GAGARUMAR MUQABALA🔥 Afakallah da Dan Kala Kato😂 (Ɗarika, Izala Da Shi'a Sun Kira Waya)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 28 дек 2024

Комментарии • 73

  • @mejamaatv
    @mejamaatv  Месяц назад +8

    Please share & Subscribe 🙏❤🎉

    • @hafizyahyamuhammad918
      @hafizyahyamuhammad918 Месяц назад +2

      Karatu Yayi Karatu, Amma Yau Ina ''Yan Darika? Basu Cikin Kiran Da Akayi!

    • @hafizyahyamuhammad918
      @hafizyahyamuhammad918 Месяц назад +1

      Allah Ya Ganar Damu Gaskiya Kuma Yay Mana Arzikin Bi.

  • @abdulsalamyusufkaita
    @abdulsalamyusufkaita 11 дней назад

    Masha allah alqur ani ne kadai allah yace muyi ibada dashi ba wani littafi ba

  • @danbashironlinetv2687
    @danbashironlinetv2687 Месяц назад

    Malam tahir Allah yasaka da alkhairi

  • @danbashironlinetv2687
    @danbashironlinetv2687 Месяц назад

    Gaskiyane asadussunnah

  • @slimkid0225
    @slimkid0225 Месяц назад +2

    Allah ya saka da Alkhairi masanin Kurani Sheikh Asadussunah.

  • @AishaMuhammadYahuza
    @AishaMuhammadYahuza Месяц назад +2

    Allah yasaka da alheri malam wllh wllh wllh qur ani shine kadai kuma duk masu cemana yan Kala kato to yasani shine dan Kala kato domin Kato yarubuto muku hadisi kukebi mukwa kufada mana waya rutu qur ani mukebi maganar gas Kiya Yan uwa ayita

    • @Lawalb
      @Lawalb Месяц назад

      Wawan banza JAHILI. Kune suke ribanta jahilai ire irenka

    • @Lawalb
      @Lawalb Месяц назад

      Inaso intambayeka sallar Magribh raka'ah nawane?

    • @abdulsalamyusufkaita
      @abdulsalamyusufkaita 11 дней назад

      Wannan gaskiyane alqur ani kadai allah yace muyi ibada dashi

  • @ShehuMWunti
    @ShehuMWunti Месяц назад +2

    Dukka malamain Allah ya musu Albarka

  • @Yasirbawagaladima
    @Yasirbawagaladima Месяц назад

    Wallahi mb bazaka iyaba

  • @SabituRabiuRogo
    @SabituRabiuRogo 2 дня назад

    A ina kasami wannan. Md

  • @SalisuAbdullahi-m8r
    @SalisuAbdullahi-m8r Месяц назад +2

    Allah ya saka da alheri

  • @Yasirbawagaladima
    @Yasirbawagaladima Месяц назад

    Wallahi mb yatsorata kuma wallahi kafadi cewa babu inda akakawo wannan hukuncin yanzukuma kana kaucewa

  • @harunaabdullahi6245
    @harunaabdullahi6245 Месяц назад +1

    ALLAH kaganar damu gaskiya kabamu ikonbi

  • @danbashironlinetv2687
    @danbashironlinetv2687 Месяц назад

    Mb kayi kokari wallahi

  • @SabituRabiuRogo
    @SabituRabiuRogo 2 дня назад

    Wannan bayanin hadisine.

