Размер видео: 1280 X 720853 X 480640 X 360
Показать панель управления
Автовоспроизведение
Автоповтор
Allah yakara daukaka tashar nan
Ameeen
Al amen wai amadun makera gurumada ne koh jamus
Gurumada ne
Gsky hiran nan tayi dadi Al'ameen, Allah yakara daukaka
Ameeen nagode
Al amin wlh duk Wanda bahagon Dutsin mari yayi dambe dashi rijau saubiyu wlh yafadi
To
Akwai Umma Bayo
Kai jama'a bahagon Dutsin mari mayene adambe.
Hakane
😀😀😀 Allah ya Kara lafiya Roba Roba
Ai yarasu
@@alameensokototv496 Aiya, Allah sark,i Allah yayi Mai Rahama
Alamin yabayanin su sani baranbala
Banidashi
Cikin mota akori kura akayi yawo da Audu Dan zuru Ana cewa gawanda zayayi maganin bahago, Audu Dan zuru yakama fitar da wuta abakinshi
Kuma saikaji Dan dambe yace baya tsoron bahagon Dutsin mari, to haka yanuna cewa bahago yayi balai kenan aharkan dambe
Gabana yabuge audu Dan zuru A garine rijau. Audu Dan zuru ankawoshine domin yayi maganin bahago saboda ya addabi yandambe a rijau
Sau biyu Bahagon dutsen mari yayi dambe da Audu dan zuru. Nafarko tayi kisa na biyu aka kwaci Audu Dan Zuru
Madallah
A wannan lockacin su jafaru suna ina ?
🤷
Anchemana Yayi Danbe Da Bala Yaro
Hiran tayi dadi sosai
Ga lagada nabiyu wuya koda magani badadi
Wato Lagada de Ashe ba ragu bane 😀😀