ZAZZAFAR MUQABALA DAN ANTY DA SHEKH AMINU UNDER 17
HTML-код
- Опубликовано: 18 сен 2024
- Mungode da ziyartan ku channel din mu.
Kada kumanta da yimana SUBSCRIBE da danna mana KARARRAWA (ga wadanda basuyi manaba) domin samun shirye shiryemmu da zaran mun dora.
Yan uwa sai munkara jamewa daku a video na gaba kenan.Thanks
__TAGS__
#mejamaaonlinetv #sanda #aduniya #izzarso #Arewadailytricks #Mahdytech #tanimu1tv #gaskiya24_TV #gaskiya24 #24Channel #MazajeNe #AyatullahiTage #Bushkiddo #ArewaComedian #HausaTv #mubarakeeytv #RuhinMasoyaTv #BasarakiyaTv #AhmedBukhatir #SarauniyaTv #3spTv #AbbacSale #TopArewaT #SoDanginMutuwa #Arewa #SalfiTv2020 #Awa24Tv #SirrinkyauEpisode #RayuwarAminaEpisode #YarMinisterEpisode #JummaiRezaEpiside #lgiyarSoEpisode #RuhinMasoyaEpisode #SoDanginMutuwaEpisode #Masoya #So #Soyayya #KaddarataEpisode #Hikimatv
#WakokinGarzaliMiko #NazifiAsnanic #HadizaGabon #FatiWasha #MaryamYahaya #MaryamBooth #Yankannywood #Kannywood #HausaFilm #MuneeratAbdussalam #indiahausa #TakeBatsa #BakoriTv #lzzarSoEpode #UmarMShareef #AbokiTv #ZainabSambisatv #TumulnterViewComedy #SalmanSasTv #YankanRake #MamakiTv #MamakinKannywood #KannywoodEmpire #RahamaSadau #AliNunu #SadiqSaniSadiq #Hausamedia #indiamovies #KanywoodArewa #AlfurqanTaalimtv #DalatopNews #MushaDariyaArewaComedia #MediaHausaTv #ArewablogTv #ArewaRadio #arewamusiques #ArewaHoto #YanArewa #MujallarArewa #sont #awa24Channel #TabakalasheTv #TabakalasheComedy #AudiDaYauTabakalasheComedy #Ganduje #Kano #Kaduna #Katsina #Abuja #ActionHausaTv #HausaJoint #JointTv #KarantinaHausaTv #KannywoodExclusif #JarumaEmpire #Arewa #AmalUmar #KannywoodNews #HamisuBreakeroya2020 #ArewablogTV #LilinBaba #sakonso #jiminahtv #latesthausafilm #alinuhu #awa24 #arewa24 #basarakiyaTv #AdamAZango #mazaje #Aliartwork #Nishadizallah #ScleverTv #Nishadi24 #AyatullahiTage #RayuwarmasoyaTv #hausatrending1000 #hausatrending500https #KannywoodOnNetflix #AdoGwanja #TopHausaTv #HausaTop #HausaTopChannel #TsakarGida #LimaminTsakarGida #ArewaTopTv #AdamZango #ToparewaTv #ArewaTvTop #HausaMusic #GidanBadamasi #HausaTop #HausaBest #HausaBestTv #DadinKowaWasafaringirki #Labarina #KwanaCasain #DanfulaninDadinkowa #BestHausaMusic #MazajeComedy #HamisuBreakerAlbum #Album2020 #HausaFilmTv #AbbaCSaleAlgaitabDubStudiolnterview #FassararAlgaita #AlgaitabDubStudio #BasarakiyaTv #SarauniyaTv #SarauniyarArewa #YarArewaTv #ArewaTv #martEntertaiment #HausaFilm #MarkAngelComedy
