Tou nima dai abin ya dameni ace wai kada ayi talla a ina zasu samu kudin shirya film din da kudin biyan actors da duk dawainiyar su. Mudai yi hakuri tella kam ya zama dole.
@@aishatubello6863yo sai aka ce miki youtube baya biyan su ne ! Tallar tayi yawa ne idan kika kula zaki ga fim ɗin da wuya in yakai 30mn tallar ta kusa ninka shi
Gaskiya Ne Nashirya tsap Don yin azumin arfaht gobe idan Allah ya kaimu da fatan kaima kema Kun shirya kada dai kumanta Annabi yace arfaht itace aikin hajji ❤❤❤❤
Allah yakara basira ogah yakara nisan kwana yabada rayuwa mai albarka Dan girman Allah yan.uwana musulmai inamai rokonku da girman Allah Adannamin subscribe dan darajar annabi muhammadu sallalahualaihin wasallam Allah yakara muna son annabi ameeen ❤❤❤
Har mantawa nake ina kallon film ne saboda talla, har LABARINA ya fara fitamun a RAI, tunda Naga duration film din ya Kai 1h 20minute nasan talle yayi yawa. Allah ya kyauta abundai gaskiya yayi yawa.
Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲❤🇳🇬ya Allah kaqarawa Annabi daraja wasila d Fadhila S. A. W ya Rabb ka karbi ibadunmu, kayafe mana kurakuren mu 🤲🤲💗💗💗💗
Gaskiya inada shawari dangane da sharin wannan na labarina Baikamata bAbban abilities kamar yadda ake fadi mai kudine yasance asibitinda yake babu cc tb camera wadda zaihana bin diddigin abinda yake faruwa malam aminu saira iliminka yakusa karewa daga ni mai bibiyan shirye shiryenka Eng.alatu.s baba daga taraba
اليوم ارفة مككه منا الله اكبر الله اكبر الله اكبر لا اله الا الله الله أكبر الله أكبر ولله الحمد watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘 today up Qur'an and Du'a don't forget to Muslim prayer
duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw 🤲❤️🩹🤲❤️🩹🤲❤️🩹
Ameen
Ameen
❤❤❤🎉🎉🎉
اللهم امين يارب العالمين
Ameen ya Allah
Don Allah ku rage tallace tallace din nan a cikin film
Kudin da suke samu zaka biya su ne?
Tou nima dai abin ya dameni ace wai kada ayi talla a ina zasu samu kudin shirya film din da kudin biyan actors da duk dawainiyar su. Mudai yi hakuri tella kam ya zama dole.
Masha allah
@@aishatubello6863yo sai aka ce miki youtube baya biyan su ne ! Tallar tayi yawa ne idan kika kula zaki ga fim ɗin da wuya in yakai 30mn tallar ta kusa ninka shi
Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
Amin nah
saw
SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM ❤❤❤! Ameen Ameen
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM❤❤❤❤❤❤❤, Ameen y Allah
صلى الله عليه وسلم ،
Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤
Ameen
Ameeeen yarabbi 🤲
Ameeeeeeeeeeeeeeeen
Ammeeeeennnnn
Ameeen
RABBI ANNEE MASSANIYA RRURRU WA ANTA ARHAMU RRAHEMIN ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Massaniyad durru not rrurru
@@taheersadeeya4324 yes thank you
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😢😢😮😮😮😮😅😮😮😢😮
Kar dai a manta da azumin gobe Arafat ❤❤❤
Allah ya kara wa Annabi Daraja. Amin
Incha Allah
Sallallahu Alaihi Wasallam
Masha Allah,Allah ya Kara basira, watching from chad n,djamena
Masha Allah 🎉🎉🎉❤❤❤
Gaskiya Ne Nashirya tsap Don yin azumin arfaht gobe idan Allah ya kaimu da fatan kaima kema Kun shirya kada dai kumanta Annabi yace arfaht itace aikin hajji ❤❤❤❤
Inshallah Dan uwa
In sha Allah
Allah ya bamu Iko da lfy
Allah bamuikonyi
kwarai kuwa muna tare
Team Maryam Ku muni like❤
Allah yakara basira ogah yakara nisan kwana yabada rayuwa mai albarka Dan girman Allah yan.uwana musulmai inamai rokonku da girman Allah Adannamin subscribe dan darajar annabi muhammadu sallalahualaihin wasallam Allah yakara muna son annabi ameeen ❤❤❤
Sallallahu alaihi wa sallam.