  • @ZubaidaMuhammad-cj1jt
    @ZubaidaMuhammad-cj1jt Месяц назад +2

    😂Allahuakbar yau dai karya takare gashi anamusu abun da sukeyi ban haka kowa dan bidi'ar ne ,

  • @carllokkorashid3719
    @carllokkorashid3719 Месяц назад

    The return of mallam Ibrahim masussuka

  • @ibrahimkalit5961
    @ibrahimkalit5961 Месяц назад +2

    Mala m b gaskiya yafiku gaskiya

  • @ZakariyaYaubello
    @ZakariyaYaubello Месяц назад +1

    Hhhhhh Allah mai iko quraani shine gaskiya

  • @Ysf-tx7oe
    @Ysf-tx7oe Месяц назад

    Afakalla Kame Kame kake

  • @user-vs3je7dw8k
    @user-vs3je7dw8k Месяц назад +2

    Gaskiya afakallahu kabamu kunya

  • @AminuYakubu-b6t
    @AminuYakubu-b6t Месяц назад +1

    Agaskia cin amanane akirasu qalaqato.

  • @AbdulRazark-b9x
    @AbdulRazark-b9x Месяц назад +2

    gaskiyan

  • @Ibrahimsurajorabiu
    @Ibrahimsurajorabiu Месяц назад +1

    😂😂😂Hmmm afakalla idan Allah yace abi alqu'ani bawai dole sai ance kar abi wani abuba, alqu'anin kawai ake nufi😂😂😂

  • @SheihuBfaila-kl7um
    @SheihuBfaila-kl7um Месяц назад +2

    Gaskiya Asadus Sunnah Yaa shi gaa Uku 😂

  • @ukashatuibrahim5374
    @ukashatuibrahim5374 Месяц назад +1

    Babu Abubakar da Umarr 😂😂hodijan

  • @musakabiru1586
    @musakabiru1586 Месяц назад +2

    Quran gaskiyane musulunci shine kade duk wani littafi karyane

  • @AbdulRazark-b9x
    @AbdulRazark-b9x Месяц назад

    😂😂😂😂😂😂😂afakala bakada hujja kai

  • @AishaMuhammadYahuza
    @AishaMuhammadYahuza Месяц назад +2

    Kuban answer mana ai dama nasani babu abinda za ku iya cewa

  • @ZubaidaMuhammad-cj1jt
    @ZubaidaMuhammad-cj1jt Месяц назад +1

    Inalilahi wa'inah ilaihiraju lanlai banga laifin masu bin Alqur'ani zalla ba matukar san zuciya bazai bari a cire hadisan karya ba.

  • @ZubaidaMuhammad-cj1jt
    @ZubaidaMuhammad-cj1jt Месяц назад +1

    Inah tsinanu da sukace babu hadisin karya acikin bukari da musulumu.

  • @SurajoIbrahim-l7u
    @SurajoIbrahim-l7u Месяц назад

    Gaskiys afakllah

  • @kareemsvlog5590
    @kareemsvlog5590 Месяц назад +3

    Daga gani ‘yan Qurani zalla sunyi meeting don su cika comment section da cewa su suke da gaskiya toh Allah ya kamaku maqaryata 😂😂

  • @YahayaMagajiMagaji
    @YahayaMagajiMagaji Месяц назад

    Badambada ya'e.Wani'aiki sai malam man Sunnah.

  • @Ibrahimsurajorabiu
    @Ibrahimsurajorabiu Месяц назад +1

    Afakalla bama kasan alqu'ani ba wlh ka koma kasan fasarar alqu'ani, shiyasa malan yahaya Ibrahim masussuka yace in dai kai bawani sa nanneneba bazai yi maqabila da shiba kuma wlh na yadda da zan cansa....

  • @SabituRabiuRogo
    @SabituRabiuRogo 2 дня назад

    Md sabodame kayi hujja da hadisi kai kuma bakayarda da shiba?

