MUQABALA🔥Musulmi Da Kirista Kan Annabi Isah Allah ne {Jesus}. Anyi Barin Wuta🔥 Sarki Zaki

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 янв 2025

Комментарии • 249

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 11 месяцев назад +3

    Masha Allah alhmdllh patan alkhairi kuduk

  • @sulaimanyasirandyasir3111
    @sulaimanyasirandyasir3111 2 года назад +7

    Masha Allah Allah yakarama musulunci dau kaka
    Allah yasaka da alkairi malan

  • @DestinyDominic-v3y
    @DestinyDominic-v3y 2 месяца назад +1

    More Grace pastor

  • @ayoubaManman
    @ayoubaManman 3 месяца назад +2

    A gaskiya mode mona fanciki🎉

  • @Anashassanhamza
    @Anashassanhamza 9 месяцев назад +1

    Allah karabamu da bata wannan baze fahitaba amma allah yashiryaka pastor

  • @DestinyDominic-v3y
    @DestinyDominic-v3y 2 месяца назад +2

    Jesus is the way

  • @lizzyoduaran5072
    @lizzyoduaran5072 2 года назад +2

    Allah ya karawa malam uti lapia da sarki Zaki Amin yakamata mutane a Kara gonna da Neman ilmin addini da na zamani

  • @Isamaila-s6k
    @Isamaila-s6k Год назад +3

    Na

  • @musaayusufu4632
    @musaayusufu4632 2 года назад +6

    Tanx God I m a Christian,

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 года назад +2

    Ashidama hakka kafurai suke nede yau nagodewa Allah wlh battajin waken suba

  • @tahirlawan42
    @tahirlawan42 Год назад +1

    Ai kaima haka duk dan Adam ruhin sa daga Allah kamar yadda annabi adam ruhun shi ya samu daga Allah kowa haka nashi yake

  • @victorylapp
    @victorylapp 13 дней назад

    PASTOR MAY THE LORD GOD BLESS YOU . WELLDONE!

  • @AbdoullahiSAIDOU
    @AbdoullahiSAIDOU 8 дней назад

    war KIRISTOCI, ALLAH MADAUKAKIN SARKI YA ZO DA SUFFAR DAN ADAM SHI NE YESU:
    Na yi musu tambayoyi da yawa don su nuna min inda Yesu ya ce ni ne Allah a cikin surar mutum, babu ɗayansu da ya amsa tambayar, abin da suka sani ya kauce daga tambayar kuma ya yi magana a waje da tambayar.
    A cikin Ishaya 40:18, Allah Maɗaukakin Sarki da kansa ya yi tambaya da wane kamanni ne za a kwatanta shi domin su zama iri ɗaya ko da babbar alamar tambaya, amma Yesu ya kasa magana kuma babu wani cikin almajiransa da ya amsa wa Allah da ya ce mu. Yesu kamar ku ne. sai dai kiristoci makiyan Allah.
    Har ila yau, Allah ya maimaita tambayar a cikin Ishaya 40:25, ya ce, “To, da wa za ku kwatanta ni, mu zama ɗaya, in ji Ubangiji.
    Yesu kuma bai yi magana ba, bai ce ni kamar ku nake ba, amma ya ce ni mutum ne kawai (Yohanna 8:40), amma banda Kiristoci, maƙiyan Allah da annabawansa suna ƙoƙarin amsa tambayoyin Yesu da cewa yana kallo. kamar Allah.
    Malachi 3:6 Allah ya ce, “Ba zan canja ba.
    Amma hujjojin Littafi Mai Tsarki da hujjojin Kur’ani sun nuna cewa Yesu tun yana ƙuruciyarsa har zuwa balagarsa, yana ƙarami kafin ya girma.
    Shin da gaske ne Alkur'ani ya tabbatar da cewa Allah ba zai iya canzawa ba?
    Kuma ba za a iya kwatanta Allah da ra’ayin Littafi Mai Tsarki ba?
    Eh lallai alqur'ani ya tabbatar dashi, domin alqur'ani shine tabbatar da nassosin da suka gabaceshi, kamar TURA, ZABURA, INJEEL, Qur'ani yazo yayi ta'aziyya, duk wani virus nata Alqur'ani zaiyi masa allura domin yayi formatting Virus. .
    Quran 112:1-4 ya ce
    Allah ɗaya ne (Markus 12:29)
    Kuma shi Allah madawwami ne (1 Timothawus 6:16).
    Ba shi da sanyi, ba uwa ba (Mai-Wa’azi 4:8).
    Kuma shi Allah ne marar daidaituwa, babu wani abu kuma da za ku iya kwatanta shi da shi da ya zama iri ɗaya (Ishaya 40:18).
    Wannan shi ne yadda Alkur'ani mai girma ya tabbatar da Littafi Mai Tsarki.
    Allah ba Yesu ba ne kuma Yesu ba Allah ba ne.
    Allah bai taɓa cewa ni ne Yesu ba, kuma Yesu bai taɓa cewa ni ne Allah ba.
    Allah bai taɓa kiran mutane su bauta wa Yesu ba, amma Yesu ya kira mutane su bauta wa Allah (Markus 12:29-31).
    Allah ba ya bauta wa Yesu, amma Yesu yana bauta

