Gidan Badamasi 1 tare da Adam A. zango (Birema Icen Kabari) Interview daga Falalu A. Dorayi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 окт 2023
  • #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #adamazango #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo #Bosho
    #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
    #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
    Ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
    Shirin: Dorayi Films Ltd
    Daukar hoto: Nelcon Nel
    Labari: Falalu A. Dorayi
    Tsarawa: Nazir Adam Salih
    Shiryawa: Falalu A. Dorayi
    Nazir Adam Salih
    Bada Umarni
    Falalu A. Dorayi
    Ahmad A. Dorayi
    Sanusi Danyaro
    #GidanBadamasi
    Cast
    Magaji Ibrahim Mijinyawa
    Nura Muhammad Dandolo
    Hadiza Aliyu Gabon
    Sulaiman Yahaya Bosho
    Tijjani Abdullahi Asase
    Mustapha Badamasi Nabraska
    Hajiya Zulai Rigachikum
    Umma Shehu
    Hadiza Kabara
    Rabi’u Ibrahim Daushe
    Hauwa Garba Yar'auta
    Yusif Haruna B. Chinedu
    Hauwa Waraka
    Hauwa Ayawa
    Usaini Sule Koki
    Falalu A. Dorayi
    Aminu Mirror Zaria
    Sani Dangwari
    Ibrahim Mandawari
    Idris Rasha
    Ameerah Shu'aib
    Umar Gombe
    Zarah Diamond
    Ibrahim Yala
    #dorayifilms
    / dorayifilmsanddistribu...
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 60

  • @Oumaro892
    @Oumaro892 9 месяцев назад +1

    Masahallah aringaduramanah sihayutup

  • @nuragarbakabuwa3322
    @nuragarbakabuwa3322 9 месяцев назад +3

    SLM tambayana ananshine yaushene za,adawo da haska gidan badamasi Allah yakara faha nagode daga (nura garba kabuwa)

  • @user-fz1sf9gn2p
    @user-fz1sf9gn2p 9 месяцев назад +1

    Dan Allah falalu yaushe zaâ daau

  • @mahamidaazaou3983
    @mahamidaazaou3983 9 месяцев назад +1

    Wai dan ALLAH yaushe zako dawune

  • @newsolar6669
    @newsolar6669 9 месяцев назад

    Dan allah aci gaba❤❤❤

  • @Mrs.AbdulMrsA
    @Mrs.AbdulMrsA 9 месяцев назад +1

    Wllh allah oga mun fara gajiya pha

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 9 месяцев назад +5

    MASHA ALLAH 🥰

  • @MahamadouAboubacar-bs8hg
    @MahamadouAboubacar-bs8hg 9 месяцев назад +1

    Ma cha Allah 🥰🥰

  • @umarusman3771
    @umarusman3771 9 месяцев назад +1

    Wallahi tallahi kana d matsala falalu kunki dawowa kuma ana tambayan ka yaushe d ku dawo baka bada amsa inma badaka dawo b sai kasa mana ci gaban shirin daga inda ka tsaya a nan mun gode

  • @mousachamsadine9907
    @mousachamsadine9907 9 месяцев назад +2

    Falalu kayima girman allah ka daura mana cigaban shirin nan 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @JafarRabiu-be8vd
    @JafarRabiu-be8vd 9 месяцев назад +1

    Marsha Allah muna matukar zakuwar kudawo wlh saboda ni wlh bawani season dayake burgeni kamarshi ina Muku fatan alkhairi da fatan dawowa da wuri

  • @MJD-GLOBAL-CONCEPT-LIMITED
    @MJD-GLOBAL-CONCEPT-LIMITED 9 месяцев назад +1

    Gaskiya ni kaina wannan shiri ya birgeni

  • @rabiubadamasi-jp4vs
    @rabiubadamasi-jp4vs 9 месяцев назад +1

    ❤❤

  • @abdulmuminiyunusa3424
    @abdulmuminiyunusa3424 9 месяцев назад +1

    Ina kewar gidan badamasi, yau she za a dawo

  • @shedrackiliya2558
    @shedrackiliya2558 9 месяцев назад +1

    Dan Allah yaushe za'a cigaba,
    Dan Allah

  • @maskakanotv6011
    @maskakanotv6011 9 месяцев назад +1

    Yayi oga

  • @bangisyaro1442
    @bangisyaro1442 9 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤😊😊😊

