GIDAN BADAMASI 1 EPISODE 12 Nura Dandolo/Naburaska/Bosho/Hadiza Gabon/Magaji Mijinyawa/Umma Shehu
HTML-код
- Опубликовано: 26 янв 2022
- #Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel
#GidanBadamasi #HadizaGabon #adamzango
#falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Nazir Adam Salih
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Nasiru Ali Koki
Muhammad M.I Sardauna
#GidanBadamasi 1
Yan Wasa
Nura Muhammad Dandolo
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Hauwa Garba Yar'auta
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Nasiru Horo Danmama
Aminu Mirror Zaria
Ibrahim Yala
Sani Dangwari
#dorayifilms - Развлечения
Nifa ban gane irin wannan abun ba, kullum sai dai kuyita sama na tsohon film
Da Allah mu asako mana shirin Kuraba mu da talla
Fatan alheri Allah ya kara basira
Macha'allah 😂😂❤
Masha Allah 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤😂😂😂
Yayi yau sosai allah yakara basira amin
Anayi munajindadi
Nidai ban yafe bah
Gaskiya munajinjina muku
Misa waye ba aturowa gidan Badamasi a youb
Aslm wai taska wannan fim din cigaba ne kokuwa ni bana ganewa
Masha Allah
masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka da km basira ameen
Ameen suma ameen
Barkanmu Da Warhaka Nura Dandolo
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين
Chek abdoulwahab bawci
Baraka da warahaka ya aiki da dama wayi mi yasa ba ku dora zango na 4
Ya kamata dai junaidiya ta shugo daga ciki indai anaso alh badamasi ya samu nutsuwa
Yahya Dan kwambo legendary
Mai yasa kake mana haka kadoramana tayau sai kadora wanda muka kanla plis im kantri
Très bon film vraiment je vous remercie
Barka Ku da huni wanan Chirin gidan badamassi
Wallahi dorayi Kai mashir macene kundinga daura Mana abunda bashiba
Wai dan Allah mesa kai mashirmaci ne wai @falalu baza ka dinga saka mana sabon episode bane
Wai kai dan allah babu Sabone idan Basabo kabar turowa dan allah
Daga libiya Tripoli Masha Allah yayi kyau sosai
Gaskiya mungaji asamana sabo mene haka din?
Shin wai wannan wanda muka kalla a baya ne ko cigabane
Masha Allah. Yayi kyau sosai. Allah ya kara. Batsira. Da. Daukaka. Falalu. From. Niger 🇳🇪.
Gaskiya Shirin Nan yana bamu sweet pha
❤❤❤❤🎉
Masha Allah 🇳🇪🇱🇾
Ali Khan
Bazaku Dora mana na wannan lokacin ba sai nabaya
Dakiki wannan ai baidaceba
Assalamu alaikum barkaku da warhaka dan allah inaso nabude arewa 24
DaAllahkasakofilm
munajiransa saiyazo munajindadi koyaushe domin kanadakokari sosai munajindadi sosai sabodabaka jijidakai
Hellocoton vous plaît merci beaucoup pour votre réponse je vous remercie
Allah yakara basira.amma dai falalu abinkin yayi dadi koh🤣🤣
Falalu dorayi ya hakane miyasa baku saka zango 4
Gaskiya kunada matsala wannan ai baikamata kudingayimana hakaba kodan kunga nama kallonkune xafa mu'iya daina kallonku saboda yaxa'ayi kudinga sakamana tsofiffin Fina fina Dan Allah muna kallo maganar gaskiya Kuna tsotarmu Amma laifinmune da make biye muku muna kallonku
❤
Dan Allah falalu dorayi kasa mana season 4 mana kuma idan anma comments baka mayarwa da mutane wannan wanda kk samana ai season 1 ne amma kana sa mana a rai bama ganin season 4 kuma yafi kyau sosai please dan Allah a samana season 4.
Amazing Movie
Inayi wannan Shirin wallh
Yane 👍🤝
Gaskiya wanan yaudara ne kawai kakema mutane bayan mun kalli abu since zakazo kadinga saka muna shi haba saimu fita batun film din tunda akwai wasu da akeyi kuma ana saka muna a youtube muna kallo bakowa keda dstv ba balle yadinga kallonshi a tv amman kadinga muna talla amma ka kasa saka muna sabo sai tsohon film wanan Yaudara ne gaskiya
Thank
Wai miyasa Kuke yaudaranmu Munajiran sabo Saimugatsho
Even
😹😹😹😹والله تمام
الدنيا
Masha'allah
❤Hi
wai nan bayawceba abaya kode saboda Anakallone
Fitowar babbar yaya🥰 (gabon)
Hello
Adaina sakamuna tsohon series tunda Baku iya sakamuna sabbin dakukeyi yanxu mtwsss
Masha allah
Mai gida falalu abin naku wane irine kulum saiku cemana yana RUclips dorayi flim kuma sai mudinga ganin tsoho
Wai miyasa ba,asako gidanbada masi a yutbu
Hhhh gskyn yaya Dan kwanbo 😁😁😁
Macha Allah 😂😂😂😂😂😂😂🤣🇱🇾🇳🇪
Yane 👍🤝 33:07
Falalu na kusa infara durama zagi to
Da yawa sunyi ya wuce, in ka dura ma akan Na wasu ka dora.
Allha yabiya
Dakyau,🔥💯💯💯💯😁😁😁😁💓💓💞💞🔥🔥💗
I love dis movie
The best movie in the year
🤝
مرحبا
❤❤❤❤
MASHA ALLAH YAYIKEU MUNAGODIYA ALLAH YAKARABASIRA MERCI
😅
ok
Indabakubamu sabo zan feche
احبكم 🖤👍🇳🇬
Allah biya kunayi munajin dadi kuwa
Aslm gaskiya Wannan shirin yana Mana dadi sosai Amma mi yasaka a kakuma baya
MASHA ALLAH
slm ykk
@@mohamedboubakar371
LAFIYA LAU
Ibro
Tudy and first commend
😂😂😂😂
Yahi tabaya
😹😹
Meyasa baka daura mana season 4 yakamata idan akwai dalilinka na kinyin hakan kafito ka baiyyana mana
🇱🇾❣️❣️❣️❣️❣️❣️🇱🇾🇱🇾🤔🤔
Bb
Gsky naji dadi
ههههههههههههههههههههه😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂
👍👍👍👍👍
👍🌹🌹🌹🤲🥀💪🌹✅
Wow
Wayyo cikina
Taska namu
Banganeba wannan tsohon FM ne
😁👍
Murna kike tunda ba oubanki ne y’a mutu ba 😀😀😀
Kamleaboki
🤣🤣🤣🤣👍👍👍😍😍😍🤲🤲🤲
😅😅🤣😂😂🤣🤣😂🙆
😂😂😂😂😂😂