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 года назад +2

    Alhamdulaila da Allah yayine mussuma Allah yaganardaku

  • @abubakaraabubakar5589
    @abubakaraabubakar5589 Год назад

    Sarki Wanda bai san Alqur'an ba ka karantamasa Mai yasani, ai bata lokacine akeyi, shi karan kan shi baiyi Imani da littafinsa. Tunda zaka ce yakaranta baya iya karantawa saidai kame kame.

  • @ibrahimmuhammad1569
    @ibrahimmuhammad1569 2 года назад +11

    Rashin fahimtar cewa Allah baya buqatar "Ruhi(spirit)"kafin shi zama Rayaiye domin shi ya halicci Ruhi iri daban Saban da ke sanya Halittu su zama Raiyaiyu,idan har Allah yana buqatar Ruhi kafin shi zama Rayaiye,kenan Ruhi ya halicci Allah kenan Wanda ko Bible ya kore wannan .Shi pastor Ayuba abinda yake tsammani da Allah yace "Ruhun minhu alqaha ila Maryam (Rai ne daga Allah da ya jefa cikin Maryam)" Yana nufin Allah ya saukarda Ransa ga Maryam,Wanda ba haka ayar take nufi ba.Ayar tana nufin kamar yadda kowace halitta Allah yakan turo mala'ika shi hura ga gangar jiki,shi Annabi kafin gangar jikin ta hadu Allah ya turo Rai daga gareshi mala'ika ya hura wannan Rai a jikin Maryam sai gangar jiki ta baiyana tare da ran,Wanda muujiza(miracle) ne cewa ba tareda da namiji ya zuba qwayaqwayin maniyyin cikin mahaifar Maryam ba Rai da gangar jiki suka zamo;shine "Kun fayakunu(ka zamo, sai Annabi ESA ya zamo).Rashin fahimtar wannan muujiza shi ya jawo kiristoci suke kafa hujja da ayoyin Qurani dan su kare aqidarsu cewa Ran Allah da Annabi Esa kansa su suka hadu suka zama Allah kansa,Wanda ko a Bible ba Wannan magana; wannan magana ta fito ne daga aqidar arnancin Romawa da ake Kira mithraism da aka shigo dashi cikin dan abinda aka tsinto daga Labarai na jitajita akan abinda Annabi ya koyar lura da cewa wayanda suka rubuta littafan Bible 200 baa San ko suwaye ba(Anonymous writers).Nan ne a council of Nicea aka dauko abin bautar Romawa,wato mithra,aka laqabawa Annabi Esa Cewa shima Allah ne domin Ran Allah ne ya sauko ga Maryam ta haifi da da suka Kiran Dan Allah exactly kamar yadda shima arne Mithra Ran Allah ne ya sauko ga dutse aka haifeshi.
    Dan haka Allah ya Kira kiristoci da "daalin(batattu)"domin sanadiyyar wannan muujiza ta daukar cikin Annabi da saiyida Maryam tayi ba tare da qwayaqwayin maniyyin namiji ya shigi mahaifarta ba ,Allah ya turo mala'ika ya hura Ransa jiki ya faru tareda ran,ya sa sun rude cewa ai Allah ne kansa ya rikida ya zama jariri a cikin cikin Maryam ko Kuma Ran Allah ya fado cikin Maryam.Idan suka ce haka,to kenan an baro Allah ba Rai kenan?Idan suka ce Ran Allah yana can sama Kuma ya dalalo ga Maryam ta Sami cikin Annabi ESA,kenan Maryam ta haifi Allah kenan.To,Ina maganar Allah uba tunda duk Maryam ta haifesu?Kunga rudani ko?Muna neman baya daga kiristoci akan wannan.

