Slm al'amin agaskiya inajin dadin Kasancewa da shirin ka da Allah aci gaba dagagun da akatsa kuma ina naiman alfarma agareka ka gaidamin da sarki kace daga( inuwa gezawa) inamai fatan zaka isarmin da sakona na gode muna jiran cigaba tattaunawa ka da sarki
@@alameensokototv496 Al'ameen duk Dan dambe me bugun makadi ai sunansa na banxane, ai haka Allah yayi duniya wani yasoka wani ya kika to Kaji ya doki isubu jango yayiwa Baba buda kaiwa rashin da'a bayan wannan kuma Kai kasan akwai wasu, to wacce albarka mutum xeyi , duk kudin Daya samu abanxa ya tafi yanxu wahala kawai yakesha, Amma Dan Allah Ka duba irin sanin gidan Dan kande, safiyanu, me kasa , wada Hadejia, sadan hussaini, mamman raba gardama, Ali zuma Dan gero, da sauran wasu dayawa sunanan Amma cikin mutunci da albarka acikin samunsu.
Al'amin, yau fa mun kya-kyata kwarai da gaske, mu na godiya.
Madallah
Allah ya taimaki sarki horo
Al'amin muna gudiya
Madallah
Allah Yaqarawa sarki horo Lfy tunda yabar dambe nabar kallon dambe
Ikon Allah
Allah ya teimaki sarki horo na alhaji zurmi kuma na alhaji babangida katuka mayabalwa,,
Wannan gaskiyane
Gaskiya al Amin yau kai babbankamu
Hhh ko
Wlh Al ameen horo yayi dambe ga kwarjini akwai wata shekara akano kasa wucewa nai tagabansa
Yayi
Horo karya kake wllh bahagon Dustin mari yafika iyadambe kuma yafika jarunta
A shima Horo bai ce Bahago bai iya dambe ba.
Al amin Dan Allah Dan annabi munasan nombar dogo maitakwasara
Wallahi banida ita
Anyi kisata wallahi agana Katsina shagon Esihun jango yabige horo Katsina wallahi Allah gabana Katsina
To
I am daily waching for your vedio i like you
Thanks
Al ameen dan allah kasa mana damben na dutsin mari da jafaru kura
To
Agaida Al'amin dafatan kana lafiya muna jin dadin yadda kake kokari wallahi, Allah ya saka maka da alheri
Ameen
Al amin horo Bai buge bahagon dutsen mari bah bahagon ya buge shi
Bahagon dutsen mari ya buge Don saida ya taka shi yace ya kara takawa kuma bahago ya kwashe shi
Masha allah sarki horo
Aha
Hahaha 😂😅😊 al'amin fira da sarki🤴 horo akwai dadi❤ wlh 😂😂😂
Gaskiyane wlh
Slm al'amin agaskiya inajin dadin Kasancewa da shirin ka da Allah aci gaba dagagun da akatsa kuma ina naiman alfarma agareka ka gaidamin da sarki kace daga( inuwa gezawa) inamai fatan zaka isarmin da sakona na gode muna jiran cigaba tattaunawa ka da sarki
In Sha Allahu
Kuma yakashe Hassan a katsina.bayan kwana 2 kuma yabige 2pack dukkan su wallahi agabana wallahi
Madallah
Agaida Al Amin
Na amsa
❤❤ great update 😂😂
Madallah
Sarki babban dodo y karon ku da na mada
To
Muna Jin dadi shirinka
Nagode sosai
Muna jiron chigaban shirin
To
Mutum nawa yakkashe har lahira
😂😂😂😂 wai yana lasar baki mayene😂😂😂😂
Hhh
Bai buge bahago bah bahago ya kwashe shi😊
Bamu sheda zakace beta buge bahagon dutsen mari ba
Gaskiyane
Banda karya sarki bahagon Dustin mari yafi karfin ka
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصرالحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى اله حق قدره ومفدره العظيم
P
Jazakallahu khairan
أمين@@alameensokototv496
Mallan Al Ameen a Nemo mana Nura Dan karami Dan Allah
To
Horo sarkin dambe
Haka yake
I love this one i am from india
Ni ina so horo ya bani dambe
Zaiji
Aikwa kana fadawa Yan garinku yanxu
???
@@alameensokototv496 Al'ameen duk Dan dambe me bugun makadi ai sunansa na banxane, ai haka Allah yayi duniya wani yasoka wani ya kika to Kaji ya doki isubu jango yayiwa Baba buda kaiwa rashin da'a bayan wannan kuma Kai kasan akwai wasu, to wacce albarka mutum xeyi , duk kudin Daya samu abanxa ya tafi yanxu wahala kawai yakesha, Amma Dan Allah Ka duba irin sanin gidan Dan kande, safiyanu, me kasa , wada Hadejia, sadan hussaini, mamman raba gardama, Ali zuma Dan gero, da sauran wasu dayawa sunanan Amma cikin mutunci da albarka acikin samunsu.
Fatan alkairi Al ameen
Ina godiya
Alaminu munasan dambe dutse mari da horo
To
Sarki
Haka yake
Angaida Al'ameen 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Yauwa ina y
😂😂😂😂
😠
Dan allah ka koyama musbahu aiki coz he's not professional journalist at all wallahi
Maigidana e😐
😂😂😂😂
??