Ameen ya Hayyu ya Qayyum
Wallahi wannan yacika 😢😢😢
😢😢😢
Macha allah
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤don't forget tomorrow is Arfat day pray and fasting of the Arfat for those that are not going to Hajj
Kimun Addua miji na gari please 🙏🙏🙏
Jazakallahu kyran may the almighty Allah reward for the reminding
Ok good ❤
Maasha Allah
Hello
Watarana warahaka munatare da annabi muhammad S A W A Aljanna yan uwana masoyan annabi dan allah kuce Ameen🤍🤍🤍
Insha'allah ameen ya rabbi
Insha Allah Ameen
Ameen
amin
InshaAllahu Amin y Allah
Magana ta gaskiya kusawa tallah dayawa
Mash Allah watching from Niger 🇳🇪🇳🇪
❤❤🥰😍🤩
I really like this season Truth in my life and I like it seriously keep it up from ur fans Christopher's❤❤❤❤
Har mantawa nake ina kallon film ne saboda talla, har LABARINA ya fara fitamun a RAI, tunda Naga duration film din ya Kai 1h 20minute nasan talle yayi yawa. Allah ya kyauta abundai gaskiya yayi yawa.
Scene daya na gani talla tafi goma
Anragewa labarina yawa sai dai tallah Allah yakaimu sati cikin yardar Allah
Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲❤🇳🇬ya Allah kaqarawa Annabi daraja wasila d Fadhila S. A. W ya Rabb ka karbi ibadunmu, kayafe mana kurakuren mu 🤲🤲💗💗💗💗
Yane
Aslm brk
Ameen. Allah yakamiki miji nagari
Ameen ya Allah
Masha Allah
Masha allah, soyaya dai na shirin kunluwa tsakanin docta hasiya da awal❤
da mainsra
Gaskiya aminu saira yakamata kagyara wannan tallan dakake sawa yayi yawa wallahi
ماشاء الله تبارك الله
مشكورين على خدمتكم في يوتيوب ❤❤
Wllh marya harkin tunoman da miji Allah sarki duk daba mutuwa yayiba sai dai bana kusa dashi❤❤❤
Allah Sarki 😢
Sai ki cimma shi
@@ibrahimlawaltambari8389 ln Sha Allah
We come again 😊
Duk Wanda ya,axumci wannan rana ta arfah allah kakarba ibadarshi albarkar
Annabi mhmd (s,a,w).
Masha Allah❤❤❤
Happy Eid Mubarak
Auwal crushing on Dr. Asiya, While Dr. Asiya is Crushing on Mainasara 😂😂
Ga fili ga mai doki. Who the cup fit let them wear it
Son maso! Waani! Shi dai maryam din shi ne ah gaban shi 😂😂
😂
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai Allah yabiya ❤
Abawa Maryam dama taga mujimta sannan likita tana wuce gona da irin. Watching from Edo state
Malam Aminu, please use CC Tv camera next time
Yallaboi CCTV Camera is not supposed to be here, because it's part of the rooms. And there is need of Privacy.
Masha Allah ❤ Allah ya kara lafiya da basira darajar Annabi Muhammad s a w ♥️
❤❤❤❤❤albarkathi wannan salla allah ta Jarama annabi Mahamadou S.A.W daraga
Jumah Mubarak too everyone ❤❤❤❤ may Allah answer our secrets prayers🤲🤲🤲🤲
Amin ya hayyu ya qayyum
Allah kai mana da kanka ka shiga lamarin mu ka iya mana alfarmar Annabi Muhammadu SAW
❤❤❤❤masha Allah ❤️
Gaskiyan ne, kayi babban kamu, gaba de gaba de, auwal,
Allah marawa Annabi daaja S, A W ❤❤
Amincin Allah ya tabbata agareku ma'abota film labarina one love💗
Gaskiya tallah yayi yawa sosai mlm aminu saira
Wlh yar uwa nima Abinda na fahimta kenan
Yayidaidai Wannan hadin dactaasiya
Dactaasiya Vs auwal
Cin Amanar wanda Ya Yarje Maka Baban Bala'i ne🤔
JAMILA 🙎 In Baki Tuba ba Lalle Zakiyi Mummunar Kar'she
Allah Ya kare mu Daga Hali Irin naki
As salam aleykum gaskiya director ya isa haka, a kama su a like kaway
اللهم صلي وسلم وبارك على نبينا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين
Kunsami sabon kostoma❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah sarki Dr kiyi hakuri
Allah ya biya wa kowa bukatun sa na alkhairi
masoyin Annabi yace Ameen.
Amen
Fatan alkari Allah ya qara basira ❤❤❤
Gaskiya yakamata surage tallah
Tou ta ina zasu samu kudin shiga da zasu dauki duk dawainiyar film din? Ina ga tallah kam ya zama dole Sai dai ayi hakura 👍
اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم
Masha Allah
Allah yakara basir babban Director Malam Aminu Saira
We Really appreciate with the effort made by Dr. Asiya.
