__Yadda aka Tafka Mukabala tsakanin Sheikh Baffa Hotoro Da Mal. Yahya Masussuka

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 дек 2024

Комментарии • 60

  • @MahmudIsamahmud
    @MahmudIsamahmud 18 дней назад +2

    Matsalar masussuka awurin mukabala shine, yana hana mutane bayani akan abunda zasu fahimtar da AlUmma Seyatashiga daji. Inkanada Dan ilimin da Allah yabaka zakagane Masussuka Mugun Dan cinmusu dakin gaskiyane. Allah yasaka Hotoro Allah yanunamana gaskiya yabamu ikon binta kuma Allah yasa mubita. Masussuka arika tunawa da lahira

  • @peacelionesss4923
    @peacelionesss4923 Месяц назад +4

    wallahu sheikh yahya masusuka is on the right path.

  • @IbrahimMoussa-y7g
    @IbrahimMoussa-y7g 5 дней назад

    ماشاءالله بارك الله فيك وجزاك الله خير الجزاء

  • @RABILUHAMISUGARBA-wl2uq
    @RABILUHAMISUGARBA-wl2uq Месяц назад +1

    Danl Allah kudaina sauraron yan tatsine

  • @chikamalamabubakar-xo5zr
    @chikamalamabubakar-xo5zr 25 дней назад +1

    Wlh sai yanzu na tabbatar da Baffa hotoro makiyin Allah ne kai, inbada kin Allah ba kaikadai ne ke kira wannan lokaci dolo kaji user busy tunda alummah ne ke kira

  • @IbnulHuffaz
    @IbnulHuffaz Месяц назад +1

    Allah yasaka da alkairi sheikh baffa hotoro

  • @hajimaruf6509
    @hajimaruf6509 Месяц назад +4

    Kai ne katon zindiki, jayili sinene mai zagin mutani kai bamalami bane Wlh

  • @TayokChris
    @TayokChris Месяц назад +4

    Kay kare sakare kayi adalchi

  • @AbubakarIsimael
    @AbubakarIsimael Месяц назад +2

    Kai makaryachine Magana annbbi s w m Itane alkuraani ahalari bukari bamaganar annabibane

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 26 дней назад

    Wlh da za abi shawara ku bar biye masu saboda kuna kara tallata sune. Kubar su da wa'azi Bara da sukeyi a masallatai kasuwa kauye. Wanda bai iya larabci ba taya zai iya sanin ma'anar Alqurani. Allah yashirya damu

  • @MustaphaMuhammad-zx2bf
    @MustaphaMuhammad-zx2bf 28 дней назад

    Gaskiya baffa hotoro Allah waddai

  • @UMARYAHAYA-uj6dx
    @UMARYAHAYA-uj6dx Месяц назад +1

    Masha Allah baffa hotoro

    • @umardahiru1692
      @umardahiru1692 Месяц назад

      kai karfa wani yaje ya yaudareka abunda zakayi tunani 1 shin yahya masussukan nan yayi saving namban wannan malamin?

  • @nasiriya123
    @nasiriya123 Месяц назад +2

    You better know that you're not the only one calling. Moreover he's on live right now ...

  • @auwalaliyu4964
    @auwalaliyu4964 21 день назад

    Makaryaci kawai hadisan nan karya kake wawa kaine xaka fada cewa anyi imani da wawayan hadisai makiya gaskiya uwar uvan hadisan

  • @hamisutukur4430
    @hamisutukur4430 Месяц назад

    Allah yasaka da mafificin alkairi mlm muna goyon baya dari bisa dari akan zamadashi muna fatan gwamnati zatashiga cikin al,amarin domin samun zamadashi kamar yada akazauna da abduljabar

  • @auwalaliyu4964
    @auwalaliyu4964 22 дня назад

    Makiyin allah baffa

  • @basheerusman2213
    @basheerusman2213 Месяц назад

    JazakalLahu khairan 🙏

  • @AliyuYusuf-n3f
    @AliyuYusuf-n3f Месяц назад

    oh, susauran dasuka kira bayan ya gama karatun kai kadaukan musu.

  • @umardahiru1692
    @umardahiru1692 Месяц назад

    nifa nayi shekara 3 zuwa 4 ina sauraran malam yahyan nan nifa ina ganin kaman ko tsoranshi malaman izala dana darikan sukene kodai yayane

  • @RABILUHAMISUGARBA-wl2uq
    @RABILUHAMISUGARBA-wl2uq Месяц назад

    Malam baffa acigaba da yakarsu

  • @MohammedSuleiman-t4w
    @MohammedSuleiman-t4w Месяц назад

    Zaginka yayi yawa kuma ka diga basu dama suyi magana ya Sheikh😊

  • @ToubaliMgAbudulbaki
    @ToubaliMgAbudulbaki Месяц назад

    Daga gabon salut

  • @hajimaruf6509
    @hajimaruf6509 Месяц назад

    Kai baffa hotoro ba malami bane sam, kai jayilin malamine baffa hotoro, kuma kai ba malami bane

  • @AbdukarimumIssoufou
    @AbdukarimumIssoufou Месяц назад

    mlm allah shibiya ka da aljannah

  • @abuaamirabdussalammuhammad1949
    @abuaamirabdussalammuhammad1949 Месяц назад

