𝗧𝗔𝗧𝗧𝗔𝗨𝗡𝗔𝗪𝗔 𝗞𝗔𝗜 𝗧𝗦𝗔𝗬𝗘 𝗗𝗔 𝗦𝗛𝗨𝗚𝗔𝗕𝗔 𝗠𝗨𝗛𝗔𝗠𝗠𝗔𝗗𝗨 𝗕𝗨𝗛𝗔𝗥𝗜

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 ноя 2022
  • A ranar lahadi talatin ga watan oktoba shekara ta dubu biyu da ashirin da biyu (30-10-22), tashar Tambarin Hausa TV tayi hira da shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari.

Комментарии • 547

  • @Abufatima957
    @Abufatima957 Год назад +7

    Baba Buhari gaba Daya wallahi Bai San me yakeba.
    Allah ya isa tsakaninmu da Kai wallahi

    • @babangidamusa8464
      @babangidamusa8464 Год назад

      Wlh kuwa 🤔🤔 yaci ubanmu daeee ubangiji yayimasa yanda yayi mana a kabarinsa

    • @abbasaliyu9481
      @abbasaliyu9481 Год назад

      @@babangidamusa8464 Ameeeeennnnn

  • @abubakarmuhammed4108
    @abubakarmuhammed4108 Год назад +6

    Abin dariya Muhammadu buhari yakasa ba da amsa akan mgnr tsaro sai kame kame yakeyi yakasa bada amsa innalillahi wa'inna ilaihi raju'un dan Allah kuji abin kunya da shugaban Nigeria yayi wani irin shugaba ne wannan yanuna baima san me yayi a mulkinsa ba ya tabbata hoto ne kawai😭😭

  • @salihuabubakar9545
    @salihuabubakar9545 Год назад +2

    Sai da ka tabbata ka cuci Al ummar Nigeria, gashi mulki kuma yazo karshe, saboda tsabar munafurci, wai yanzu kakeda ta cewa, dukkan tsawon shekaru nan kaki tattaunawa da kowa, amma yanzu tunda zaka dawo cikin Al ummar Nigeria,to bari kasamu yaudarar da zaka shirya musu, to albishirinka Al ummar Nigeria sungama ganoka, shugaban munafukai, inshallah sai ka girbi abinda kashuka ,wawa.

  • @bashirmusa266
    @bashirmusa266 Год назад +3

    Wallahi babu wata tambaya da Baba ya'amsa.
    Ahmed Getso Allah yasakama da Alkhairi

    • @ishaqyerima2490
      @ishaqyerima2490 Год назад

      Rashin iya mulki, rashin ilimi da rashin basira shi ya kawo haka.

    • @babangidamusa8464
      @babangidamusa8464 Год назад

      Wlh kuwa Bai amsa ko dayaba 🤣🤣🤣🤣

  • @gremamohammed2954
    @gremamohammed2954 Год назад +33

    Allah ka rabamu da wawan shugaba,mara basira ya Allah, Allah ka saka Mana da shugaba me Ilimi me adalci!!Shekara bakwai sai yanzu za ka zauna da mutane,too late!!buhari bai ma san ma me ya ke faruwa a Nigeria ba,kaito na, Allah sarki Yan Nigeria mun Sha wahalan banza..a cikin alkawari Wanda kayi wa Yan Nigeria wanne ka cika??Har abada Yan Nigeria ba za su manta irin yunwa,talauci,masifa kidnapping,kashe kashe, rashin tsaro,da su ka shiga a zamaninki saboda sakarcinka da shashancinka, Allah ya Issa..A matsayinka shugaba ya kamata a Rika bincike da kanka,ka tabattar kowa Yana aikinsa,sa'anan duk Wanda yayi laifi lalle ka tabattar an hukunta shi,Amma kayi shiru ka bari kowa Yana yin abun da ya ga dama,haka a ke shugabanci???