#MaiGariTV #AdonGari #AdonGariTV #1kcreators #10kcreators #100kcreators #MazajeNe #SoHalittaEpisode7 #RayuwarMasoyaEpisodes #MasoyaTV #RayuwarHausawa #WhiteStarTV #AdamDorayi #YusufDirecter #AyatullahiTageComedy #AyatullahiTage2020 #Bushkiddo2020 #BushkiddoComedy #ArewaKutashi #Asirinsu #Sirrinsu #Inscription #BasarakiyaTv #AbbaCSaleAlgaitabDubStudio #DalaBest #MubarakeeyTv #HausaEpisode #AliNuhu; #AdamAZango #SoDanginMutuwa #AmartEntertainment #ArewaMedium #Arewakutashi #EmpireHausaTv #TasharHausaTv #YarArewaTv #Arewa24Channel #DuniyarMasoya #Comedylnterview #Sambisa #LabaraiZallah #AliNuhuDaAdamAzango #KUEntertaiment #ShekauBokoHaram #TasharZamani #MomeeGombe #TheTelegraph #SashenVOAHausa #AdeolaFayehun #AlJazeeraEnglish #AlJazeearChannel #BBCLearningEnglish #bbcNews #BBCNewsعربي #BBCNewesmyanmar #SunTV #AwakeningMusic #HadiFavour #PopTnternacionais #GabrielIglesias #TOPLOVETV #Nollywoodpicturestv #MOVESWEB #NollyFamilytv #DJBambinos #Ostatounatv #FamilleMusulmane #AyishaAbdulBasith #NancyAjram #ArabicTrap #ZainBhikha #learnwithNoor #SaregamaTelugu #MrHeartAttack #AnirudhRavichanderTopic #HusaaiAlJassimi #Rotana #Inez #SamiraZopunyan #TSeris #TaheraNafeesa #ASAKE #EdSheeran #PhynoFino #سعدلمجر #HarryStyelsVEMO #Ckay #Zlatan #KatyPerryVEMO #TheweekndVEMO #سهم #OfficialTimaya #BLACKPINK #BillieElishVEMO #MariooOfficial #TheraceMusic #AkonVEMO #Maroon5VEMO #LinaCollection #PostMoloneVEMO #MAMAKITV #Nollywood #Rihana #AmoHausatv #ApicMasjid #SheikDahirubauchi #Zumuncimmutv #Murnatv #Musulunci #Almajiri #almajirci #Alminhajtv #Sunnah #alfaidatv #Izalaonlinetv #Darikartijjaniyyatv #ProfessorIbrahimAhmdaMaqari #Africa #asadussunah #SheikjafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #AfricaHausawa #Hausatrue #HausaSmarttv #Fatimiyyaalawiyya #DattiAssalafy #FagenNishadi #NtaNews #Thebliever #WaazidaHausa #Makiratv #Yasminharka #KahutuEntertaiment #BestHausa #ambatotv #Filinwasanningargajiya #Islam
Sheikh aminu ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️muna bayanka maganan ka gaskiya ceee
Wannan Gaskiya ne Sister
Subhanallah Allah kamana tsari daga sharrin shaiɗan Allah katsaremana imaninmu Allah kahaskamana abinda keduhu kabamu ikon kaucemasa Allah kanunamana haske kabamu ikon binsa Allah kaɗoramu akan hanya madaidaiciya
Allah Ka doramu akan gaskin ya
Allah kasa mudace
Wallahi wannnan mukabalan Sam Bai dacheba
Allah ya shiryemu
Dan Anti is on a totally different philosophical sphere above their understanding. They are all saying the same thing but with different approach. Dan Anti is intelligent.