  • @marnadoutchi3072
    @marnadoutchi3072 2 года назад

    Gaskiya sarki zaki kabirge wlh da tambaya ka

  • @ibrokatsina9194
    @ibrokatsina9194 2 года назад

    Gaskiya Allah yauche mutum, babu mutum dazai iya sanin shi.

  • @frankee853
    @frankee853 2 года назад +2

    Jesus is the way, truth and the life. Accept Jesus as your personal lord and savoir....

    • @Memedcas
      @Memedcas Месяц назад

      Fake, Jesus was the way only during his tenure and only to the people of israel

  • @KhaleedSaleh-mz9oh
    @KhaleedSaleh-mz9oh Год назад +1

    Fasto kazo hannu

  • @victorylapp
    @victorylapp 13 дней назад

    Pastor Welldone !

  • @ezekielpaul6605
    @ezekielpaul6605 2 года назад +1

    Nine Hanya,nine gaskiya,nine Rai BA MAI ZUWA WURIN UBA SAI TA WURINA Wa yayi wannan furucin?.......

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад +1

    Ruhin shi WA'IZA QADA AMRAN INAMA YA KULU LAHUM KUN FAYAKUN...

  • @lawandyabubakar9709
    @lawandyabubakar9709 2 года назад +1

    Wannan pastor baya da ilimi

  • @MuhammadAUmar-do2qj
    @MuhammadAUmar-do2qj 2 года назад +4

    Islam is the best religion

  • @lawandyabubakar9709
    @lawandyabubakar9709 2 года назад +2

    Tambayata isa yayi sallah ko baiyi ba

  • @نسرينتكروني
    @نسرينتكروني 22 дня назад

    La'ilaha illallahu Muhammad rasulillahi sallallahu alaihi wasallam

  • @UsmanyusufSaadu-qe7vi
    @UsmanyusufSaadu-qe7vi 7 месяцев назад

    Gaskiya andade ana gubzawa gaskiya wannan mutunen wohoho

  • @youssoufboubacar3201
    @youssoufboubacar3201 2 года назад +1

    Sannan magana a fili take gaskiya bata buya musulunci shine addini na gaskiya allah ka shiryi pastor zuwa addinin gaskiya ma'ana musulunci

  • @habibmuhammad8985
    @habibmuhammad8985 2 года назад +3

    Yaaa Allah kajuyardazuchiyan bawannan naka izuwa addinin gaskiya

  • @asmauumar7087
    @asmauumar7087 2 года назад +2

    Gaskia sarki zaki kaina musamman ne walh ka iya tambaya😅😅😅

  • @jasperjwaziri6137
    @jasperjwaziri6137 2 года назад +2

    Ni inason na San yadda Allah ya kira Muhammad yazama annabi har kumayakawo wani addini don dukan annabawa da yadda Allah yakirashi, missali, annabi Musa ta wurin wuta, Yusuf Kuma tawurin mafarki samailla Kuma a masujada Yana barci. To Yaya na Muhammadu

    • @kofakofa6216
      @kofakofa6216 2 года назад +1

      Ka duba cikin suratul Muhammad...'Muhammadurrasulullah...."

    • @sanusimujitaba2275
      @sanusimujitaba2275 2 года назад +1

      Amma gaskiya baka taba karanta litafinkaba

  • @babasani5352
    @babasani5352 2 года назад +1

    Gaskiya wannan pastor din yan'izala yakema raddi masu kafirta alumman annabi, Allah yasa mu gane kuma mu gyara Alfarman sayyidina rasulillahi 🤲🤲🤲

  • @djamiloumamanmousda
    @djamiloumamanmousda 2 года назад +2

    Macha'allah malam Allah ya kara ilmi

  • @ewugaewugagideon
    @ewugaewugagideon Год назад +2

    I don't know that program like this do take place here , I really in joy this debated

  • @tahirlawan42
    @tahirlawan42 Год назад

    Shima pastor nashi ruhin daga Allah ne

  • @kamaldansadau1992
    @kamaldansadau1992 2 года назад

    Host kana sa bakin a bayanan su bai kamata. Koda wani yayi bayani da baka gamsu dashi ko baka gane ba. Wannan ba hurumin Ka bane a matsayin Ka na host. Allah sa mu dace

