GIDAN BADAMASI SEASON 3 EPISODE 7 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Naburaska/Umma Shehu/FalaluDorayi
HTML-код
- Опубликовано: 3 май 2023
- #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel
#HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Nazir Adam Salih
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Ahmad A. Dorayi
#GidanBadamasiSeason3
#episode7
Cast
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Nura Muhammad Dandolo
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Hafsat Jos
Falalu A. Dorayi
Aminu Mirror Zaria
Sani Dangwari
Usaini Sule Koki
Idris Rasha
Ameerah Shu'aib
Fandi Muhammad
Umar Maijalingo
#dorayifilms
/ dorayifilmsanddistribu... - Развлечения
Dankwanbo kana burge ne walahi 😀😀 dariya doula 👍👍, Allah ya Kara basira ❤️❤️👏
I can't stop welcome you my people, God bless us all, I miss gidan badamasi a lots, I thanks once again.
Pls we are waiting for another brainstorming season from you Falalu Dorayi the great
My best among the others. Barkan ku da dawo wa ✈
Falaluuuuuuuuuuuu😂😂😂😂😂😂😂😂
masha allah yau she za asako muna 😍
Ni way flim din ya daure mini kiyi fa
My best season film May Almighty Allah protect us all i really miss you guys
Masha Allah Marhaba bikum
Taska Dan tonun a Siri 🤣🤣
The best series
Kai badamase gaskiya ancha soyayya❤❤❤
Masha Allah
Masha Allah watching from dubai 🇦🇪 ❤ 💯 🙏
Masha Allah 😂😂 me from makka 💙
Masha Allah 👍👍 👍
Ameen ya Allah
Falalu you’re the best ❤❤❤❤
Taska
❤️🌹❤️🌹🥰🥰🥰🥰🥰
😂😂😂😂😅
🥰🥰🥰
Macha allah
Masha Allah Allah ya karabasira
Kai Taska Adinga Ragewa Dan Allah 😂😂
Macha. Allah. 👍👍👍👍
Hhhhh 👍👍👍👍❤️❤️❤️❤️💯
Macha Allah 💌💌
Madallah muna godiya sosai👏🎉🎉😂
Macha Allah
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤ 5:30
This was a little
😊🤏😥🤩✌️✌️
Masha Allah
Hju
I think that it very interesting
Duni Allah kudawo mana da shern
Nima ku shiga Ku kalli nawa
karsha bakoi
Masha Allah fatan alkairi
❤❤❤❤❤❤❤
C me know ❤❤🎉🎉🎉🎉❤❤❤
Mashalla
Igddyu
Dankwambo duniyar Allah
🥰🥰🥰🙏🙏🙏
Barka
😅😅😅😅😅😅
Allah ya kara ilimi
Salut
🎉🎉🎉
Nass
Ma Sha Allah
Ok
please do subtitle it. Thanks
Wai Dan Allah yaushe aka Dora ne?
هههههههه 😂
😂😂😂😂😂😂
❤🎉💯💪✅
Nikam baya aka dawo ne. Naga auren alhaji ai an dade da yi
❤❤
Y❤❤❤❤❤
Mal. Zaidu kana sani nishadi😂😂😂
❤🎉
🎉❤
🙏🙏🙏🙏
😂😂😂😅
♥️🇳🇪♥️🇳🇪🇳🇪❤️🇳🇪❤️🇳🇬❤️🇳🇬🇳🇬😂😂😂😂😂
❤❤❤❤mashallah❤❤
To cigabane wannan
Ddd
Dan konbo kana burigéni walahi❤❤❤❤😂😂
2:55 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤
Masha allah❤❤❤
Marsi
Salut c'est comment sv
Slm yk you Look like 🙏🫀❤️🫂🥰😂😂😂👀👀👏
❤❤❤❤❤❤❤
😂😂😂😂😂
😅😅😅😅😅😅
😂😂😂😂😂