Naji yadda Allah yakewa bayinsa Bawa ta ilmi da GASKIYA, Allah ka doramu akan daidai, ka rabamu da son zuciya, Ya Allah kasamu cikin masu Gina addina kada kasamu cikin masu rushe addini.
Ai anfanin kwakwalwanki knan Ya rage naki zi tsaya ki duba Kuma mutane allah be ce mana mu dogara da malamai ba kawai in dai allah kike bautawa to ki tsaya ki nema ilimin allah shine kawai amma ba wanda ya isa ya batar ko ya shiryar da mutun se Allah sakamakon mutin yana son ya bauta ma allah ki baya so
ALLAH kara lfy mal.kakai yan izala kasa wanwar amma kasansu Basa karban gaskiya indai basuba bawanda yasani saboda ANNABI yayi magana akansu tuntuni.yace idan kaji karatun su ko sallarsu saika raina taka.ai hankali dasu wlh
I never see stupid like Musa Yusuf Asadussunnah, he will just come with baseless questions instead of clear evidence. Kitab means Book/Scripture while Hikima means wisdom or verdict in Arabic language dictionaries. And that is what the Quran also confirm in 17:38, 31:1, 36:2.
Gaskiya sheik saleh
Masha Allah shiekh sale Idriss Allah ya saka da alheyri 🤲🤲🤲
Idriss bello he's speaking really, walahe talahe
Masha Allah, I love the last speech face of Musa Yusuf Asadussunnah, may God bless and guide us to right part.
Naji yadda Allah yakewa bayinsa Bawa ta ilmi da GASKIYA, Allah ka doramu akan daidai, ka rabamu da son zuciya, Ya Allah kasamu cikin masu Gina addina kada kasamu cikin masu rushe addini.
Masha Allah
Sheikh Bello . Please do we start & break fast same time worldwide?
Gaskiyani idrisa billo
Wannan gaskiya ne mlm musa
Allah yaqara lafia malam sale Idris bellu.
Kai malamai kuna batar da mutane,don Allah ku bar mutane suyi abinda hankalinsu ya kama,kuje ku daidaita kanku
Ai anfanin kwakwalwanki knan
Ya rage naki zi tsaya ki duba
Kuma mutane allah be ce mana mu dogara da malamai ba kawai in dai allah kike bautawa to ki tsaya ki nema ilimin allah shine kawai amma ba wanda ya isa ya batar ko ya shiryar da mutun se Allah sakamakon mutin yana son ya bauta ma allah ki baya so
ALLAH kara lfy mal.kakai yan izala kasa wanwar amma kasansu Basa karban gaskiya indai basuba bawanda yasani saboda ANNABI yayi magana akansu tuntuni.yace idan kaji karatun su ko sallarsu saika raina taka.ai hankali dasu wlh
Mai ya sani wanna dan kalakato ne
Wlh hakane gur ani chine gaskiya
Ba ni sakonka ba ne kuma zan je maka sako ne.
Kana kan Whatsapp
@@Quran_Alone. dan Allah ga lanba ta +241066190738 ka sani cikin gourb din malam sale idiris
@@samailaibrahim6016 Gaskiya ban san wata kungiya ba, amma zan neme shi ya fita.
@@samailaibrahim6016 +16046524111
Sungane gaskiya bazasubine kowayasan alqur'an shine mafi gaskiya
Gaskiyane bashakka
Asadussunnah ya fa di, kasa
Walahe all the hades is lies, all
Hadisan yahudawa yan zalam sukebi qura ani shine gaskiya
Qura Ani maganar Allah hadisi magannar. annabi
A kure jaki audu da mutatansa basuda ilimi sai hayaniya
I never see stupid like Musa Yusuf Asadussunnah, he will just come with baseless questions instead of clear evidence.
Kitab means Book/Scripture while Hikima means wisdom or verdict in Arabic language dictionaries. And that is what the Quran also confirm in 17:38, 31:1, 36:2.
Ai kaine stupid wawa kawai toh miye malan asadussunnah yayi ma ne kodon baka tareda shi agurin fahimtar addini kadaina zaginsa domin wani wllh baban ka zai zaga, , kayi hankali .
DUK WADANNAN HADISANNAN ARNANE KAFIRAINE SUKA RUBUTASU,