  • @matthewlawos7647
    @matthewlawos7647 Год назад +3

    God bless this pastor, the Malam just come to cleared the air hahahahahaha Jesus is lord

  • @rukayyashuaibu2911
    @rukayyashuaibu2911 2 года назад +10

    The way that pastor know about qur"an I think he is a Muslim before
    Proudly to be Muslim may Allah bless all the Muslim in the world

    • @umarmohammedahmed1169
      @umarmohammedahmed1169 2 года назад +2

      Amin summa Amin ya Allah

    • @waterfrancis4794
      @waterfrancis4794 2 года назад

      YOU ARE SPEAKING CONTRARY TO YOUR QURAN;
      1) YOUR allah as no virtue therefore allah does not have the ability or power to bless;sura 2 verse 102
      2) ALL MUSLIMS ARE DESTINE FOR HELL a degree by allah sura 19 verse 71

    • @mejamaaonlinetv
      @mejamaaonlinetv  2 года назад +2

      Aa balallai bane yazama musulmi ada; kawai sukan yi kokarin karanta al-quranine suma kamar yanda suma wasu daga cikin malamammu suke karanta Bible da sauran littattafan Su
      Kuma so dayawa sukanyi kuskurema wanjan fahimtar hakikanin alquranin. Amma tabbas wasu pastors din suna kokari wajan karantan abunda yashafi musulunci

    • @rukayyashuaibu2911
      @rukayyashuaibu2911 2 года назад +2

      @@mejamaaonlinetv to ubangiji Allah yaganardasu gaskiya Allah yasa masurabone anan gidan duniya

    • @rukayyashuaibu2911
      @rukayyashuaibu2911 2 года назад +2

      @@mejamaaonlinetv mukuma Allah yatabbatar damu akan musulunci yakarawa annabi daraja

  • @dieudonneedouard1180
    @dieudonneedouard1180 2 года назад +2

    Ruhu na Allah ba na mutun ba .

  • @michaeljennings5026
    @michaeljennings5026 2 года назад +4

    Pastor did a good job God bless Pastor Ayuba

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 года назад +3

      How good pastor Ayuba's argument was?He misconceived Quranic verses to justify your pagan doctrine of divinity of Jesus Christ, which was squarely debunked by the other debater from daawa Ghana.The Quranic verse concerning miraculous birth of Jesus is thus:"wa nafakhna fihi min ruhina (we blew into him ,Ie Jesus,a spirit of life from us)", which means it was Allah (God Almighty)who commanded that the spirit of life to be blown into Mary and Jesus was conceived ,exactly as it is stated in your Bible that Jesus was conceived by the power of the holy Spirit.Another verse of the Quran has clarified that the similitude of the miraculous birth of Jesus was like that of Adam who was created from clay and said "Be"and he was.in the case of Jesus,he was created without a male intervention,Ie without Mary having sexual intercourse for the cells to be dropped into her womb and conceived.
      You mithraist christians could not differenciate between miracle and divinity.divinity means being God;while miracle simply means signs and wonders to show that a person was sent by God.The miraculous birth of Jesus is that under the law of nature ,a male must have sex with female dropping sperm containing cells that will transform into clot of blood,then body system emerges from stages , and finally spirit of life is blown into the body,which means embryo.But in the case of Jesus,it was when spirit of life was blown that body system emerged and constituted a living embryo in the womb of Mary.who caused the formation of this embryo in the womb of Mary? According to your Bible, Jesus was conceived by the power of the holy Spirit.in the Quran,it was an angel as spirit who was sent by God and blew the spirit of life into the garment of Mary and living embryo of Jesus emerged in the womb of Mary.Ayuba contended that spirit of life blew into the womb of Mary is God Himself.If that is the case,then there was no more God the Father in the heaven when Jesus was inside the womb of Mary, unless he was saying Mary conceived God the Father Himself as some Christians believe.Do you believe that Mary was the mother of God the Father?