    • @hassaneabdallah1596
      @hassaneabdallah1596 Год назад +2

      😀😀😀🦠🦠🦠🦠 hahahaha 🤣😂 Allah ya gafarta baba na cikin littafin jiki magayi,

    • @abbasaliyu9481
      @abbasaliyu9481 Год назад +3

      @AMINIYA TV PLUS Gaskiyansa Ya Fada A Matsayinsa Na Dan Kasa, Tsarin mulkinsu Bai Yiba Kota Kota, Sunyi Failing Na Jama'a

    • @abbasaliyu9481
      @abbasaliyu9481 Год назад +3

      Allah Ya biyaka

    • @ahmedibrahim3708
      @ahmedibrahim3708 Год назад

      Gaskiya, Grema ban san shekarunka ba bare na Mahaifanka ba. Shekaru kona Bayahude ana girmama su. Shugaban Kasa, Buhari yana jerin Kakanni ne ga mafi yawan Yan'Nigeria, Uba ga wasu kuma Yaya ga masu 60 zuwa sama irinmu. Nidai tarbiyyata da addinina ya hanani zagi. Ga sha'anin Mulki Kasa kuma kamar Nigeria, Gen Buhari ya kokarta sosai amma a nazari na hankali da laakari da lalacewarmu da kuma halayar al'ummar Kasa. Bayanan da yawa amma a dunkule kusan duka yan'kasa basu fitarwa kasar da yan'kasa hakkinsu. Limamai, Sarakuna, 'Yankasuwa , Mata a gida kowa shugaban Kasa. Ka gane fa, mafi yawan masifu kiransu Yan'Nigeria suka yi kuma saidai mu koma ga Allah mu tuba kuma mu chanja halayya. Shugaba Buhari da ake zagi da yasan haka Kasar da Al'ummar suka lalace da fa bazai nemi Shugabanci ba. Allah ya dai ya taimaki Nigeria da al'umma su koma tsoronsa. Allah kuma ya taimakemu da chanja duk halayen mu na Allah wadai tuñ daga cikin gidajenmu har waje don shi tausaya mana.

    • @babatheone568
      @babatheone568 Год назад

      Allah yasa mudache" HM

  • @gambokawuibrahim782
    @gambokawuibrahim782 Год назад +1

    Tofa lalle Gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah,Ubangiji kakawo mana chanjin shuwagabanni nagari.

  • @muhammadbellosulaiman7289
    @muhammadbellosulaiman7289 Год назад +12

    Subhaanalla! Wannan shirme da yawa yake, ya Allah ka bamu mafita.

  • @mujahidnasir4657
    @mujahidnasir4657 Год назад +2

    Nidai abunda na fahimta a wanna hirar shine kudin gangar mai amma inba itaba babu abunda shugaba buhari yabada amsa gamshash shiya wanna shine musalin da anna yabawa aba xar akan mulki allah yabamu shugaba nagari amma wanna ko kadan baisan kalmar shugabanci da Kuma aikinsa

  • @azamarecord6280
    @azamarecord6280 Год назад +3

    Allah Uban Giji Ya Rufamana Asiri

  • @alimusa6162
    @alimusa6162 Год назад +2

    Gaskiya ne baba buhari Allah ya bamu zaman lpy dukkan kasar Muslim people

  • @amnantv
    @amnantv Год назад +6

    Watoh tsohon nan besan halinda Nigeria take cikiba wallahi

  • @salihuabubakar9545
    @salihuabubakar9545 Год назад +1

    Hakika BUHARI yaci amanar Al ummar Nigeria, kuma Allah bazai barshiba, Yana daga cikin mayaudaran da tarihi bazai manta dasu ba, Allah kasa muyi kyakykyawan karshe Ameen.

