Dan Allah mallam wata makociyatace tanada aure da yara uku tayi mafarkin yarta ta fari tana kashemata kwarkwata sunata mutuwa bayan kwarkwatarma harda kaska sau biyu yanayi nafarko akan yarinya tafarko nabiyun akan mebin babbar Amman azahiri sunada kwarkwatarfa to wai afassaramata Dan Allah
sallamu alaikum mall. wato ina da yaro wanda yakai shekara daya da rabi amman allah baisa yafara tafiya ba toh sai nayi mafarkin yana tafiya allah ya gafarta mall. ya fasarar mafarkina yake? wasalam
😂❤ mashaallah
Allah yakara basira yabada lada muna godiya Malam
Jazakallahu Khair
Sadaukinfa sadaukine❤❤❤
Nayi aikin fasayakafikahumullah sai nayi mafarkin ana taron addini harda Shehu Ibrahim Inyass RTA❤. Aka gabatar Dani akabani lasifika nakama karanta Diwani, karshe sai nike adduar Allah yabamu dukkan arziki da ake samu acikin soyayyar Shehu Ibrahim Inyass RTA❤.hakadai harna farka.
Alhamdulillah, ina tayaka murna Ɗan uwa
Masha Allah, Allah ya Saka da alheri, Allah ya kara maka basira
Masha Allah . Barakallah. Mal. Allah yasa da gidan aljanna firdausi
Allah ya Kara lfy
Alhamdulillah
macha allahu allah ya saka da alkhir
Jezakallahu khaira
jazakallah bil Khairan
Masha Allah 😊😊
Dan Allah mallam wata makociyatace tanada aure da yara uku tayi mafarkin yarta ta fari tana kashemata kwarkwata sunata mutuwa bayan kwarkwatarma harda kaska sau biyu yanayi nafarko akan yarinya tafarko nabiyun akan mebin babbar Amman azahiri sunada kwarkwatarfa to wai afassaramata Dan Allah
Slm malam nayi mafarkin inatasaka shadda sabbabbi harda koriya da bulu sai dayartana kamada koriyar danasa saina cenxa har anacemin inxo Amin kwalliya anatashirya ni xa,akaini katsina gidan Wanda nakeso Kuma inada aure Amma banasonsa
❤aslm
Masha Allah
Jazakallahu khair
JAZAKALLAH
❤❤❤
sallamu alaikum mall. wato ina da yaro wanda yakai shekara daya da rabi amman allah baisa yafara tafiya ba toh sai nayi mafarkin yana tafiya allah ya gafarta mall. ya fasarar mafarkina yake? wasalam
Masha Allah Allah ya kara kusanci
Assalamualaikum malam inayawan mafarkin natakakashi
Aslm.
Malam barka da rana dftn kunanan lfy.
Don Allah malam menene fassarar mafarkin Kunu da kosai.
Allah yataimaka.
Madallah
Allah Ya ƙara lafiya
Mugode
Mallam kusa kullum acikinbyan kwanakim Nan nakan ganni a ciki shopping mall naje siyyaryar kayan wlhy
Slm malm nine nayi mafarkin
Ajumi har kayi kiran salla
Slm Mal. Wacce number ce Ake samunka nakira wannan layin baya tafiya ngd 🙏
Ki kirawo ni tsakanin 10-11 na dare
❤❤❤