Hassada: Zazzafan Martani Masu Dangantani Zuwa ga Hassada Akan Isah Ali Dr Idris Abdul'aziz Bauchi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 окт 2024
  • Hassada: Zazzafan Martani Zuwaga Masu Dangantani Zuwa ga Hassada Akan Isah Ali Pantami.
    Dr Idris Abdul'aziz Bauchi

Комментарии • 30

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 3 дня назад +2

    Malan idiris.kayihakuri Allah yamaka albarka ameen

  • @isahabdulsalam4946
    @isahabdulsalam4946 5 дней назад +1

    Allah sarki Dr

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih 3 дня назад

    Dr tauhid Allah ye dada kareka

  • @alhusainiabubakar4090
    @alhusainiabubakar4090 9 часов назад

    Kayi haƙuri Mal.👏👏

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 5 дней назад +1

    𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐤𝐲𝐚𝐮𝐭𝐚𝐚 𝐝𝐮𝐤𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐮 𝐦𝐚𝐥𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐧𝐢 𝐢𝐧𝐚 𝐬𝐨𝐧 𝐬𝐮 𝐝𝐚𝐧 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 ,

  • @DahiruArma
    @DahiruArma 5 дней назад

    Allah kyawta akwai marsala

  • @abudaanish9208
    @abudaanish9208 5 дней назад +1

    Shi yasa make son Dr. TAWHEED. Akwai zurfin ciki. Sai an tabo shi yake fito da komai fili. Wannan video din Kuma tun lokacin shugaba Buhari muka San da wannan. Allah ya saka wa Mallam Idris da gidan AlJannah, Ameeen.

  • @إسماعيلعيسى-د5ل
    @إسماعيلعيسى-د5ل 5 дней назад

    Subhanallah

  • @yakuburufai8361
    @yakuburufai8361 4 дня назад

    Jarabawa babbama kuwa Mlm Subhanallah

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 5 дней назад

    Lallaine Dr jai

  • @IllaSaidou-k5y
    @IllaSaidou-k5y 4 дня назад +1

    Katahi ka kai wa azi a kudu a Nigeria wajen tchretien.

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 4 дня назад

      @@IllaSaidou-k5y kukuma musulmai aqyaleku kubata addinin Allah koh?

  • @hachimiousseini2391
    @hachimiousseini2391 4 дня назад +1

    Dr Jaki dan jaka dan SHEGIYA Izala gidan jakai

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 4 дня назад

      @@hachimiousseini2391
      Mufara magana Akan tarbiyar da ubanka yabaka kafin muyi magana Akan izala

    • @MARYAMTUKUR-de1ih
      @MARYAMTUKUR-de1ih 3 дня назад

      😂😂😂hauka maganinka Allah 😂😂😂tunda babu hujja ai bajaa hanaka zagi ba ai 😂😂😂ka chi gabada daukan alhakki 😂😂😂mudei addua muke maka in kana da rabon Allah ye ganadda Kai gaskiya

    • @hachimiousseini2391
      @hachimiousseini2391 3 дня назад

      @@IBRAHIMJIBRIL-dm1cw kai Naka uba ne ya saka IZALA amma ya tsoce ka dan Jaka Izala gidan jakai dan jahilai ba ilimi sai Gardama dan banza makiyan annabi wawaye kaway dan iska SHEGIYA Izala yar Ibn TAIMIYYA yar banza SHEGIYA Izala gidan sou machaya

    • @hachimiousseini2391
      @hachimiousseini2391 3 дня назад

      @@MARYAMTUKUR-de1ih SHEGIYA IZALA GIDAN JAHILAI BA ILIMI SAÏ GARDAMA YAN ISKA MÃSU MAGANA DABAN DABAN DABBOBI

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 3 дня назад

      @@hachimiousseini2391 ikon Allah, daga magana Akan tarbiyar da ubanka yabaka sai kafara zagi?
      Kodai gidanku babu karatun komai sai zagi da cin mutuncin malamai?

  • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
    @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 5 дней назад

    To kenan tun awanchan lokacin yake tareda 'yan bid'ah😢 lallai isah Ali, zaka hadu da Allah wallahi

    • @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
      @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah 4 дня назад

      kaikuma kazamna karka hadu da Allah matsalarku bidi'a kiranta kuke Aman bakusan miye ake nufi dahakan ko idriss Yana aikata bidi'a

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 4 дня назад

      @@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
      Kawo bid'ah daya da Dr Idris keyi nasiya 10,000 wallahi

    • @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
      @AboubacarIbrahimAboubacarIbrah 4 дня назад

      @@IBRAHIMJIBRIL-dm1cw wanan kayan aiki dake gaban shi gayamin guda daga ciki wanda manzon allah yayi Umarni yace ayi aiki dasu kufa bakuson gaskiya duk Abu Inde bakune kuka hallitashi to komi har amin ko bidi'a

  • @AUWALUMARBALA-yh7dk
    @AUWALUMARBALA-yh7dk 4 дня назад

    Sanda yake Haya?ya tashi ya koma Haya?Dan Girman Allah wannan Kalmomin Me suke Nufi?Yakamata Malaman Sunna su fahimci Abun daya had'asu yafi sab'anin dake tsakaninsu Idan suna b'ata junansu hakan zai shàfi Kimarsu