DARA TACI GIDA! BABBAN MALAMIN IZALA YA RUSHE AQIDAR WASU MALAMAN IZALA AKAN RIKICIN IRAN DA ISRA'LA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @zumuncinmutv
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Комментарии • 25

  • @sinisisabiu
    @sinisisabiu 2 дня назад +1

    Masha Allah alhamdulla liilhi ya Allah yakara basira da kusamchi ga maaikin Allah yakara lfy danisan kwana

  • @abubakarali6839
    @abubakarali6839 2 дня назад

    Ma Sha Allah. Allah yayi wa malam albarka. Allah ya karawa malam lafiya da ilimi .wannan shine maganar gaskiya.

  • @YusufHussainAdam-hw6lb
    @YusufHussainAdam-hw6lb 2 дня назад +2

    Assalam alaikum Mal. Amincin Allah ya tabbata agareka. Agaskiya Mal. Ka yi matuqar burgeni Wallahi banta6a jin Sanka araina kamar yadda naji wannan khudubar taka Dana saurara Wallahi. Wasu malaman bansan wache irin aqidache dasuba wadda har suke ganin Wai Dan shi'a kamar ba musulmibane hardaza su nuna basa goyon bayan mutanan mu na yankin palatine, Mal. Allah ya qarawa rayuwa albarka, Allah kuma ya qarama ilimi Da kwanchiyar hankali, Allah kuma ya basu nasarar karya kafurai Da yahudawa. 🙏

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 2 дня назад +1

    Macha Allah Malan kunfadi gaskiya zala Allah yasakama ku da Alkhairi

  • @aliyulukman7488
    @aliyulukman7488 2 дня назад +1

    Tabbas malam, Allah ya saka da Aljannah

  • @saadabari4259
    @saadabari4259 2 дня назад

    Maasha Allah. May Almighty Allah reward you. .And may Almighty Allah unite the Muslim World. Ameen.

  • @aliyulukman7488
    @aliyulukman7488 2 дня назад +1

    Wallahi maganganun wannan bawan Allah yasa ni zubda hawaye

  • @sanihussainigimi4406
    @sanihussainigimi4406 2 дня назад +1

    Allah Ya saka maka da ALKHAIRI mallam

  • @bazbenbaz6022
    @bazbenbaz6022 2 дня назад

    Alhamdulillah ! Allah yasaka da Alkhairi

  • @Dhdd-d8u
    @Dhdd-d8u День назад

    بارك الله فيك وجزاك الله خيرا

  • @UmarMusa-yd3rh
    @UmarMusa-yd3rh 19 часов назад

    Allahu Akbar ❤❤❤

  • @usmanabubakar2402
    @usmanabubakar2402 2 дня назад +1

    Allah ya saka da alkhairi

  • @dandakoyeibrahimsalifou8016
    @dandakoyeibrahimsalifou8016 2 дня назад

    بارك الله فيك

  • @user-fx6kp1ve6k
    @user-fx6kp1ve6k 2 дня назад

    Allah ya saka da alkhairi.magajin annabawa

  • @abubakarali6839
    @abubakarali6839 2 дня назад

    Malam ba zamu gusheba Muna Yi maka addua Allah yayi maka albarka mara misaltuwa . Allah ya kare gabanka da bayanka . Allah ya biya ka da Aljanna

  • @juriumar5095
    @juriumar5095 2 дня назад +1

    Allah ya saka da alkairi mln

  • @aliyuibrahim7448
    @aliyuibrahim7448 2 дня назад +1

    Mal Allah ya saka da mafifichin alkairi bijahi maulana rasulillah S A W 🙏👍💕❤

  • @AbdoulazizouAbdou-t5s
    @AbdoulazizouAbdou-t5s 2 дня назад +1

    Allah ya biyaka da aljanna

  • @gambomuhammed267
    @gambomuhammed267 2 дня назад

    Allah yesaka da alheri malam 🙏

  • @hassansuleiman9663
    @hassansuleiman9663 2 дня назад

    gaskiyane mallam

  • @mbsaumbg
    @mbsaumbg 2 дня назад

    One of the best izala sheikh i love but am not in any sects. Love u

  • @bazbenbaz6022
    @bazbenbaz6022 2 дня назад

    Don Allah ya sunan wannan Malami ?

  • @MAMANEIbrahim-l1z
    @MAMANEIbrahim-l1z День назад

    Allah yasa kama ka da alheri Mal