SHEGE DAN ANTY is control by his co - dweller of hell fire
Ya allah yayi mana mai kyau alfarmar annabi (s'a'w')
Salm barakada saraki
Dan Anty is real Tijjanyya follower
Msha Allah wannan mukabala tayi ma ana sarki zaki Allah yasaka da alkhairi
Jamaa' kukai dan aunty likita adubashi gaskiya
😂😂
Jazakumullahu kairan 🙏 malm Aminu Dan anty bakada gaskiya
Sarki Zaki bakayima dan Anty adalci ba, Yakamata kaji tsoron Allah
Wallahi Shawara gareku tijjanawa. Kuyi kokarin kawar da wannan Aqidar komai Allah ne, acikin tafiyar ku. Munsani adacen Shehu Dahiru Usman Bauchi baida wata hujja dahuce cewa yan Izala suna kafirta su, kuma suna firta LA'ILAHHA'ILALLAH saigashi Allah ya kawomu lokacin dashi kanshi yake kafirta masu LA'ILAHHA'ILALLAHA din Domin ya kafirta yan Haqiqa da bakinshi dakanshi. Wallahi kuyi hattara. Kuzama masu fadan gaskia
Dan Anty yafika
Hujja yaima dalla dalla
Azahiri ngaski
Munamuku fan Alkairi
Bakidaya
Mun fashin ciku
Allah QA rabasira
MashA ALLAH
Dan ante wanan mutenan bayaganewa❤❤
Gaskiya maganar Dan Anti idan Anduba gaskiya cje
Allah yashiryemu bakidaya
Akaramukallah kakasance alƙaline baikamataka aibanta waniba inamaganane dangane da cewan sarki zaki amaganansa na ƴen izala sunce subhanallah subhanallah
Allah shine wanda ya halicemu dan haka babu wani Allah se makaliki
Mina shaidanirrajeen
Sheikh aminu ❤❤❤
Dan anty sai ahankali
❤😂slm
Slm😂😂
Saura nagareku kanku akeji darika mudai adinimu musilicine wanda fiyeyen halitayazo manadashi Allah mugodai dakabamu shriya namusilinci
Ameen
Allah ya tsare muna imanimmu ya karemu da sherin shaitan da yahud dan anti shaida
wlh da sarki zaki da chi Aminu dukkanku Bankusan Allah Ba saboda bakuda ilimi hakika wlh dan Anty yafiku gaskiya jahilan Banza
Abubuwan da Dan anty yake fada duka akwai su a cikin littattafan dariqa musamman Littattafan IBNU Arabi assufee da irinsu Littafin sirrul akbar.....Banbanci dake tsakaninsu shine;shi dan anty ya fito cikin ahlush shari'a ya bayyana a maimakon ya bayyana a cikin aarifai duk wanda yasan dariqa yasan abinda nake fada.... Allah ka shiryemu gaba daya
Dan Allah wanna wakar dakake daurawa nakenaima bansamuba
Salm sayadi
Dan Aunty yana yin mukabale ne da mutum biyu 1.Sarki zaki (Moderator) 2. Malam Aminu.
Sarki Zaki, ka nuna karara kana goyon bayan mal. Aminu.
Daga ganinsa wannan CIKIN maye Dan anty yAke seda yasha WIWI DA GIYA YAYI TATUL SABDA YASAMU DAMAN QARYATA GASKIYA
Kuduka ba akan gaskiya kukeba. Abinda Hadisin yake nufi shine Allah zai kiyayemaka gani da hi da guraren zuwanka. Kuma zaizama Yana taimskonka ta ko Ina.
Wannan aqidar kiristanci c, sure biyun duk kanwar ja ce. Allah ya shiryar damu ya ya yafe mana. Pls, Mal Aminu da dan anty muna sonku, Allah ya fahimtar daku kubar wannan mummunar aqidar.
Wallahi wannan aqidar a bible take .
Dan anty kafishi gaskiya
Dan Aunty Gaskiya ka burgeni ,
Gaskiya sarki zaki idan zaka gayaci malami karingayin adalci a tsakanin su shine gskia
👍
Basoyayi magana
Sarki ina tuhumarka da mina mina
Allah 1 nebawaninsa
Three is hidden knowledge it exist because is hidden that s why he who reviel it face challenges 'is not allowed to mention it's only discuss behind the scin
🤗🤗🤗🤗
فَإِذا سَوَّيْتُهُ أى: سويت خلق هذا البشر، وكملت أجزاءه، وجعلته في أحسن تقويم ...
وَنَفَخْتُ فِيهِ مِنْ رُوحِي أى: وضعت فيه ما به حياته وحركته وهو الروح، الذي لا يعلم حقيقته أحد سواي.
قال القرطبي: قوله: وَنَفَخْتُ فِيهِ مِنْ رُوحِي النفخ إجراء الريح في الشيء.
والروح جسم لطيف، أجرى الله العادة بأن يخلق الحياة في البدن مع ذلك الجسم.
وحقيقته إضافة خلق إلى خالق، فالروح خلق من خلقه أضافه- سبحانه - إلى نفسه تشريفا وتكريما، كقوله، أرضى وسمائي وبيتي وناقة الله وشهر الله ...
.
وقوله فَقَعُوا لَهُ ساجِدِينَ أمر منه- سبحانه - للملائكة بالسجود لآدم.
