Gidan Badamasi 2 tare da Sulaiman Yahaya Bosho (Madaki) Interview daga Falalu A. Dorayi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 окт 2023
  • #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #bosho #adamazango #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
    #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
    #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
    ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
    Shirin: Dorayi Films Ltd
    Daukar hoto: Nelcon Nel
    Labari: Falalu A. Dorayi
    Tsarawa: Nazir Adam Salih
    Bada Umarni
    Falalu A. Dorayi
    Ahmad A. Dorayi
    Sanusi Danyaro
    #GidanBadamasi
    Cast
    Magaji Ibrahim Mijinyawa
    Nura Muhammad Dandolo
    Hadiza Aliyu Gabon
    Sulaiman Yahaya Bosho
    Tijjani Abdullahi Asase
    Mustapha Badamasi Nabraska
    Hajiya Zulai Rigachikum
    Umma Shehu
    Hadiza Kabara
    Rabi’u Ibrahim Daushe
    Hauwa Garba Yar'auta
    Yusif Haruna B. Chinedu
    Hauwa Waraka
    Hauwa Ayawa
    Usaini Sule Koki
    Falalu A. Dorayi
    Aminu Mirror Zaria
    Sani Dangwari
    Ibrahim Mandawari
    Idris Rasha
    Ameerah Shu'aib
    Umar Gombe
    Zarah Diamond
    Ibrahim Yala
    #dorayifilms
    / dorayifilmsanddistribu...
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 40

  • @mourtalamaman7176
    @mourtalamaman7176 9 месяцев назад +4

    Very good falalu yaushe za'a fara cigaban sa gidan badamassi

  • @yusufGarba-on7zs
    @yusufGarba-on7zs 8 месяцев назад

    Wai don Allah sai yaushe Gidan badamasi zai dawo neh

  • @newsolar6669
    @newsolar6669 9 месяцев назад +1

    Masha allah dan allah acigaba

  • @kabugafilmsproduction6426
    @kabugafilmsproduction6426 9 месяцев назад +1

    Masha Allah. Allah yasanya alkhairi

  • @Alfirdaus-k7g
    @Alfirdaus-k7g 9 месяцев назад +1

    Da kyau oga sir allah yayi jagora

  • @JinjinaHukuma-tt6zp
    @JinjinaHukuma-tt6zp 9 месяцев назад +1

    Vaya ❤❤❤❤

  • @user-bh5nx5zk2f
    @user-bh5nx5zk2f 9 месяцев назад +3

    Assamaaleku kwana buyu.❤🎉 fatann allakari Allah yasa nayezu yafi na baya nishadhih

  • @gambomuhammed267
    @gambomuhammed267 9 месяцев назад +2

    Masha Allah watching from ibadan

  • @user-fz1sf9gn2p
    @user-fz1sf9gn2p 8 месяцев назад

    Dan Allah falalu yaushe zaà dao

  • @user-co7ce8dh3z
    @user-co7ce8dh3z 9 месяцев назад +1

    Dan.allah yaushe
    Za.a.dawane😂😂😂😂

  • @shamsuddeenmustapha2146
    @shamsuddeenmustapha2146 8 месяцев назад

    Dan allah a Dora daga inda aka tsaya🙏

  • @Mrs.AbdulMrsA
    @Mrs.AbdulMrsA 9 месяцев назад

    Aslm my favorite director dan allah yaushe ne za a dawo Shirin gidan badamasi
    Watching from marocco

  • @MrPresident1tvv
    @MrPresident1tvv 9 месяцев назад +1

    Masha Allah 😂😂

  • @JinjinaHukuma-tt6zp
    @JinjinaHukuma-tt6zp 9 месяцев назад +1

    Okeyyyyy ❤❤❤❤❤

  • @aminumusainuwa
    @aminumusainuwa 8 месяцев назад

    please waidagaske gidan badamasi zasudawo Allah yasahakan sabuda yanakayatar damutane sosai alhamdulillah Allah ya badasaa yasa wannan yafi wancan cakwakwiya da bandariya amen

  • @Iam_mubie
    @Iam_mubie 9 месяцев назад +1

    We are here 🇦🇪

  • @JinjinaHukuma-tt6zp
    @JinjinaHukuma-tt6zp 9 месяцев назад +1

    Fine ❤❤❤❤

  • @oumarfarouk7146
    @oumarfarouk7146 9 месяцев назад +2

    😂😂😂😂😂

  • @realsafiyanibib
    @realsafiyanibib 9 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤

  • @maskakanotv6011
    @maskakanotv6011 9 месяцев назад +1

    Yayi oga

  • @musabbssani1729
    @musabbssani1729 9 месяцев назад

    Dan allah falalu adora mana film wakili saboda allah aduba masoya ba yau ba nake ta bibiyarka tin2019kashi haryanzu shiru atemaka adoramana

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 8 месяцев назад

    MASHA ALLAH 😂

  • @user-nc9nz2pt2x
    @user-nc9nz2pt2x 9 месяцев назад +1

    bosho nawa😂

  • @AliUmar227Niger
    @AliUmar227Niger 9 месяцев назад +1

    ❤❤❤ Salamalaiko

  • @user-im3iz6mb9p
    @user-im3iz6mb9p 8 месяцев назад

    Yaushe ze fito dan allah

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 9 месяцев назад

    Don Allah director yaya Falalu kusa mana season 5 a RUclips please

  • @AbdoulayeAbdoulaye-nu9yy
    @AbdoulayeAbdoulaye-nu9yy 9 месяцев назад +1

    Madaki😅😅😅

  • @auwaluhamzatv4473
    @auwaluhamzatv4473 9 месяцев назад +1

    Yaushe xaku dawo wannan shiri mai farin jini

  • @user-nc9nz2pt2x
    @user-nc9nz2pt2x 9 месяцев назад +1

    Yaushe zaku dawone munajira

  • @yusuf__Ahmad
    @yusuf__Ahmad 8 месяцев назад

    😅😅😅😅😂😂😂

  • @oumarmari4030
    @oumarmari4030 9 месяцев назад +1

    Shin wannan sabone ko sohonne 🤔🙏 ?

  • @user-xu1cq1yl6s
    @user-xu1cq1yl6s 8 месяцев назад

    Slm

  • @malanbosstv
    @malanbosstv 8 месяцев назад

    Tangwal😊😂😂😂

  • @rabiusanusi7185
    @rabiusanusi7185 8 месяцев назад

    dan allah ya sunan background song din da kuke sakawa a karshe?

  • @hussainilawali5756
    @hussainilawali5756 8 месяцев назад

    Dan Allah nayi comments dayawa ina tambayar yadda zan samu gidan badamasi season 4 Amma ba,ayi mun reply ba

    • @DorayiFilms
      @DorayiFilms  8 месяцев назад

      Zamu dora shi da mun gama gyara shi. Ayi hakuri

  • @binjihausatv577
    @binjihausatv577 9 месяцев назад +1

    Yaushe zaku cigaba

  • @matildadrake3592
    @matildadrake3592 7 месяцев назад

    *PromoSM*

  • @user-yr1qx9vy4x
    @user-yr1qx9vy4x 9 месяцев назад +1

    Yaushe ne wannan shirin zai dawo maigina

  • @abdoulayediallo8576
    @abdoulayediallo8576 8 месяцев назад

    😂😂😂😂