  • @ahmadumar3048
    @ahmadumar3048 9 месяцев назад +3

    Zango❤

  • @PrettygoldNgoziDamion-yf6re
    @PrettygoldNgoziDamion-yf6re 9 месяцев назад +3

    I seriously love this movie an I can wait for it to start showing😢😢😌😌🥺😣

  • @barham.227
    @barham.227 9 месяцев назад +1

    wai yaushe zaa dawone

  • @mustymaman6285
    @mustymaman6285 9 месяцев назад +1

    Wai yace dan girman Manzon Allah karka sani acikin maganar naburuska😂😂😂😂😂

    • @abubakarbonus
      @abubakarbonus 9 месяцев назад

      Kwarai kuwa dan girman manzan allah sallallahu alaihi wa sallam 😊

  • @AlkanaweeyTV
    @AlkanaweeyTV 9 месяцев назад +1

    Gaskiya ne baba magaji 😂😂

  • @anassaboalhaji2629
    @anassaboalhaji2629 9 месяцев назад +1

    Ku gayawa mai izzar so A Zango yana magana

  • @mkumoonlinetv7247
    @mkumoonlinetv7247 9 месяцев назад +1

    Masha Allah

  • @user-di2zh5ws3l
    @user-di2zh5ws3l 9 месяцев назад

    Gaskiyane wlh❤❤❤

  • @AnasBello-yk7pi
    @AnasBello-yk7pi 9 месяцев назад +2

    Nice job Adam

  • @hayatubello9994
    @hayatubello9994 9 месяцев назад

    Allah Ya Kara Basira Amma Yaushe Zakuci Gaba Da Gidan Badamasi ? Muna Godiya ❤❤❤

  • @mainashettima2143
    @mainashettima2143 9 месяцев назад +1

    Masha Allah 😊😊👌👌

  • @muhdharunajega9569
    @muhdharunajega9569 9 месяцев назад +1

    Hakan Yana nufin za a dawo kenan

  • @PrettygoldNgoziDamion-yf6re
    @PrettygoldNgoziDamion-yf6re 9 месяцев назад +1

    Yaya Dan kombo am here for you 😂an brother Adam a zago much love❤❤❤

  • @Alfirdaus-k7g
    @Alfirdaus-k7g 9 месяцев назад

    ❤❤❤

  • @abdullahizakaria421
    @abdullahizakaria421 9 месяцев назад +1

    Masha allah
    Wai dan allah yaushe zaku dawo?

  • @IBRAHIMMALAMMUSA
    @IBRAHIMMALAMMUSA 9 месяцев назад +1

    Wai shi kenan an gama gidan badamasi kenan munji shiru baka ce komai ba

  • @ridhwanuumar3035
    @ridhwanuumar3035 9 месяцев назад +1

    Too 😮
    Ba ance an gama ba

  • @sunusialiyu3603
    @sunusialiyu3603 9 месяцев назад +1

    Yaushe Zakudawo ne

  • @ledramaneofficiel3470
    @ledramaneofficiel3470 9 месяцев назад +1

    😂🎉

  • @tassioutassiou6823
    @tassioutassiou6823 9 месяцев назад

    👏👏👍🇳🇪

  • @aminamuhammadadam7719
    @aminamuhammadadam7719 9 месяцев назад +1

    wallahi shawararnan tasa ta qarshe haka take,na dena kallon series kusan nawa wanda tsabar an canja tsarinsu da canja maanarsu da inda suka dosa yasa ba ni kadai na san wayanda da yawa suka dena kalla wallahi irinsu izzar so,dadin kowa da makamantansu,y kamata a gyara gsky