    • @musaayusufu4632
      @musaayusufu4632 2 года назад +1

      @@ibrahimmuhammad1569 OKAY TAKE PROPHET MUHAMMAD AN JESUS THE MESSIAH AS PROPHET WHICH ONE OF THEM IS HOLY,JESUS IS GREATER THAN ALL THE PROPHET

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 года назад +3

      @@musaayusufu4632 ,Are you a Muslim or mithraist pagan Christian?we are not comparing between Jesus and prophet Muhammad;in Islam,both Jesus and prophet Muhammad were brothers in the community of greatest messengers of Allah sent with divine message of monotheism (total submissions to will of one God without co-equal ).so,the question of who is holier or greater in the sense of discrimination between the two brothers will not arise.But mithraist pagan Christians believe that Jesus was divine, and Such he is superior to all prophets, including prophet Muhammad whom they don't believe.
      But that divinity of Jesus Christ has no basis even from the Bible itself, because there is no unambiguous and unequivocal statement in the whole Bible where Jesus said" I am God, worship me".The concept of divinity of Jesus Christ was smuggled into the remnants of some speculative accounts on what Jesus actually taught mixed with pagan doctrines from Roman paganism of mithraism at council of Nicea under mithra worshiper Constantine,325 after Jesus' ascension to the heaven.
      However, according to authentic Hadith prophet Muhammad is the leader of all creations, including prophets like Jesus.It means, Jesus is under prophet Muhammad in rank in the sight of Allah in the day of judgement, because he will be the only one to intervene to ask Almighty God to have mercy on mankind on that day after even Jesus will be afraid to approach God asking for mercy to mankind on that day.You get the point?

    • @musaayusufu4632
      @musaayusufu4632 2 года назад +1

      @@ibrahimmuhammad1569 Go and read your Quran Jesus is greater than all the prophet,by miracles, by healings,by creation, he is alive now,by love, by compassion, JESUS NEVER KILL ANY THINGS, JESUS NEVER MARRIED

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 года назад +2

      @@musaayusufu4632 where in the Quran it is stated that Jesus is greater than all the prophets.I committed the whole Quran into memory,both the text and interpretations,but I have not come across such statement that Jesus was greater than all the prophets.Even in your mixed pagan mithraist Bible,there is nowhere Jesus stated unequivocally and unambiguously that he is superior to all the prophets; Such elevation of Jesus to divinity was the creation of Paul the liar and perverted interpretations of the church.
      You Said Jesus was greater than all the prophets because he did not kill anyone;but according to your pagan mithraist Bible (which your believe was inspired by Jesus as God)in Samuel,15:3 and book of Numbers, your god commanded you to kill all those living ,including women and infants, with exception of small girls to be kept as sex slaves,which was carried out by the Jews against non-jews;yet your Bible stated rightly that God the Almighty is greater than all.Prophet Muhammad never ordered the killing of innocent people; killing is only allowed in exceptional circumstances like those who committed murder or blasphemy or in the course of defensive wars.
      Prove to me with cogent and irrefutable historical evidence a single innocent person ordered to be killed by prophet Muhammad.

  • @JAMILMKCITY
    @JAMILMKCITY 11 месяцев назад

    Wllh azim musulunci gaskiyane❤❤

  • @musasamuel-t6m
    @musasamuel-t6m Год назад

    Pst more grace

  • @ladanshehu8321
    @ladanshehu8321 Год назад

    sarki zaki Allah ya yabiya pasto pasto malam Allah ya karabasira

  • @matthewlawos7647
    @matthewlawos7647 Год назад +2

    Thank God I am a Christian hallelujah

    • @zakkayusuf-cm2yz
      @zakkayusuf-cm2yz Год назад

      Yesu Dan Allah ne, Allah ne, Babu Wanda zai ga Allah sai ta wurinsa.

  • @abdullahisuleiman2795
    @abdullahisuleiman2795 2 года назад +3

    Kai wannan Pastor akwai ban dariya ga kuma hakuri

    • @goratvchannel4081
      @goratvchannel4081 2 года назад +1

      wllh abokina the pastor is so humble n funny 😁 😂. buh still reject the truth 🤣

  • @zaituntauheed6814
    @zaituntauheed6814 2 года назад +1

    Masha Allah, wannan muqabalar ta.bada maana, Amma ashawarce Mal. Sarki Zaki yakamata ace da sheikh Mabera ya zauna.... Cikin yen kananan lokacin zaiyi bashi gamsashshiyar amsa......