  • @shamsuddeenabubakar6851
    @shamsuddeenabubakar6851 Год назад +1

    Allah Kara lfy baba buhari Kuma Allah yasa kagama mulkinnan lfy muna yimaka fatan alkairi

  • @baffaburamuhammad1765
    @baffaburamuhammad1765 Год назад +1

    Allah Ya Yi Jagora

  • @garbadankaka1935
    @garbadankaka1935 Год назад +1

    Gaskiyane baba buhari Allah yakara maka imani yasa kagama lafiya

  • @balanasirumuhammad15
    @balanasirumuhammad15 Год назад +1

    Hmmm Allah yakyauta Allah yaka wowa kasatà Nigeria mafita

  • @abubakarlauwali3330
    @abubakarlauwali3330 Год назад +2

    ya Allah ya zaba mana shuwagabanni Nagari a 2023 masu kishinmu🤲

  • @abdulmudallibumar3889
    @abdulmudallibumar3889 Год назад +2

    ALLAH Y isa

  • @ahmadshiitu9877
    @ahmadshiitu9877 Год назад

    Gaskiya baka gyarawa buhari allah dai ya kyauta

  • @zakariyyamusa5758
    @zakariyyamusa5758 Год назад +3

    Allah sarki Baba Ina maka fatan Alkhairi amma fa Baba shi mulki nauyi ne!
    Manzon Allah yace:” shugabanci Hasara ne da Ladama a gobe Alkiyama fa duk wanda ya I son ranshi wajen zartar dashi!
    Ni shawara ta anan Baba ya zama wajibi akan ka ka rinka bibiyar meke farina a kasar nan tun daga wainda ka Nada har zuwa Talakawa shin wainda ka Nada ya suke tafiyar tar da Nauyin da aka daura musu? Su kuma Talakawa mene ne damuwar su da bukatun su? Kuma shin ya za ayi bukatun su a biya musu har yazo gare su?
    Domin kai Allah zai tambaya akan duk wanda yake akar kashin ka Allah ba ruwan shi wai ai ka Nada shuwagabanni da su da kai kowa sai Allah ya tambaye su akan amanar Da kuka dauka!
    A lokacin da kake neman shugabancin kasar nan cewa kayi zaka gyera kasar akan duk yanayin da take ciki !
    Bakayi irin wannan bayanin da kayi ba a baya kafin ka zama shugaba!
    Nidai fata na shine Allah ya kawo mana shuwagabanni masu fada da cikawa.
    Amma abinda ya baiyana akan Mullins ka shine:
    1- rashin bibiyar aiki da manufofi na cigaban kasa da yadda ake zartar su.
    2- da kuma Alfarma da tayi yawa akan wannan mulkin ta yadda kowa yana abinda yaga dama.
    3- rashin damuwa da daukar mataki mai tsauri gama da masu tayar da kayar baya da ha’intar kasa da rashawa da cin Hanci babu wani mataki mai tsauri da ake dauka akan su shi yasa ga kasar nan kowa yaga dama yayi abinda yake so!
    Abin takaici kenan

  • @shamsumidris3915
    @shamsumidris3915 Год назад

    Allah yakareka baba Allah yasaka da alkhairi Allah yakara maka karfin imani

  • @shamsualiyuladan
    @shamsualiyuladan Год назад

    Gaskiya naji dadin wannan bayani da shugaba buhari yayi wlh yayi magana wadda ta dace

  • @musaabdulshakur8925
    @musaabdulshakur8925 Год назад +1

    Allah ka kawo mana changi na gari

  • @musaahmadabubakar2246
    @musaahmadabubakar2246 Год назад +7

    MUDAI ALLAH YA ISA KAWAI

  • @AbdullahikIdris
    @AbdullahikIdris Год назад

    Allah ya Kara Maka lfy shugaba Buhari,ya tsare Ka daka Sharrin masu sharri

  • @arewa9548
    @arewa9548 Год назад +4

    Vazaka taba bada ansa dede ba har abada

    • @yungab2584
      @yungab2584 Год назад

      Wlh kuwa, ana tmbyar shi yana yin kwana 😥

  • @abdulladifahmad873
    @abdulladifahmad873 Год назад

    Muhammad Buhari tohm da gyara a lamarinka

  • @kabiruabdullahi7272
    @kabiruabdullahi7272 Год назад +1

    Allah ya isa wllh

  • @MuhammadIbrahim-em4yp
    @MuhammadIbrahim-em4yp Год назад

    Allah ka saa yaji abunda talakawa sunka ji so dariii .
    In alheri neah zaiji in shaarri neah ma zai ji.

