Fitowa zanga zanga harda gwamnan kano, An nemi mu fasa zanga zanga muka ki yarda.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 20

  • @malashatima
    @malashatima 2 месяца назад +6

    Gaskiyane wannan shine adalchi

  • @afiyaafiya834
    @afiyaafiya834 2 месяца назад +4

    Wannan Gaskiyane Wlh Mungode sosai 🎉🎉🎉❤

  • @NajibMusayahaya
    @NajibMusayahaya 2 месяца назад +1

    Masha Allah alhamdulillah ❤

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 2 месяца назад +1

    Gaskiya governor kano kayi,kokari allah ya zaunar da qasar lfy

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 2 месяца назад +1

    Up up gida gida

  • @h.s.i.wnigerialimited4247
    @h.s.i.wnigerialimited4247 2 месяца назад +4

    Allah ya taimaki gwamnatin jahar kano Allah yasa ayi lafiya a gama lafiya alfarmar manzo s.a.w Amin Allah ya bamu zaman lafiya a kano da Nigeria Amin

  • @IbrahimHussaini-q3y
    @IbrahimHussaini-q3y 2 месяца назад +1

    sai Abba gida gida in sha Allah

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 2 месяца назад

    ALLAH YATEMAKI GWAMNAMU

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 месяца назад

    May almighty protect our youth 🤲😥

  • @isiyakuaminu
    @isiyakuaminu 2 месяца назад

    Wana gaskiya ne🎉

  • @Maryam123-zs3ni
    @Maryam123-zs3ni 2 месяца назад

    Allah.yasa.ayi.lfy.yakuma.bada.abin.da.akafita.samu.allah.kakawomana..sauki.badan.halilmuba

  • @Aliyubawa-fq1jk
    @Aliyubawa-fq1jk 2 месяца назад +1

    Wannan shine maganar gaskiya indabazaataba kayankowa zaayita limana tokowama yafito har Asama mafita domin yakara miyagun shuwagabanni marasa tausayi marasa tunani marasa Imani buhun shinka dibi tamanin albashin wani dubu 30 kumagashi iyali haba to zai kwanta gidane ya mutu aigara yafito in gwanatin zatakasheshi takasheshi yasan yamutu hannun gwanati dama haka gwanatin takeso takashe talaka tabarganinshi

  • @UsmanChu-qb4nb
    @UsmanChu-qb4nb 2 месяца назад +4

    Mune yakamata atce inkaji kalmar wata sai kaji Zara. Amma dai

  • @hasahniger2570
    @hasahniger2570 2 месяца назад

    Allah ya tsare ni inajiwa kano sabu da kano tana da makiya sosai

  • @musaadamubiu7997
    @musaadamubiu7997 2 месяца назад

    Gomnonisu ne solar lalacewaer Nigeria

  • @Maryam123-zs3ni
    @Maryam123-zs3ni 2 месяца назад

    Wanna.gaskiyane..abba..

  • @MeccaMecca-ht8nn
    @MeccaMecca-ht8nn 2 месяца назад +1

    Wannan gskyne

  • @isiyakuaminu
    @isiyakuaminu 2 месяца назад

    Wana gaskiya ne🎉