    Allah Ya saka da alkhairi fadheelatush-shaikh Baffa Hotoro

  • @auwalaliyu4964
    @auwalaliyu4964 22 дня назад

    Babban arne

  • @muhammadumkmmuhammadu2657
    @muhammadumkmmuhammadu2657 Месяц назад

    Wai irin masu da awan iyya qur Ani ne kawai za a Saya akai meyasa Baza a kashisu kawaiba sabuda ya yan dujal ne

    • @umardahiru1692
      @umardahiru1692 Месяц назад

      subhanallah kai ustaz karfa wani yasa maka San zuciya har kana ganin jinin wani musulmi,kuma kayi hakuri wannan kalmar kadai na amfani da ita(cewa al qur ani kacal) dan karfa malamai su hallakamu da ra ayinsu

    • @AuduMusa-o1e
      @AuduMusa-o1e Месяц назад

      Kaimahau kachin banza

  • @ismailyunus579
    @ismailyunus579 Месяц назад

    Ihun ka banzai

  • @HassanSani-z2q
    @HassanSani-z2q Месяц назад +1

    Malam baffa hotoro Allah ya kara ilimi, ya kare ka daga dukkan sharri

  • @muhammadauwalilyas8422
    @muhammadauwalilyas8422 Месяц назад

    Jazakumullahu Khair, Allah ya saka da mafificin alkhaireen sa!.

  • @auwalaliyu4964
    @auwalaliyu4964 21 день назад

    Karya kake wahayi daga karatane irinka

  • @mustaphaibrahim3555
    @mustaphaibrahim3555 20 дней назад

    Da zakashiga hannun musussuka dakagane kurenka

  • @AbdallahzubairMuhammad
    @AbdallahzubairMuhammad 10 дней назад

    Faffa madikila

  • @abuaamirabdussalammuhammad1949
    @abuaamirabdussalammuhammad1949 Месяц назад

    Allah Ya karba Shaikh Baffa

  • @hajimaruf6509
    @hajimaruf6509 Месяц назад

    Kai baffa hotoro makaryachi ne Jahili

  • @SheriffAbakar
    @SheriffAbakar Месяц назад

    Toh dama waye yachemuku dama sunan wani sahabi Abubakar umar Ali usman,duk wannan kafirayne suka saka wadannan sunayen

  • @hajimaruf6509
    @hajimaruf6509 Месяц назад

    Baffa hotoro Jahili ne ba malami bane

  • @AbuAbdillahQuillpen
    @AbuAbdillahQuillpen Месяц назад

    Jazaakumullahukhairan

  • @abdurrahmandalhat3115
    @abdurrahmandalhat3115 Месяц назад

    JazakumullAhu khairaa

  • @AhmedAbdullahi-g1v
    @AhmedAbdullahi-g1v Месяц назад

    Wawajaki Jahilin Banza

  • @muhammadahmadbarau3271
    @muhammadahmadbarau3271 Месяц назад

    Ma Sha Allah

  • @princekabeerkdaddeeytv1091
    @princekabeerkdaddeeytv1091 Месяц назад

    Masha Allah

  • @umardahiru1692
    @umardahiru1692 Месяц назад

    ai malan kawai kaje inda yake ana zuwa a zauna dashi,kuma Kiran waya da kake yi kasani gidan TV ne kakira kuma masu kira sunfi adadin tunaninka kuma duk wanda zai shiga meeting ko wani shiri dole ya rufe waya balle wanda yake tafsir

  • @SheriffAbakar
    @SheriffAbakar Месяц назад +1

    Kalmomin kafiray irinsu Abu huraira,kafiray irinsu muwatta maliki kafiray musilim

    • @UMARYAHAYA-uj6dx
      @UMARYAHAYA-uj6dx Месяц назад +2

      To? Ana maganan musulunci me ya tsomo baking kafiri arne

    • @AliyuYusuf-n3f
      @AliyuYusuf-n3f Месяц назад +1

      @@UMARYAHAYA-uj6dx wallahi kuwa babban jahili.

  • @nasiriya123
    @nasiriya123 Месяц назад

    How do you expect someone listening to you with insult?
    You need to change method of preaching if you want to become a good scholar.....

  • @AbdoullahiSAIDOU
    @AbdoullahiSAIDOU Месяц назад

    Littata buhari da musilim da muwada dukan su bana annabi ba ne mu tane na sun ka ruba su kace na annabine suka yiwa annabi ka yayyaki

  • @UsmanSani-xt2gm
    @UsmanSani-xt2gm Месяц назад

    Ai ba karatu kake ba

  • @AuduMusa-o1e
    @AuduMusa-o1e Месяц назад

    Kai kafiri babfa hontoro kai karamin arnene dan ubanka

  • @AlhajiCaptain
    @AlhajiCaptain Месяц назад

    Kai bakabari suyi magana

  • @MohammedSuleiman-t4w
    @MohammedSuleiman-t4w Месяц назад +2

    Zaginka yayi yawa kuma ka diga basu dama suyi magana ya Sheikh😊

  • @ManagerYusuf-m4e
    @ManagerYusuf-m4e Месяц назад +2

    Masha Allah