  • @mautacomedians3310
    @mautacomedians3310 Год назад +1

    Allah ya bamu nagari bayan la

  • @rahamahtv6609
    @rahamahtv6609 Год назад +1

    Allah wadaran naka yalalace

  • @yusufbalanayaya6086
    @yusufbalanayaya6086 Год назад +4

    Allah Ya dora shugabanninmu a kan daidai

  • @umarisa6218
    @umarisa6218 Год назад +6

    Masha ALLAH ALLAH ya khara lafiya Muhammad buhari

  • @umaribrahim952
    @umaribrahim952 Год назад

    Allah ya samaka da alkhairi baba, mutumin kirki

  • @khadimulquran2581
    @khadimulquran2581 Год назад +3

    Shashasha kawai Allah ya maka abinda kayi mana

  • @sulaimanyasirandyasir3111
    @sulaimanyasirandyasir3111 Год назад

    Kai gaskiya Allah mungudema.amman kajarabcemu da sheuwgabankasa Marat lissafi

  • @fatimabuharidogondaji5849
    @fatimabuharidogondaji5849 Год назад +1

    Wannan matar data sace kudin gyara wutar nigeria ta gudu ubangiji Allah yasaka mana da ita Allah yasa tayi mutuwar kaskanci ya ubagiji Allah ka wulakantata kafin tabar gidan duniya.ameen ya hayyu ya qayyum.

    • @anassagir6729
      @anassagir6729 Год назад

      ruclips.net/video/NS4heUTjdd0/видео.html
      Xanso ace ki kalli Shirin wacece ni safara'u yy kyau@ABNTV NEWS HAUSA

  • @Hajistylist
    @Hajistylist Год назад +1

    Gaskiya munshiga jarabawa Allah muntuba muna masu maida Al amari garika ya Allah kaine zaka fidda mu halin da nigeria take ciki Amma wallahi shugaba munji ajikin mu.

  • @rabiuhamisunabreaker313
    @rabiuhamisunabreaker313 Год назад +8

    Masha Allah

    • @officialMGtv2008
      @officialMGtv2008 Год назад

      Please don Allah kayimin subscribe a channel dina

  • @Mohammed-wy6lq
    @Mohammed-wy6lq Год назад

    Mai karya, Allah ya isar muna.

  • @its_ab_tech
    @its_ab_tech Год назад +5

    Allah yasa mudace

    • @officialMGtv2008
      @officialMGtv2008 Год назад

      Please don Allah kayimin subscribe a channel dina

  • @ukashaalkasimadam9055
    @ukashaalkasimadam9055 Год назад

    Allah Ya Shirya Mana Kai
    Allah Yasa Kagane Matsalar Talkawa

  • @sagirabubakar7701
    @sagirabubakar7701 Год назад +2

    Wnn Mae tmby Allah yasaka maka da gidan aljannar firdaus.

  • @anassmuktar8225
    @anassmuktar8225 Год назад

    Allah ya karawa baba lfy

  • @aminam.jarmai8466
    @aminam.jarmai8466 Год назад +1

    Allah ya sakawa Yan jaridar nan Amma maganar gsky baba Bai Bada amsar tambayarsa ba

