Al'ameen, Sani yana zancen Marigayi Alh.Hassan Bazza(Hassan Dan Sarkin Riyoji Sokoto) wanda ya kasance ko yaushe kai nai bashida gashi saboda samko....
Masha Allah watching from yola adamawa state, Don Allah ataimaka dukda na sani ba shine mau'udin ba, baba yafara kawo tarihin asirin da akaiyimai ka daseshi.😢
Maza sunchi kasuwa sunkoma
Allah ya jikan musulmi
Mazan jiya
Gaskiya Adan janruwa ya kai namiji.
Muna godiya Al, Amin
Al'ameen, Sani yana zancen Marigayi Alh.Hassan Bazza(Hassan Dan Sarkin Riyoji Sokoto) wanda ya kasance ko yaushe kai nai bashida gashi saboda samko....
Ok
Masha Allah watching from yola adamawa state, Don Allah ataimaka dukda na sani ba shine mau'udin ba, baba yafara kawo tarihin asirin da akaiyimai ka daseshi.😢
To
Al Amin sannu da kukari
Slm masha allah
Allah ya kara lafiya Baba
Jazakallah Alameen
Ayi hakuri damu dai adinga tabomana kalubalen da sufa fuskanta aciki nagode masoyinka diga adamawa Yola
To
Allah yajikan musulmi
Atambaye shi ko yasan lawwalin bela
To
A nemo mana hotunan Shago
Salam Alaikum
Al amin turo mani account number in bada kudi N30 000 a ba Baba sani ya sha Fura. Nagode Nine Ibrahim dagan Katsina.
3114521603 Shehu Aminu kajiji first bank mungode