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 9 месяцев назад +1

    😂😂😅😅AI NIKAM MAKALE MURYANNA 😂

  • @hdhddhhd365
    @hdhddhhd365 9 месяцев назад +1

    Slm❤😂

  • @Ana-gq4qu
    @Ana-gq4qu 8 месяцев назад

    ❤❤❤😂😂😂

  • @abdoulsalammoussa35
    @abdoulsalammoussa35 9 месяцев назад +1

    Kamar films din izzar so gabadaya ya ruche

  • @AliUmar227Niger
    @AliUmar227Niger 9 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤😊😊😊

  • @aliogale3344
    @aliogale3344 9 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤🎉

  • @ydhhxhh4880
    @ydhhxhh4880 9 месяцев назад +1

    😂😂😂😂😂😂

  • @AliUmar227Niger
    @AliUmar227Niger 9 месяцев назад +1

    Hhhhh

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 9 месяцев назад +1

    Malam Adam ai shi series yana ƙarewa ne da ƙarewar themes ɗin masu shirya shi.
    Kuma abunda yike anayi don masu kallo da saurare sannan da samun ɗan abun ɓatarwa, ai amsuwanshi ga al'umma da kuma samun abun ɓatarwa shine linzamin shirin tukunna, daga baya ayi maganar Central theme ya ƙare ko bai ƙare ba.
    Kuma ai sau da yawa kakan fara film/Rubutu/waƙa etc. daga ƙarshe subthemes Kokuma dependent characters sukan zamo tushen karɓuwar film/Rubutu/waƙa.
    Sannan ba dole ne gazawar mai shirya film ne yake sa film yayi ƙarshe ba, akwai abubuwa da dama.
    Hakanan kuma amsuwan film/Rubutu shi ke sa ƙwaƙwalwar mai shirya film ya bazama wajen ƙara inganta film/Rubutu musamman ƙarin ƴan wasa Kokuma ƙarin themes don haka film/rubutu yayi tsawo kam.

  • @saidikshettima
    @saidikshettima 9 месяцев назад +1

    Baka mn bayanin yaushe Zaku dawoba fa

  • @babangidatimothy
    @babangidatimothy 9 месяцев назад +1

    Yaya karshen kwaikwayon nan ne? babu season 5 ne? in a kwai Yaya zan dawnload?

  • @muhdharunajega9569
    @muhdharunajega9569 9 месяцев назад +1

    😂😂😂 Gsky series din Nan Akwai ban dariya wlh nima wurin qarar dunqulen Nan yabani Nisha di

  • @AbdoulAbani-ft3bi
    @AbdoulAbani-ft3bi 9 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 6:08

  • @isyakaumar3519
    @isyakaumar3519 9 месяцев назад +1

    Muna jiran dawowarku pls.

  • @abdullahiabdulrazak8856
    @abdullahiabdulrazak8856 9 месяцев назад

    Mu Dai Ku Cigaba Da Wannan Dan Allah 😂😂😂

  • @bakardamisa9186
    @bakardamisa9186 9 месяцев назад +1

    Kana tafiya yawan hutu wlh har mun fara mantawa da kai 😢

  • @user-yr1qx9vy4x
    @user-yr1qx9vy4x 9 месяцев назад +1

    Dan allah yaushe wannan shirin zai dawo

  • @sulaimanidris9063
    @sulaimanidris9063 9 месяцев назад +1

    Wai shin an daina wannan shirin ne? Ba na ganin sabonshi

  • @MahamadouAboubacar-bs8hg
    @MahamadouAboubacar-bs8hg 9 месяцев назад +2

    Ma cha Allah 🥰🥰

  • @gghh5594
    @gghh5594 9 месяцев назад +2

    ❤❤❤❤❤😊😊😊😊

  • @nurazamani7987
    @nurazamani7987 3 месяца назад

    ❤❤