  • @MuhammadUsmanumar-me2zy
    @MuhammadUsmanumar-me2zy 2 месяца назад

    Thanks muhammadu hari as long time

  • @sboynafdiima2554
    @sboynafdiima2554 Год назад

    Allah ya iya mana

  • @DejiTeye
    @DejiTeye Год назад +1

    Ya Allah! Buhari bai san abubuwan da ke faruwa a cikin mulkinsa. Kuma bai san amsoshi na tambayoyin da aka yi masa. Wannan bawa Allah, mutane sun kokarta, sun tabbatar da cewa an ba shi rikon amana. Amma duk ya zubar da amana. Toh fa, Allah ya isa. Mu bar ka da Allah, ranan tashin Alkiyama, kai da mahallicinka.
    Jama'a, mutanen Najeriya, har dai mutanen Arewa. Ga ku ga Buhari. Ya kasa gyara muku kasa. Kada ku yi kure ku yi zabe akan Addinni ko kuma kabilanci. Wallahi wahala ne za mu cigaba da sha kawai. Ku zabi wanda ya iya aiki, da wanda yake tsoron Allah.
    Tinubu, barawo ne, kuma gwanatin Amurka sun bada cikkaken rahoto akan cewa babban da kwaya ne mai sai da kwaya. Har yau, ana nemansa a kasar Amurka.
    Atiku, dan Kasuwa ne. Za ya maida dukan mu gaba daya bayinsa. Da shi da abokansa yan kasuwa, za su tabattar da cewa tallaka ya yi wahala. Obasanjo ya fada muna labarin yawan kudin da Atiku ya sata, kuma 'yan majalisar Amurka sun ba da rahoto na billiyoyin dollar $$ wanda Atiku ya sata. Wadanda suka kewaye shi kuma, yawancinsu barayi ne. Ga shi kuma ya tsufa kamar Buhari.
    Ina rokon ku, ku zabi Peter Obi da Datti-Baba Ahmed na Jam'iyyar Labour Party. Wadannan mutane, ba barayi ba ne. Kafin duk su fara siyasa, Allah ya albarkacesu da kudi na halal. Kowanensu, matashi ne, kuma ga su da cikkakken ilmi na addinni da na Boko. Saboda Allah, da manzanin Allah, ku zabe su.
    Ni Bayarbe ne, amma duka albarkan da Allah ya yi min, a nan Arewa na samu. Ina bala'in kishin Arewa da kuma 'Yan Arewa sossai. Ku shiga Jami'yyar Labour Party kuma ku tabbatar da sun ci zabe, kuma ku tabbatar da ku nemi hakin ku wajensu.
    Allah ya sa dukanmu mu dace. Wassalam.

  • @umabob8924
    @umabob8924 Год назад

    Wanan shine Buhari bamutunne ba yana magana kamar ba sine sugaban kasaba yanamagana kamar baruwana. Ya Allah kakawu muna karsensi

  • @aminamala1153
    @aminamala1153 Год назад

    Baba buhari yayikori Allah yakare mama shi

  • @Ibnu_abihi
    @Ibnu_abihi Год назад +1

    Gaskiya ne baba 100%

  • @hassansaeed1877
    @hassansaeed1877 Год назад

    thank you mrs president

  • @gmechannel5678
    @gmechannel5678 Год назад

    Allah kabamu shugaba nagari mai kula da talaka ba irin wannan dan sharholiyarba

  • @chaiboubnhassanechaiboubnh7683

    Sai baba buhari mai gaskiya

  • @jabirmukhtarbello9017
    @jabirmukhtarbello9017 Год назад +4

    Allah yakara daukaka daga sokoto

  • @hassanmagaji1792
    @hassanmagaji1792 Год назад

    Wannan me gabatarwa ya kasa ya fada masa gaskiya. Rashin tsaro, tsadar yaruwa, karayar darajar naira, yajin aikin malamai, da sauransu.
    Wannan shugaba marar ilimi wanda be san halinda mutanensa suke ciki ba.
    Allah kada ka maimaita mana shugaba irin wannan.

  • @sagirsaminu2561
    @sagirsaminu2561 Год назад +9

    Allah yasa, mu zaman lafiya muke so a Nigeria 🇳🇬 😢 kawai

  • @muhammadmbs2501
    @muhammadmbs2501 Год назад +1

    Allah ya kyauta

  • @user-vb1tk9nj5d
    @user-vb1tk9nj5d 9 месяцев назад

    Inji uwarka shege mugu allah ya isa tsohun azzalumi

  • @amsengineeringtv6599
    @amsengineeringtv6599 Год назад +1

    Allah yasa

  • @asnnctv1763
    @asnnctv1763 Год назад

    Gaskia buhari yayi qoqari nagamsu da bayanenshi

  • @bardeonline
    @bardeonline Год назад

    Alhamdulillahi mun amsa kira mun koma Gona muna samun arzikin Noma, godiya Baba Buhari.