  • @Memedcas
    @Memedcas Месяц назад

    Yesu yace wa yahudawa Kuma ai alloli ne, kaga ba Allah na Sama yesu yake nufi ba

  • @olakanmiadekunle
    @olakanmiadekunle Год назад

    shak ❤❤❤❤😁😁

  • @Memedcas
    @Memedcas Месяц назад

    Allah yace shine Mai gaskiya
    Yesu yace shine gaskiyar,
    Allah yace shine Mai gaskiya
    Kaga Kaya da Mai Kaya ai ba Abu daya bane

  • @lawandyabubakar9709
    @lawandyabubakar9709 2 года назад +1

    Pastor ka dinga duba littafi kana karantawa yafi

  • @nehemiahyakubu
    @nehemiahyakubu Год назад

    In kace yesu ba dan Allah bane,
    To Dan waye
    Duk Wanda ya zu maniyin shi a cikin mace ta Sami ciki, to ba shine baban yaron ba
    Allah ya hura rushin sa a cikin farjin maryamu to waye kenan ya Zama uban shi

    • @daoudakodji940
      @daoudakodji940 Год назад

      Allah ba sai da maniyi ya ke halitaba Allha ya nayin halitan sa yada ya gadama don mai hankali yagane shine Allha kadai dan uwa

  • @olakanmiadekunle
    @olakanmiadekunle Год назад

    Allah yabiya. Sahk❤❤❤

  • @Souleymane.
    @Souleymane. 2 года назад +2

    Il faut invité la DDR ( daawa dans la rue) de la côte D’ivoire 🇨🇮 pour débattre avec ce pasteur

  • @AbuAishausman-ut5lr
    @AbuAishausman-ut5lr Год назад

    Sarki Zaki Allah yakara daukaka

  • @Memedcas
    @Memedcas Месяц назад

    Wannan pastor yana da ilimin addinin sa, Amma Kuma ina hujjar Bai kawatar ba

  • @Ymlmpapistoa
    @Ymlmpapistoa Год назад

    Pastor tambaya malam ne kake kaucewa to katanadi amsarka ranar da Allah zaitambayeka akan annabi Isah

  • @danbabanaannabi366
    @danbabanaannabi366 2 года назад +2

    Posto fa yagane kuskuran ka

  • @usmanahmed9628
    @usmanahmed9628 2 года назад +2

    Sarki zaki Allah bless you, I look for your page ever since

  • @khadijayahayamuhammad6163
    @khadijayahayamuhammad6163 Год назад

    Haba pastor

  • @Memedcas
    @Memedcas Месяц назад

    A cikin ayar da suka ce yace shi Allah ne, Sai yace kun manta annabawan ku alloli ne, Basu fahimce shi bane, Yesu yana magana ne da Karin magana parable

  • @IshaqIdris-pk3ro
    @IshaqIdris-pk3ro Год назад

    Ma sha Allah. Mal mungode

  • @yohannaharuna5630
    @yohannaharuna5630 2 года назад +1

    Pastor is not confusing anybody

  • @MusaGoni-r5l
    @MusaGoni-r5l Год назад

    Salaam alaikum warahmatullahi wabarakatuh

  • @ezekielpaul6605
    @ezekielpaul6605 2 года назад +2

    Pastor says the truth

    • @Memedcas
      @Memedcas Месяц назад

      Where is the truth? He misunderstood the scripture

  • @Memedcas
    @Memedcas Месяц назад

    Mala,uku ruhun Allah ne, indan haka ne suma sun zama Allah Kenan, kalmar ruhu yana nufin boyayyiyar halitta

  • @hashimousarki1009
    @hashimousarki1009 2 года назад +2

    Asalam..Sarko.zaki.kanalafiya.allah.yakareka.bijahi.rasulillah

  • @khadijayahayamuhammad6163
    @khadijayahayamuhammad6163 Год назад

    Mukabala yayi sakallahu khaira

  • @YusufSarki-hq7um
    @YusufSarki-hq7um Месяц назад

    Yayi

  • @ishaqyakson3395
    @ishaqyakson3395 Год назад

    Pastor u've killed it. God bless u abundantly

  • @BuhariMusajanar
    @BuhariMusajanar 7 месяцев назад

    Ba aji tana season

  • @Hachimi-v7b
    @Hachimi-v7b 11 месяцев назад

    Am mawasu sunajafintakasu abidabakadasaniàkan saikake zakayi Magana akan

  • @DKB70
    @DKB70 9 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @lawandyabubakar9709
    @lawandyabubakar9709 2 года назад +1

    Kubarshi ya dinga kanranta nashi

  • @DalhatuMuhammad-yr6jb
    @DalhatuMuhammad-yr6jb 8 месяцев назад

    Sarki zaki Allah yasakama dalheri

  • @yarankanokids5527
    @yarankanokids5527 2 года назад +3

    Amazing !!! I wish I can debate with this Pastor cus even me o will lead him to the truth cus he misunderstood it ....

