Sheikh Yahya Masussuka Azabar Kabari da Dawowar Isah Duniya TV

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024

Комментарии • 92

  • @mamougonda5042
    @mamougonda5042 4 года назад +8

    Mallam allah ya arzoutamou
    Da ilimi mai albarka amin souma
    Amin

  • @abubakarsadeeq2229
    @abubakarsadeeq2229 3 года назад +1

    Allah yakarawa malam yahaya lfy tare damu Allah yarabaka da mashanranta

  • @saboali1214
    @saboali1214 4 года назад +4

    Allah ya Saka ya kara daukaka

  • @halimashuaibu1858
    @halimashuaibu1858 Год назад +1

    Masha Allah Allah Kara daukaka

  • @naziruissah4069
    @naziruissah4069 4 года назад +6

    Masha Allah -- Allah yakara ilimi 🙏🏿

  • @umarsalisudanfari8015
    @umarsalisudanfari8015 2 года назад +1

    Masha Allah allah yaqarosani

  • @koffifrederic4690
    @koffifrederic4690 Год назад +1

    Masha Allah Very Very Nice Pic

  • @JazuliHassan-m6g
    @JazuliHassan-m6g 2 месяца назад

    Ma sha Allah

  • @Tassiouhamissu
    @Tassiouhamissu 9 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤❤

  • @aliyuadamu8908
    @aliyuadamu8908 3 года назад +2

    Masha Allah mungane

  • @ibrahimsaidumasanawa689
    @ibrahimsaidumasanawa689 4 года назад +2

    Allah kara ilimi masussuka

  • @issamaigariissamaigari
    @issamaigariissamaigari 11 месяцев назад +1

    Masha Allah ❤

  • @abdousouleymane8830
    @abdousouleymane8830 4 года назад +4

    Muna godiya sosai allah yaqara nisankwana kuma yatsare ku gacherin

  • @abubakaridris9443
    @abubakaridris9443 4 года назад +4

    Good

  • @mubarakabdulkadir3730
    @mubarakabdulkadir3730 4 года назад +3

    Slm Allah ya sakada alkhairi

  • @shuaibutv8922
    @shuaibutv8922 2 года назад +1

    Allah kara ilimi

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 5 месяцев назад

    😮اهل القرءان اهل الله
    Alquran the only word of GOD

  • @lawalhabibu3312
    @lawalhabibu3312 2 года назад

    Alhmdllh Allah yasa da alheri
    Amma dan afada ma malam bishr mai record muna samun
    Matsala wajen download idan mutun yayi download inkaturawa mai karamar waya
    Baya yi

  • @sanihashimabdallah7730
    @sanihashimabdallah7730 4 года назад +2

    Gaskiya ne Allah ya saka da Alkhairi

  • @adebaPatrick
    @adebaPatrick 11 месяцев назад

    I like u

  • @KolinaMaidoki
    @KolinaMaidoki 6 месяцев назад

    Alha. Yagaralafiya

  • @user-kp3kq3nl1d
    @user-kp3kq3nl1d Год назад +1

    Mahsa allahu

  • @muritaliabdi7412
    @muritaliabdi7412 3 года назад +1

    Allah kareka malam

  • @sulemanubale2396
    @sulemanubale2396 4 года назад +3

    may Almighty Allah bless you and your family

  • @yusufabdulaziz3668
    @yusufabdulaziz3668 4 года назад +1

    Allah ya qarawa malan lafiya da tsawon kwana.

  • @anasabubakar-ub4rx
    @anasabubakar-ub4rx Год назад

    Amma shin addu'a tana amfanan mamaci 😢?

  • @elmury76
    @elmury76 Месяц назад

    Sheikh duka Hadisan da ka fani number su, ba su bane. Don Allah ko ya,a iya aiko number hadisan a nan. kamar Buhari 3674 ba shi bane. NAGODE

  • @abdulrahamansunusi3177
    @abdulrahamansunusi3177 4 года назад

    Masha allah

  • @LaoualiHamissou-zr9el
    @LaoualiHamissou-zr9el Год назад +1

    😂❤😂😂

  • @issouibrh1731
    @issouibrh1731 2 года назад +1

    allah ya biya kou malan

  • @sabiumande1502
    @sabiumande1502 Год назад +2

    Masussuka gaskiya kasan Alkur'ani matsalar ka daya itace baka yadda da hadisan Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam ba

    • @ibrahimsulaiman7583
      @ibrahimsulaiman7583 Год назад +1

      Ba be yaddada da hadisibane cewasa hadisin yadace da Aya be saba da kowacce ayaba idan da ayar da ya saba kuwa to zai ajjiye hadisin ya dauki wannan ayar nima inkan haka sabida Qur,Ani maganar Allah ne bawanda ya isa ya canza akasin hadisin kawnne malami Yana iya daukarsa yayi canje,canjensa

    • @sabiumande1502
      @sabiumande1502 Год назад

      @@ibrahimsulaiman7583 karya kake yi,gaba daya bai yanda da hadisai ba.