    • @officialMGtv2008
      @officialMGtv2008 Год назад

      Please don Allah kayimin subscribe a channel dina

  • @mohamedahmed-jx1yr
    @mohamedahmed-jx1yr Год назад +2

    Masha allah

    • @officialMGtv2008
      @officialMGtv2008 Год назад

      Please don Allah kayimin subscribe a channel dina

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 Год назад

    Shugaban mayaudaran Nigeria Azzalumin Shugaba macuci Buhari Allah Ya Isa Tsakaninmu dakai

  • @BashirYusuf-st6ck
    @BashirYusuf-st6ck 4 месяца назад

    allah yataimaki dan wahala wanda baison talaka maci amanar nijeria maqaryaci

  • @Gwaska_official_channel
    @Gwaska_official_channel Год назад +1

    Allah ya zaba Mana mafi alkhairi Dan darajar annabi sallallahu alaihi wasallam.

  • @mohamedahmed-jx1yr
    @mohamedahmed-jx1yr Год назад

    Halilu ahmad gestion
    Sanu da aiki gaskiya shugaban kasa yayi kokari
    Nigeria babar kasa ce wallahi allah ya kara masa lafiya amine suma amine

  • @kabiruzubairu3234
    @kabiruzubairu3234 Год назад +1

    Allah yabaka damar yimana adalci

  • @ibrahimsarkinomatv6494
    @ibrahimsarkinomatv6494 Год назад

    Duj wasu alamomi na munafunchi matsiyachi ka hadasu , ka zaluncemu Allah ya isa, buhari ja sani wallahi saika wula kanta daga nan duni har like tsohon banza

  • @sabiuhamza7104
    @sabiuhamza7104 Год назад +1

    Allah ya isa

  • @ishaqmusa3972
    @ishaqmusa3972 Год назад +8

    Ahmad getso da Kai da Dan uwanka danjarida Allah yasaka muku da mafificin alheri kunyi tambayoyi masu fa ida Amma kodaya baba bai amsaba,yanata kwana.dan haka yarage wa talakawan negeria da susan irin hisabinda zasuyiwa wannan gwamnatin APC a'zaban shekarar dubu biyu da ashirin da uku 2023 🙏

  • @muhammadbashir9752
    @muhammadbashir9752 Год назад +1

    Baba kenan ALLAH nagani karka damu zai wuce insha ALLAHU

  • @muhammadlauwalabubakar59
    @muhammadlauwalabubakar59 Год назад +5

    Jiki magayi sae baba 💪

  • @salihuabubakar9545
    @salihuabubakar9545 Год назад +1

    Wawa ai kamata yayi katuro garba shehu ,uban munafukai, ko shima tun yanzu ya gujeka , shashasha msssss.

  • @abdullahihambali4403
    @abdullahihambali4403 Год назад +1

    Allah ya kara lafiya

  • @usamabashiru2354
    @usamabashiru2354 Год назад

    Karya kakay maci amana aisa

  • @nassplease
    @nassplease Год назад

    Duk amsar da ya bayar kaya yake.. makaryacin shugaba, saka gamu da ALLAH!

  • @ibrahimadamu993
    @ibrahimadamu993 Год назад +6

    Assalamu alekum Mai girma shugaban kasa baya amsa tambayoyin da akaimashi tambaya kan kudadin da aka karbu a hannun barayin gwamnati. Bashi da gwamnati ke amsuwa,kuma yace Yan ta'adda sun Hana noma can kuma yace kowa yayi noma ko jikinshi ya fadamashi,to ya tifka da warwara? Kuma shugaban kasa ya manta nawane farashin taki daga gwamnati?