  • @Memedcas
    @Memedcas Месяц назад

    Mabiya Isah daban, masu bautar Isah daban,
    Mabiya Isah da Quran yayi magana akai yahudawa ne da suka bi yesu a lokacin da yake Duniya, Amma kiristoci masu bautar yesu ne, ba mabiya yesu bane

  • @hamabuom3345
    @hamabuom3345 2 года назад +1

    Karya tai hali ta

  • @alitingri4828
    @alitingri4828 9 месяцев назад

    Allah allah ne bawa bawane

  • @CaptingtigersIleshaa
    @CaptingtigersIleshaa 9 месяцев назад

    𝓐𝓵𝓵𝓪𝓱 𝓴𝓪𝓼𝓪𝓶𝓾 𝓰𝓪𝓷𝓮 𝓰𝓪𝓼𝓴𝓲𝔂𝓪❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Memedcas
    @Memedcas Месяц назад

    Sak amsar dana baiwa wata kirista Kenan, ba jifar shedan ake Ba, tunawa da abinda ayyukan annabi Ibrahim ne

  • @Fatima-zo7eq
    @Fatima-zo7eq 2 года назад +2

    Wanyo may Almighty Allah guide him

  • @MansirAbubakar-z5w
    @MansirAbubakar-z5w Год назад

    Kenan shi isan matsorachine tunda yabari mutane sukayi taro suka kasheshi to baizama Allah ba tunda Yana mutuwa ko guduwa.

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад +1

    Shine na farko,kuma Allah ya gayama mutanen Annabi Musa chewan zan turo da wani dan sako da zai jaddada Annabichin Annabi musa..chikin DEUTETONOMY 18 VS 18..Allah yasa mu dache....Wallahi karya......

  • @mustaphaauwal815
    @mustaphaauwal815 2 года назад +2

    Masha Allah

  • @Memedcas
    @Memedcas Месяц назад

    Anabi Ibrahim ya Kamu da zazzabi Mai karfi, Sai Allah ya cewa Annabi Ibrahim, ka dauki tsakuwa kayi jifa a bayan Ka,
    Ban taba Jin wani musulmi yace Zai he jifar shedan Ba cewa muke Zamu je aikin hajji ha jifar shedan ba

  • @khadijayahayamuhammad6163
    @khadijayahayamuhammad6163 Год назад

    Yau day anmatse pasto😮

  • @PeterYakubu-q7n
    @PeterYakubu-q7n Год назад

    Malam kana karya ayan baice, malamin da baida kuskure ba wannan Bible dinkan nan daban ne kenan

  • @ishaqyakson3395
    @ishaqyakson3395 Год назад

    Balabalabalabala mallam

  • @SHEHUINYAS
    @SHEHUINYAS Год назад +2

    الحمد لله على نعمة الإسلام ❤

  • @godiyayakubu5846
    @godiyayakubu5846 2 года назад +3

    Mallam don't have understanding he have lost.cant you differentiate between formed creat?

  • @saulsamuelyakusak7567
    @saulsamuelyakusak7567 2 года назад +2

    Why do angel jibril had to squeeze muhamad 3 times before he was able to read.,is Allah or jibril not that powerful?

  • @AbdulfatahMalnm-tu1ft
    @AbdulfatahMalnm-tu1ft Год назад

    Minene ruhi ray shiine ruhi

  • @risba3409
    @risba3409 Год назад

    Mun gode pastor. Allah ya biya ka amin 🙏. Sheikh Allah ya taimaka...