We wish you more Tallent.
Yayi Macha Allah ❤️❤️💯💯 Allah ya kara basira aminu Saira
Tallah yayi yawa gaskiya,habaa,film fa muka saka data mu kalla na ads ba
Gaskiya dai 😢
masha allah watching from senegal 🇸🇳🇸🇳
Good job watching from Sudan 🇸🇩🇸🇩
ALLAH ya tsaremu daga sharrin makiya da mahassada🤲
Gaskiya inada shawari dangane da sharin wannan na labarina Baikamata bAbban abilities kamar yadda ake fadi mai kudine yasance asibitinda yake babu cc tb camera wadda zaihana bin diddigin abinda yake faruwa malam aminu saira iliminka yakusa karewa daga ni mai bibiyan shirye shiryenka Eng.alatu.s baba daga taraba
Kai tinda baka da lissafi a asibitin garinku akwai CCTV acikin dakin masu jinye ne
@@jamiluadam216😂😂😂
Dr ameenu saira allah yakara basiri da nisan kwana allah yasa muyi kyakkyawan karshe
Don't forget today is arfah make dua and pray 🙏 Allah y amsawa kowa bukatunsa
Alhmdllh allah ya karamana soyayyar annabi muhammadu S ❤A❤W
LABARINA ❤❤❤
❤
Nifa wannan films din harya fara bata min rai😊😊
inajin dadin flim din Amma gaskiya nagaji d asibitin haba aminu saira
Masha allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🇱🇾🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤝🤝🥰🥰
Gaskiya labarina ya zama labarin masu maganin Gargajiya.
Film 30mins Talla 30mins.
😅😅😅
😂😂😂😊
wlh ni nakusa nadaina kallon film din ma
wannan gaskiyane dan uwa
Gaskiya aminu saira tallar masu magani tayi yawa film din labarina
Ya Allah forgive our parents and give them aljannat Firdausi amiin😢
Allah
Yakarawa
Annabi daraja
Aslm
Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩
Alhamdurillah🎉❤for everything 😊❤🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ko maryam ba zata nuna wa nura damtse kuka ba😂
Wlhi nima abun ya fara isana😅
😂😂😂 wllh kuwa
Alla yakarabashira 🇩🇿🇩🇿🇩🇿🇩🇿🇩🇿🇩🇿
Wallahi baiyi kyau ba, kun Fara shirme, bata lokaci yayi yawa
Allah talle yafi film dinyawa
Allah yakara basira aminu
Ya Allah ka sa a San Jamila 😮ta sa marinara goba
TUNA-TARWA 🔴 GOBE NE FA
AZUMIN RANAR AR'FA 🤐
ALLAH YASA MU DACE DA LADAN SA
Ameen
Ajinya xamu karene😮
❤عليه افضل وأتم التسليم ❤
Nice One Maryam 😅😊❤ 😊
Allah taala ya jikan iyayenmu da rahma
Ameen thumma Ameen
Ameen ya Rabbi ALAMEEN
اليوم ارفة مككه منا الله اكبر الله اكبر الله اكبر لا اله الا الله الله أكبر الله أكبر ولله الحمد watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘 today up Qur'an and Du'a don't forget to Muslim prayer
Alhamdulillah Mâcha Allah saira movi allah karawa annabi darajja❤
Watching firms from Saudi Arabian jaizan
masha Allah
Gaskiya malam aminu saira kurage talla tayi yawa
Asibitin da aka ce babba ne a Abuja amma ba Camara ta CCTV aciki an'ya kuwa
Allah 🤲 ubangiji ya Karo basira 🤲🤲🤲
asln ❤😊
Allah yasamudace
Masha Allah fatan alkairi
Allahumma Salli Ala Sayyadina Muhammad Wasallim ❤
JAMILA 🙎 Burinki Bayi Cika ba
Kuma Kinji Kunya 🤦 Gaskiƴa Al-amin Yana Ya Bonki a Rashin Sani
Ma sha Allah ❤❤❤❤
Gaskiyafa talla nayawa
Allah ya isa data na, talla kadau na kallah
Jama'a flissss ina Zansamu swit fulawa likwis iya ferishina ne 😢😂😂😂 flisss Ataimaka A hadani da Mrs Frinseeeee🤣🤣🤣
😂😂😂
😅😅😅😅
@@BahijjaMakiyu 😂😂😂😂😂😂
😂😂😂
Kufa kun daukan turancin nan yaren uwarku ne ko?
Ni wlh naji haushin wannan tallace tallacen naku habawa film koda yaushe cikin tallah sannan ni wlh babu wani abinda na fahimta😏
Wlh tallar ma takusa tafi fim ɗin yawa