  • @sanisanyi431
    @sanisanyi431 Год назад +1

    Allahu dai yasan daidai.amma abinda nakega kamar Nigeria wasu suke bata ta ba presents ba.yana iya kokarin sa whi.

  • @NSGaya
    @NSGaya Год назад

    Gaskiya wannan tattaunawar baa yi ta da kyau ba. Hira kuka je yi kawai wannan

  • @abdullamohammed3547
    @abdullamohammed3547 Год назад

    New tattaunawa da buhari

  • @aliyuyusup4074
    @aliyuyusup4074 Год назад

    Allah tsinemabuhari da iyalansa

  • @accountanthamza9460
    @accountanthamza9460 Год назад +1

    Allah yakare shugaba mhd buhari

  • @abduol.wahab.seyduo3866
    @abduol.wahab.seyduo3866 Год назад

    Buhari.bai.amassa.tanmbayoyisa.taksaba

  • @mustaphaumar357
    @mustaphaumar357 Год назад

    Hmmm Lanjeriya Keenan

  • @lurwanuyusuf5670
    @lurwanuyusuf5670 Год назад +1

    Sai baba

  • @kabiraliyu118
    @kabiraliyu118 Год назад +1

    Allah ya qara wa Baba lahia.

  • @Abuabdallah1340
    @Abuabdallah1340 Год назад

    A gaskiya Baba Buhari kayi qoqari amma kuma ya kamata ka tabbatar da cewa jami'an tsaron sun tsare rayukan Mutane

  • @nuramusamaiyama2589
    @nuramusamaiyama2589 Год назад +2

    to Allah ya Bamu ikon gyara zukatamu da niyya Mai kyau🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻

  • @musayahayasani8894
    @musayahayasani8894 Год назад

    Nice good President

  • @samsiyamaazu6209
    @samsiyamaazu6209 Год назад +1

    Allah ne kawai zai mana maganin abinda kasarmu take ciki aman bawai kuba azaluman shuwagabani

  • @nasiruabubakar5906
    @nasiruabubakar5906 Год назад +1

    Mun saurara munji

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 Год назад

    Azzalumi kawai Macuci

  • @adamumar8479
    @adamumar8479 Год назад +1

    Yanzu wai shugaban kasa ne yake magana dan Allah ku taimaka mana kada a fassara hiran da wani yaren idan Duniya taji zamuji kunya

  • @mohammedmuktar6849
    @mohammedmuktar6849 Год назад +1

    Buhari nan kamar anyimar wonkin kwakwalwa. Saboda duk maganganun sa tun 2015 su yake maimaita wa kamar recording. Kota kota baisan abunda qasar take ciki ba. Allah ya keuta

    • @nuraumar1233
      @nuraumar1233 Год назад +1

      Kwarai kuwa , tun 2015 wannan maganganu su yake mai-mai tawa.....

  • @uzairuayuba9214
    @uzairuayuba9214 Год назад +1

    Shugabankasa

    • @anassagir6729
      @anassagir6729 Год назад

      ruclips.net/video/NS4heUTjdd0/видео.html
      Kalli Shirin wacece ni safara'u@ABNTV NEWS HAUSA

  • @surajousman4786
    @surajousman4786 Год назад +1

    fir 'auna Buhari munyi damunsani

  • @GarbaAliyu-ml9me
    @GarbaAliyu-ml9me 16 дней назад

    suwanaiyi gwogwormaya naan soma najeriya incinkai

  • @rabiudauda5381
    @rabiudauda5381 Год назад +2

    Allah ya kyauta amma wannan hirar babu Ma'ana kodan

    • @JikanGwarzoKd
      @JikanGwarzoKd Год назад

      🤣🤣🤣🤣😂😂
      At least ai kunji inda dai ya sanya gaba ko.
      Kuma zasu kawo wanda (Tinubu) zai cigaba daga inda aka tsaya.😂

  • @9jafanxofficial981
    @9jafanxofficial981 Год назад +7

    Wannan duniya kenan da ksan amsa tambaya, kajira lahiranka kuma 😭😭😭😭