  • @yakubuumar6538
    @yakubuumar6538 2 года назад

    Malachi 3:6 God said I am the Lord your God and I am Unchangeable God how does God change to become a man? When God said In numbers 23:19 God is not a man and God is not a son of man. Isah ba rubun Allah ba amma ruhu daga Allah ne quran 4v171 بِسْمِ اللّٰهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ
    يٰۤـاَهۡلَ الۡكِتٰبِ لَا تَغۡلُوۡا فِىۡ دِيۡـنِكُمۡ وَلَا تَقُوۡلُوۡا عَلَى اللّٰهِ اِلَّا الۡحَـقَّ‌ ؕ اِنَّمَا الۡمَسِيۡحُ عِيۡسَى ابۡنُ مَرۡيَمَ رَسُوۡلُ اللّٰهِ وَكَلِمَتُهٗ‌ ۚ اَ لۡقٰٮهَاۤ اِلٰى مَرۡيَمَ وَرُوۡحٌ مِّنۡهُ‌ فَاٰمِنُوۡا بِاللّٰهِ وَرُسُلِهٖ‌ ‌ۚ وَلَا تَقُوۡلُوۡا ثَلٰثَةٌ‌ ؕ اِنْتَهُوۡا خَيۡرًا لَّـكُمۡ‌ ؕ اِنَّمَا اللّٰهُ اِلٰـهٌ وَّاحِدٌ‌ ؕ سُبۡحٰنَهٗۤ اَنۡ يَّكُوۡنَ لَهٗ وَلَدٌ‌ ۘ لَهٗ مَا فِى السَّمٰوٰتِ وَمَا فِى الۡاَرۡضِ‌ؕ وَكَفٰى بِاللّٰهِ وَكِيۡلًا
    -----Word by Word-----
    يَٰٓأَهْلَ : O People
    ٱلْكِتَٰبِ : (of) the Book!
    لَا : (Do) not
    تَغْلُوا۟ : commit excess
    فِى : in
    دِينِكُمْ : your religion
    وَلَا : and (do) not
    تَقُولُوا۟ : say
    عَلَى : about
    ٱللَّهِ : Allah
    إِلَّا : except
    ٱلْحَقَّۚ : the truth.
    إِنَّمَا : Only
    ٱلْمَسِيحُ : the Messiah,
    عِيسَى : Isa,
    ٱبْنُ : son
    مَرْيَمَ : (of) Maryam,
    رَسُولُ : (was) a Messenger
    ٱللَّهِ : Allah
    وَكَلِمَتُهُۥٓ : and His word
    أَلْقَىٰهَآ : which He conveyed
    إِلَىٰ : to
    مَرْيَمَ : (of) Maryam
    وَرُوحٌ : and a spirit
    مِّنْهُۖ : from Him.
    فَـَٔامِنُوا۟ : So believe
    بِٱللَّهِ : in Allah
    وَرُسُلِهِۦۖ : and His Messengers.
    وَلَا : and (do) not
    تَقُولُوا۟ : say,
    ثَلَٰثَةٌۚ : "Three
    ٱنتَهُوا۟ : desist
    خَيْرًا : (it is) better
    لَّكُمْۚ : for you.
    إِنَّمَا : Only
    ٱللَّهُ : Allah
    إِلَٰهٌ : (is) God
    وَٰحِدٌۖ : One.
    سُبْحَٰنَهُۥٓ : Glory be to Him!
    أَن : That
    يَكُونَ : He (should) have
    لَهُۥ : for Him
    وَلَدٌۘ : a son.
    لَّهُۥ : for Him
    مَا : whatever
    فِى : in
    ٱلسَّمَٰوَٰتِ : the heavens
    وَمَا : and whatever
    فِى : in
    ٱلْأَرْضِۗ : the earth.
    وَكَفَىٰ : And is sufficient
    بِٱللَّهِ : in Allah
    وَكِيلًا : (as) a Disposer of affairs.
    -----Saheeh International-----
    O People of the Scripture, do not commit excess in your religion or say about Allah except the truth. The Messiah, Jesus, the son of Mary, was but a messenger of Allah and His word which He directed to Mary and a soul [created at a command] from Him. So believe in Allah and His messengers. And do not say, "Three"; desist - it is better for you. Indeed, Allah is but one God. Exalted is He above having a son. To Him belongs whatever is in the heavens and whatever is on the earth. And sufficient is Allah as Disposer of affairs.
    Al-Quran - Surah 4 - An-Nisaa - Ayah 171

  • @oussmanoussman6552
    @oussmanoussman6552 2 года назад +2

    saikutambayesa isan ne ya halarci annabi Adam ci pasto auban

  • @ZakariyaMahammadu
    @ZakariyaMahammadu Год назад

    Sarki zaki inabukatar nombawayarka

  • @adaramajaEmmanuel
    @adaramajaEmmanuel 14 дней назад

    Bamajifa

  • @Memedcas
    @Memedcas Месяц назад

    Pastor ya tabbatar cewa Mala,ika ma ruhun Allah ne a Bible Amma Kuma yace ruhun Allah Allah ne, Mai yasa Mala,iku masu zama Allah ba

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад +1

    Ambar sa domin yazo ya chika sakon Sa chewa shi ban Allah ne ba......