Yanzu Yanzu Bayan EFCC Ta Kama Shugaban Hukumar Alhazai | Malam Yafito Yafadi Gaskiya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 сен 2024
  • #hausa #muqabala #allahuakbar #awa24top #raddiya #trending #duet #islamicgreeting #mukabala #new

Комментарии • 21

  • @user-tb8yl1di6l
    @user-tb8yl1di6l 25 дней назад +1

    Jazakallahu khair mlm adamu dokoro

  • @danmusa_newprince
    @danmusa_newprince 13 дней назад

    SAW

  • @ahmedmawiya3834
    @ahmedmawiya3834 26 дней назад +4

    Allah ya kawo muna sauki a kasa tamu

  • @سليمانمحمدعثمانسليمانمحمد

    Masha allah allah yasaka mlm

  • @SulaimanIbrahim-ij5li
    @SulaimanIbrahim-ij5li 25 дней назад

    Jazzakallahu bikhair waahasanallahu alai'na

  • @Saleh-005
    @Saleh-005 25 дней назад +1

    Allahu akbar

  • @user-cd2ot9dc9z
    @user-cd2ot9dc9z 23 дня назад

    😢

  • @user-cr4rk3cy5q
    @user-cr4rk3cy5q 26 дней назад +1

    Nigéria kenan.Allah. kayimuna maganin. Azzaluman shuwa gabanni,

  • @nuramaikassu5411
    @nuramaikassu5411 26 дней назад

    IKON ALLAH. SANNU MALAM JALAL ARABI YA BADA KUJERAR HAJJ KYAUTA KENAN.

  • @abufari1212
    @abufari1212 24 дня назад

    To me, Malam zaiche akan kama chairman na Hajj commission akan badakalal kudi da EFCC tayi.

  • @BabayoZubairu-ff9kv
    @BabayoZubairu-ff9kv 26 дней назад

    Gaskya ne 👍

  • @abdourrahmanedoudou8629
    @abdourrahmanedoudou8629 26 дней назад

    gaskiyane malam dakoro

  • @idrissdaya1136
    @idrissdaya1136 25 дней назад

    Wallahi malam dukaune jahilei

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 26 дней назад

    A'a Malam BA layin Ka bane suna tuhumar sane da kudin tallafin Hajji fa, dai sake bincike

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 26 дней назад

    Allah ya tonawa duk makiyan mu asiri, Allah ya bada lada

  • @alburooj7904
    @alburooj7904 26 дней назад

    Sani sai Allah subhanallah Wata'ala. Wane irin cigaba ne Mallam Arabi bai samu ba, to amma ina da kyakkawar zato ya karbi mukamin hukumar alhazan ta kasa ne domin taimakawa addinin musulunchi da kuma jama'a. In ba haka, mutumin daya kai matsayin permanent secretary a fadar mulkin shugaban kasa wanda a lokacin duk mai son ganin shugaban, ko kuma ana bukatar bayar da bayani daga fadar duk sai anbi ta ofishinsa. Mai zaiyi da aikin ofis din wanda ada shugaban hukumar sai yazo wurinsa neman alfarma.Wane irin dukiya ko kuma kudi ne bai gani ba. To amma kuma Najeriya che fa ake magana, komai zai iya faruwa waya Allah wasu suna ganin an musguna masu na samun rashin kula yayin da'ake kasa mai tsarki ko makamanchi haka ko kuma wanda yayi ma taimako sun manta yanzu. Ina fata wannan ya zamo darasi ga Mallam kamal Arabi da sauranmu. Wallahi indai kana son zaman lafiya da tsare mutunchi in dai kaga akwai alamar matsala in gwamnati ta baka aiki kayi godiya kace masu su ba wani. Gara ka natsu ka rungumi noma ko wata sana'a kamar yarda wasanmu keyi a yanzu bayan ritayar aiki yafi kwanciyar hankali. Kaga kujerar shugabanci hukumar alhazai ta kasa, akwai ta da santsi kwarai da gaske, tana da matukar wuyar riko.

    • @nuramaikassu5411
      @nuramaikassu5411 26 дней назад

      Gaskiya wannan zato naka ba haka yake ba. Kaje ka bincika sosai dan ALLAH. Kaji yadda akai aka bashi mukamin...! Sannan ni naje Hajj a wannan shekarar kuma nayi masa ALLAH yasa akan yadda akayi treating din mu. Tent A babu masallaci a shugabanci Arabi. Ba a tabayin haka ba. Toilet guda 2 ne kawai. Babu wajen zama. Wallahi indomie ta cup naci da Tea.
      Daga karshe dan ALLAH dan Annabi ku ringa fadar abinda kuka sani domin ALLAH. Ba zato ba. Magana aka ta hakkin mutane miliyoyi.

    • @bashirabdullahi8097
      @bashirabdullahi8097 25 дней назад

      Kaico malaman asdini dai sun zama masu basira tauyayya. In ba bacewar basira ba. Ya kai ba monistry kake ba. Baka san aikin hajj ba nawa ake kashewa kawai ka yanke hukuncin cewa shairi akai mashi kawai dan ya kwashe ku zuwa hajj cikin kayan mutane.
      Da ina ganin kana da dan dama. Amma yanzu na gane kanwar duk jah ce.
      Ashe mal ban san ka san gaibu ba. Shiga dakin kaaba shine Allah ya yarda da mutum. Bamu ayah ko hadith.
      Mal kaji tsoron Allah ku daina son zucia.
      Toh Yanzu idan aka fito da satar da yayi ba zaka ji kunya ba.
      Allah ya kyauta Malamai na yanzu mafi yawancin su sun zama yan amshin shata da da dan kwairo saboda naira.
      Mal kaji tsoron Allah wai har rantsuwa kake saboda an baka kujerar makka akan gaibu

    • @Kwame966
      @Kwame966 24 дня назад

      Malam biyan kudin akeyi a budewa mutumin dakin Kaaba yanzu, ko kai in kana da kudi za a budema, kayi bincike dakyau don Allah,