @sabiumahamanesani9270 2 месяца назад

    Macha Allah muna godiya da wan nan bayani Allah saka da Alkairi Amen souma Amen

  • @MusaYau-cv1jo
    @MusaYau-cv1jo 2 месяца назад +1

    Assalamu Alaikum Warahmatullah
    Masha'Allah
    Hakikanin Gaskiya wannan shine bayani mai kyau kuma mai amfani kuma da matasa zasu dauki wannan wadannan shawarwarin wallhi daza'ai nasara domin tunda aka fara maganar wannan ZANGA ZANGAR banji wata shawara da aka bayar fiye da wannan ba Allah yasa mudache ameen ya Rabb

  • @djjbril4645
    @djjbril4645 2 месяца назад +5

    Inba Nigeria ba inazakaga malamin adani yana alfahari yayi hoto da dansiyasa

  • @umaralimustapha6216
    @umaralimustapha6216 2 месяца назад

    Masha Allah

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 2 месяца назад

    Allah ya shirya mana maluman mu, damu baki daya ameen

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l 2 месяца назад

    Allah ya sa suyi anfani dawanan nasiha

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 2 месяца назад

    Zancenka hakayake Malam Allah yasakamaka da alhkairi Allah yasa kowa yaji yadauka

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 2 месяца назад

    Allah Yama albarka ameen

  • @MusakallahMusakallah
    @MusakallahMusakallah 2 месяца назад +1

    Gaskiya malam naji dadin maganarka

  • @abdulkarimmuazu6809
    @abdulkarimmuazu6809 2 месяца назад

    Probably the best submissions i listen to recently

  • @abubakaribrahim4410
    @abubakaribrahim4410 2 месяца назад

    Malamai ko malunmalum,mayaudara, maha"inta,makwadaita. Allah ya saka da alkhairi Mallam

  • @shehuabdul5478
    @shehuabdul5478 2 месяца назад

    Gaskiya ne wannan mu yan Nigeria mun wuce a bamu tallafi dukiyar muce saboda rainin wayo dukiyar muce amma ana sammana wallahi mun gano ku

  • @ChaibuDogoAbdu
    @ChaibuDogoAbdu 2 месяца назад +1

    ALAH Yama albarka❤❤❤

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 2 месяца назад +1

    Sai yanzu na ji wata hanya tartibiya da talaka zai bi ya nuna fushinsa kuma gwamnatin ta san da gaske yake.

  • @Abdul_Wagini_official
    @Abdul_Wagini_official 2 месяца назад

    Allah yarufa mana asiri

  • @MdassirIbrahimMuhammad
    @MdassirIbrahimMuhammad 2 месяца назад +2

    Kadaiji magana ta hankali

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 2 месяца назад +2

    Allah yazaunar damu lfy

  • @jamiluabdul4567
    @jamiluabdul4567 2 месяца назад

    Kaji tsoron Allah

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 2 месяца назад

    maganar malam gaskiyace

  • @NIGERIAJIYADAYAU
    @NIGERIAJIYADAYAU 2 месяца назад

    Ai yanzu mun saka a cikin kudirin mu, dole a sauya tsarin biyan kudi na yan siyasa policy da sukai dole a mayar da shi mafi karanci Ta yadda za, a dena kwadayin kujerun

  • @HarunaMayori-n3w
    @HarunaMayori-n3w 2 месяца назад

    ❤❤❤

  • @soulpacook17
    @soulpacook17 2 месяца назад +1

    Kaji gaskiya saboda dok wanda yabaka wani Alheri dawuya kafada mici gaskiya

  • @Saikanadi-c
    @Saikanadi-c 2 месяца назад

    Anya zanga zangar nan
    Za tai amfani kuwa

  • @MeccaMecca-ht8nn
    @MeccaMecca-ht8nn 2 месяца назад +1

    Wannan gskyne

  • @mujahidrabiuiliyasu7077
    @mujahidrabiuiliyasu7077 2 месяца назад +1

    Ina bayanka malam

  • @malashatima
    @malashatima 2 месяца назад

    Zanga zanga dole

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 2 месяца назад

    Kaji bayanai na hankali

  • @isahmuhammadloddo9418
    @isahmuhammadloddo9418 2 месяца назад

    Meyasa bazaku basu shawarar suyi ta ibada suna istighfari da tawassuli da ibadar ba wajen neman mafita a wurin Allaah. Amma da tunanin ka gurbatacce za'a samu mafita?!

  • @isahmuhammadloddo9418
    @isahmuhammadloddo9418 2 месяца назад

    Shin zanga-zanga halal ne a musulunci? Shin Allaah kam baiyi bayanin yadda ake samun mafita daga dukkan wata matsala ba ne a musulunci??!! Me yasa kuke baiwa mutane shawarar su bi shawarar wani su bar ta Allaah SWT, da nufin wai su samu sauki? Anya kuwa akwai lissafi cikin hakan?