  • @ibrahimgamboyunusa9266
    @ibrahimgamboyunusa9266 Месяц назад

    Afakala yabaka magana kayi shiru

  • @insafaritv2649
    @insafaritv2649 Месяц назад +1

    Salam kun sabka daga Maudu inda kuke kai

  • @ibrahimgamboyunusa9266
    @ibrahimgamboyunusa9266 Месяц назад

    Wai ina afakala yake muna kigiyarsa

  • @SurajoIbrahim-l7u
    @SurajoIbrahim-l7u Месяц назад

    Abubakr Umar daura sahbai

  • @AdamaMahamma
    @AdamaMahamma Месяц назад

    To masugayawa wani Dan kalakato shibaikra kansa
    ba kutanadi hujja ranarkiy

  • @Ibrahimsurajorabiu
    @Ibrahimsurajorabiu Месяц назад +1

    San nan acikin hadisan wannene nagaskiya? Wannene nakarya? Do mun kunce akai wayan da busu in gantaba, dama amaganar annabi akwai wace bata in gantaba?

  • @alimusabachirawakano2708
    @alimusabachirawakano2708 Месяц назад +2

    Dan kala kato baka da hujjah sai kame kame kake

    • @BodiboBoco
      @BodiboBoco Месяц назад

      Do u understand housa bro

  • @SabituRabiuRogo
    @SabituRabiuRogo 2 дня назад

    Assadu kayi da lura duk aya karka yarda kace baka yarda dasuba. Kamar yadda yake bayajin nauyin karyata hadisai. Allah ya sawake.

  • @auwalabubakar5614
    @auwalabubakar5614 Месяц назад

    Hmm Kuna kawo hadisai Amma baku yarda dasuba

  • @Ibrahimsurajorabiu
    @Ibrahimsurajorabiu Месяц назад +1

    Afakalla bafa jahilan dalibai bane suke saurarankuba, shin taya arrasulu zata zama hadisi, ka gyara har shan ka adi'ullaha wadiurrasula itama kunkirata hadisi......

  • @sarki2022
    @sarki2022 Месяц назад

    Yan ƙala ƙato ta yaya zaku fahimci Qur'ani ba tare da hadisai Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ba. Amma zaku dade kuna fa'ma

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +2

    Sarki please do u understand the language or what bro ur question don't match the talk u bring the confusion bro

  • @aliyumisau9501
    @aliyumisau9501 Месяц назад +2

    Wannan MB din shaye shaye yakeyi baimasan mi yake cewa ba😅

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +1

    Sarki we no u going to bring asadu to this mess everybody no thi is a shame

  • @MuhammadKankaee
    @MuhammadKankaee Месяц назад

    Wannan malamin kala Kato bai ma San Mai yakeyiba sai yaje wata sura da Allah yake maga akan wani abu sai hada da wani aya da ake wata magana daban

    • @abdulsalamyusufkaita
      @abdulsalamyusufkaita 11 дней назад

      Malam kaje ka nemi ilimin alqur ani nan ne zakasan gaskiya tsantsagwaronta tun kafin kayi izala nayita da sauran wasu qungiyoyi na addini daga baya nagane gaskiya na dawo qur ani gidan gaskiya bamu da wata qungiya mu qur ani kawai muke bi

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +1

    Asadu asadu go to sleep we see u

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +1

    Afarka sarki is not the judge ok I no u going mention his 10x before the end of the show

  • @zakirugarba5289
    @zakirugarba5289 Месяц назад

    m md kai jahiline ba abinda ka sani

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +2

    Asadu we not happy with u wrong go to sleep

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +1

    U can't defend this from mb u looking for masossak please

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +2

    Malan asadu get off the phone u misleading people u dot want the truth bro

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +1

    Sarki the world is watching u bro this u making the mess bro

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +1

    Afarka can not defend this sarki u better go bring someone else

  • @SheriffAbakar
    @SheriffAbakar Месяц назад +1

    Toh dama wai sarkin Zaki? Kana samanin Umar da Ali da Usman da Abubakar dama kanasamanin tabbas musulmaine, Dan kawai sunada sunayen larabawa

  • @BodiboBoco
    @BodiboBoco Месяц назад +1

    Running asadu shame u should have shut up and stop misleading people for self interest ok u don't have clue

  • @danbashironlinetv2687
    @danbashironlinetv2687 Месяц назад

    Gaskiyane asadussunnah