أى: فإذا سويت خلقه، وأفضت عليه ما به حياته، فاسقطوا وخروا له ساجدين، سجود تحية وتكريم، لا سجود عبادة، فإن سجود العبادة لي وحدي.
وقال- سبحانه - فَقَعُوا.. بفاء التعقيب، للإشعار بأن سجودهم له واجب عليهم عقب التسوية والنفخ من غير إبطاء أو تأخير.
وهذا نوع من تكريم الله-تبارك وتعالى- لعبده آدم- عليه السلام-، وله- سبحانه - أن يكرم بعض عباده بما يشاء، وكيف شاء.. لا يُسْئَلُ عَمَّا يَفْعَلُ وَهُمْ يُسْئَلُونَ .
Nifa gani nake kamar dan anty bashi da kai sosai fa
Dan iska ne kawai
Shihu ɗan antiy fa yarikice
Wallahi kwarai kuwa yarikice
gaskiya Duk KU biyun iri dayane
sarki kaji tsoron Allah kuma kaje kayi karatu hakika ina gani bakasan manar hakikabah
Salm sakizaki mashala
Wlh wlh sarki xaki Kaji tsoron allah kasan wanan abinda dan Anty yake fada shirka yake fada amma Wai har kana iya bashi katiya Sanan abin haushi Idan wani yace dan Anty bai ce masa Shehu bah sukace yakamat a girmammashi amma kuma a gaban ka yake cewa Wai komai Allah ka kasa dakatar saboda son xuciya da jahilci da shirka
😂😂😂😂😂
Hidden knowledge exist is discuss an in members only. that's why he who reviel it face challenges but it exist and is true is not for anywhere is from the holly Quran from Baqara to Nass . Watch the store of Musa and Hkadir, the store of Uzairu onb Allahwho Allah take his soul and return it after 100yers is not allowed to discuss to listening ears who not up to the standard
A uzu billah
Dukkan su tafiyar su daya ne
Aminu under 17 kauce kauce kawai Kakeyi amma wannan aƙidar da dan Anty yake kanta wallahi Ibrahim Inyass ne ya koyar da ita
Slm kanalahu dabane dakume Allah
Wallahi jikin Under 17 duk yayi sanyi
Yaji duka daga hannun dan aunty
KAI JAMAA WANNA arda sabo alamarin
Dan anti fah yana ta guyayi amma har yanzu bai fadi Abinda yake nufi ba
Dan anti bayda gaskiya yakamata yakao a darika inda akacehaka
Bai kamata zaki yana tsayawa kan gefe daya ba
Ashe duk ma kanwar ja ce, Banga bambancin shi under 17 da shi Dan anty ba.
Gaskiya munafahimta sosai wato magana nagaskiya fahimtar Dan anty daban ahaqiqa tamagabata daban kamarsu shehu Ibrahim dinda yakefakewa dasu munqara fahimta akansa yanzu gaskiya
Sai dai came came da Shehu su ke yi . Ina nufi Shehu Tairu Bauchi
Missalai da ya ke bada irin su ne dai under 17 ke yi .
😂😂😂😂Allah kuwa hakane kadai gano kenan
A dai yi don musulunci shi sunnah ta tabbatar
💪💪
Dan aunty yadebo wannan aqidarne daga littafan christoci, su sunce annabi isah Allahne sabida ransa, ran Allahne, shikoma Dan anty yace kowa Allahne, sabda ran kowa ran Allahne, sabida haka Dan anty yafi christoci bata.
Tuhuma ga sarki zaki saboda Nuna bangaanci darachin yiwa dan anti adalci ,,suduka akan abo daya suke hasada kaway ta banbantasu
❤❤❤
Shifa dan anty yana maganar hakika ne kai kuma kana maganar shari a ne iya ilimin ka kenan kanka bazai dauka ba amma haka ne ba gaba zaka rinka yiba ka koma baya idan kanaso ka Fahimci abinda dan anty yake nufi
Kai sarki zaki ka je ka koyi yadda ake moderating debate. Kai ne host din su kuma kai ne moderator amma kana taking side. Wannan yana kashe abokin tattaunawar ku wato dan anti. Ko baka gamsu da hujjar shi ba wannan yana zuciyar ka ne amma ka dena nunawa. Idan ba ka iya jimre jin aqidar wani, toh ka dena hosting debate. Idan kana da wata ja da dan anti toh ka gayyace shi mana ka yi debate da shi da kanka, a nan kana da damar nuna ra'ayin ka. Idan dan anti ya nuna kana goyon bayan abokin tattaunawar shi sai ka hau kauce kauce, hakan sam bai yi ba. Ka koyi qtale masu sauraro su yi hukunci, haka ake debate a ko ina.