    • @anasabubakar-ub4rx
      @anasabubakar-ub4rx Год назад

      ​@@ibrahimsulaiman7583Nima akan wannan nake

  • @juwairiyyaaliyusulaiman3280
    @juwairiyyaaliyusulaiman3280 Год назад +1

    To ku wai waya koya muku fassarar tinda baku yadda da kowanne littafi ba

  • @sanialmustapha4630
    @sanialmustapha4630 4 года назад +1

    Gaskiyane masussuka baka tsoran Allah in baka iya fassarar qurani ba kakoma makaranta kaxo ka fassara qurani da san ranka kana canja ayoyin Allah da sanranka dagajin fassarar dakake bakasan arabiyaba bakada xaukin arabiya angayama qurani daka ake tafsirinsa wallahi kiji tsoran Allah katuba abinda kake samu xai kare Allah kuma ya madakata

    • @yusufabdulaziz3668
      @yusufabdulaziz3668 4 года назад

      Kudai kuji tsoron Allah, maqiya all Qur'ani,yan qala qato kawai.

    • @sanialmustapha4630
      @sanialmustapha4630 4 года назад

      @@yusufabdulaziz3668 aibabu makiyin qurani irinku dominku rusa qurani kukeyi gashi wani acikinku yafaracewa baiyarda da mala.ikuba baiyarda da aljanuba wataran acikinku sai ansami wadandama zaice bayarda quraniba kalmar kalakato ai kune duk duniya tasan waye kalakato

    • @muritaliabdi7412
      @muritaliabdi7412 3 года назад

      Kai jahili kadai zakakoma makaranta

  • @mahmudhausawi7551
    @mahmudhausawi7551 4 года назад +1

    يارجل اتقي الله لا تقول على الله ورسوله بدون علم ولا تدعي على انك صح وغيرك على غير ذالك انت قاعد تفسر قرآن من راسك او منزل عليك وحي؟

  • @MustaphaMoronto
    @MustaphaMoronto 16 дней назад

    Odio

  • @Sir____Arsha
    @Sir____Arsha 2 года назад

    Allah ya tsine maka albarka wawa jahili

  • @sanialmustapha4630
    @sanialmustapha4630 4 года назад +1

    Amma bakada kunya masussuka kana xagin hadisi gashi yau kana amfanida hadisi daman munsan neman abinci kakeyi gashi yau kayi naka hadisan wannan na daya harxuwa na 8 Allah ne yace ko kaine Allah bai ce na 1 zuwa 12 ba kaikafada aina kasamo wannan makaryaci mai san rusa adinin Allah karya kake yayi wasu kafin kai

    • @usmansaboisah9569
      @usmansaboisah9569 4 года назад +1

      Haba malam meye nazagi? Ai babu maganar zagi a harkar ilimi. Idan kaji mutum yana zagi, to jahine a harkar ilimi. Saboda haka lokaci yayi, KARSHEN HADISAI YAZO. Saidai hakuri kawai

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 года назад

      Kaikasan karya kake kace malan yahaya musussuka yayi aiki da hadisai ko yayi karya sabida duk abunda yafadi a cikin kur'ani yafadeshi dakaji karyace to a hadisai ne kukuma wawaye saikuzo kunata hauka sabida huja takare muku

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 года назад +1

      @@usmansaboisah9569 wanan maganar gaskiyace duk makiyin ALLAH da annabi S.A.W da kur'ani saidai yayi hakuri WALAHI

    • @sanialmustapha4630
      @sanialmustapha4630 4 года назад

      @@usmansaboisah9569 mlm abida nakeso kagane shine masussuka ya yi bayani akan aikin hajji yakuma kawo ayar qurani amma abinda nakeso nagane shine yakarkasa aikin hajjin daga rukuni na 1 har xuwa na 12 to abinda nakeso nagane wannan karkasa war da yayi shin Allah ne yace gana 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 ko kuma masussuka ne yakasasu haka mudai bamuji inda Allah yace ga 1 ko na 2 harxuwa 12 ba abakinka mukaji saboda haka kakirkiri abinda Allah baiceba kace yace saboda haka kayiwa Allah karya wadanda duke yiwa Allah karyakuwa basa rabauta

    • @usmansaboisah9569
      @usmansaboisah9569 4 года назад

      @@sanialmustapha4630 Malam inaso kagane cewa duk abubuwa goma shabiyunda yakawo babu daya da yakawo batareda ayar Qur'ani ba. Soboda haka kadena wahal da kanka. Duk abinda bakaji anfadeshi cikin abubuwa shabiyunnanba, to ba a Qur'ani yakeba, can akasamoshi cikin littatafan bola!

  • @sheriffali4901
    @sheriffali4901 4 года назад

    gara Boko Haram da tafiyar Ibrahim msska

    • @usmansaboisah9569
      @usmansaboisah9569 4 года назад +2

      Hakane mana, gara boko haram soboda kune kuka yayesu, daga cikinku suka fita . Kowa yasan Boko Haram yan uwankune

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 года назад +2

      Dama duk makiyin annabi da ALLAH da annabi S.A.W doli yace boko haram yafi malan yahaya musussuka sabida kiyayaku da kur'ani kuna kare katin banza buhari ko musilim ko mawada malik sabida su kuke karyata kur'ani kuje kuyita wawancinku kawai

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 года назад +2

      @@usmansaboisah9569 yan boko haram ne shiyasa suke sansu

    • @sheriffali4901
      @sheriffali4901 4 года назад

      Usman Sabo Isah so Boko Haram yayerdada hadisen monzu s a w , amma ku baku yerdaba,
      Kan dan tatsinene kuma kune kuka yaye shi,a da bk harm dansan duniya

    • @sheriffali4901
      @sheriffali4901 4 года назад +1

      Nassir Saidu hats

  • @Tassouhamussi
    @Tassouhamussi 8 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @ikechukwuamakor7826
    @ikechukwuamakor7826 4 года назад

    Masha allah