Ana toshe duk wata kafa da mutanen kirki za su hau mulki a Najeriya - Shehu Sani

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 сен 2024
  • Yayin da mulkin farar hula ya cika shekara 25 karon farko a tarihin Najeriya, Sanata Shehu Sani, ya yi zargin cewa shugabannin ƙasar sun mayar da siyasa mulkin ɗauki-ɗora.

Комментарии • 26

  • @IbnUmar-ur6ow
    @IbnUmar-ur6ow 3 месяца назад +1

    May Allah bless you shehu sani

  • @MuhammadSulaiman-cg3xw
    @MuhammadSulaiman-cg3xw 3 месяца назад +1

    Maza a jiya, maza a yau, Maza a gobe Insha Allah.

  • @Abdoullah_B_Yusuf
    @Abdoullah_B_Yusuf 3 месяца назад +4

    Kalaman bawan allah nan dukka babu qarya aciki fatanmi dai shine idai juyin Mulki zaizama alkhairi allah kakawo masuyi

  • @abdullahiabubakar1943
    @abdullahiabubakar1943 3 месяца назад

    Gaskiya hakane mu talakkawan nigeria bamusan incimmba domin kudi sune ke jawowa talakka da hankailnsa har yasayar da incinsa Allah yasa mugane gaskiya Amin

  • @rabiu947
    @rabiu947 3 месяца назад +1

    Wallahi gwara ma ayi juyin mulki

  • @umarabdullahi9962
    @umarabdullahi9962 3 месяца назад

    Na jinjinawa wannan mutumin Hamza elmustafha fahimtarsu daya akan al'umma

  • @lagosapc9227
    @lagosapc9227 20 дней назад

    K D 1. 👍🇳🇬😭

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 3 месяца назад +1

    Assalamu alaikum
    Allah ya gyara mana Kasar mu Nigeria 🇳🇬

  • @iiii8286
    @iiii8286 3 месяца назад

    Allah ya gyara mana Najeriya

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 3 месяца назад +1

    Allah,ya saka muku da alkhairi mun dade muna neman irin wan nan ranar da za'a wayar wa talaka kai dan ya gane illar karbar kudi dan siyar da yanci sa wlh har yanzu bamu gama waye waba ga irin halinda muke ciki???

  • @aliyuismail8074
    @aliyuismail8074 3 месяца назад

    In Allah ya yarda sai ka karbi jahar Kaduna, Comrade.

  • @aliyuidris5040
    @aliyuidris5040 3 месяца назад

    Allah ya zabamana mafi alkairi

  • @aliyuismail8074
    @aliyuismail8074 3 месяца назад

    Wallahi shehu Sani dan gwagwarmaya ne na gaske. Allah ya qara kareka.

  • @osasgracy4840
    @osasgracy4840 3 месяца назад

    Allah yakara lafiya da nisan kwana masu albarka comrade ❤

  • @HassanUsaini-en4xv
    @HassanUsaini-en4xv 3 месяца назад

    Thank you

  • @Arewglobal
    @Arewglobal 3 месяца назад

    Gaskiya

  • @SamailaFarao
    @SamailaFarao 3 месяца назад

    Mazan gobe.

  • @nurayunusabbr428
    @nurayunusabbr428 3 месяца назад

    Gaskiya ne wannan magana taka idan mutane bazasu cire kwadayi a ransu to ba.a fara bama

  • @abbaahmed8289
    @abbaahmed8289 3 месяца назад

    Who defines "Mutumin Kirki"?

  • @Bangula4
    @Bangula4 3 месяца назад

    Ni kuma inaganin kamar talakawa sune sukafi matsala a wannan abun, saboda talakan nigeria baya wayewa a dimokaradiya nigeria savoda susuke saida kansu da mutuncinsu

  • @Rufai-n3d
    @Rufai-n3d 3 месяца назад

    Sai ka gaya mana cikin abubuwan alfarma da akai maka, mene ka dawo dashi.