Kai Dan anty Allah ya baka lafiya, dumin Ka haukace
Ina hujja
Wawa
Salm
Sarki Zaki kadena sonkai Naga debate naka da'dama.
Wannan dan anty bafa laifi yayi ba a baya nin sa kawai kwakwalwar ku ce bazata dauka ba amma wlh maganar shi haka ne ko mai daga Allah ne baya na nufin Allah mahalicci ba wannan sai me ilimi ne zai fahimta
Gaskiya Nima na fahimci hakan
Hhhhhhhhhhhhhhh
Just because you lack the capacity to comprehend his logic doesn't mean he didn't answer your question, Amin
Koyasoki
Salnbaradara
Sarki zaki hotonsa ya karama da almajirinsa kake maganna
Dan Anty is very intelligent but not on the right path
Inyas bawan allane kamarku kukadaitah alla dabauta k
Sarki yakama ta dan antiy yafahinci Malan aminu tamaka da karatu chine aya dahadisi da magana magaba ta
A GASKIA WANAN MALAMI BAI YA IYAWA DA ANTI ....SABODA AKOY ALAMA AKIDA DAYA NE
Muma mun gane haka Dan anty
Kawai zamuce ta iskemu mujemu..wannan rachin hankalin wlh babu chi azamanin annabi
He did not say that why are you changing what he said
Tambaya daya ya isa ya rushe hujjujin Dan anty shine me yasa Allah yace baya son shirka?
دن أنت لا يعرف الله جنون فنون😂
Dan anty is intelligent but is not on the right ways.
Bai kamata yakira sunan ebn taimiyya.
Lallai sheikh Aminu ya gano tsatsan kafirchi
Bob Marley ke nan a nan.
To idan komai Allah ne, to ba shirka ke nan.
@muhammed,
You can't understand them.
This debate needs a better and unbiased moderation
Wanan tambaya Dan Anti ta zama kama yaran nursery 1
Mllm aminu ɗan aunty yafikarfinka domin kai kana mgn ne da ilimi shikuma yana mgn ne da molonka
Ya kamata a rikayi domin Allah! In xa'ayi tattaunawa ba'a daukar side, amma a wannan gida......
Me gabatarwa yana karanto zagi kuma ya dangantashi da Dan Anti; in don Allah ne ko ka karanta xagi ba xaka fadi ba balle ka ce ga da wanda ake; amma dai Dan Anti ya nuna kyawun hali, be bata raiba koda kuka xageshi, shi xagi ai gajiyawar meyi ne.
Dan Anti kam ya baku ilimi, saidai kuna nuna kamar bakuyarda ba alhali munga yadda jikin S/xski da under 17 yayi sanyi yayinda Dan Anti ya fara basu ilimi.
Under 17 ashe dai aski da kwalbar da ka fadi kai xa'a yiwa!!
😂😂
Yanzu kai ka yarda cewa kowa Allah ne??
@@sabiumande1502 Allah dai shine Allah, babu abinda yayi kama da Allah balle ya xama Allah! Kawai dai adalci xakuna yiwa kowa; yin adalci kuma ai umarnin Allah makadaici ne. Akwai ayoyi da dama a Quran da suka soke batun wani/wata a kirashi da Allah, amma under 17 ya gaxa daukosu yayi amfani da su. Da ilimi ake kada abokin tattaunawa irin wannan ba xagi ko cin xarafi ba
@@bashiraliyu6316 Gaskiya ne dan Anty yafishi Smart
Mushrikan banza kawai
I don't understand at all
J
Ina tuhurmar sarki da munafinci
Kai sarki zaaki shedan ne domin yiwa malamai hakan yana kawo banbabn cin raayi da haddasa husuma akan mabiya
Wannan sarki zaki ko munafiki meyasa baka Barin dan anty yayi magana
Gaskiya dai kam kuma duk hanyar su daya dan aunty ne yafishi ilimin dariqar Amma duk hanyarsu daya ce