Aslm al, amen barka da dare ykk yagajiya tomm al, amin muna gdy fa sosai allah yaqara dauka ka wai al, amin alhj murtala jega duk baisan yan jamus sunyiwa bhg dutsen mari wadan nan kisan ba yake cewa wai shagon bahari kawai yaka sheshi ajamus dan allah al,amin inasan katurawa alhj murtala jega wan nan video dan yagani shi yana jumus amma ko kishinsu bayayi gaba daya firakku ta kwanaki na dutsen mari kawai yake kodawa ko
Al-amin karinga fadin gaskiya, alin mara bugunshi yayi yaruga aguje yafita ta haki, kasa bacci ma yayi saida aka roki alin mara yabashi magani kawai kai dole saika dora na dutsinmari kan kowa ? Maikasa ne a mabushi ya zaburo bahago ya ruga.
Al'amin kada ku manta shagon namai ango yakashe jafaru a gusau o.d.u Kuma Shima yana tsakkiyar sarautatai Dan haka ba na dutsim Mari kawai ba yakkashi mutun yana tsakkiyar sarautatai ba.
Assalamu alaikum
Al Amin a shiri na gaba a bude shirin da waƙar Sarki Jafaru kura domin yin balancing.....a huta lafiya
Akwai Dan Bahagon maru shima yakashe Bahagon Dustin Mari
Al ameen gaskiya kuna qoqari muna godiya sosai kuna iya qoqari. Ku sabida farin chikin mu yan kallo
Ibadanne
Dan Allah yasunan mawakin nana dayayiwa Bhgn dutsin wakar nan
Alh buda kaiwa ,kuma inada wakar
Buda
Gaskia Al amen Dan uwannan nk y burgeni duk Mai son jafaru Ina sonshi wlh
Madallah
Bahagon indli agabana yabige shi
Idan Ana Dambe Idan naga Ana bugun jafaru sabidda kwanciyar da yakeyi, Wallahi ji nake tsigar jikina tana TASHI
Bahago ya buge Hussaini Dan Kwalle.
Aslm al, amen barka da dare ykk yagajiya tomm al, amin muna gdy fa sosai allah yaqara dauka ka wai al, amin alhj murtala jega duk baisan yan jamus sunyiwa bhg dutsen mari wadan nan kisan ba yake cewa wai shagon bahari kawai yaka sheshi ajamus dan allah al,amin inasan katurawa alhj murtala jega wan nan video dan yagani shi yana jumus amma ko kishinsu bayayi gaba daya firakku ta kwanaki na dutsen mari kawai yake kodawa ko
Allah ubangiji yajikan bahagon Dustin mari alfarmar fiyeyanhalita annabi Muhammade sallallahu alaihi wasallama
Ameen ya Allah
Shikanshi jafaru nadutsinmari yakasheshi
Eh
Banji kunce mahaukacin cica ba
Al-amin karinga fadin gaskiya, alin mara bugunshi yayi yaruga aguje yafita ta haki, kasa bacci ma yayi saida aka roki alin mara yabashi magani kawai kai dole saika dora na dutsinmari kan kowa ? Maikasa ne a mabushi ya zaburo bahago ya ruga.
A firar da akayi wni lokaci da Musbahu Kano Aminu tambuwal da Kansa yace Jafaru ya bugeshi amma Wai Ali Shagon batajemu bane yaja kafarsa ya fadi
Barka da kokari Aminu kajiji...Dan Allah acewa shamsu ina gaidashi kuma inaso ya bani numbar sa.
Al'amin kada ku manta shagon namai ango yakashe jafaru a gusau o.d.u Kuma Shima yana tsakkiyar sarautatai
Dan haka ba na dutsim Mari kawai ba yakkashi mutun yana tsakkiyar sarautatai ba.