Allahu,akbar kabiran. Allah ya jikan Malam ya gafarta mishi ya rahama mishi yasa aljannane makoma agaresu damu baki daya. Malumanmu muna godiya Jzk khairan.
Allah yatsinewa makaryaci, wannan tashar tsinanniyar tasha ce. Malam Albani Zaria رحمه الله yayi magana akan Zaluncin Oba Sanjo ba Wai Buhari ba. Allah yatsinewa makaryaci
Mhm Allah Ya gafartawa Sheikh ALBANY ZARIYA .... kamar ya san haka zata sake faruwa a Najeriya karkashin mulkin Buhari.
Allahu,akbar kabiran. Allah ya jikan Malam ya gafarta mishi ya rahama mishi yasa aljannane makoma agaresu damu baki daya. Malumanmu muna godiya Jzk khairan.
Mohammed❤
Allah ubangiji ya gafartawa Sheikh Zakin Sunnah
Yaaa rabee Allah ya jikan malam Albani
Allah ya jikan cheikh Albani zaria.
Allahu akbar Allah yai ma malam rahama Amin
Allah yajikan malam da rahma
Kaman kana raye mallam,Allah yajikan ka,ya rahamshe ka.ameen
Sahara tv
Allah yakinka da rahama malam
Allah ya jikan mallam
Allah yajikan malam
Kai to wlh Allah bayazalunci Kuma in Allah yayarda buhari saiyawulaqanta duniya da lahiri alfarmar annabi Muhammad S A W 💯💯 inshallah
Allah ya jiqan Malam Albani ya gafarta masa Ameen 🤲🏻
Allah Ya gikanmalan Albany
جزاكم الله خيرا
Allah ya gafarta ma albani Zaria da mu duka
Allah ya jikan mallm da Rahman
Allah yajikan Albanie 😭😭😭😭😭😭
Ina Wanda yace buhari albani baice buhari azzalumai ba zaka tsyadashi gaban Allah Wanda kakeson shine azzalumi.obasanjo makiyin arewa da gullot mukinsa batayin zalunci kamar haka yankar mutanen Harbin bindiga jifar bom kwasan mutanen mazada mata dayara daura bom ajikin manya dayara ba coci ba jami a masallatai
Allah ya jikan malam
Allah ya jikan malam Auwal 😭😭😭😭
Allah ya gafarta ma malam
Allah ya jiqan Albani
Ya Allahu yarab
ALLAH MEGIRMA .MUNYI RASHIN MALAMI MEGUDUN DUNIYA DATSORON ALLAH.ALLAH SABODA ANNABI Muhammad ALLAH YAJIKAN MALAM ALBANI ZARIYA .DA DR AHMAD B.U.K
Allah yasaka da alheri
Masha Allah mungode Allah ya Kara muku basira.
Allah yatsinewa makaryaci, wannan tashar tsinanniyar tasha ce.
Malam Albani Zaria رحمه الله yayi magana akan Zaluncin Oba Sanjo ba Wai Buhari ba.
Allah yatsinewa makaryaci
Kai dai ba ahlussunnah bane don wannan ba tarbiyyar ahlussunnah bane
Bakasaurari abunba har karshe kazo kana tsinemasa, to tsinuwar zata koma kan wanda yayyita
Okay thanks
اللهم اغفر لألباني وارحمه وعافه واعف عنه وجميع المسلمين
Jazakallah bil jannah
Eliasu Manim
Allah yasaka daalkairi
Ai damamu munsan Buhari mugune
👍👍👍👍👍👍👍
Albani
الله يرحمه ويغفر له 🤍❤️
ALLAH yajikanka
Assalamualaikum 0:23
May Allah help us
Allah yajikan malam
Allah yajikan malam